Skip to content

Chapter 9

Chapter 9

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,232 words 0 views Progress saved
Download Book

inada tabbacin cewan kema akwai wanda yake mutuwar sonki, pls Siyah kicire ni aranki wlhy da inada yanda zanyi nafara sonki toh tabbas sainayi " Shiru yayi kafin yacigaba da fadin" DanAllah Siyah kiyi aure,ke ba yarinya bace pls duk wanda yake aon shigowa rayuwanki kibasu dama and inshaAllah zan tayaki da addua kinji Siyah" Ahankali ta gyada kanta,share mata hawaye yashiga yi sannan yace"Siyah din danasani 23yrs back ba haka take bah, wancan Siyah din bata kuka ko kadan amma ji wannan she cry easily, oya my sweetest Siyah kindly wipe off this tears okay,kinsan har abada you will be always be my good frnd nothing can change that and Allah yabaki miji nagari" Wani dadi tadanji aranta cos sosai taji relieve azuciyarta ahankali tace"Ameen my sweet Mourad nagode" "Good girl, oya jeki sha ruwa sai muje mushiga theater room dinko?" "Erh" tafada hade da ficewa,ajiyar zuciya yasauke lokacin da tafita tareda daura hannunshi asaitin zuciyarshi sannan yace "My heart beats only for you zulynah,daga ke babu wata"... *Day 2* *LBS Rd, Kamani, Kurla West, Kurla, Mumbai, Maharashtra 400070, India* *Phoenix mall...*. Hankali take tafiya inda wasu ke mara mata baya kaman wata sarauniya, ga wani annurin dake fita afuskarta sanadiyar farincikin datake ciki yau kwanan *Zara at phoenix marketcity* suka karya wajen assossaries wani agogo mai shegen kyau tagani mai suna*Tourbograph"pour le mèrite na companyn lange&söhne*kudinshi sunkai $508,900(183,204,000.00naira) Ahankali tace "yay Mou dina zaiso wannan agogon" cemusu tayi suyi mata packaging sannan tabasu ATM card dinta tareda cemusu inta gama abinda takeyi zata juyo ta karba... Haka tagama zagayewa amma har lokacin bata gama bah,komawa tayi takarbi agogon sannan tafice... *Inkun ji dadin shi share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 15-16* *Pregnancy* Haka tagama zagayewa amma har lokacin bata gama bah,komawa tayi takarbi agogon sannan tafice... *Two days later..* Shirye shiryen komawa gida takeyi cos harta kammala abinda yakawota, siyayya kam tayi su kaman ba gobe kuma abin mamaki koh kaya daya bata siyawa kanta bah duk na Umma neh dakuma Mourad ... Abangaren Mourad ma yagama aikin daya kawoshi kuma Alhmdllh an samu nasara, shima tsaraba ya siya Zulynshi wanda yakashe kimani 7million azallan siyayya amma abin mamaki bawai sunyi wani yawan azo agani bane a'a tsantsan tsadan su neh yasa kudin yayi yawa... ★★★★★ *ROOM 5 SHERATON HOTEL, WUSE ABUJA NIGERIA...* Kwance take akan gado while kafanta nakasa santala santalan fararen cinyoyin ta abude dalilin karamin towel dindake jikinta... Sai lum lumshe ido takeyi can kawai saita waresu akan P.O.P din dakin dalilin karan bude kofanda taji... Fitowan shi kenan ya hangota akan gado batareda tashirya bah wani tsaki yaja acikin zuciyarshi tareda hararanta afakaice... Ringing din wayanshi neh yasashi daga kafarshi yayi tattaki zuwa wajen wayan while itakuma ta miyarda hankalinta kanshi, daga wayar yayi yafara magana ahankali yanda bazata jishi bah,kafeshi tayi da kananun idonta tana jiran yagama wayan dayakeyi... "Oh shit wannan wani irin abune ?"yafada bayan yagama amsa wayarshi "Miye faru masoyi" ta tambayeshi "Da Angalica nagama waya yanzu" "Miye tace?" "Wai kudin dana turo bai kaibah so zasu dawo min da kudina" "Nawa katura musu daman?" "Kinsan kin bani 3million sai na hada da 2million din hannuna sai yazamo 5kenan shine fah takecemin kayan danayi ordering na 10million neh kuma bazasu iya ciremin na 5million bah saidai nasiya duka kokuma su siyar wa wani"yafada cike da damuwa ,ganin yanda yadamu ne yasa jikinta yin sanyi soboda tasan yanda ya kwallafa rai akayan... Ganin jikinta yayi sanyi neh yasashi cewa"my Sayrah karki samu damuwa in Allah yayi banawa bane babu yanda muka iya cos ahalin yanzu bansan inda zan samu cikon 5million bah" Kura mishi ido tayi tana hango rashin jin dadin abin akwayar idonshi,cikin kwantar da murya tace" gashi babu kudi account dina dana baka" "Mijinki bazai iya baki aro bah kinga in nasamu riba saina bashi koh yakikace?" Yatambyeta cikin son ganin tasamo hanyar dazai samu kudin "Aro kuma? Gaskiya bazai yiyu bah, karka samu damuwa ka kira angalica din kafada mata kanaso ta ajiye maka inshaAllah nan da 2weeks za'a samu" tafada with full assurance "Kin tabbatar my Sayrah?" Yatambayeta cikin jin dadi "Erh koma miye zan iya don samar maka abinda kakeso" "Nagode sosai my Sayrah" "Ai yiwa kaine basaika gode min bah"murmushi akan fuskar shi yake fadin "Yiwa kai indeed" "Inasonka masoyina" "Nima inasonki"yafada hade da sumbatar ta daganan kuma suka fada... ********* Sanye take cikin sleeping dress, ta zauna akan stool din dressing mirror ,hannunta rikeda cotton wool tana goge fuskarta da babyface cleanser shikuwa danna laptop dinshi yakeyi hankali kwance ga kuma cup agefenshi wanda yake daukeda lipton da lemon tsami... Hayowa kan gadon datayi neh yasashi miyarda hankalin shi kanta,ajiyar zuciyan daya sauke neh yasata kallon shi sannan tace "Yadai Maisona?" Murmushi yayi sannan yace" duk randa nabudi idona nakalleki amatsayin matata wani irin farinciki na dabam nakejina, jinake nafi kowa sa'a a duniyan nan especially inkuma natinada kin ajiye min twins..." Wani irin tausayinshi taji cikin ranta cewa take" koya zaiji inyasan Fareed da Fareeda ba ya'yan shi bane?" Muryanshi ne yadawo da ita daga zancen zucin dayakeyi inda yariko hannunta yace" miye ke damunki neh heartbeat?tinda shekaran jiya nake lura da mood dinki... Sai alokacin ta tinada abinda takeson fada mishi, cikin dar dar tafara magana " Iqbal!!! Nayi noticing wasu changes gameda dakaina but saina share kar yazo yazamo hashashe na ba gaskiya bane so i went to the hospital sai akamin wasu tests... sai.... "Sai miye" yafada cikin saurin tareda Adduan kar zatonshi yazamo gaskiya cikin in'in na tace"am pregnant" "Wat yafada da karfi hade da komawa baya kaman yaga abin tsoro She knew abinda zai faru kenan but this time around batajin zata yi abinda yakeso ahankali tasoma fadin "DanAllah kabarni da cikina inaso wlhy, nagaji da zubar da cikin da nakeyi pls kataimaka kabarmin" tafada tana kankame cikinta ... Dariyan rainin hankali yayi sannan yace" kema kinsan yanda tsarina yake, yara biyu mah sun isheni,narokeki dakije asibiti ki zubar kaman yanda muka saba cos maganar barinshi ma bai taso bah" Cikin kuka take fadin"wai baka jin tausayina ne,saikace wata karuwa aiko karuwai mah sundaina zubarda ciki,kai wlhy bazan zubar bah " Ganin yanda tanuna son cikin harda su kuka ne yasa jikinshi yin sanyi ahankali yamatsa kusa daita tareda kamo hannunta ahankali yace" let's make a deal" Kallonshi tayi cikin sonjin abinda yake son fada,cikin rada yace " zanbaki 4million ki zubar" Fizge hannunta tayi daga gareshi sannan ta tashi dasauri,sauka daga kan gado tayi sannan tace" konawa zaka bani bazan zubar bah" Ganin ficewarta neh yasa shi shan ruwan mamaki cos yasanta da son kudi shiyasa yace suyi deal amma ganin yadda tayi neh ya sashi mamaki... Tana fita tashige dakinta straight toilet tanufa,gaban mirror ta tsaya sannan ta daga rigarta sama tana kallon cikin ta tareda shafawa ahankali ,cikin muryar kuka take fadin" dukda ina bukatar kudi bazan taba zubarda abinda yake cikina bah,tin bansan miyebah nafara jin sonka azuciyata, inason cikina!!!..." Hannuda taji asaman cikin ne ya katseta daga maganarda take fadi, zuro kanshi yayi a kagadarta hade da shafa cikin muryan shi asanyaye take fadin" bansan wani irin so

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138