Skip to content

Chapter 54

Chapter 54

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

gangaro mata soboda tunowa da Yay Mou dinda tayi yanda yake finta shiga tashin hankali in wani abu yasameta acikin sauri tadauke hawaye tareda mikewa tabar dining din Da gafen ido yaraka ta yana ya mutsa fuska tareda Jan Wani guntun tsaki, ture plate din gabanshi yayi don gabadaya jiyayi abincin ma ya ishe shi, kallon shi Yusayrah tayi tace" lafiya dai koh??" Yake yayi yace " lafiya kawai dai abincin ya ishe ni neh" Murmushi tamai tace"ohk" "Pls inkin gama kice mata tafito muje siyan maganin" yafada yana barin wajen Ajiyar zuciya Yusayrah tasauke jin bai nemi Karin bayani gameda abinda Zuly tace dazu bah... "Babu" shine abinda yafada bayan yashigo cikin motan, ahankali tadago kanta daga gaban mota cikin muryan jinya tace"yanzu ya kenan?" "Nasiyo miki Wani daban" "Wani Kuma?" "Erh sunce wannan din babu shi a Nigeria only God knows daga Wani duniya aka siyo miki wannan"yafada yana murza steering din mota "A chemist din uncle din precious muka siya" tafada tana miyarda kanta gaban motan while hannun ta daya akan cikinta Tabe baki yayi yacigaba da tukinshi batareda ya sake kallon koda gefenta bah, Suna isa gida yayi parking tareda fita daga motan, har yakai bakin kofan shiga baiji ta daga bayanshi bah, Juyawa yayi yaga ko saukowa daga cikin motan batayi bah, cikin bacin rai yakoma baya tareda bude motan Kaman mai Shirin ballawa Afirgice tafarka jin anbude motan , bata gama watsakewa bah taji anjawota daga cikin motan yajefar daita waje har sanda takusan faduwa kasa Zai rufe motan kenan idon shi tahango mishi abinda yakusan sashi amai, Wani sabon bacin rai yaji, he can't believe ace da wannan kazantan yake zaune acikin mota tin dazu, Tafiya tafara yi taji anjawo gyalenta dakarfi daga baya,yana sakin gyalen tafadi tabaya ,kuka tafashe dashi acikin brain dinta kuwa searching din laifin da tayi mai takeyi amma amsa dayake bata shine _can't load search results_. Bata gama saisaitawa bah taji an mikar daita tareda bata wata sweet Mari a fuska wata sabuwar kukan tasake sakewa wanda yajawo hankalin Maigadi , "DanAllah kayi hakuri" tafada cikin jinjiki cos ga Ciwon ciki gakuma Ciwon azaban dayake Shirin yimata,Kuma daman kalman hakuri baya mata Wuyan fadi cos habit dinta neh bada hakuri akan lokaci "Ke wata irin kazama ce"tatambayeta cikin bacin rai yana nuna seat dinda ta tashi wanda ya stain da jini dayan hannunshi rikeda bayan wuyar riganta Girgiza kai tahau yi tana mai runtsa ido cikin rawan murya tace "zuwa yayi, amma kayi hakuri zan goge" Expensive Gyalen jikinta daya fadi kasa ya sunkuya ya dauko tareda jefa wa kan seat din yace"oya fara gogewa" Bude idonta tayi ta kalli favourite veil dinta wanda Yay Mou yasiyo mata matsayin gift din success dinta na biyu akan jini, wani irin bakin ciki taji ya ziyarci ranta, cikin sauri ta dauki veil din ta duba,unfortunately har jini ya shafu kasancewan yana Mata rushing dalilin tea din datasha... Cire veil din tayi cikin cracking Voice tace" bari nadauko abin gogewa acikin gida" Wani irin kallon kinma isa yamata cikin daga murya yace "Malam Saleh akawo mana ruwa" Ganin tana Shirin barin wajen yasashi dada fixgota yace"ubanwa yabaki izinin tafiya?" Share hawayenta tayi wasu na zubowa tace"ce maka nayi zan dauko abinda zan goge" Nuna hannun ta yayi yace"wanna tsumman fah?" Runtsa idanunta tayi domin kalman tsumma bakaramin bakanta ranta yayi bah cije lip dinta tayi cikin dacin rai tace "ba tsumma bane cos abinda xa'a iya siya a million ya wuce akirashi da tsumma" Buge bakinta yayi yace "Wlhy Nikuma nace dashi zaki goge in ba haka bah abakin igiyan aurenki daya" Cakk ta kukanta yadauke gabanta na faduwa tana mai mamakin halinshi ace mutum kalman saki bai mawa bakinshi Wuyan furtawa, cikin dakiya tace"toh sai miye? Nace sai miye yau kafara neh uhmm? Rike cikin ta tayi dalilin murdawan dayayi "arrrghh" tafada cikin ciwo tareda zubewa akan guiwar ta Amma Iqbal ko tsayawa dubata baiyi bah yayi gaba abinshi, Baba maigadi da tunda taji Iqbal yace abakin igiyan aurenta guda daya yatsaya cakk cikin mamaki, ahankali ya karaso wajenta, cikin tausasawa yakirata, dagowa tayi ta kalleshi da idanuwanta dasuka rine, "Kiyi hakuri ki goge dashi"yafada in a pleading tune, girgiza kai tayi tace "Bazan iya bah Baba" "Soboda miye?" "Baba wannan ba tsumma bace, wannan gyalen yana da matukar muhimmanci agareni" "Kina nufin kinfison igiyan aurenki daya ya mutu soboda gyalen dazaki iya siyan dubban su? Shin kinsan adadin matan dasuke neman mijin aure idonsu arufe, wanda ace basuki ace koda kuturu, makaho kokuma kurma suka samu bah, ke fah Allah yabaki miji nagani nafada Amma kike amfani da daman ki. Shin kinsan miye Zawarci dakike Shirin shiga sawun su?hmmm na tabbata bakisani bah ji kawai kikeyi Amma bari nafada miki abu kadan danasani akan Zawarci: Shi dai zawarci a fahimta ta kaman neman aure ne amma a nan ga mace da ta taba aure Kuma Illar shi shine zaurawa da yawa ana complain kan cewa basu da hakuri wajen wajen jure zaman rashin aure wanda hakan kesa ta bada kanta ga namiji a sauwake ko kuma gaggawan son yin aure kuma tabbas zaurawa na fiskantar kalubale cos most maza na ganin su kamar yanzu darajarta ya ragu kind of cheaper dan idan tana budurwa... "Narokeki da ki bar komai ahannu Allah kikuma dagewa da Addua" yafada mikewa daga tsugunnen dayake, Jan majina tayi cikin kuka cos maganar shi ya ratsa ta cikin dashahiyar murya tace "Nagode sosai Allah ya biya ka da gidan Aljanna" Murmushi kurum yayi yana Ameen acikin zuciyar "Ga ruwa" yafada yana matsar da ruwan tajikin mota, gyada kai tayi tamike daga zaunen datake da kyar soboda rikewa da cikinta yayi Tana goge wa da Favourite veil dinta tana kuka babu abinda take tunawa sai randa tafara period: zaune take akan cinyarshi ta kwanta ajikin shi tana faman kuka soboda Ciwon cikin daya addabeta, shikuwa yawani rude yana mata sannu yake mata cikin muryan tausasawa cos baiki ace yadauke Ciwon daga jikinta ya miyar jikinshi Dagowa tayi daga jikinshi ta kalleshi da jajayen idanunta tace"Yay Mou dina Wani abu nakeji ajikina" "Kaman miye?" Yatambaye ta sounding so carefree Kaman baisan jikinshi yadade da baci da jinin period dinta bah Mikewa tayi cikin zare ido ta taba behind tace "Kaman nayi fitsari" Dariyan da baishirya yinshi bane ya kufce mishi ganin yanda takeyi Kaman wacce taci kudin aika, turo bakinta tayi cikin shagwaba tace" Miye neh kake Wani da..." Maganar ta makale mata neh daidai lokacin da idonta yasauka akan gutun wandon shi dakuma fararen cinyoyin shi mai cike da bakaken gashi wanda ya baci da jini dayawa Kaman an yanka kaza, zaro ido tayi cikin tsananin firgita tana taba Kafan nashi da akwai jini da hannu daya , Sam bata lura da jini dayake hannun ta dalilin shafo behind dinta datayi ta dora hannun afuskar shi cikin tsananin kidima tace "Miye ke damunka Yay Mou dina? Yaushe kaji ciwo? Miye ya jimaka ciwo?baka jin zafi n..."yatsan shi yadora akan lips dinta yace "Shiiish, calm down Zulynah" Girgixa kai tafara tace" taya zakace min inyi calm down bayan you're not ok?, tashi muje hospital cos bazan iya treating dinka haka bah" Dariya yayi ganin yanda ta Wani

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138