Chapter 59
Chapter 59
kasar waje neh, Kuma yakulla aniyar hukunta ta sosai tinda har zata iya barinshi ta tafi wajen wani... Zaune take abayan mota tana kallon waje cikin nishadi dukda tarin damuwan datake dashi, "Umma nah yanzu da munje Dubai ai nasan yaci ace mun juyo" tafada tana lumshe idanuwanta cikeda takaicin hana ta zuwa Dubai din da Umma tayi "Karki manta baki nemi izini awajen mijinki bah" Ajiyar zuciya tasauke kamin tace"koma dai miye ai gashi mundawo" Shiru duka motan yadauka... Fitowan shi kenan zaije office yaga mai gadi ya bude gate, Tsayawa yayi yana kallon hadaddiyar motan da tadanno kai cikin compound din, Saukowa sukayi daga cikin motan tayi wajen Iqbal dagudu tareda rungumeshi "I really miss you abokina"tafada tana breaking hug din da murmushi asamar fuskarta, Ganin Umma yasashi sakin dariyan da iyakarshi lebbanshi sannan yagaishe ta cikin dan jin kunya Amsawa tayi daidai lokacin da aka shigar da travelling bag dinta cikin gida, "Nikam bazan shiga cikin gidan bah Azare zan tafi" tafada tana shafa gefen fuskan Zulyn data turo bakinta "Umma nah saikuma yaushe?" Murmushi Umma tayi tace" nadauka kinyi fushi neh dani" "A'a fah taya za'ayi nayi fushi dake? Kawai dai nayi shiru neh" "Yauwa yar Umma" "Umma nah turaren Yay Mou dana sa acikin jakanki fah" ta tambayeta cos tin randa taje gidan Yay Mou dinta ta dauko wasu abubuwa daga cikin kayayyakin shi, Runtse idanunshi yayi ranshi na suya kenan hasashen shi yazamo gaskiya kenan no wonder kamshin turarenta ya chanza mai , muryan Umma neh yadawo dashi inda tace "Ai tin jiya na sashi acikin travelling bag dinki" "Nagode"tafada tana bawa Umma side hug, rakata sukayi har wajen motan sannan ta shige akayi gaba data, Ajiyar zuciya Zuly kawai tayi tareda yin cikin gida soboda zafin datake ji kasancewan ana rana, Tin kafin takarasa tafara zipping din rigarta cos dogon short gown neh mai Zip agaba, Juyowa yayi cikin bacin rai yaga gefen shi wayam,hangota yayi harta kusan shiga ciki. Cikin sauri da bacin rai yabi bayanta yana kiyasta irin dukan dazatasha yau... _kina ruwa_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* [19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* _wannan page din nakune yen team ZulynIqbal, inayinku irin sosai dinnan😝😝_ *Page 64* Cakk yaja ya taya daidai yashiga cikin palourn dalilin hango Zuly janye da trolley dinta sai short jacket rataye a kafadarta sanyi take cikin black Saint Laurent Leather Mini Skirt rabin cinya sai da wani multicolored Stine Goya Glenda Altitude Stripe Wrap Top mai dogon hannu Wanda ya wuce cibiyarta da kadan *Zulyn Mourad* shine abinda idonshi ya hango mishi wajen waist dinta, wani irin bakin ciki neh yakaiwa zuciyar shi cafka cikin kaushashiyar murya yace"ZULFA" Atsorace ta juyo har tana neman missing steps cikin kulawa tace"abokina daina ihu cos ba'ason masu kidney daya suna tayar da hankalin su" Cije lip dinshi yayi yace" haka kika taho kowa na kallon ki?" Kallon jikinta tahau to kafin ta "Awwww dana shigo nacire jacket din" Tafada tana nuna mai jacket din dake kan kafadarta, kallonta yakeyi kaman idanunshi zasu fado yana k'arewa hallitar kirjin ta kallo, he can't he imagine ace a yar tafiyan datayi har sun kara cikowa "ko dai tabasu yakeyi" Ya raya azuciyarshi muryarta ce yadawo dashi inda tace" gaskiya abokina baka iya tarban bak'i bah ace nadawo kodan daukan min trolley baka instead ma sai wani shouting kake mawa mutane" "Ni neh mai shouting din?"yatambaya cikin nuna kanshi yana mai jin kasala na neman rufeshi "Sry aboki nikam nashiga hutawa cos zaman jirgi babu dadi" tafada tareda haurawa abinta batareda ta Lura da yanayin shi bah. Zama yayi akan kujera yana sauke ajiyar zuciya tareda lumshe idanunshi yana mai jin feelings na taso mishi Lip dinshi ya ciza dakyar yace" wlhy yarinyar nan shegiya ceh zata Kashe ni atsaye." Wayan shi yajanyo sannan yayi yar danne dannen shi sannan ya ajiye shi agefe kafin yayi ruf da ciki akan kujera "My precious kidney" yafada yana shafa wajen marar shi tareda lumshe idanunshi, office dinda baije bah kenan. "Heartbeat kiramin yarinyar nan" yafada yana ajiye ledan hannunshi, "Daman ta dawo neh?" Ta tambaya with surprise "Erh dazu dazan tafi office tadawo, amma gaskiya kin dade awaje ace tinda kika kai yaran nan sai dazu kike dawowa" Gabanta neh ya buga cikin muryan marasa gaskiya tace" erh in fada maka nashiga gidanmu neh kaga na kwan biyu banje bah" Gyada kanshi kawai yayi itakuma ta haura sama tana kwonkwanton ko yaje office din. "Gani Abokina"tafada bayan sun sauko, bakin leathern gefen shi yace tadauko cup. Zata juya kenan taga ya fito da giya daga cikin leathern, murmushi kurum tayi tana tunanin maybe yana Shan giya "Zai iya yiyuwa yana tabawa once in a while tinda yana dukan mata"tafada tana haurawa stairs din tana sake sakin murmushi. Chan saigata dawowa da cups acikin tray dakuma wani abinda bansan miye bah. Ajiye tray din tayi agabanshi tareda zaunawa tana lankwashe kafafunta , kallon ta yayi tareda kankance idanunshi yace "Yana ga kopi 2?" Turo bakinta tayi tace"aini bana Shan giya soboda Yay Mou yace shan shi babu kyau shiyasa nadauko naka da na Yusayrah, kuma ma baikamata nadauko wannan expensive cups din bah soboda giyan bamai tsada bace cos nasan bazai wuce na yen 3000 bah gashi kuma na hado maka da lighter cos nasan baza'a rasa yar cigarin nan awajenka bah tinda yafi dadi in ana shan giya ana dan busa hayaki" takarashe maganar ta cikin murmushi irin tayi abin kai dinnan Zaro idanuwa sukayi suna kallon ta Iqbal dinne mah yace" na miki kama da Mashayi neh?" " Ai Mashayan basu yawo da signboard kuma basu rubutawa a goshi" Fauuu... Kakeji ya buge bakinta wani kukan sakarci tafashe dashi "Yimun shiru ko jikinki yagaya miki yanxun nan"yafada yana zaro mata Ido Tsit tayi shiru harda kama bakinta da hannu tana murmurza Ido da dayan hannunta, "Ni ban taba koda sha'awar shan wannan abin bah kuma dakike cewan zaiyi dadi da sigari saiki fadamin dan iskan daya fada miki hakan"yafada tareda cire hannunta a bakin Hada rai tayi tadan harareshi da gefen Ido kafin tace"Allah Wanda yafada min bah DanIska bane" "Oh nineh dan iskan kenan" yatambaya cikin zaro idanuwa Ja da baya tayi da duwawun ta kafin tace" nidai bance bah and nasan Yay Mou bazai min karya bah" "Oh nagane kenan shi yana sha?" Turo baki tayi tace" Allah ya kiyaye yasha wannan abin ,wlhy yafi karfin yasha shi cos bah class bane shan giya zubda aji neh kuma Thank God bai taba daukan kudinshi da niyyar yasiya wannan banzan abin bah balle wani yadinga fadin wani abu..." "Shine wani kenan?"taji Yusayrah tafada Hannu ta ware mata alaman ta dakata kafin tace"ban kasa dake bah balle ki dauka" "Mind your mind language"yafada da karfi irin an tabo heartbeat dinnan Turo bakinta tasake cikin shagwaba tace"wlhy banason shishigi arayuwata, kafada mata tadaina mun inba haka bah zamu na samun matsala neh" Tsaki yaja kafin yajuya wajen Yusayrah yace" sorry heartbeat, please ki dauko min cotton wool mana" Gyada kai tayi kawai sannan ta wuce, kara matsoshi tayi tace" Tomorrow is my birthday fah I will be 18" Tabe baki yayi tareda da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138