Skip to content

Chapter 134

Chapter 134

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,187 words 0 views Progress saved
Download Book

kusa cika gwanda in zaki kwantar da hankalin ki to kiyi hanzarin yi saboda time is running " Wata harara ta watsa ma ta saboda daman bawai suna shiri chan chan bane barin ma da tayi sanadiyar dawowan Yusayrah gidan mijin ta! Abinda ta yi bakaramin damun Hibba ya ke yi ba saboda a ganin ta Zuly daman ba sonta ta keyi ba! To in da tana son ta ai ba zata tursasa mijin ta dawowa da auren shi daya kashe ba... Tab'e baki Zuly ta yi ta ce"Yaya ka jawa Hibba kunne saboda wallahi da ba don condition ba babu abin da zai kawo ni gidan nan don haka ta yi maza ta kama kanta! In ba haka ba itama ta san sauran! " "So sorry lil... Ke kuma ki kiyaye ta! "Ya fad'a yana murmushi, cikin fushi Hibba ta haura sama tana gunagunai, sanda ta haura sosai sannan Iqbal ma ya mike yana cewa "Let me freshen up! " Shafa katoton cikin ta tayi ta ce "Adawo lafiya! " "Na zo na had'a ma ruwan ne? "Yusayrah ta fad'a a hankali saboda yanzu bata iya sakewa da shi kaman da, wani mugun shakkan sa ta ke ji "Haba dai! Dame zaki ji? Da ni ko kuma da wannan b'ukekiyar gefen ki! "Ya fad'a yana sakin ma ta Murmushi Sunkuyar da kan ta tayi tana wasa da pillown dake kan cinyar ta"zamu iya fita strolling? " Ta tambaya"na isa na hana ku? Allah ya kiyaye hanya! "Iqbal ya fad'a tare da haurawa abin sa, d'akin Hibba ya nufa straight tare da bud'e kofa a kan kujera ya hango ta ta wani takure a waje daya kaman mai jin sanyi "Kizo ina son magana da ke!"ya fad'a tare da komawa d'akin sa, cikin turo baki ta sauk'o daga kan kujera, tare da mara mai baya "Miye kike d'aukan kan ki? Ko kin zata bana sanin yanda kike treating din ta a gidan nan? Toh bari na fad'a miki abin da baki sani ba! Kin ga Zuly she's a life saver! Saboda nasan da ba dan ita da ta taimaka mun ba da yanzu na dawo tarihi! " "Toh ai Dana sanka a lokacin da zan yi saving life dinka I see nothing in that! " "What? Wait na tambaye ki? " Gyada kai ta yi tana turo baki"yanzu aka ce miki ban da lafiya kuma kidney na ke bukata ya za kiyi? " "Ai akwai kud'i ba sai mu siya ba! "Ta fad'a hankalin ta kwance, murmushin takaici ya yi ya ce "Kina nufin bazaki bani naki ba? " Gira daya ta d'aga ta ce"ai akwai so siya kawai zamu yi" "Why ba zaki bani na ki ba? " Girgiza kai ta yi ta ce"nikam gaskiya da wuya! Ba ma wuya ba nasan mama na ma ba zata barni ba so mubar wannan maganan! " "Ita kuma without thinking twice ta bani kidney din ta despite yanda na ke nuna mata tsatsan kyama da tsana! " Arazane ta ke kallon sa, gyada kai ya yi ya ce"tabbas ta bani kidney din ta! Duk da a lokacin ma ba wai ita din ma tana sona bane! So kibi a hankali saboda a kanta zan iya sakin ki! " Zaro idanuwa ta yi nan da nan hawaye ya fara kokarin silalo ma ta saboda batun sakin da yayi ma ta "Zaki iya tafiya kuma ki tabbata kin bata hakuri nasan zata yafe miki! " yana gama fad'in ya shige toilet abin sa had'e da bank'o kofa! Zama tayi a gefen gadon tana kokarin calming din kanta san da taga ta nutsu sosai kafin ta ja enmatan kafafun ta ta fice daga d'akin... A asibiti sosai hankalin su ya dada tashi saboda condition din Mourad din Ammi da sauran sai kuka suke yi kaman ransu zai fita Shigowa ta yi da sauri har haki ta keyi alaman ba karamin sauri ta sha ba! "Naga Zuly! "Shine abin da ta fad'a tana sauke ajiyar zuciya, Mourad dake tari tsayawa ya yi chak haka sauran ma duk sun zuba ma ta idanuwa ko kiftawa babu saboda gudun kar ya zamto mafarki su keyi "Miye kika ce? "Ya tambaya cikin muryan marasa lafiya, hannu Lutfiyah tasa ta dafa kirjin ta ta ce "I saw Zuly yanzu a hanya ta na komawa gida! " "Miyesa baki taho da ita ba? "Fakhih ya tambaya cikin takaici Harara ta watsa mai ta ce"kai shashashan ina ne? Ai da na kuskura ta ganni nasan kafin muje d'auko ta zata gudu! " "Muje! "Mourad ya fad'a yana mikewa da sauri kaman bashi babu lafiya ba "No! Kwanta mu zamu je! "Ammi ta fad'a tana kokarin gyara mai kwanciya, Buge hannun ta ya yi da sauri, cikin rawar murya ya ce "Miye kika fad'i haka Ammi? Ance an ga Mine kina cewa na kwanta? Na tabbata tana ganin ku zata fece saboda daman nine bata son gani please muje tare kawai" Da sauri Qudsiya ta mik'o mai ruwa tana fad'in wanke bakin ka kar ta gan ka baki duk jini! " Murmushi ya sakar mata tare da karbin ruwan sannan ya wanke bakin sa kafin suka fice ba tare da izinin doctors din ba.... Mamaki ne ya kama Mourad ganin gidan Iqbal ta kawo su bayan Iqbal din da bakin sa ya ce shima bai ga Zuly ba da alaman karya yake mai kenan Shiga gidan suka yi da sallama inda suka sami Hibba zaune tana kallon Tv, amsawa ta yi tana tarban su da murmushi saboda samsam bata gane su bane saboda kod'ewan da suka yi "Bari na kira muku mai gidan! "Ta fad'a tare da haurawa abin ta "Oh Allah wai nikam lil yaushe zamu je kasuwa ne siyo kayan babies! Allah na matsu gashi ko irin su keke, bahon wanka da sauran su bamu siya b.... " Maganar ta ne ya makale lokacin da idanuwa ta ya sauk'a a kan su Ammi da suka zuba mata idanuwa suna kallon ta "Kar ki damu nayi order din komai nan da kwana uku zasu i... "Itama maganar ne ya makale mata lokacin da ta hango su zaune Mikewa suka yi gabadayan su suna kallon ta daga sama har kasa, zuciyoyin su fal yake da tambaya barin ma da suka ga tsohon ciki tattare da ita "Mine! "Ya kira ta tare da sauke ajiyar zuciya, wani irin tsaki taja saboda haushin sa daya turnuke ta lokaci guda duk da uban tarin tausayin sa da ya ke cike a cikin zuciyar ta Kasancewan ta yi nauyin yasa bata iya juyawa da sauri ba har yayi nasaran riko hannun ta, Wani ihu ta fasa wanda ya sa shi sakin ta da sauri "kar ka kuskura ka tab'a ni! I don't wanna see you! Ka tafi! " Ta fad'a cikin kuka sosai, "Mine sorry I love you! " Ya fad'a da sauri tare da fara kokarin kneeling a kasa cikin sauri ta rik'e sa tana cewa "Babu abin da zaka ce na chanza mind dina! You said go get lost! You said that to me!... Ciza labban ta tayi da karfi sannan ta ce... I hate you fo... Bai bari ta karasa ya had'e bakin su waje daya..... _hmmmm..._ _Hey ๐Ÿ‘‹ lovies๐Ÿ’ž! Show me love

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138