Skip to content

Chapter 29

Chapter 29

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

dan wannan zanen da aka samishi makudan kudi. Aika yayi akira mishi Umma zuwa fada ba bata lokaci akaje aka kirata. Sanda ta bata lokacin ta wajen daukan wanka sannan tafito cikin tafiyan kasaitan ta. Da sallama tashiga cikin fadan inda idonta yasauka akan masoyin yar'ta. Murmushi tasakar mai inda Mai martaba Malam yayi mamakin hakan. "Sannu da fitowa Umma" "Yauwa" tafada tareda karasa wajen zamanta. Koro mata bayani yayi inda itama mamaki yacika ta sosai cos ta sha ganin Zulfa na Zane amma ita duk a shirme take daukan su. "Ya kike ganin za'ayi??" Saisaita kanta tayi gudun karta kunyata shi a idon jama'a tace "duk yanda kake ganin shine daidai" Wani boyayyen ajiyar zuciya yasauke jin bata nuna kaman tafishi iko akan Zulfa bah. Gyada kanshi yayi yace"toh madalla, kaman yanda na fada muku zan yi tunani akai toh aka din neh don haka gobe ku dawo. Fita sukayi dukkansu inda Umma ta tashi,zata fara tafiya kenan taji ya riko hannunta ta baya. "Am so sorry I never meant any single word I said to you last night"(dayake Umma tanajin turanci amma basai sosai sosai bah) "Ai ka riga kagama yanke hukunci na yarda ni waiting ceh amma that's in Zulfa bata gaba na but mudin da rai koda ban ajiye na kaina bah babu wanda ya isa ya Kira ni da juya!!!" Tafada tareda kwatar hannunta tabar wajen, tsaki yaja tareda komawa ya zauna awajen zaman shi yana ayyana abubuwa da dama acikin ranshi... Komawa cikin gidan tayi tasamu Zulfa kwance akan kujera cos daman jiya baccin da rabi da rabi tayi soboda yunwan data kwana dashi. Ahankali takarasa kusa daita ta gyara mata kwanciyan ta tanajin wani sabon sonta azuciyarta. Cream din ciwon da akaji mata ta dauko, bude rigarta tayi tana kallon yanda hakwaran Hibba yadan yi zurfi asaman nonon ta. Tsaki taja tace "Mayya kawai" cos sosai take jin ba dadi azuciyarta, ahankali ta shafa mata cream din awajen gudun karta tayar da ita. Tagama shafa mata kenan Mourad yayi sallama, amsawa tayi tana gyara mata rigarta. "Sannu Umma" "Yauwa, saidai fah bangama Sanin kai waye bah" Shafa kanshi yayi yace" Suna na Mourad, ina zaune neh cikin Jericho Oxford a US amma fah aiki nakeyi awajen. "Toh amma bakayi kama da bature bah" Murmushi yayi yace" erh mama na yar Nigeria ceh babana kuma Balarabe neh. "Aww Madalla ai nasha mamaki danaji kana hausa" Murmushi kawai yasake yi yace"Umma zaki yarda Zulfa tabini muje US" Zaro Ido tayi tace" ni Ramatu waye ubana da zan bar maka Zulfa katafi daita, taya za'ayi na yarda katafi min da raina gashi bawai nasan ka bah haka kawai nadauki rayuwata guda na damka maka" " Ki fahimceni Umma a makaranta zansa ta bawani abu zan mata bah" "Ai bance zaka mata wani abu bah amma maganan gaskiya ka kwanta min amma bazan iya damka maka y'a guda dayan da Allah ya mallaka min bah" Cikin rashin jin dadi yace "toh Umma ba damuwa, bari natafi tunda tana bacci" "Yauwa"adawo lafiya Komawa yayi wajen makwanci su cikeda damuwa aranshi wayar shi dayayi kara ne yasashi dawowa daga duniyar daya dan shiga. Daukan wayan yayi tareda yin sallama cikin muryan damuwa "Ya kukayi da Ummanta??" Ammi ta tambaye shi Cikin rawar murya yace"Taki yarda Ammi" "Miye kace mata??" Nan yakwashe yanda sukayi da Umma yafada wa Ammi "Why not kace zaku tafi tare daita??" "Kina ganin zata yarda??" "Do one thing for me ka kaiwa Ummanta wayan I will talk to her" Cikin farinciki yace toh, cikin sauri yafita yayi wajen cikin fada straight part din Umma yayi. Jin sallaman shi yasata fitowa daga cikin daki har lokacin Zulfa bata tashi bah. "Umma wai Ammi nah zata miki magana" Kujera Umma ta nuna mai ganin yana kokarin Zama akasa cos shikam yamanta da akwai kujeru acikin palourn. Kiran wayan Ammi yayi ko ringing biyu baiyi bah ta dauka "Ammi nah barina bata" "OK" tafada while yabawa Umman waya Sallama Umma tayi Ammi ta amsa gaisawa sukayi cikin mutunci sannan Ammi ta fada mata abinda takeso daita. "Toh a gaskiya naji dadin wannan batu amma kinsan bani kadai nake da iko akanta bah duk abinda Babanta yafada toh shi za'ayi amma yanzu awaje na bah matsala" Wani sabon dadi Mourad yakeji yakosa Zulynshi ta tashi yafada mata wannan albishirin cos yasan itama zatayi farinciki da hakan. Sallama sukayi inda ta mika mishi wayan karba yayi yakara a kunne cikin farinciki daya kasa boyuwa yace "Shukran ya Ammi jzkllah fil jannah" Murmushi tayi tace"Ameen ya Mourad, yanzu hankalin ka ya kwanta kenan??" "Erh mana Ammi bakiji wani dadin da nakeji bane, Ammi I love her" Cikin sauri Umma ke kallon shi ganin ko kunyan ta baiji bah shikam ma ko sanin tana kallon shi batayi bah sai zuba yake mawa uwar shi. Sunfi minti 30 suna magana da Ammin shi kafin sukayi sallama alokacin Kam Umma har tayi cikin daki cos sosai yake bata kunya yanda yake wani shagwabe wa Ammin shi. "Yay Mou dina yaushe kashigo?" Ta tambaye shi lokacin da ta farka Da murmushi akan fuskarshi yakeyi yace" tinda dazu nashigo" Murmushi tayi tace"yaushe zamuje yawo din?" "Ai inaga sai kin gaji dazuwa yawo mah" "Ana gajiya da zuwa yawo neh??" "Erh mana" "Toh ni bazan taba gajiya dazuwa yawo bah" "Haka dai kikace" yafada yana shafa kanta "Yauwa in tambaye ki mana??" Gyada mishi kai tayi batareda tayi magana "In nace kibini mutafi tare kuma babanki ya amince mutafi zaki yarda ??" tace" zanso inbika amma bazai yiyu bah" Kwalalo Ido yayi yace"miyesa toh bayan ya yarda??" Umma dake jinsu acikin gida tasake murmushi jin abinda tace" ni bazan bika.... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* Wannan page din naka neh kayi yanda kakeso dashi *AL HUSSAIN ABU SAMEER* Nagode sosai Allah yasaka da alkheri. Allah yabar zumunci... *Page 36* Umma dake jinsu acikin gida tasake murmushi jin abinda tace" ni bazan bika nabar Umma nah bah" Ajiyar zuciya yasauke jin abinda tafada kuma yaji dadin hakan da tayi "Ai da Umma zamu tafi" Cikin zumudi tace" dagaske kake yi??" "Ai bazan miki wasa da irin wannan abin bah" "Wayyo dadi kenan bazamu rabu bah kullum Muna tare " tafada cikin murna Murmushi yayi yace"erh Muna tare" "Ina zuwa" ta tashi tareda nufar cikin daki "Umma ki fara hada mana kayanmu mun kusan barin gari" Kallon ta Umma ta tsaya yi tace " ai naga babanki bai yarda bah tukunna" "Sai ki dinga kiranshi da baba na" tafada tana murguda baki Wani dum Umma taji acikin ranta tace"ai baban ki neh" Girgiza kanta tayi tace" ai dolanci na bai kai haka bah,bayan ko yaushe a class sunan babana daban dana su Marwa" Ajiyar zuciya tasauke tace"koma dai Yaya neh sai ya yarda tukunna" Batareda tayi magana tafice zuwa palour inda Mourad yake jiran ta... ```washe gari``` " Haba mai martaba taya za'ayi kace Umma ceh zata bita??"Hindatu uwar gidan Malam tafada cikin Jin haushi "Daman waye zai bita??" Ya tambaye ta cikin isa "Naga akwai Marwa miye zai hana su tafi tare kuma kaga duk sa'oin juna neh sai su cigaba da karatun

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138