Chapter 120
Chapter 120
koh Facebook kokuma Instagram da zamu muku notification?" Zuly ta tambaya tana da-da miyar da hankalin ta kan TV saboda interesting movie da akayi(Mohenjo Daro) har da su rik'e remote tana Kara volume kaman ita ce uwar gidan, kallon ta yayi da kyau ya ga hankalin ta ma ba a kan sa yake bah sai ka ce ba ita tayi maganan bah! Guntun tsaki ya je tare da zaunawa akan kujera sai wani shan kamshi ya keyi ga wani sabon haushin da ya ke ji, murmushi Mourad yayi yace"ko irin abin jik'a makogaron nan babu? " "Ai baku ce zaku zo bah da mun ajiye muku! "Maram ta fad'a a hankali, d'agowa Zuly tayi tana kallon Maram da tayi magana, gyara murya ta yi tace "Wai nikam ban gane bah!Kuma na ga gidan Kannin mijina wato Fakhih wanda suka zo duniya a rana daya da Fakhiha muka zo! Tindazu sai wani feeling kan ku kukeyi, ance fah bakon ka Annabin ka amma ko ruwa baza mu samu bah gaskiya akwai gyara a al'amarin ku"ta karasa tana jan tsaki Rik'o hannunta Mourad yayi yana mai murza yatsun hannunta ya ce "It's OK Zulynah karki manta hakuri muka zo badawa! " K'awar da kan ta tayi gefe daya tana cewa"don munzo bada hakuri shine... " "I said it's okay koh!? "Mourad ya fad'a cikin takaici, murguda bakinta tayi tana d'aukan remote din da ta ajiye a gefenta tana kuma Kara volume din TV din Girgiza kai yayi inda Fakhih ya kafe Zuly da idanuwa yana ji kaman ya mazgeta ko zai ji dadi "Bro so sorry for slapping you! "Da sauri Fakhih ya sa hannu a fuskar sa Saboda ji yayi kaman yanzu Mourad ya maresa, da kallon mamaki Maram take binsu da shi saboda gabadaya bai fad'a mata bah ita dai ta ga shatin yatsu amma ganin bah fuskar tambaya yasa tayi shiru Ajiye remote Zuly tayi tana kallon Fakhih da ya kasa cire hannunsa akan kumatun, sai yanzu ta gane hakurin miye suka zo bayar wa saboda da ta zata hakurin d'agosu suka zo bayar wa "I didn't mean to hurt you kawai dai maganan neh baimun dadi bah a lokacin shiyasa nayi slapping na ka out of anger am sorry kaji! "Ya sake fad'a in a pleading tune Kawar da kai Fakhih yayi cikin son miyar da hawayen da yake son silalo mai Saboda abin bakaramin cin mishi rai yayi saboda tin da suke ba'a tab'a marinsa bah! Amma a kan mace yayansa ya maresa, so disgusting! "Bro in-law kayi hakuri ka ji!?"Zuly ta fad'a cikin sanyin murya, hannunsa ya sauk'e daga kumatun nasa yana kallon su har wani cije labba yake yi Maram ceh ta dafa kafadarsa ta ce"Baby sorry! " "It's Ok!"ya fad'a a hankali kaman zaiyi kuka, tashi Mourad yayi ya ware hannun sa yace "Come and give me a hug if it's ok! " shima tashi yayi ya rungume Mourad yana sakin ajiyar zuciya a hankali Breaking hug din suka yi inda Zuly ta katse su da fad'in "Taab anyi Raggon Namiji a nan! " Dariya suka sa gabadayansu Maram kuma tace"aganin ki bah! Ai mijina jarumin Namiji neh! " "😕 Hmmm I see! Shiyasa na ga yana hawaye saboda mari dayan da yasha"Zuly ta fad'a cikin tsokana Mitsi mitsi yayi da idanuwan sa"Ai gwanda ni an mare ni! Mijin ki fah?" Da hannu ta dakatar da shi tana fad'in"Don't even go there Saboda mijina Jarumin jarumai neh hope ka gane!?" Dariya suka fashe da shi gabadayansu, haka dai suka din ga hira cikin raha kaman babu abinda ya faru har su Zuly suka koma gidan Ammi... _```ABUJA, NIGERIA```_ A gajiye suka isa gidan su wanda an riga da an gyara musu komai! Wanka su ka shiga atare saboda a kwana ukun da suka yi komai ya chanxa ba ta wani jin kunya sa sosai tinda ya nuna mata baya son hakan ita kuma ta kudura a ranta duk abinda bayaso ba za ta na yi bah shiyasa ta rage jin kunyan sa, amma dai har lokacin bata yarda wani abu ya shiga tsakanin su bah amma tana bari yana rage zafi ta romance... Suna fitowa wayan Mourad ya dau Kara saboda daman suna isa Nigeria ya chanza Sim nashi zuwa na Naija, Ita ta d'auki wayan shikuma ya karasa wajen wardrobe domin dauka musu kayan bacci, cikin murnan ganin sunan mai kira ta d'auki call din tana fad'in "Wa'alaiki Salaam! Kaman kinsan yanzu na gama raya ki acikin raina! " Dakatawa Mourad yayi ya tsaya kallon ta, a hankali ta karasa wajen sa tare da jinjinuwa ajikinsa shikuma ya gyara mata don tayi balance dukda a tsaye suke "Erh yanzu muka fito daga wanka ma! "Ta fad'a tana kallon fuskar Mourad dake d'auke da alaman tambaya, matsawa tayi daga jikinsa tana kunshe dariyarta tace "Erh yanzu in na gama shiryawa zan sha!" "Ohk zaiji Mu kwana lafiya! "Tana gama wa ta ajiye wayan tana kallon Mourad daya hard'e hannayensa yana bin ta da wani shu'umin kallo D'aurin towel din ta ta gyara kafin ta ce "She said i should extend her greetings! " "Who? "Ya tambaya a kasalance "Ammi! " "Shit! Shine baki bata mun gaisa bah! " "Ai bata ce in baka bah kuma kasan in ta mun magana kaman ta maka neh so hurry up kafito mana da kaya saboda bacci na ke ji! "Ta fad'a cikin dar dar saboda ganin yanda yake magana a hankali har wani lashe lips yake yi irin he's tipsy dinnan Rufe wardrobe yayi ba tare da ya dauk'i komai bah sannan ya fara takowa wajen ta a hankali kaman wanda baya son aji motsin takowansa, wani yawu ta hadiye tana Kara jan towel din kirjin ta sama sosai wanda hakan yasa ko tudun breast nata ba'a iya hangowa Juyawa tayi da sauri gabanta na dukan goma sau goma, rungumeta yayi ta baya tare da zuro kansa ta wuyan ta "My fruity! Zan sha fruit salad please! "Ya fad'a a cikin kunnenta wanda hakan ba karamin ratsa duka ilahirin jikin ta yayi bah, dan matsawa yayi sannan ya tsince towel din jikinta kafin ya manna bayanta da budedden kirjin sa saboda shima a qugu ya d'aura na shi towel din Ajiyar zuciya ya sauke a lokaci guda yana kuma shinshinan wuyar ta dake kamshin perfumes Cikin rawar murya ta ce"Bacci! " "Hmm! "Ya fad'a tare da d'aukan ta chak ya nufi kan gado da ita, a hankali ya ajiye ta akan gadon tare da mata rumfa da kirjinsa da suke cike da gashi Fuskarta yake kallo kaman bai tab'a ganin ta bah, ganin ya nufo ta da bakinsa ya sata taresa da yatsar hannunta ta ce"yaushe zamu je ganin Umma? " "Gobe zamuje"ya fad'a yana sake kokarin kai bakin sa kan nata "BabynZuly fah? You know na yi missing din yarinya ta!" Ta sake fad'a "Dan lumshe jajayen idanuwan sa yayi ya ce "don't worry itama zamuje mu ganta! " Murmushi tayi tace"please muje da ita! " "Ina kenan? "Ya tambaya kaman bai gane miye take fad'a bah at the same time kuma yana kissing din yatsun hannunta da suka sha jan lalle Turo baki tayi tace"mu ta fi da ita honeymoon din mana" Zaro idanuwa yayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138