Skip to content

Chapter 124

Chapter 124

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,214 words 0 views Progress saved
Download Book

zaton uban yaron neh ya karbe sa! " "Amma ya naga kaman bata gane ni bah kuma na kalleta a kan wheelchair? " "Maganar yaron ta neh ya kusa haukatar da ita! Batun wheelchair kuma hatsari ta yi" "Allah sarki! "Ta fad'a cik'e da tausayin su, share hawayen fuskar ta tayi ta numfasa had'e da fad'in "Ba ku kai ta asibiti bah kuma?" Murmushi ta yi ta ce"daman mijin ta ke mana alkheri, gashi daga dawowar ta bamu Kara jin komai bah! Dan sana'an gidan na siyar da su shinkafa, wake, alabo, yaji, yajin karago, dawa, gero, tsakin masara, zogale da sauran su ne da na ke yi shi ya ke rufa mana asiri ga kuma taimakon yaran da su ke zuwa wajen aiki! Lokacin da likitoci su ka ce dole sai an yi scanning din kafar ta gashi bamu da kud'in da su ke bida shiyasa mu ka koma yi ma ta na gargajiya! " Cikin tausaya wa Zuly ta ce"Amma kun je wajen Iqbal? " "Lokacin da mu ka koma mai gadin sa ya ce ai an zo an tafi da shi saboda rashin lafiyan da ya ke fama da shi, sai fah kwanan nan mu ka same sa amma bawan Allahn nan ya nuna kaman bai san mu bah asalima Koran mu ya yi kaman kare shi da wata wanda mu ke kyautata zaton matarsa ce! " "Shi Iqbal din? "Zuly ta tambaya cikin b'acin rai, gyada kai matan tayi tana murmushi kaman ba ta jin komai game da al'amarin! Amma maganar gaskiya ba karamin dauriya ta ke yi bah! Ita kadai tasan miye ta ke ji amma ya ta iya tin da 'yar ta ce ta janyo musu da kan ta wanda tasan hakan na cikin kundin kaddararta wanda babu abin da za su iya yi a kai! "Pumpkin! " Ta ji Zuly ta fad'a cikin rawar murya, bata dai ji miye aka fad'a daga dayan bangaren ba ta ga Zuly ta gyada kai tare da sauk'e wayar a kunnen ta wanda ya yi daidai da lokacin da Hasana ta ce "Tin dazu! Ban ce maka in na aike ka ka dinga dawowa da wuri ba? " "Allah Adda da kyar ya yarda ya bani ya ce bashin da ya ke bin ki ya yi yawa!" "Ban gane ya yi yawa ba ince dubu biyu ne kud'in sa a waje na? " "A'a Adda ya ce dubu biyu da d'ari biyar ne"yaron ya fad'a Da karfi ta ce"Kam bala'i yaushe kud'i na ya kai hakan? D'auko mun hijabi na muje wajen sa! Daman haka masu shago su ke, haka kawai! ya san wiyan da nake sha kafin na samu kud'i ne? Ni da koda yaushe cikin rubuta abin da na ke karb'a na keyi! Ai Wallah bai isa ba in ya san wata bai san wata ba!... " Murmushi Zuly ta sake jin yanda ta ke surfa masifa akan dari biyar! Da ta tina condition din su kuma sai tausayin su ya da da kama ta Tashi maman su ta yi ta ce"bari na nemo miki abin sha! " Cikin nutsuwa ta ce"No da kin bari ma yanzu mijina zai dawo wai ya je kawo ambulance din da za'a kai Yusayrah asibiti ne! " Cikin jin dadi maman su ta ce"Ayyerh mun gode wallahi! " "Ba komai fa! "Ta fad'a tana danna wayar ta, ba jimawa Mourad ya kira ta a waya, ma'aikatan asibiti ne su ka yi sallama Hasana ta musu jagora saboda dawowarta kenan daga shago Ba b'ata lokaci aka fitar da Yusayrah yen uwanta ma su ka mara musu baya, maman su ta bi motan ambulance ita kuma Hasana ta bi su Mourad... "Can't imagine Iqbal ya yi irin wannan abun! I thought he says he truly loves her! Why can't he forgive her?"Zuly ta fad'a cikin d'acin rai Rik'e hannun ta ya yi yafara murza wa dayan hannun kuma rik'e da steering din mota a hankali ya ce" chill! " Kaman za ta yi kuka ta ce "Don't tell me to chill! How dare he!? " "Ohk don't chill"ya fad'a yana sakin hannun ta tare da miyar da hankalin sa kan titi, kankance idanuwa ta ta yi ta ce "Pumpkin,Haka zaka ce? " "Toh miye ki ke son na ce?" Juyar da kan ta tayi tana kallon ababen hawa, har hawaye sun fara sauk'o ma ta "Mine!"ya kira sunan ta a hankali, hannu ta sa ta d'auke hawayen fusakar ta sannan ta juya gare sa, "Sorry! Duk da basan dalilin da ya saki daga hankalin ki sosai a kan wannan incident din bah but I think you should take it easy! Babu wanda za'a mishi irin wannan abubuwan ya iya yafewa da wuri fa, in fact wasu ba za su yafe ba saboda baza su manta abun ba! she cheated on him fa! Wait ma tukunna kin san ya mutum yake ji idan ya mugun kwallafa ransa a kan Abu kuma bai samu bah? Nasan ba ki sani b... " katse sa ta yi da fad'in"Na sani mana! Na sani sarai! _You know we don't forgive because we forget! We forgive because we let it go...! We forgive because we err to God and he also forgives us whenever we ask for his forgiveness!_ And don't forget _to err is human!_ " Ta karasa tana rik'e cikin ta, wani dariya ya yi at the same time yana dukan steering "see who's talking! Har kina da bakin magana a kan wahala kad'an da ki ka sha!" "Pumpkin, You won't understand "ta fad'a cikin sanyin murya tana kuma kwanciya a kafadar sa, murmushi ya sake ya na girgiza kan sa son matarsa na sake ninkuwa a cikin zuciyar sa "Kar ki zubar da mu fah! " ya fad'a ganin yanda take kanainaye sa kaman ba tuk'i ta ga yana yi bah Turo baki ta yi tana shakan kamshin sa kaman za ta shige cikin jikin sa, d'ago kai ta yi sannan ta kai bakin ta saitin kunnen sa kaman za ta mai rad'a bai hankara bah ya ji wata hot romantic nibble a kunnen sa ba shiri ya saki kan steeringn din mota Kirrrrr.... _Hey 👋 lovies💞! Show me some love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!. _*Vote,comment&share*_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* _RAHMA HASSAN AND MIMSQUEEN THIS PAGE IS FOR YOU GUYS! MUCH MUCH LOVE ❤️_ *Page 119* Kirr ka keji ya ja wani wawan burki wanda ya sa mai babur din bayan sa ya buge mai mota "Innalillahi wa'ina illahir rajiun" shi ne abin da Mourad da Hasana da suka manta da cewan har da ita a motan suka furta a tare inda Zuly kuma ta zaro idanuwa jikin ta na ɓari kaman mazari ganin abinda ta jawo Cikin sanyin jiki Mourad ya fita saboda ganin mai babur da mutane suka kewaya kaman ya ji ciwo ta mirror "DanAllah bawan Allah ka yi hakuri"Mourad ya faɗa cikin lallaba, mikewa mai mashin din ya yi yana chakume wuyar

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138