Skip to content

Chapter 77

Chapter 77

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,224 words 0 views Progress saved
Download Book

Lutfiya ta mata neh take jin ranta na suya... _BAYAN ANSALLAMETA_ Dakyar da sudin goshi Zuly ta yarda takoma gidan Iqbal bayan ankafa mishi kashaidi akan kar komai yakuma samun cikin jikinta har ma da ita kanta Zulyn.... Zaune take tana kamawa Babynta kai da baby ribbon ga Waka na tashi yarinyar kuwa sai surutu takeyi tana shan chocolate itakuwa Zuly tana biye mata, Gyaran Muryan dataji neh yasata hade rai tana kawar dakanta gefe, Takowa yayi ahankali yazo yazauna agefenta, gashin datake gyarawa ya shafa yace" babynZuly kanki yayi kyau mumynki ta iya sosai" Murmushi baby tasakar mai tareda daukan daya daga cikin chocolate din gabanta daidai lokacin da Zuly tagama kama mata kai, Tashi tayi tadan koma nesa dasu tasa chocolate abaki tace"Zulynah ki zanani ahaka inashan choky" Caraf Mourad yace"kawo paper da pen nazanaki keda Mumynki" "Kaiya zane kaima?"ta tambayeshi cikeda mamaki "Kwarai dagaske dauko kigani"yafada in a lovely way, tabe baki Zuly tayi tareda mikewa zata bar parlourn kawai sai taji yarike ta, tsayawa tayi cakk tana son kwatar hannunta amma takasa kawai saita tsaya,baby kuma tashiga dakin zanen Zuly dagudu "Am sorry Zuly wlhy aikin shaidan neh" yafada yana murza yatsun hannunta Lips dinta tayi tace" aikin shaidan? Miyesa da shaidan zaiyi aikin shi baice kaje kashiga railway bah? Miyesa baice kaje ka shiga bakin jirgin kasa ya murkusheka ka mutu bah saidai yace kadinga yoyemin ya'ya"? Runtse idanuwanshi yayi sosai cikin rarrashi yace" miyesa bazaki hakura bah? I promise to be a good man kibani wani daman pls" Jin yace promise neh yasa zuciyarta danyi sanyi, daidai nan kuma babynta tafito daukeda karamin drawing board wanda Zuly tasiya mata don karta dameta Da mamaki yake kallon board din hannunta sannan yamiyarda dubanshi wajen Zuly yace"wannan fah?" "Distracting dina takeyi in ina aiki shiyasa na Siya mata" Gyada kai yayi tareda miyarda kallonshi zuwa ga Babyn dahar ta ajiye komai kaman yanda taga mamanta nayi saikace wata babba Zama tayi takara daukan wani chocolate din soboda harta shanye nadazu, cikin kwarewa yahau zanata bai wani Jima bah yagama, Yana gamawa ya yafito ta tazo tagani, kallon board din takeyi kafin ta dan yamutsa fuska kaman yanda taga mamanta nayi a lokuta da dama tace"Zulynah ya akayi kika fishi iyawa?" Dariya Iqbal yayi Yakama lukuteten kumatun yace"ai dole na mumynki yafi kyau" Cos shifa azatonshi awaya Zuly ke daukanta hoto, kallon zanen Zuly tayi tareda fashewa dariya tana nuna shi tace" danAllah ji yanda kamiyar min da Babynah, kumatun ta duk ya wani zazzago" Kurawa Zuly ido yayi yana mamakin yanda akayi tagane akwai mishkila a zanen amma lokacin dayayi la'akari dacewan tana fita kasashen waje saiya watsar da tunanin yace "Bawanin nan haka kumatun babynki take" Zaro ido tayi tana girgiza kanta tace"amma gaskiya karagewa ya'ta farashi dayawa" "Amma ai nayi kokari koh?" "50%"tafada cikin sanyin murya Kura mata idanuwa yasakeyi yana tinawa da Miss dinshi cos itama yana cemata yayi kokari zatace 50%, lumshe idanuwanshi yayi yace" please inajin yunwa ataimaka min kartayi ajalina" Murmushi kawai tayi tareda wucewa kitchen dinta tana mamakin kanta cos gabadaya bata da riko, murmushi tasakeyi lokacin da ta tina da Yay Mou dinta duk shi yasa tadawo haka cos dazarar sunyi fada babu wuya ya sauko daita. "Oops my phone" tafada lokacin data tina ashe tin randa sukayi waya dashi wayar ke ajiye akashe ficewa tayi daga kitchen din dagudu hartana cin tuntube "Lafiya?"Iqbal dake zaune yana bugawa baby game a PlayStation yafada "Lafiya"tafada batareda ta tsaya bah, Jakarta data dawo dashi daga gidan lalle tabude tadauki wayarta tareda kunnawa. _"Zulynah hope kina lafiya? I called several times amma baya shiga, I was worried amma kuma dana tina kina gidan mijinki neh sainaji wannan damuwan yatafi... How is our baby? Kishafamin kanta kinji? Tell her nayi missing dinku sosai. And kafin na manta Ammi tana amsawa kuma tana miki fatan alkheri arayuwarki kuma nakoma wajen aiki as u wish dear. One more thing is nida Yusayrah are.."_ "Zaki kashe bawan Allah da yunwa fah?" Taji muryan Iqbal yafada daidai yashigo cikin dakin, cikin sauri ta danna delete don karyagani yakara zubar mata da ciki cos talura shidin akwai saurin fusata kuma bai iya boye fushin shi bah shiyasa Mourad yafi mata shi sau dubu makawa kashin tinkiya. Karasowa yayi wajenta yana binta da kallon tuhuma kafin yasa hannu ya karbe wayan yace"miye ake dubawa neh haka" Ajiyar zuciya tasauke ganin yana kallon fuskar wayan, murmushi yasake yana dannan fuskar wayan "Nice pictures"yafada yana kanne mata ido Murmushin karfin hali tasake tana cewa "bari naje nayi dasauri-sauri" Bayanta yabi da kallo, haka kawai yaji bai yarda da ita bah cikin nutsuwa yahau mata bincike awaya daidai kuma lokacin da Alert yashigo wayarta da alaman an dade da turowa amma dayake wayar akashe neh yasa bai shigo bah Har zai bude yagani kawai sai yashare yana cewa" hala Ummanta neh ta turo yar 20thousand" Haka ya karaci zamanshi a dakin sannan yafice parlour wajen babynZuly data Jima da isa saudiya, Fita yayi daga part dinta yashiga part din Yusayrah, ganin har lokacin bata dawo bane yasashi daukan waya yakirata... Yusayrah dake kwance akan chest din Dakhil suna dan zantawa taji karar wayarta, Hannu Dakhil yasa yadauka mata wayan agefen gado, ganin sunan dake yawo akan screen dinne yasata saurin mikewa daga kan kirjinshi tana rufe kirjinta da bargo. Saisaita muryarta tayi kafin tadauka "Haba Heartbeat tin dasafe fah kika bar gidan nan amma haryanxu baki dawo bah and kinsan yau weekend yakamata ace kina gida" yafada ahankali Yamutsa fuska tayi kaman yanda yasata tace"toh don yau weekend shine bazanje ganin gida bah?" Runtse idanuwanshi yayi cos gaskiya yanzu Yusayrah tafara isanshi cikin muryan dake nuna bacin rai yace" for goodness sake tinda safe kika bar gidan nan kuma yanzu 9:30 ai yaci ace kindawo Dasauri takai dubanta zuwaga agogon dakin, sai yanzu ma taga ashe lokaci yakure cikin kwantar da murya tace" toh gani nan dawowa kasan in muka hadu dasu Affiyah har mantawa da time nakeyi" Jin abinda yace yasashi dan lumshe idanuwa sannan yace"ko dai nazo nadauke ki?" "A'a zantaho dakaina" tafada gabanta na dukan uku-uku "Toh please kitahomin da twins dina nayi missing dinsu" Gabanta neh ya yanke ya fadi cikin sauri ta har-harda karya tace"Oops! Saidai sutaho daga baya that's gobe soboda yanzu kam sunyi bacci" "Adaukesu asaka su a mota kawai" "No kabari kawai sai gobe su taho" Badon ranshi yaso bah yace toh tareda kashe wayarshi. Kallon Dakhil daya hada girar sama da kasa yasata fara sosa gefen wuyarta tace" Masoyi zan tafi gida" "Amma inacewa nayi kwana zakiyi" "Haba danAllah Masoyi kar Iqbal yaje gida fah yaga bana nan" tafada kaman zatayi kuka "Toh ni ina ruwana?" Yafada in i don't care tune Dafe kanta tayi kaman zatayi kuka tace"please mana kadaisan ni taka ceh" Giyar dake ajiye agefen shi ya kurba kamin yace" ina ma bukatar kudi" "Ohh not again Masoyi"tafada cikeda gajiyawa "Toh then saiki fita mugani" yafada yana cigaba da shan abinshi "Last week fah nabaka duk kudin dake cikin account dina kuma sunkai 10m gabadaya narasa miye kakeyi da kudi" tafada a hasale "Ohh haka ma zakice?kinmanta deal dinmu neh? Kudi fah kawai zaki tatsa mana daga wajenshi ,Karki

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138