Skip to content

Chapter 8

Chapter 8

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,221 words 0 views Progress saved
Download Book

na bana son ta subuce min" yafada cikin sanyin murya hade da kwantarda kanshi akan cinyarta, Allah sarki tausayin danta ne ya ziyarce zuciyarta cos tasan maganan dacikin zuciyarshi take fitowa… muryanshi dataji ne yasata miyarda hankalin ta wajen ta inda yake cewa " Ammi na kidinga min Addua soboda nasan in bansameta bah zaku iya rasa ni, kiji fah yanda zuciyata yake bugawa soboda daita" yafada yana mai sa hannunta akirjinshi, jin yanda zuciyarshi yake bugawa yasata firgita ahankali take fadin "Mourad kayi hakuri kasawa zuciyarka salama kacire komai azuciyarka cos kafini sanin illar hakan kuma inshaAllah zulyn Mourad takace har abada" Murmushin da shi kadai yasan ma'anar ta ne ya subuce mai tareda fadin" Ameen Ammi na" Sannan yacigaba da fadin" Ammi bansan miyesa nake sonta dayawa bah Ammi inasonta sosai sosai fah" Dariya kawai Ammi tayi sannan tace" toh mr love katashi katafi hospital cos na tabbata kanada aiki agaban ka" Dasauri yadaga kanshi daga kan cinyarta yana fadin" ya Salam Ammi inada theater by 10 Allah yasa wannan QUDSIYAHn tagama shirya komai kafin na isa" "Ayyerh Qudsiyah yarinyar kirki kowani jumma'a saitazo ta gaishe ni kuma harda hidima take zuwa"Ammi tafada cikin dariya tana mai kallon shi Yamutsa fuska yayi sannan yace"kyaleta Ammi yar wahala ce, wai inbanda shashanci irin na Siyah wai ni tace tana so" Murmushin kan fuskar Ammi ne ya fadada sannan tace " ga shawara mana tinda tace tana sonka" Ahankali yamiyarda hankalinshi kan Ammi sannan tacigaba fadin"why not ka aureta kafin zulynka takai na aure" Azabure yatashi haryana hankade daya daga cikin yen matan dake zaune dasauri ta matsa daga wajen gashi ba halin su bar wajen cos dukkansu babu maijin Hausa… "What are you saying ammi? Kina nufin inyi ma zulynah kishiya tin bata shiga bah"wani dariyar ranin hankali tayi sannan ya cigaba dafadin "That can never happen,nifa Ammi bani nace inson Siyah bah ita tace tanasona,ohk nama gane wato hala tana samiki wani abin tsafi acikin abubuwa da take kawowa ne dazakiyi wannan tunanin Ammi" "Bazan iya auren siyah bah Ammi" yafada agajiye "Why?" Ta tambaye shi cikin mamakin chanzawan shi "Cos ban taba jin son wata ya' mace aduniya bayan ke bah sai zulynah and kuma natabbatar harna koma ga mahallici na bazan so wata inba keda zulynah bah,so it's better mubar maganar wata Siyah" "It's ohk Allah yabada sa'a" "Ameen Ammi saina dawo" "Adawo lafiya" tafada asanyaye,shikam ko kula da yanda tayi maganar baiyi bah yasa kai ya fice daga gidan… Hospital mai suna German Heart Centre Bremen yanufa yana isa straight Cardiologist · Building 39 Dubai Healthcare City - 2nd Floor - 26th yanufa cos anan yake da aiki… Wanda tagani ne yasata sauke ajiyar zuciyar mai karfi tareda fadin Ya Allah ka mallaka min wann… *Inkun ji dadin shi share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* Wannan page din nakine *Zainab Zakari(nima yar gata ce)* inajin dadin comments dinki...Allah yasaka *Page 13-14* Wanda tagani ne yasata sauke ajiyar zuciyar mai karfi tareda fadin Ya Allah ka mallaka min wannan bawa naka... Murmushi shimfide asamar fuskarta take fadin" barka da zuwa my sweet Mourad" Tamke fuskarshi yayi domin wani mugun haushinta yakeji,maimakon ya amsa saiyace"ina fatan angama komai da komai??" Ganin yanda yamata magana fuska adaure kaman an mishi dole neh yasa jikinta yin sanyi ahankali tace "eh sir nagama" Batareda Ya kalleta ba ya gyada kai sannan yayi gaba itama kaman gela tabishi abaya "Sir Ammi tana lafiya dai koh?" Ta tambayeshi cikin dar dar "Lfy take"ya amsa adakile still bai kalleta "Ya kabaro zulynka?ina fatan kabaro ta lafiya?" Wani irin sanyi neh ya lulube shi ga wank shegen murmushi ne ya subuce mai cike da kulawa yake fadin"zulynah tana nan lafiya wlhy" Allah sarki ganin fara'an dake kan fuskarahi neh yasa tadanne abinda takeji aranta tareda kirkiran murmushi sannan tace"kadan kira min ita mu gaisa kafin mushiga theater din" "Lah kinma tinamin tin jiya nakashe wayata bari na kunna" "Toh" tafada tana mai jin dadin wannan hiran tasu amma kuma tadanji mamaki jin yace wayarshi akashe tin jiya kenan basuyi waya bah,sharewa tayi tana maijin dadi aranta dukda wani bangaren kishin Zulfa ne acike dam amma tinda asanadiyar ta Mourad yamata magana harda fara'a... Yana kunna wayarshi sako yashigo amma ganin ba suna neh a numbern yasashi sharewa, numbern Zulynshi yashiga danna wa kira amma jin akashe ne yasashi shiga tashin hankali cos asanin shi sai batada lafiya kokuma tayi tafiya ne take kashe waya... Cike da rashin jin dadi ya jatsaki , tsakin shine yasata dan matsawa kusa da shi cike da kulawa da nuna jimami duk da batasan miye ke damun shi bah cikin sanyi tace" sir lafiya dai ko?" "Wayan zulyna akashe kuma wlhy nayi missing dinta " hadiye wani abu mai daci tayi sannan tace "Allah yasa dai tana lafiya" "Ameen" yafada hade da fadin "haryanzu lokaci baiyi bane?" "Sauran 30minutes" Tsaki kawai yaja cos gabadaya sai yaji zaman nasu ya gundareshi, gallery yake son dannawa domin ganin hoton masoyiyarshi amma mistakely hannunshi yadanna message Har zai daga sai kawai yadanna kan numbern da aka turo mai da message, abinda ya gani ne yasashi tashi dasauri har sanda Siyah ta tsorata "Ta yafe min!" Shine abinda yake fadi cikin murna,harda sujadda yayi...itakuwa Siyah kafeshi tayi da ido tana mamakin sauyin yanayinshi cikin dakikun da basu wuce 5bah amma saitace "Sir kaida waye haka" "Infada miki zulynah ne muka samu matsala daita wlhy, barina kirata naji ya take" yafada hade da dailing numbern da tayi mai message Ringing daya biyu tadauka sannan tayi shiru bata yi magana bah ,cikin doki yace "Amincin Allah yatabbata agareki ya ke sarauniyar zuciyata" "Yay Mou dina!!!" Tafada daga dayan bangaren "Am so sorry zulyna, bazan sake bah...wlhy na horu haka" yafada cikin kwantarda murya "Stop saying sorry yay Mou" "Zulynah nayi kewar ki sosai" "Nima haka masoyi" "Inasonki inasonki inasonki zulyna kuma har abada ke zan so daga ke babu wata inshaAllah" Dariya tayi daga dayan bangaren sannan tace"yay Mou wannan soyayyan baiyi yawa bah?" Zaro ido yayi tareda fadin" wayace miki so yana yawa,tab ashe anbar wannan yarinyar abaya" Dariya tasake yi sannan tace"inji waye anbarni abaya bayan inada kai?" "Ashe haka neh kinada nih" Allah sarki Siyah har hawaye yagama wanke mata fuska tin tana gogewa har tadaina, kukan daya kufce mata neh yasashi dawowa daga duniyar soyewan dasuke "Zulynah zankiraki kinji"yafada "Ohk yay Mou dina ayi aiki lafiya kuma Allah yasa ayi a sa'a, inasonka sosai bye" tafada batareda taji miye zaice bah ta kashe wayan,dariya yayi kafin yace "Ameen zulynah" miyarda hankalinshi yayi zuwaga Siyah wanda ahalin yanzu har tana rike kirji... Ahankali yamatsa kusa daita tareda riko hannunta sannan yakirata " Siyah!!!" Ahankali take dagowa sannan takalleshi idanun ta dakuma kan hancinta sunyi ja abinka da balarabiya Kawarda fuskarshi yayi daga gareta sannan yace" bazan hanaki kuka bah amma zan fada miki wani abu, kinsan shi so Allah ne yake daurawa bawan shi. "Kaman yanda Allah yadora miki sona haka Allah yadora min son Zulynah,wlhy ba laifi na bane laifin zuciyata ne dayakasa sonki tin kafin Zulynah tashigo rayuwata nasan there's someone out there for me and

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138