Chapter 101
Chapter 101
zaro idanuwa Zuly tayi tana cigaba da kallonta cikin mamaki, bata dai ji miye aka fada daga dayan bangaren bah taga Maram ta daka tsalle tana fadin "You are so sweet darling shiyasa nake Kara sonka kullum!" Kiss ta manna wa wayan saikace ba dazu dazun nan ta rabu dashi bah! Ganin zata fice neh yasa Zuly fadin "Nikam kuna waya da kawarki Mom kuwa naga banganta awajen biki bah! " Karasa sanya khimar dinta tayi tareda rike hannun kofa tace "gaskiya rabona da nakirata tin 2 weeks ago Naga ma yanzu bawani son kawance mu takeyi bah shiyasa na kyaleta" Girgiza kai Zuly tayi tace"ya za'ayi ki kyaleta bayan kinsan yanzu neh take bukatar Ku! Pls kitaimaka kidinga kiranta koda sau daya neh a sati" Kallon wayan hannunta tayi tana yamutsa fuskar tareda bude kofa dakyau tace"InshaAllah" Ganin yanda takeyi neh yasa Zuly cewa"Wai Ina zuwa daddaren nan neh haka?" Kanne idonta daya tayi tace"wajen mijina zani soboda bazan iya bacci bah indai ba a kirjinshi bane" Tab'e baki Zuly tayi tace"Allah ya kiyaye hanya" "Ameen Kuma kimana Adduan Allah yasa yau kwallon yashiga raga" Zaro idanuwa tayi kafin tayi magana har Maram tafice abinta dasauri, girgiza ka tayi tana sakin dariya chan Kuma ta tsuke bakinta tana shafa cikinta soboda tunawa datayi da cewan itama fah abu yataba zama acikin cikin "Allah yayi Ku ba rayayyu bane shiyasa"tafada tana share kwallan fuskarta, maganin dake gabanta tasha kafin ta dauki kopin tsumin dake gabanta shima ta shanye harda lasan labba soboda dadinshi... ★★★★★ ●●●● Da taimakon Allah Mom tasamu ta isa gida, ko cikin gida bata karasa shiga bah tazube akasa summamiya, Mai bawa flower ruwa neh yayi maza yakira mutanen gida ba bata lokaci aka wuce daita asibiti.... '''RANAR DAURIN AURE''' "Ankusa daurawa fah ki tashi kije kiyi wanka kafin lokaci yayi!"Kuwah tafada wa Zuly dake kwance akan gado, bude idanuwanta tayi dakyar tana yamutsa fuska Kaman zatayi kuka Chan Kuma tafashe da kuka tana juyi akan gado hannuwanta akan marar ta, Hawa kan gadon Kuwah tayi tana fadin"wai miye haka neh tin jiya daddare kike ta kukan banza !kawai dai kallon ki nakeyi" "Oh kardai har yanzu baki tashi bah kodai ciwon cikin neh baisakeki bah"Fakhiha data shigo da abinci a plate tafada "Wayyo Allah mutuwa zanyi!"tafada cikin murya mai ban tausayi still hannunta na kan mararta "Innalillahi wai dama abin yakai haka neh?"Kuwah tafada cikin tashin hankali ganin yanda Zuly takoma lokaci guda Saukowa tayi daga kan gadon tana fadin "ai bamuga tazama bah" "Ina zamuje toh?"Fakhiha ta tambayeta tana ajiye abincin hannunta akan dining din cikin dakin Ina zuwa kawai tace tareda ficewa inda Fakhiha takarasa wajen Zuly tana fadin "Gaskiya sister inlaw wannan ciwon cikin baiyi bah haka kawai zai Kama mana ke ana saura minti talatin daurin aure!" Itakam Zuly Ina tasan tanayi banda kukan da take ta sharba, Kuwah ce tadawo da Kopi ahannunta tareda nufan Zuly dashi, saiga su Ammi da Umma ma sun iso cikin, tashin hankali Umma ke fadin "Ya akayi kuka bari yayi worst haka?" "Mun zata zai tafi neh lokacin da muka bata Lipton da lemon tsami!"Kuwah tafada tareda dagota tana kokarin kafa mata kopin abaki "Kibarta na kira doctor tinda daman kun bata baiyi aiki bah"Ammi tafada Kaman zatayi kuka Wayan Zuly dake kan dressing mirror neh yafara Kara , dauka Fakhiha tayi tana fadin "Yaya neh fah! " "Karki cemai batada lafiya soboda kar hankalinshi yatashi kawai kice tashiga wanka neh!"Umma tafada ahankali Dan matsawa daga wajen Zuly Fakhiha tayi soboda kukan da takeyi kaman ance mutuwa zatayi wayan neh yakatse ko secon 2 ba'a Kara bah yakuma daukan Kara, ahankali tayi receiving tareda karawa akunne "Zulynah na iso fah, ya za'ayi naganki kafin daurin auren soboda tin jiya zuciyata takasa nutsuwa" "Yaya!" Dum yaji gabanshi yafadi "Ina mai wayan?" Gyaran murya tayi Kaman babu komai tace "Ango mai wayan tashiga wanka neh shiyasa nadauka" Ajiyar zuciya yasauke yana fadin "Amma inace tana lafiya koh?" "Lafiyan ta lau mana" Dan Jim yayi yace "Ya nake jin kaman sheshekar kuka? "Aww.... hmm.. tv muke kallo yaya" "Allah am starting to have strange feelings" yafada cikin sanyin murya "Chill bro! bari naje kar Ammi tayi ta jira"bata jira cewarshi bah ta katse wayan tana kallon su Ammi dake kallon Zuly kaman Sun samu Tv. "Wayyo marana zai fashe! wayyo fitsari nakeji"Zuly tafada cikin kuka sosai, rigaye rigayen kamata sukafara yi, Ammi da Umma neh suka kaita toilet din tareda fitowa suna jiranta tagama su miyar daita kan gado Doctor ceh tashigo tana gaishe su daya bayan daya tareda neman ganin Mara lafiyan sai A sannan ma suka ga Kaman ta dade Knocking Umma tayi tana fadin"kin gama neh?" Shiru dukkansu sukayi suna kallon fuskar juna, murda handle din tayi tareda lekawa "Innalillahi wa inna illahir rajiun"Umma tafada da karfi *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 100* Cikin keftawar ido dukkansu suka isa wajen da Umma tayi freezing , kutsawa sukayi wajen Zuly dake kwance akasa tana fitar da numfashi dakyar, buge Umma da akayi neh yadawo daita tunanin ta wani irin kuka tafashe dashi ganin yanda aka kinkimo zuly kaman kayan wanki. Akan gado suka ajiyeta inda doctor tafara bata taimakon gaggawa kafin tace a dauko mota soboda sai anyi mata test tukunna... '''AZARE, BAUCHI NIGERIA..... ''' Zaune suke acikin masallaci dukkansu inda koina jama'a neh ga larabawa Kaman odernsu akaje aka yo daga garinsu kowannensu cikin shigar alfarma kamshi kalakala sai tashi yakeyi , Achan gaba na hango Mourad da Fakhih suma cikin nasu shigan sai Wani walwal sukeyi Suna daukan ido barinma Ango Mourad wanda bakinshi yakasa rufuwa sai murmushi yake dokawa kaman ammai Abishiri da gidan Aljanna Dayan gefen Kuma Iqbal neh shima cikin nashi shigan, ba laifi fuskarshi asake yake dukda zuciyar shi yana chunkushe, sai so yake su hada Ido da Mourad Amma hakan baiyi bah soboda haryanxu Mourad najin haushin shi dukda sun gaisa sama-sama dazu. Ko mintuna 10 kyawawa ba'a Kara bah Liman yace "Ayau neh aka daura auren Mourad dakuma Zulfa akan sadaki dubu 50! Fathia... Ai nan Mourad yafara washe baki cikin murna! Mutanen gefenshi sai mika mai hannu sukayi suna main Allah Yasanya Alhkeri. Liman neh yasake gyaran murya sannan yasanar dasu wani daurin auren ganin wasu sufara niyan barin cikin Masallacin "Akwai wani daurin auren ma! " Nutsuwa akayi inda kowa yazubawa Liman na mujiya.... ★★★★★★★★ '''BAUCHI, NIGERIA''' Zaune Umma da Ammi suke akan kujera agaban likita duk sunsha kuka sun koshi idanuwansu yayi jazir kaman an zuba musu barkono aciki Gyaran murya doctorn tayi tace"ku kwantar da hankalinku bawani abu mai tsanani bane yake damunta kawai dai raki neh dakuma rashin sabo da shan abubuwan data dinga sha" Ajiyar zuciya suka sauke atare suna godewa Allah azuciyarsu, likitan ce takara cewa"danAllah adinga kula da abubuwan da takesha soboda yanayin condition dinta" "InshaAllah zamu kiyaye "suka afada cikin sanyin murya dukda bawai Ammi ta fahimci likitan bane . Mikewa sukayi suka koma dakin da aka kwantar da Zuly... Karar wayar Zuly neh ya dawo da dukkansu hudun daga duniyar tunanin dasuka Lula daman su Ammi da Umma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138