Skip to content

Chapter 14

Chapter 14

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,256 words 0 views Progress saved
Download Book

min Addua" "Shikenan??ai in wannan neh kullum acikin maka nakeyi"tafada tana murmushi "Adduar miye akemin??" Yatambaye ta tareda dage mata gira daya "Wannan kuma tsakani na da mahallici na neh" tafada tana kifkifta mai ido Furzar da iska yayi sannan yace"ba damuwa, Allah yakarbi Addu'oin mu" "Amin yay Mou,mutafi Zan nuna maka abu" "Ke kam kullum cikin nuna min abu kikeyi gashi har yau ni ban nuna miki komai bah" Lumshe idonta tayi sannan tabude kafin tace" ai in kaine kagama nuna min komai arayuwa" Batareda yayi magana bah yadauki red*Judith Leiber,precious cute rose bag*dinta akan table, Romantically ya mika mata hannunshi itama ba musu tamika mata nashi sanda yayi kissing hannun tukunna ya mikar daita, Sanye take cikin * Barwick Off-The-Shoulder Draped Dress yellow color daidai guiwarta kafanta kuwa takalmin Deneuve Ballet Slippers na companyn Aquazzura color red,kanta kuma ta yane red veil shima* dukda bah heavy makeup bane afuskarta amma tayi kyau ainun... Muryanta ya tsinkayo tana cewa"nikam yay Mou bantaba ganinka da manyan kaya bah,kullum cikin kananan kaya" Murmusawa yayi sannan yace"karki damu ranar aurenmu zansa" "Allah yakaimu" itafa shashashan batasan aurenta dashi yake nufi bah,wajen motansu suka nufa sanda yabude mata tukunna yaje ya zagaya yashiga shima. Suna isa gida yakara bude mata kofan tafito, kasancewan dayamma neh shiyasa suka sami umma awaje wajen shan iska ,gaishe ta sukayi ta amsa musu cikin farinciki, ga tausayin Mourad din dayake ratsa ta,tasan duk wani mahalukin da zai so Zulfa toh abayan Mourad suke ,cos duk wanda yazauna da Mourad to basu taba rabuwa har Sai sun san waye Zulfa awajenshi,gashi abu kadan Zulynah kaza Zulyn Mourad kaza ko kunya baiji cos bai shayin fada ko agaban waye kuwa,Allah yaga zuciyar ta daba dan daba dan bah data baw... Kawo mata fruits dinda akayi ne yakatse mata zancen zucin da takeyi, sukuwa harsun shige cikin gida. Sawa tayi adauko wani drawing board,ana kawo wa tasa abude sannan ta sallame ma'aikaciyar,shidai kallon zanen yake wani anyi su daban daban har guda biyar amma duk a board daya dayake Kato neh, daga baya kuma ya miyar da hankalin shi kanta alamun karin bayani "Yay Mou dina kullum shirme na kake saurara batareda kanuna baka sha'awar ji bah amma yau kam bah shirme Zan fada maka bah kuma nasan zakayi alfahari dani"tafada cikin murmushi Shima murmushin yayi sannan yace"shirme??waye cemiki maganganun ki shirme neh??,ko kadan cos duk maganar daya fito daga zuciya koda kuwa acikin hauka ne toh kisani ba shirme bane,ke ne dai kike ganin kina min shirme, kuma kisani kullum cikin alfahari nake dake" Dagudu tarungume shi wasu kwalla nazuba daga idonta ahankali tace"ina mugun sonka yay Mou,Allah yabarmu tare!!!" Cikin sauri yace"Ameen ya Allah" raba runguman tayi sannan tace"daman so nake nafara business" "Wonderful idea,so yanzu wani irin business kike son kifara??"yatambaya cikin son jin abinda zata fada Zaunar dashi tayi sannan ta dauko wani beautiful stick, Zanen farko tafara nunawa"wannan wajen Zan bude shopping mall dinda duk fadin Nigeria ba'a taba kamar shi bah acikin garin Abuja, Wannan kuma irinsu guda 36 za'a gina inason nabude orphanage home dashi akowani gari" "Brilliant idea Zulynah"yafada cikeda jin dadi,murmushi kurun tayi sannan tace "Na ukun kuma inason bude *Art Gallery*(showroom) acikin Dubai(UAE),which nasan you will help me out tinda kune masu garin Dubai din" Dariya yayi sannan yace"wai mune masu Dubai" "Erh mana kune ai"tafada itama tana dariya The fourth one kuma Architecture school Zan bude dashi a Abuja, This last one kuma Zan bude hadaddiyar sch a kauyen mu..., Yay Mou yakaga plans dina,??" Wani farinciki neh yake ratsa shi,murmushin shi mai kyau yayi sannan yace" You're so talented zulynah,very nice idea, so yanxu ya plans din zasu kasance cos bana son ki bata lokaci" "Hakane tinda akwai kudi nasan within a week zasu gama komai da komai,that means yau yau Zan tura kudi a fara Gini din daman already nazaba arean danake so" "Kaii Zulynah kinyi wariya ace duk wannan plans din banda ni akayi su"yafada yana bata fuskarshi "Eyyarh am sorry kawai dai... *Ayyerh sisters baku bani kwarin gwiwa wlhy jinake kaman baku jin dadin littafin neh,please ina bukatan comments dinku* *Inkun ji dadin shi share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 22* "Eyyarh am sorry kawai dai inason na maka surprise ne"tafada mai cikin turo baki "It's indeed a surprise Zulynah" Fira irinta masoya suka dingayi… *A week later…* Ayyukan sun kammala sauran kawai suba kaya aciki, art gallery dinda za'a bude har an zuba zanen nika aciki sauran kawai ayi taron budewa neh amma exams dinda Zulfa tafara ne yasasu dakatar wa… Zaune take laptop akan pillown dake kan cinyarta while littafi na gefen ta kuma alamu sun nuna karatu takeyi cos gabadaya tattara hankalinta ta miyarda su kan abinda takeyi… Sanye yake cikin short nicker saida shortsleeve top mai daukan ido,yau kam gashin kanshi yadan kwanta a bayanshi alamun dai ba'a tace bah,gashi lufluf ajikinshi, hannunshi daya rike da cup din Frozen Monkey Cocktail dayan kuma plate neh wanda yake cike da cookies kasancewan bawanin babban plate bane, Inda take zaune yanufa,gabadaya batama Lura dashi bah sai faman rubutu takeyi acikin littafi, Zaman dayayi agefenta ne yasa tadan dakata da abinda takeyi, da murmushi afuskarshi yake kallon ta, Itama murmushin tamiyar mai tareda winking mishi ido daya,dariya yayi kafin ya kara matsawa gab daita, Ajiyar zuciya yasauke sannan yace"Zulynah karatun yayi haka kizo ki sa wani abu acikinki" Yamutsa fuska tayi still idonta nakan littafin hannunta tana fadin" no yay Mou banjin cin komai, kasan gobe inada exams kuma Allah yagani ko karatu banyi bah" "Kum tinda safe Umma tace kinyi cin komai ko tsoron Ulcer bakiji kuma ai naga cin abu bazai hanaki karatu bah"yafada cikin kwantar da murya "Nikam a'a" tafada cikin shagwaba, lumshe idonshi yayi sannan yace "Let me feed you"batareda ya jira cewarta ba yanufi bakinta da cookies din, ganin cookies adaidai bakinta yasata bude baki daman kuma Allah yagani yunwa takeji, Cike da so da kauna yake feeding dinta abubuwan da ya kawo, ganin wa ita kawai yake bayarwa yasata ajiye laptop dinta agefe, Daukan cookies din tayi tanufi bakinshi dashi, yaso yayi gardama amma kuma zuciyar shi ta hana faruwan hakan, Bude baki yayi ya karba sannan shima yana bata har suka cinye basu sani bah har sanda hannunsu yahadu acikin plate kafin suka Farha, Dariya suka dukkansu alokaci daya,shayar daita Frozen Monkey Cocktail din yakeyi cikeda kauna ,itakuwa Sai karba takeyi.… Shigowar Umma neh yasashi sauke cup din daga bakinta tareda miyarda hankalin su kanta,ganin kaman fuskar Umma da alaman damuwa yasa Zulfa karasawa inda take nan kuwa naga ashe anko sukayi da Mourad cos itama short nicker tasa amma ita akwai safa mai kaman takalmi wato Sparkle Fairisle Slipper Socks… Ahankali takarasa wajen Umma tareda da rike hannunta sannan tace"Umma nah miye faru naga fuskarki wani iri??" Ajiyar zuciya Umma tasauke sannan tace "nasamu Kira daga Azare wai Malam baijin dadi kuma yace yanason ganawa damu" "Mukuma Umma??" Ta tambaye ta "Erh shine nace musu nizanzo soboda ke kina jarrabawar karshen ki neh Kuma bazaiyiyu ace kin bari bakiyi bah" "Yanxu kina nufin barina zakiyi ni kadai??"tafada cikin sanyin murya "Toh

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138