Skip to content

Chapter 33

Chapter 33

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,218 words 0 views Progress saved
Download Book

yayi harba dani Ware min hannun shi yayi still yana murmushi ganin masu aikin gidan sai kallon mu sukeyi yasa nayi harraman zuwa gareshi soboda daman bana niyan yi mishi oyoyo soboda rai na yabaci sosai amma bazan so in yarfa shi agaban masu aikin shi bah Ina zuwa wajen shi na fada ajikin shi atare muka sauke ajiyar zuciya, kankameshi nayi sannan nafara kukan shagwaba Dagoni yayi daga jikinshi yana taba wuya na yace"Yah Salam!! Zulynah waye taba min ke??" Turo bakin na nayi nace" ba.. bakai bane" Zaro Ido yayi yace" ni kuma??" Gyada kaina nayi tareda yin hanyan cikin gidan, hannu na yaja sannan ya matso dani jikinshi yace" am so sorry Zulynah ki fada min laifin danayi" Hannuna na fauce na daura su akan karamin kugu na nace" daman aikin ku daga sassafe har dare kuke kaiwa neh??" Girgiza kai yayi zaiyi magana na katse shi nace" Toh miye ka tsayi yi har dare bayan kasan ka ajiye mutane agida??" Kallonta yakeyi daga sama har kasa cos sai yanzu ya lura da dressing dinta shafa silk gashin kanshi yayi yace" kinyi kyau Zulynah" Gaba tayi tace"Inka shirya amsa min tambayan dana maka saika neme ni" Girgiza kanshi yayi tareda sakin murmushi yana mai bin bayanta Suna shiga na nemi sitting agefen Umma na dora kafa daya akan dayan murmushi kurun yasakayi cos sosai yanda nakeyi yake kara dakon sona acikin zuciyar shi "Sannu da gida Umma" "Sannu da dawowa yah aiki" "Alhmdllh Umma" Zaro Ido nayi soboda tunowa da nayi ban mai sannu da dawowa wa bah nace"Lah sannu da dawowa yay Mou dina" Murmushi yasake Jin abinda nafada yace" sai yanzu kika ganni Zulynah" Kawar da kaina nayi daga gareshi nace" kai ana tambayan ka wani abu daban kana bada amsa wani abun daban" "Am sorry my dear" "Kaima kasan bana jin irin wa'inan yaren" "Karki damu zuwa ji... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 42* "Kwadayayu kawai" nafada tareda Jan tsaki "Wai nikam don kin tashi baki gama ci bane kokuma soboda asaran kudin da kikace nayi kike duk wannan surutun"yatambaye ni cikin son danne dariyar shi "Ehtoh duk wanda ka zaba" nafada tareda bude kofa cos har mun iso Ajiyar zuciya Umma dake jiran dawowan mu tasauke "Haba ya zaku dade awaje har haka" tafada tana tashi tsaye Turo bakina nayi nace "ahakan ma fah Umma ko gama cin abincin bamuyi muka taho gashi abincin bakaramin dadi gareshi bah😋" nafada tareda lashe lips dina Dariya Yay Mou yafashe dashi harda rike ciki tareda zama akan sofa cos yasan yana iya faduwa kasa in baiyi wasa bah Kallon shi muka tsaya yi sororo ga wani uban kyau daya kara, Tsagaita dariyar shi yayi yace " Umma itafa barin abincin neh damuwan ta" "Wani irin abinci neh hakan?" Umma ta tambaya tana kallon direction dina Zaro Ido nayi ina kallon Yay Mou cos gabadaya ban tambayi sunan abinda naci nidai abinda nasani shine abinci yayi dadi Hannu nasa akai alaman inason tino abinda yafada wa steward Da dan karfi nace" cannoni an copee" Wani dariya yasake yana jinjina kaifin kwakwalwar ta katse shi nayi da cewan" ban fada daidai bane Yay Mou dina??" "Wlhy kinyi kokari amma Cannoli and coffee ake cewa" Tabe baki nayi nace" ko ma dai miye" Murmushi yasakar min sannan ya juya wajen Umma nah yace"Yauwa Umma nazaba muku gida uku gobe sai muje ku zabi wanda ya muku aciki sai mu biyasu kudi kafin wani yayi requesting" Fuskan tausayi Umma tayi tace"Allah sarki kace yau kasha wahala" Murmushi yayi yace"ai ba wani wahala Umma ai duk yiwa Kaine" "Toh Allah yakaimu gobe" Yace"Ameen" Mika min paper bag din hannun shi yayi yace"Gashi bari nashiga bacci gobe Inada zuwa hospital da wuri" Karba nayi nace"miye aciki amma??" Taba min kumatu yayi yace"In kin duba zaki gani" "Toh Yay Mou dina Allah yakaimu gobe kuma in zaka wuce ka tashia ni kaji??" Pecking din goshi na yayi yace"Toh shikenan InshaAllah zan tashia ki" Waving dinshi nayi nace"Saida safe" Batareda yasake magana ba ya shige daki Jana Umma tayi cikin daki itama , abakin gado na zauna tareda tankwashe kafafuna sannan na hau fitowa da abin cikin paper bag din Kyakyawan nadi suka mai acikin foil paper dukda basan abinda yake ciki bah amma tsantsan kwadayi irin nawa har lashe baki nakeyi ina hadiyan yawu Abinda ido na yaci karo dashi yasa nayi karamar kara wanda yaja hankalin Umma nah data fito daga bayan gida Cikin sauri tayo waje na cos azatonta wani abu neh yasame ni Cikin murna nace"Umma nah ga canno... Cannoli din da mukaci fah" Yar karamar tsaki taja tace" har kin tsorata ni" Fitowa dashi nayi ina dan lasan yatsa turo baki nayi nace" kiyi hakuri toh" Gyada kai kawai tayi sannan ta zauna agefe na,tura mata nayi nace"Umma nah kici Kiji" Daukan guda daya tayi ta gutsiri kadan aciki sosai itama yamata dadi "Kinji dadi koh"nafada cikin santi raina yayi fari tass sai murmushi nakeyi tareda yima Yay Mou dina Allah yasaka mishi da gidan Aljanna... Washe gari kaman yanda yamin alakawari haka yazo yacika ya tashiani , Atare mukayi breakfast cikin farinciki na kuma godemai akan cannoli din jiya Azuciyarta sai Allah Allah nakeyi yadawo musake komawa muci( 😂😂). Yau Kam baidade bah yadawo, wanka yayi mukaci lunch sannan muka fice zuwa ganin gidajen dayace yazaba mana Shike jan motan nikuma ina gefen shi Umma nah kuma abaya kaman big Boss😉 Duk gidajen daya zaba babu na bari cos sosai suka hadu kuma story building neh( gidan sama) Wanda yake dan kusa da gidanshi nazaba cos ko kadan banson muyi nisa da juna kuma da an bita nawa nikam banki ace muna kwana agida daya bah☹️ Atake awajen yasiya mana gidan sama yamawa Umma bayani akan da kudin zanen da nayi a Azare neh yasiya Interiors din gidan bakaramin kyau sukayi bah inda anan neh kuma tunani yakamani ganin duk wannan uban gidan mu biyu neh kawai zamu zauna Babban abin tashin hankali kuma shine nida Umma nah neh kadai zamu nayin wahalan gyara wa🙆 Komawa gida mukayi inda na matsa mai sai mun fita, Gargadi Umma tamana akan kar mu dade, boutique naga ya nufa damu ashe takalman zuwa school mukaje siya Kusan kafa bakwai yasiya inda nadinga kwararo mai ruwa godiya dakuma Addua Shidai kawai da murmushi yake bina,komawa mukayi cikin mota inda adaidai lokacin neh wayar shi tadau kara Connecting wayan yayi da Bluetooth din motan nan wata siririyar murya tamana sallama Murmushi kan fuskarshi neh ta fadada inda suka dinga hira da wance takira da larabci Chan yakoma magana da hausa yace nayi magana kanwar shi ceh Gaishe da junanmu mukayi cikin fara'a soboda daman nikam banda wuyan sabo... Wani INN daban dana jiya yakaimu sannan yayi mana ordering din wani abin daban Jin ba cannoli bane yasa ni interrupting da hannu na cewa steward din yatsaya sannan najuya wajen Yay Mou nace ni cannoli nake so Dariya kawai yayi yakara mawa steward din magana... Dawowa yayi da trolley sannan ya ijiye mana agaban mu, nikam takan Cannoli dina nayi, wraps biyu baci na dauki na Yay Mou

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138