Skip to content

Chapter 62

Chapter 62

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,232 words 0 views Progress saved
Download Book

da badan Sallah bah wlhy dah karawa zaiyi soboda she's damn sweet... she's sugarcane...Kai she's damn honey ma gabadaya Fita yayi daga dakin yana jin wani farinciki na ratsa shi har wani fresh air yakeji yana shigarshi, Dakinshi yashiga inda yaga Yusayrah mak'ure agefen gado, Toilet yashige yayi wankanshi sannan yafito da towel rataye awuyar shi yana kuma goge jikekken gashin kanshi, Kallon wajen Yusayrah yayi yaga ta rufe idanuwanta dasauri yana kuma jin shesheka kasa-kasa, shifa yazata bacci takeyi! Cikin sauri yakarasa wajenta yana fadin "heartbeat miye faru?" Volume din kukanta takara tana ture hannunshi daga jikinta, wani irin haushin shi takeji barinma inta tina yanda take jin kukan Zuly dakuma gurnanin shi, does sounds are her worst sounds ever, Dagota yayi cikin damuwa yace" danAllah miye neh" Buge kirjinshi tayi tace"yanzu kayi adalci kenan? Wajen wannan yar yarinyar kaje ka bata lokacin ka? Gaskiya banji dadin wannan abun bah kuma na tabbata batada taste amma shine kaje ka jima awajenta bayan kasan bana iya bacci batareda kai agefe na bah" Kallon ta kawai yakeyi yana tunanin maganganunta, shafa kanta yayi yace"am so sorry naga zan cutu neh shiyasa naje gareta and moreover Awad yace min ruwan kashe gobara basai mai kyau bah, kindai san ke kadai kike min dadi wancan dinma nadan rage zafi neh" Turo bakinta tayi tace "still ka jima dayawa" "Am sorry ga shawara mana"yafada yana Adduan Allah yasa tayarda "Inaji" "Yauwa kinga duk ranan dakike off kokuma bah rannan Making love bane zakina barina ina zuwa rage zafi awajenta kinga kema kin huta nikuma bazan kara samun matsala bah"yafada yana murza yatsan hannunta Sanda ta tsaya yin tunani tukunna tace" toh shikenan amma fah bazaka na dadewa bah" Wani murmushi yasake yace"karki samu damuwa Heartbeat, barina jeh massalaci" Gyada kai kawai tayi tana kwanciya akan gado tareda sauke ajiyar zuciya... Sanda gari ya waye tukunna yakoma cikin gida, har zai shiga dakinshi wani tunani yazo mai yayi hanyar dakin Zuly, Yanda ya barta haka yasameta dukda idonta a lumshe yake hakan bai hana hawaye kwaranya daga idonta bah, Wajenta yakara sosai yana kallon yanda jini yayi staining din bedsheet din, "Nagode Allah daba raguwar wani kato bace"yafada azuciyarshi cos bakaramin dadi yaji bah amma kuma wannan tabon kan nonowantan nan is ruining something again "Dallah tashi ki gyara jikinki"yafada murya adake kaman bashi bane yagama kwasar dadi daga jikinta bah "Tin ina karama nake sonka Iqbal, ranan da akace min kaine zaka aureni nayi farinciki sosai cos that's what av always wished for amma babu abinda kake min sai nuna min kyama da tsangwama, dukda iyayenmu abokan juna neh amma hakan bai taba sa ka ragar mun bah, ka takuramin, ka dakeni duk banyi komai bah asalima ko haushin ka banaji soboda kai mijina neh, and now kayi raping dina? You ra...ra..ped me...you raped me Iqbal ...kawai tafashe da kuka cos it's hurting her kafin tace... Wlhy bantaba jin tsana bah sai yau ,wlhy bantaba jin natsane wani abu bah arayuwata,amma yanzu kam nasanshi cos yanzu duk duniyar nan babu wanda na tsana sama dakai, I hate you, I hate you with full passion, I hate you!!!"tafada tana fashewa da kuka sosai cos the hatred she's feeling for him is damn real Cikin sauri ya haura kan gadon idanunshi yayi wani irin..... _manage, still recovering..._ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* [19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 67* Cikin sauri ya haura kan gadon idanunshi yayi wani irin jah cos kalman tsanan datake jifanshi dashi bakaramin tab'a shi yakeyi bah Zai kai hannunshi jikinta ta runtse idanuwanta tareda kau da kanta gefe cos ko ganinshi bata kaunar yi sannan ta dakatar dashi dafadin"don't you dare touch me with your stinky hands" Shafa kanshi yayi sannan yaja guntuwar tsaki tareda sauka daga kan gado sannan ya fice abinshi. Yunkurin Mikewa tayi cos jitake daga waist dinta zuwa kasa ba'a jikinta yake bah, Wata kuka mara sauti tasake dalilin wani azababben zafi dataji ya ziyarceta, Kuka tadinga yi kaman bah gobe kafin wani baccin wahala ya sureta... Cikin baccinta taji ana hura mata iska afuska, ya mutsa fuskarta tayi cikin gigin bacci tace"what took you so long Yay Mou? He has finished the story already... Tale baki tayi hawaye na kwaranya daga cikin rufeffen idanuwanta daga gani abun bakaramin cin mata rai yakeyi bah tace...fyade yamin fah, I hate him with....." Jijigatan da Lutfiya tayi neh ya farkar daita, rungume Lutfiya tayi tace" Anty yayi raping dina" Girgiza kai Lutfiya tayi tace" daina kuka ba raping dinki yayi bah hakkin shi ya karba" "Haka ake karban hakkin??" Ta tamabaya tareda Jan tsaki tana kawar da kanta gefe "Bari na hada miki ruwan wanka"tafada tareda mikewa Cakk ta tsaya tana kallon yanda aka zuba daular duniya a toilet kadai, Dukda itama yar gidan masu shi neh amma sanda ta zuba kauyanci kadan, Ganin bata gane kan toilet din bane yasata fitowa tace"zo ki muje kinuna min yanda zanyi" Wata kara Zuly tasake tareda bige hannun Lutfiya cos jitayi kaman allura ta tsikara mata. "Sorry bansani bane"tafada cikin tausayawa,gyada kai kawai Zuly tayi sannan Lutfiya ta taimaka mata ta tashi dakyar, Bayan ta gama hada mata ruwa acikin bowl tashiga ciki cos bata Jin zata iya daga kafanta ta hau kan stairs din Jacuzzi din, Tashi tayi tana yarfa hannunta hawaye na zuba daga idanuwanta soboda zafin dataji yana ratsata, miyar daita Lutfiya tana bata baki, Sosai Lutfiya ta gasa ta sannan ta fice ta barta don tayi wankan tsarki... Fitowa tayi tana tafiya kaman wata tolotolo, wani kamshi neh yabuge hancinta daidai ta shigo cikin dakin cos har Lutfiya ta gyara koina Lumshe idanuwanta tayi tana tunanin inda ta tab'a shakan wannan kamshin, "Ammi"tafurta chan kasan makoshinta, kumburaren lips dinta ta ciza tareda cigaba da shigowa, Wajen Sallaya tanufa tareda daukan khimar dinta tasa akan towel din jikinta sannan ta tayar da Sallah, Tana idarwa Lutfiya tashigo da cup a hannunta, wajen ta takarasa tareda zama agefenta tana Mika mata Cup din, Kawar da kanta tayi tace"yau bah ranan shan tea bane,kihado min _cappuccini chiaro_" "Pardon?" Ta tambayeta cikin neman karin bayani cos tinda take bata tab'a Jin wannan sunan bah Yamutsa fuska tayi tace"_wet cappuccino_" "Aww sai yanzu naji zance"tafada tareda barin tea din akan stool Kwanciya tayi akan sallayan tana sauke ajiyar zuciya... Bayan tadawo neh ta Mika mata tareda balla mata pain reliever, Dakyar Zuly ta yarda tasha nan da nan bacci ya kwasheta, kara karfin AC din dakin tayi takoma parlour abinta, Sai wajen Azahar Zuly ta tashi kuma har lokacin Lutfiya na nan kuma lokaci zuwa lokaci take zuwa duba Zuly dake bacci... Wanka tasake yi tareda gasa jikinta dakyau cos dazu taji dadi sosai. "Nagode Anty"Zuly tafada cikin sanyin murya, shafa kanta tayi tace don't worry dear, Sosai Zuly taci abincin da Lutfiya ta girka tana mai tunanin irin abinda zata saka wa Lutfiya dashi, chan ta nisa tace "Wai nikam Anty kinsamu anmiki wannan zanen kuwa?" Girgiza kai tayi tace"a'a munajiran muji ance Miss ZULFA ta warke neh saimu sake komawa" "Ohk, DanAllah akwai wani daki tawajen parlour in kika shiga zakiga drawing board da wasu tarkace kidan

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138