Skip to content

Chapter 83

Chapter 83

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,227 words 0 views Progress saved
Download Book

ala dole ita cele Tsaki wacce ta ware kanta tayi wanda sai yanzu nagane itace wanda tamawa Zuly rashin kunya ceh "Wai nikam _Mom_ miyesa alkiblanki ya banbanta dana mutane neh?"wata daga cikinsu tafada Dagowa tayi takalli kawarta ayatsine kafin tace" yanzu wannan mai kama da gwaigwai dinne kuke cewa tayi babban Kamu?" Batarai wannan babe din tayi jin anzagi sweety darling dinta "Nifa banason irin haka Mom yazaki dinga fadin haka akan boo dina" tafada kaman zatayi kuka Tsaki Mom taja tana tab'e baki tareda cigaba da danna wayarta, chan tadago tace "Nine yakamata ace kunce nayi babbar Kamu soboda jibi wanda zai aureni zaizo Nigeria dashi da mamanshi wacce takansance autan gidansu babana" Kura mata idanuwa sukayi cikeda mamaki jin tace zaizo Nigeria "kenan ma ba dan Nigeria bane?" Wata tafada cikeda son jin tsegumi, rola idanuwanta tayi tace" daman ance muku ni dan Nigeria zan aura neh? Aini banyi kalar matan mazan Nigeria bah! For your information dan Dubai neh" Tafada tana Mika musu wayarta cikin murmushin jin dadi. Zaro idanuwa sukayi ganin wani hadadde wanda ganinshi zalla ma zai tabbatar maka dacewan kudi sun zauna mai daram "Yah Allah kabani mai kudi, mai kyau , mai ilimi ma..."bata karasa bah Mom ta katse ta dacewan "Amma ba irin wannan bah soboda gabadaya bai dace da kalarki bah" "Haba Mom ance kaso wa Dan uwanka abin da kakeso!" "Son so neh amma sonkai yafi my dear" tafada tareda karbe wayarta ahannun su Har hawaye sun cikowa wancan soboda gaskiya abinda kawarsu keyi baya musu dadi amma ya suka iya?(nace saiku rabu daita tinda ba dole bane) "Girls zanje wajen sisterna na nuna mata abin alkheri idan akwai mai zuwa yabiyoni"tafada tana mikewa, kallon juna sukayi kafin kowannensu yamike tareda daukan jakkan yenmatan su... "What!!"Lutfiya tafada hannunta na bari kaman wanda aka jona ta da wutar lantarki "Miye neh sis?"Mom ta tambayeta "Wannan akace zaizo ku sasanta?" Ta tambayeta still bata gama believing abinda take gani bah "Erh mana sis, kyakyawa dashi koh? wlhy kinji yanda sonshi ke fixgata kuwa?" Tafada tana murmushi Girgiza kai tayi tace"wannan ba mijin aurenki bane Mom" Bata rai Mom tayi tana hararan Lutfiya Mom tayi tace" ai wlhy sis kekam daman ba'a abin arziki dake, yanzu bakin cikin samun wannan tsalelen gayen dayaji kudi,ilimi, wayewa kikemin saikace ba uwa daya uba daya muke dake bah" Shafa fuskarta Lutfiya tayi cikin sanyin murya tace" sis wahala zakisha awajen shi shiyasa "Bangane bah, naga dai hanyan jirgi daman kuma na mota daban so miye hadin ki dashi?" "Sis kigane wlhy inkika auri Mourad kin kade" _toh fah ga Mom fah_ *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 86* _MARYAM ABBA AND ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA(UMMU AMAAN) WANNAN PAGE DIN NAKU NEH MUCH MUCH LOVE❤️_ Da kallon kin haukace Mom kebin Lutfiya kafin ta zabga mata wata harara tace" ohh tanan kuma zaki bullo? Toh barina fada miki Mourad bakaramin sona yakeyi soboda kullum saimun yi waya akalla sau 3 arana(nace naki kadan neh akan na Zuly) kuma bakiji yanda yake bah so sweet, ance kafadi alkheri kokayi shiru don haka kimin shiru...tafada tareda yin hanyan waje soboda bakaramin bata mata rai Lutfiya tayi bah, sanda taje wajen kofa tace...inkin gadama jibi dasafe kizo muje mu daukosu a airport" Tana gama fadin haka tayi waje abinta kaman zata tashi sama, Ajiyar zuciya Lutfiya tasauke kafin tasake gajeriyan murmushi tace" toh kukuma miye kuke jira tinda uwar gayyan ta tafi?" Su kawayenta dasuka cika da mamakin wannan al'amarin suka mike, cikin sanyin jiki suka mara mata baya Wayam suka gani babu motanta alaman Fushi tayi ta tafi tabarsu "Mysha yakikaga kawarki?" Wata daga cikinsu tayi magana tana kallon wannan babe din wanda aka zagi sweety darling dinta Wani irin murmushi tasake tace" mu cigaba da binta a hakan har adaura aurenta dashi Mourad din" "Inaga fah gaskiya sister ke fadi"wannan farar cikinsu tafada "Haba Maram saikace bakisan halin kawarki na rashin son gaskiya bah"Mysha tafada tana danna wayar dake hannunta "I can't wait naga an disga yar banza wlhy"Wannan farar tasake fada tana sakin murmushi Mom,Mysha,Maram dakuma Maira kawaye neh tin suna nursey sch har yanzu dasuke university. Mutum dayane fara acikinsu wato Maram wacce ta kasance Shuwa amma duk sauran dasuka rage black beauties neh(kala na kenan😎💋) Mahaifin Lutfiya yafi kudi shiyasa take musu abinda taga dama kuma duk tafisu iyayi dukda sun dan fita kyau, Itace leader dinsu,tafisu buri sosai kuma tafisu rigima da rawan kai in daya daga cikinsu yayi saurayi ita zatayi judging koyayi ko baiyi bah, Ga kushe mutum awajenta kaman miye kuma ita komiye kayi baya tab'a burgeta asalima saidai agasa maka bakar magana agarin yin gwaninta shiyasa duk abinda tace bataso toh koda sauran sunaso saidai suyi bye-bye da abin Gashi batason harka da yara shiyasa duk wanda ya wanke kafafuwanshi yakawo gabanta bata jin shakkan disgracing din koda kuwa manya neh! Abinda batasani bane shine kawayen natan jira suke abu kadan yafaru su mata dariya.... _DUBAI, UNITED ARABIAN EMIRATE_ "Ammi nah DanAllah banason zuwa naija dinnan" Mourad yafada kaman zaiyi kuka Qudsiyah ceh tace"Sweet DanAllah kayarda muje mana kasan fah bantaba zuwa bah" "In zakije ban hanaki bah ga fili ga mai Doki" yafada in I don't care manner Kallon Ammi datayi shiru Qudsiyah tayi hawaye na cikowa idanuwanta soboda babban abinda ta tsana shine a nuna ba'a damu daita bah, cikin sanyi jiki tamike tace" Adawo Lafiya Ammi" Ganin yanda tayi magana neh yasashi jin wani iri soboda gabadaya saiyaji bai kyauta bah "Sweet kinfasa tafiyan neh?"yafada ahankali kaman mai jin tsoronta Hawayen dasuka dan silalo mata neh tashare sannan tajuya ta da murmushin yake tace" nafasa zuwa daman da ace zakaje toh nima zani amma bazaka jeh kuma sai naje? Bari kawai in Allah yayi zanje Naija zani" Lumshe idanuwanshi yayi yace"zanje!" Waro idanuwanta tayi cikin tsananin farinciki tace"thank you so much Sweet, barina kirah bro muje mu dauko kaya" Gyada kai kawai yayi yana miyarda dubanshi wajen Ammi datayi gyara murya alamun magana takeson mishi Miyarda hankalinshi yayi gabadaya zuwa kanta yana jiran miye zatace "Akwai wata yar yayana achan inda zamuje nasan inkaganta maybe kasota please karka watsa mun kasa a ido"Ammi tafada tana kallon yanayinshi Kura Ammi yayi da idanuwanshi wanda suka sauya kala zaiyi magana kenan tadakatar dashi dacewa" karka ce komai har saika ga ita yarinyar" Busassun labban shi ya lashe yanajin kanshi nadaukan zafi, batareda yace komai bah mike tareda haurawa sama abinshi itakuwa Ammi tabishi da idanuwa... _Nnamadi Arzikwe International Airport Abuja,Nigeria_ Tsaye suke sunkai su biyar suna jiran jirginsu Mourad yasauka Inda Mom taci kwalliya kaman zata gidan biki tasa atamfa wanda aka mishi dinkin enmatan zamani ga wata yaloluwar gyalen data yafa sai wani daddaga kai takeyi tana shan kamshi kaman ance ga Mourad zuwa. Lutfiya ma tayi kwalliya ba laifi kyanta yasake fitowa, haryanzu kuwa bata gama yarda cewan Mourad din Zuly dan Uwansu bane gashi kuma wanda ake sa ran zai auri kanwarta sai Allah Allah take su sauka taganshi azahiri. Mamansu da babansu ma tsaye saida wani police guda daya wanda alamu sun nuna tsaronsu yakeyi... Saukowa

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138