Chapter 38
Chapter 38
azuciyarta tace"ka kusa zamowa nawa Mourad tinda Zulynka aure zatayi" " Zulynah!!!" Yafada da karfi wani kuka neh ya kufce wa Qudsiyah dagudu tafice daga dakin cos bata zata zai Kira sunan Zuly bah(nace ko kinmanta itace aranshi neh🤔) Dakyar ya bude idonshi, hasken daya shigeshi neh yasa ya runtse idon gam tareda girgiza kai Doctors suka sake shigowa" Dr can you hear me?" Wani yafada yana dan buga kumatun shi ahankali mourad yace" yes" "Open up your eyes slowly"yafada tareda toshe inda ray yake fitowa Ahankali yashiga budewa cos shima abinda yake bukata kenan Kan Ammi dake rikeda hannunshi idonshi yafara sauka lumshe idon yayi wani murmushi ya subuce mai Da mamaki suke kallonshi , bude idon yayi still Murmushin na nan yace" I knew I was dreaming daman Zulynah bazata barni bah kawai dai bad thoughts neh" Fashewa da kuka Fakhiha tayi tareda rungume shi sosai Dagata yayi ya kura mata jajayen idonshi yace " karki damu ke dakanki zaki mata kwalliyan daki ci burin ke zakiyi ran aurenmu" Ammi toshe bakinta tayi tana kuka mara sauti "Bani wayana Ammi"yafada yana Mika mata hannu Hannunta na rawa ta Mika mai wayarta, juya wayan ya hau yi yace " wayana fah nace" "Kayi da nawa" tafada tana kawar da kanta gefe cos batason yaga hawayen ta Numbern Zulynshi yayi dailing har sai biyu amma har yagama ringing bata daga bah tsaki yaja cikin rashin jin dadi kafin yashiga cikin Amazon Mikawa Ammi wayan yayi yace" Ammi nah lefe zaki hada min na gani na fada I don't care ko millions nawa zaici, kai kuma kamani na watsa ruwa cos jinake na dade ina bacci" Suna shigewa Ammi tafashe dakuka tace wa doctors din"pls ku dubamin kwakwalwar shi I think yayi Lossing sense dinshi" Gyada mata kai sukayi, chan sai gashi yafito yana takawa ahankali Sallah aka shimfida mai ganin karfe biyu neh yasashi yin azahar yajima yana Addua kafin yamike tareda nade sallaya "Yaya!!" Fakhiha takira shi Miyarda duban yayi gareta tace " Kanada ramakon sallah" Kallonta yake yana jiran Karin bayani, ahankali tace" Yaya yau satinka uku dashiga comma" Rike kanshi yayi tareda runtse idonshi saiyanzu mah ya lura da cewan a hospital suke Wasu hawaye neh suka hau zubomai cikin tashin hankali yace" karku cemun gaskiya tafada min" Gyada kai Umma tayi itama hawaye na zubo mata, rike saitin zuciyar shi yayi yace" miyesa zatamin haka ?? Shin batasan inason ta bane?? Miyesa bata Kasheni na huta bah?? Why! Why!! Why!!" Rikeshi Ammi tayi tana son hadiye nata kukan amma takasa sai yazamto duka dakin babu mai rarrashin wani inda su doctors suka daskare sun binsu da ido "Ammi nah I love her a lot , in babu ita arayuwata na tabbata I will be shattered pls ki taimaka min muje mu roketa nasan zata iya sadaukar min da farincikin ta yanda nima zan iya sadaukar da nawa farincikin pls Ammi muje yau pls I really need Zulynah acikin rayuwata" Hannu Ammi tasa abakinshi tace" zamuje mu roketa kayi shiru karka sa zuciyar ka bugawa cos doctors sunce yana gab da bugawa" Jajayen idonshi ya kura mata yace" toh in har bakison zuciyata ya buga dole saita yarda ta aure ni kuma ta na yarda ko sati bazamu yi ba za'a daura mana auren" Gyada kai Ammi tayi cikeda tausayin shi cos sosai ya totse kaman mai cutan S ga idonshi kaman na yen kwaya... ```Azare, Nigeria``` Ganin ta fadi kasa yasashi tsugunawa kaman zai dagata ahankali yace" shin ke makauniyace da duk lokacin dana zo sai kin bugeni??" Hawayen da suke makale neh sukayi nasarar zubowa , batareda tayi magana bah ta dauki expensive phone nata dayasha kasa goge phone tayi da gefen Arabian gown dinta Fizge phone din yayi cikin jin haushi ganin ko sake kallonshi batayi irin wayarta yafi shi daraja dinnan Juya phone din yahau tareda zaro Ido yana mamakin inda tasamo shi cos ya tabbata babu irinshi a Nigeria shikam ma fa a iya sanin shi mutum daya ya sani kawai mai rike _falcon supernova iPhone 6 pink diamond_ kuma itadin ma ba Nigerian bace Indian ceh "Wayan waye kika dauko?" Kallon baka da sense tamishi tace" bangane wayan waye na dauko bah ko tayi kama da na matarka neh??" Buge bakinta yayi da karfi jin yanda ta mishi magana Kukan datake rikewa neh ya kufce mata tace" wlhy wannan karan kam bazan bari bah wlhy sai an Rama min kullum kenan ka dinga marina tsantsan mugun..." "Waye zai rama miki din" yafada cikin rainin hankali "Kana zaton banda gata neh?? Toh bari kaji ni nan nafika gata cos magana daya zanyi a nakasa ka" Dariya yasake yi cikin jin dadin hiran su yace" like seriously??" Cikin American English nata tace" don't you dare underestimate me" Waigawa yafara cos shifa bai zata ita tayi magana bah ganin baiga kowa bane yasashi basarwa zaiyi magana kenan wayanta yadau kara Ringing din da taji neh yasata zaro Ido cikin farinciki tace"Ammi!!, Bani wayana" Kallon fuskar wayan yayi yaga ansa _our Ammi_ tabe baki yayi yace" ki kwata" Yana gama fadin haka yayi gaba gudu gudu take bin bayan shi tareda fadin" narokeka kafin wayan nan ya tsinke Kabani" Banza yayi daita har wayan ya yanke wani irin kuka ta fashe dashi tace" pls Kabani karka sa namutu ya.. Bata gama maganan bah wayan yakara daukan kara amma Iqbal ko gizau baiyi bah sanda wayan ya katse kafin nan ya Mika mata Kaman wata angry bird ta hau redialing din numbern amma cikin rashin sa'a ko shiga bayayi ga hawaye da majina duk sun bata mata fuska Numfashin taji ya na neman daukewa kaman wata mai asthma ko second biyu bata kara bah yaji faduwar abu ta bayan shi har da kaman bazai juya bah amma ganin mutane na tahowa ana ta Subhanallah Ahankali yajuya karaf idanunshi yasauka akanta tayi shameshame awajen Taku biyu kawai yayi ya isa gareta daidai lokacin da wani zai dauketa Fincikeshi yayi gefe kafin yasa hannu yadauke ta yana mamakin matsayin da Wanda takirata ke dashi azuciyarta... Sallama yayi a bangaren su inda Umma da Yusayrah suka amsa dasauri Umma ta tashi tace" miye sameta" Sai alokacin Yusayrah ta lura da ita ahannun Iqbal, da wani irin kallo daya kasa tantance na miye take binshi dashi Yana kwantar daita Umma ta iso da kofin ruwa sannan ta yayyafa mata Bude idon tayi cikin hawaye tace... _yaukam😌😌_ *Vote,comment&share* *Mhizzphydo [21/08, 12:02] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 46* Bude idon tayi cikin hawaye tace" Umma nah Ammi takira" Cikin sauri Umma tace"ina fatan duk suna lafiya??" Fashewa da kuka tayi kaman wanda aka mata Albishirin mutuwa, kallon Iqbal Umma tayi wanda yake kallon Zuly cikeda takaici itama Yusayrah sakin baki tayi tana kallonta "Kimin magana mana" Umma tafada cikin tashin hankali Tsagaita kukan ta tayi tareda Jan majina tace"ya hana ni picking" "Waye" "Iqbal mana"tafada gatsal kaman yanda tasaba "Ke shi sa'an ki neh da zaki Kira sunan shi babu ko respect" Yusayrah ta tsoma bakinta Wata harara ta zubawa Yusayrah kafin tace" naga dai bada wata elephant nayi magana bah anan" Kallon jikinta ta hauyi Jin tace mata elephant
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138