Chapter 31
Chapter 31
da y'a , ni yakamata na gode miki bake bah" tasake katse Umma din Sosai mamaki yacika Mourad ganin ashe ba itace ta haifeta bah sosai ya jinjina wa Umma acikin zuciyar shi kuma girmanta sosai yakaru awajen shi... "Mun gode Umma" Mourad yafada. Gyada kai Umma tayi kurum tana jin wani irin dadi na ratsa tah... ```washe gari...``` Daga jiya zuwa da safen nan babu wanda baisan da zancen tafiyansu Zulfa bah. Wasu sun musu murna while wasu sun nuna rashin jin dadin su akan batun... Mai martaba Malam da kanshi yamusu rakiya airport soboda yin bankwana da Umma dukda yasan ba magana zata mishi bah... ```AIRPORT``` Tsaye suke suna jiran akira su , Zulfa sai kallekalle takeyi tana yaba wajen azuciyarta. Mamaki neh yakamashi ganin bata wani nuna kauyancin nan da akeyi bah. Ba da dadewa bah aka fara kiran su, tashi sukayi suka mawa su Malam Sallama... Sun fara tafiya kenan Umma ta tsaya cak. Komawa baya tayi wajen Malam tace" Nagode,kayafe min duk abubuwan dana maka pls.." "Ba komai Allah ya yafe mana gabaki daya" Malam yafada da murmushi asamar fuskarshi. Itama murmushin tamiyar mishi tareda juyawa tayi tafiyar ta, sosai zuciyar shi ta mishi dadi dalilin murmushin datayi mai. Cikeda farinciki yakoma garin Azare tareda musu Adduan sauka lafiya da saduwan Alkheri... 🛫🛫🛫✈️✈️✈️🛬🛬🛬🛬 ```Oxford international airport ,USA``` Saukan su kenan wani bature ya iso wajensu domin daukan su,kasancewan yasan yaushe zasuyi landing... Sannu da zuwa yamusu inda ya karbi dan akwati biyun dayake hannun su kasancewan basu taho da tarkace bah. "Umma agida na zamu fara sauka kafin gobe mun huta sai aje a zabar muku gida" Mourad yafada lokacin da suka shiga cikin motan inda shi yashiga gaba while su Umma na baya "Toh, Allah yabiya ka Mourad" "Ameen Umma"yafada yana leken Zulynshi data yi lamo ajikin Umma wanda alamu sun nuna ta gaji neh ta mirror... Haka suka karaso hadadden gidanshi dake Bell Street acikin Jericho Oxford. Sosai tsarin gidan ya burge su,sai juye juye sukeyi suna karewa gidan kallo. Yen aiki neh suka fifito suna mawa ogansu barka da dawowa, sannan suka gaisar da su Umma mah... Cikin gida suka nufa inda already abinci na jiransu akan dining table, sallah da wanka suka fara yi sannan suka juyo dining don cin abinci. Abincin dai gashi kaman bazaiyi dadi bah abaki amma abin mamaki ba karamin dadi yayi bah, inda alokacin mah a plate daya suke cin abincin. Ko kunyan Umma dake wajen mah Mourad baiji itakuwa Zulfa daman bah kunya take dashi bah... Suna gama cin abinci yace zaije asibiti duba new patient dinda aka kawo nan Zulfa tace saita bishi gashi kallo daya zaka mata kasan tana tareda gajiya amma hakan ta matsa har su fice tare... "Garin yamiki kuwa Zulynah?" "Hmm toh gashi nan gashi nan dai bah laifi amma gaskiya ana sanyi"tafada tana gyara khimar dinta Zaro Ido yayi yace"karki cemin kema kina jin sanyi da wannan zumbuleliyar khimar din ki" "Allah yay Mou dina wannan khimar bai tare min komai" "Toh in muna dawowa zamubi boutique musiya cardigan mai tare sanyi" "Yauwa harma da irin wa'incan kayan"tafada tana nuna wasu baturai masu kananan skirts" Da dan mamaki take kallonta cos shi azatonshi zata Kira su da yen iska amma saiyaga sabanin hakan "Ke zaki iya sawa neh??" "Erh mana zan iya sawa amma in kace karna saka ai bazan sa bah". "Karki damu zan Siya miki"yafada daidai yayi parking a lott. Fitowa yayi itama tafito sannan ya riko hannunta suka jero kaman yaya da kanwa... Gaishe su aka dinga yi harya karaso kofar main office nasu inda neurologists ke haduwa. Bude kofa yayi yashiga har lokacin hannun su na cikin na juna. "Welcome back Mr Mourad" suka fada in chorus "Tnx"yafurta a hankali "Hey pretty girl" wani bature yafada Murmushi tasakar mai dukda bata gane miye fada bah amma tasan miye Girl. "What's your name baby??" Wani yasake magana Matse hannun Mourad tayi sai ya miyarda hankalin shi kanta cos lokacin har ya fara duba file a hannun wani. "My name is Zulyn Mourad" tafada ahankali gudun karta kofsa tinda ta lura turancin su sai an lankwasa harshe gashi ita bawai tana jin turancin bane. Wani sanyayyar murmushi yasake Jin abinda tace,su kuwa sai maimaita Zulyn Mourad sukeyi... "Is she your sister?" Wani yatambaye shi "No she's my would be wife" yafada yana sake sakin murmushi. Zaro Ido sukayi suna nuna ni da mamaki,shikuwa har yanzu blushing yake nikuma bah baka sai ido ina ta Allah Allah mufita natambaye shi abinda suke cewa cos sosai naji na tsargu... Muna fita ya bude min mota na shiga zanyi magana ya katse ni da fadin"kina aji nawa neh?? Sanda na girgiza kaina nace" in... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 39* Sanda na girgiza kaina nace" ina jss 3 neh wancan watan mah mukayi BECE din mu" "Ohk, amma result din yaushe zai fito?" "Nima bansani bah" tafada tana bude drawer din motan. "Miye wannan??" Ta tambaye shi tana nuna abinda yake cikin drawer din Wani irin dariya yayi tareda shafa doguwar suman kanshi jin tambayan data mishi. "Yanzu ke da miye wannan ya miki kama??" "Erh dai yayi kaman... Azaro ido tayi cikin mamaki tace" daman kana shan chocolate neh" "No lokacin dana je gida ne sister na tasa min a aljihu wai nasha a hanya shine fah namanta sanda nadawo na jefa su acikin nan" "Toh in sha??"ta tambaye shi "Erh ki sha" cikin Jin dadi tafito dashi ba bata lokaci ta bude. Gustiri daya nayi nakai sauran bakin shi, ba shiri ya bude bakinshi nasamai. Daidai sun gama cinyewa suka iso wani katon boutique. Sauka sukayi suka shiga cikin boutique din. Wajen kayan sawa muka nufa inda nadinga kwasa shima na tayani Kusan guda ishirin muka dauka, danaga yaki karewa nace mai ya isa haka cos nalura baiki ace muyita kwasan Kaya bah. Bayan ya biya kudi da debit card nashi kasancewan babu kudi a hannun shi,kayan suka kai mana mota. Muna isa wajen motan nace ni abaya zan zauna dakanshi ya bude min baya na shiga shirmen da akace na kware ayinshi nadinga zuba mishi shikuma sai biye mun yakeyi. Bayan yayi parking neh ya juyo ya kalleni abaya, murmushi yasake ganin yanda nayi nashe nashe akan seat sai kwasan bacci nakeyi. Saukowa yayi ya bude baya, daukoni yayi a hannun shi kaman wata jaririya... "Sannu da gida Umma"yafada lokacin daya harba daita azaune Umma nah dake zaune tana jiran dawowar mu, tana ganin ta tashi cikin hanzari ta taho wai zata karbe ni Cikin sauri ya matsa yace"ki bari nakaita karmu wahalar dake" Badan taso bah ta barshi ya kaita dakin da aka basu soboda har yanzu bata gama sakewa dashi bah, shimfida ta yayi akan gado tareda sumbatar goshin ta dakuma kuncin ta sannan ya fice. Bayan shi Umma ta bi da kallo cos sosai take lura da yanayin dayake ciki gameda yar'ta. Tashi na kenan na ga kaina akan gado banyi wani mamaki bah soboda nasan yay Mou dina neh yakawo dakin. Sauka nayi daga kan gadon tareda yin mika wanda akayi in mutum yatashi daga bacci. Hanyan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138