Skip to content

Chapter 91

Chapter 91

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,226 words 0 views Progress saved
Download Book

sister"Zuly tafada tana daga hannunta daya sama Washe baki Qudsiyah tayi tana taba Fakhih, dagowa shima yayi yakalleta wanda yayi daidai da karasowarta wajensu, runguman Qudsiyah tayi cikin farinciki tareda gaisar da Fakhih dake ta murmushi. "I can't wait to see him"tafada tana Jan hannun Qudsiyah, ko taku uku basu kaiga yi bah sukaji karar violin, tsayawa sukayi tareda juyawa don ganin miye wannan. Wasu maza da mata neh suka fito nan da nan suka fara rawa suna bin sautin Kidan dake tashi, mutane duk Sun tsa-tsaya suna shooting draman da akeyi,! Itama cikin sauri tafito da wayanta tana fadin"Yay Mou dina yayi missing Amma bari na mai shooting karyaji labari zalla" "Gaskiya kinaji dashi sosai"Qudsiyah tafada tana cigaba da kallon steps din rawansu Sosai takejin farinciki na ratsata sanadiyar wannan wasan da akeyi! Bangaren Mom kuwa itama sosai suka burgeta har Dan rawa takeyi tana motsa jikinta, Chan Kuma sai Kidan yadauke su kuma suka hau ju-juyawa Kaman Suna neman abu. Karan melodious violin din neh ke tashi acikin wajen, jikake tsit kowa na jiran abunda yake Shirin faruwa Kaman daga sama sukaji Ana fadin "With you,o beloved, the spring is colorful, and i am the yellow star. It's a divine mercy, that I have met you after dying on you only have, learned to live Wherever, in which street I go, I meet your fragrance, you are the dream I dream every night Our meeting is a custom. there is a divine light in me from your existence, I'm a deserted sky, and you are the moon I have left all other paths, I have come to just you. There is your name in my eyes, recognize it? For me everthing is after you, long story short, that's the one thing. I'll never go leaving you alone, Know this. With you beloved, The spring is colourful, I am the flowing passenger, and you are a silent shore." Tafi duka wajen yadauka soboda bakaramin burgesu maganan yayi bah dukda bawai sunga waye neh yayi maganan bah, "It's my boyfriend!"Mom tafada da dan karfi cikin tsananin farinciki, kallonta yenmatan wajen suka Hauyi cikin son tabbatar da abinda sukaji tafada Cikin zakuwa wata tace"gaskiya kinada sa'a" Yatsine fuskarta tayi tace"ai daman ni mai sa'a ceh don haka kowa ya Kama gabanshi" Batareda sun sake magana bah suka kyaleta abunsu don sun lura Yarinya zatayi zafin tinda daman da farar fata irinsu bace... "Ba Yay Mou dina yana asibiti bah?"ta tambaye su "Erh mana yana asibiti!"Fakhih yabata amsa yana kunshe dariyanshi "Kaii Allah mai hallita Wlhy da ba dan Ku bah da cewa zanyi shi neh" tafada cikin murmushi. Qudsiyah zatayi magana kenan aka saki Wani sabon Kida ai nan aka dauki sowa, gani sukayi Wani dake sanye da jacket dakuma facing cap taho wajen masu rawan "Yah Salam!!"Shine abinda ake fada awajen soboda irin takun rawanshi, ko Michael Jackson albarka, wajen da Mom ke tsaye ya nufa tareda jawota waje yana rawa daita ai kuwa tafara tayashi da rawan cikin dariya har suka iso tsakiyar filin wanda yake saitinsu Zuly "Mom!!!"tafada da mamaki ganin Kaman Yay Mou dinta da Mom, Amma kasancewan hulan yakusa fuskarshi yasa bata gama tabbatarwa bah amma gashin kanshi da sukayi kwance a keyanshi dakuma sajenshi yasata yarda dacewan shidin neh, Rawa yadinga yi da Mom dake ta kyakyata dariya chan da karshe yaturata wajen daya daga cikin mazajen dasuke rawa wanda yayi daidai da kashe Kidan da akayi Takowa yakeyi ahankali had yakaraso wajen Zuly, idon guiwanshi daya na kafar damanshi yasa akasa sannan ya sa tafin sawunshi na kafar hagu shima akasa, hannu yasa a aljihun bayan wandonshi yaciro case din Diamond ring din daya siya kafin yacire hulan kanshi ya wullar cikin turanci yace "Would you please '''MARRY ME'''?" Zaro idanuwa tayi tareda rufe bakinta da hannunta daya sannan ta mikar da dayan gaba tana gyada mai kai hawayen farinciki na gangaro mata, ba bata lokaci yazura mata kyakyawan zoben acikin yatsarta tareda sumbatar inda yasa zoben nan wajen yadau tafi da sowa Mikewa yayi tayi saurin rungumeshi cikin tsananin farinciki da mamaki soboda bata taba zaton haka zai mata bah, shima rungume ta yayi yana shafa bayanta... Wani irin jiri neh ya debi Mom ai nan tazube asume ajikin wanda Mourad yamikata, ganin zata hanashi jin dadin kallo yasa yakira Wani acikin drivern dasuka bi dayan motan yace suwuce daita. Ina daga idanuwana kuwa na hango su Fatima Alkali ,Ummu haydar,Umm Hanifa&Aslam dakuma Mrs Abdulwahab sai aikin shooting sukeyi don su samu nakalla in sunkoma Nigeria (hhh)... Kafin kace kit-Kat har an watsa a social media, yenmata sai daukan Zuly a hoto sukeyi ita da zobenta dakuma Mourad daya makale kayanshi, Fadin irin farincikin da Zuly keji a zuciyarta bata baki neh!, kallon zoben hannunta tayi habawa ai sake runguman Mourad tayi tana kankameshi, masu hoto da video saiyi suke, watace cikin turanci tace "Kozaki iya fada mana yanda kikaji wannan abin bazatan aranki?" Hawayen fuskarta tashare tareda sumbatan hannun Mourad dake cikin nata tace " wannan shine best surprise package din da aka taba bani aduniya am extremely happy Wlhy danasan yau zaiyi proposing dina na tabbata da saidai kugan munyi proposing wa junanmu in fact naso ace nine zan fara proposing mishi Amma Kuma saiya Riga ni!"takarasa maganan cikin shagwaba tana turo baki Dariya matan wajen sukasa gabadayan cikeda sha'awarta kafin wata tasake fadin" daga gani bakaramin so kuke wa junanku bah! Amma acikin ku waya fison Wani?" Kafin tayi magana har Mourad ya rigata da fadin" na tabbata nafison.." Katseshi tayi da cewan "No nikam banyarda dagaske nafisonshi" "Nafison ki!" "Oh really?"wata ta katse su ganin Kaman musun Masoya zasu fara "He's my everything"tafada tana kallonshi "I can kill and die for her" "He's me" "I love you with all my heart!" "Why do You love her?"wata tafada cikin tambaya "Yeah i love her without needing a reason a time or a season, loving her makes me strong"yafada yana kallon kwayar idanuwanta, sowa duka wajen yadauka yasake fadin "I love her as gentle as breeze"Wani sowan suka sake dauka "Words can't explain my real feelings for her"yafada yana jawota jikinshi kafin tayi Wani yunkuri har ya hada bakinsu waje daya... *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* _Princess Fatima Mazadu and all the *Golden pen writers* wannan page din naku neh, Mhizzphydo really cares and love you guys_ *Page 92* Wani irin shewa suka dauka ana tafi har lokacin ana kan shooting dinsu, janyewa tayi cikin kunya soboda kwana biyun nan Wani irin kunya neh yake shigarta, kallon fuskarshi tayi cikin larabci tace "Bansan damiye zan gode maka bah amma Allah ya biya ka da gidan Aljanna" "Ameen"duka wajen yadauka, kowa sai congratulation yake mata suna kuma watsewa soboda kallo yakare amma bandasu Mrs Abdulwahab dasuka kafe suna kallon masoya ( hhh) Qudsiyah ceh takaraso wajen tareda rungume Zuly tana fadin "Congratulations sister Ina tayaki Murna!" Cirota Zuly tareda kallon fuskarta,hawayen da ita kanta Qudsiyan bata San dasu bah Zuly tashare mata tace "Babu abinda zan iya fada miki illa nace Allah yabaki miji nagari wanda zaisoki fiyeda yanda Yay Mou dina yakesona"

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138