Skip to content

Chapter 111

Chapter 111

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

" Kallon da yasa cikin ta haustinewa ya watsa ma ta tareda jan tsaki yana mai cigaba da danna wayanshi, sanda Ismat ta cinye abincin gabanta kafin suka mike gabadayansu sannan suka nufi wajen su Zuly da ake musu manni... Rungumarta Zuly tayi cikin farinciki tana cewa" na dauka baza ki zo bane ai! " Murmushi Mom ta sake tareda breaking hug din tana fad'in"taab da kuwa na cika banziya" Dariya suka sa gabadayan su kafin nan ta gaisar da su Seema tayi cikin fara'a inda shi ma Mourad so ka gaisa dashi. Philia ce tazo ta kakkashe musu hotuna kafin suka koma suka zauna a wajen zaman su. Haka bikin ya cigaba da gudana daga gefe kuma na Anty Sha'awa da Abdul dinta sai rawa suke yi cike da Soyayya, sai kuma yen Ranar Nadama fans, Meemartjj Fans, Zulfa fans da sauransu suma sun yi Kara sosai... Haka taro ya watsa ko wa ya koma makwancinsu inda yen Nigeria washe gari zasu koma gida... "Miye ke damunki neh tin dazu naga mood dinki ya chanza! "Fakhih ya tambayeta, miyar da hankalinsu suka yi wajen Maram dake zaune ta wani shuru kaman ruwa ya cinye ta "Sister wani neh ya b'ata miki rai acikin mu? "Zuly ta tambaya cikin kulawa hannunta na cikin na Mourad da ya jinjina bayanshi a jikin kujera yana kallon kowa kaman irin Shugaba dinnan. "Mom! "Maram tafada tana sauke ajiyar zuciya Cire hannunta tayi a cikin na Mourad tareda komawa ta wajen su Maram sannan ta ture Fakhih daga gefenta ita kuma ta zauna cikin damuwa tace"miye same ta??" Jan hanci tayi cikin nutsuwa ta fada musu komai "Wannan ma maganar banza neh! Ta ya za'ayi tace she's not welcomed ?? Ko ance ma ta don ita kawai aka yi shi?? Dole ma in mun je Naija na ziyarci wannan matan!!! " Zuly tafada cikin d'acin rai da takaici Gyaran muryan da Fakhih yayi neh ya komar da hakalinsu kanshi, dariyar da yake gimtsewa neh ya sub'uce mai, cikin zolaya yace "Hmmm su matar yaya kenan! " Hararan wasa ta maka mishi kafin tace"miye!! Ai hakan ba adalci bane ko na yi karya sister!? " Girgiza kai Maram tayi itama tana murmushi, "Hmm yanzu Idan wata tace mijinki take so ya zakiyi!"yafada yana kanne ma ta ido daya, gaban ta taji ya fad'i cikin sauri ta kalli Mourad dake kokarin danna na shi dariyan, dubanta ta miyar wajen Maram dake ta wiki-wiki da ido tayi "Ba kiyi magana bah matar yaya! "Fakhih ya sake fad'a cikin neman tsokana, wani yawu mai d'aci ta hadiye kafin ta mike ta koma wajen Mourad dake faman Ciza lip dinshi gudun kar dariyar dake bakinshi ya kwace Zulynshi kuma ta ji haushi Akan cinyar Mourad ta mawa kanta masauki tare da sakalo hannun ta guda daya a wuyarsa tace"kaga wannan! Da ni aka bud'e zuciyarsa kuma da ni aka kulle ma'ana babu hanyar da d'igon son wata zai sake shiga!" Tafi Maram tafara cikin jin dadi saboda bakaramin burgeta Zuly tayi bah, dariyar Fakhih neh ya koma ciki! ko secon 3 ba'ayi bah yasake sakin wata dariyar yana cewa"Idan kuma aka bude zuciyan na shi fah? " Kanta ta kwantar a kirjin Mourad dake sakin murmushi tace"ai ba ka sani bah! Lokacin da aka kulle Zuciyarshi a hannu na aka damka makullin nikuma naga bai dace ace na rike shi bah na ya sar!" Hannu yasa ya rike hab'arsa yace"yaushe aka damka miki Makullin zuciyarsa ba mu sani bah? " "Ranar da na zamo Mrs Mourad! " tafada with full confidence dinta harda sumbatan bakin Mourad Shafa gashin kanshi yayi ganin duk tambayoyin shi tana da amsan su chan ya nisa yace"toh sai mun nemo Makullin" Zaro idanuwa tayi kaman taga abin tsoro tace" wai nikam na gane kai enemy dina neh toh bari kaji in kun shirya shiga cikin Atlantic ocean 🐳 toh bismillah" Hannu ya dora akai yace"na shiga uku wlhy sister in-law da ba dan ke Matar yayana bane da cewa zanyi ke muguwan karshe ceh! Yanzu wannan wildest ocean din kika jefa makullin? Gaskiya baki mana gentle bah! " Dariya Maram ta fashe dashi tare da mikewa tana fad'in "chop knuckle sister! " Hannu Zuly ta mika mata suka yi chopping knuckle din, ganin Fakhih na shirin magana yasa Mourad fad'in "wai DanAllah ba ka gaji bane duk kana son ka sake takura wa tired Zulynah! please Maram ki wuce da mijinki mu ma zamuje bacci saboda mu tashi dawuri gobe kusan mu zamu wuce Dubai Gobe daga nan kuma zamu wuce Naija yin honeymoon " "Wow! Baby yaushe zamuje namu Honeymoon din?? "Maram ta tambayi Fakhih da yake tsaye Wajen ta ya taka tare da sakalo hannunsa ta k'ugun ta yace"don't worry 😟 zamuje kinji! " Murmushi ta sakar mai kafin ta gyada kanta cikin gamsuwa, "Toh sai da safe yaya! "Fakhiha yafada yana wucewa, "Ni kuma baza'a mun sai da safe bah kenan? "Zuly tafada tana turo baki Juyowa yayi yace " ai ni yanzu tsoro kike bani! Tinda har kika iya jefar da makullin zuciyar yayana a cikin great wildest Atlantic ocean! " Dariya kawai suka saka gabadayansu inda suka wuce room din su, d'aga Zuly yayi chak yace"nasan in nace kiyi tafiya kaman na baki wahala neh ganin irin rawan da kika dinga tika d'azu" Kwantar da kanta tayi a jikinshi cikin shagwaba tace"Wlhy kaman ka sani legs dina duk zafi suke mun, har wani zogi nake ji daga cikin su" "Sorry Zulynah!"yafada tare da ture kofar room dinsu ya shige da ita, zaunar da ita yayi akan gado tare da cire cufflinks din hannun tuxedo shirt nasa daman already ya cire bow tie din wuyarsa, Wristwatch nasa da kuma Tuxedo dinsa Button studs din sa ya cire inda Zuly ka kallonsa kaman zata cinyesa d'anye! sanda ya rage daga shi sai Boxers and singlet kafin ya koma wajenta tare da zama agefenta Dan kunnen ta ga cire tare da warware daurin dankwalin ta yana fad'in"baki jin Zafi neh amma? " Girgiza kai kawai tayi tana kallon kyakyawan fuskarta, tashi yayi tare da shigewa toilet 🚾, minti kadan kuma sai gashi ya dawo yana fad'in"ya naga baki cire kaya bah? " "Zancire kafin ka gama naka wankan! "Ta amsa mai had'e da mikewa tana wucewa wajen wardrobe din d'akin murmushi kawai yayi tare da shigewa abinsa Ajiyar zuciya ta sauke jin baice sai sun yi wakan tare bah, yana fitowa ta shiga da towel din ta daure a jikin ta saboda bata jin zata iya shiga da expensive wedding dress nata cikin toilet bah! Tana fitowa ta samesa zaune da karamin gora a hannunshi jikinsa kuma Sanye da kayan baccin maza, kayanta ta hango a kan gado a gefen sa alaman shi ya dauko saboda the same stuff kuma daga gani na couples 💑 neh "Thanks! "Tafada tana zama a gaban dressing mirror, sanda ta gama komai nata kafin takoma wajen Mourad domin daukan kayanta, wayam taga babu kaya! Baya ta dan ja tana du-duba koina na dakin still bata gani bah"Yay Mou dina where's my pygamas? " Jawo ta yayi yace "kwanta I wanna do something! " Gabanta taji ya fad'i ja baya ta sake yi cikin yanayin tsoro wanda

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138