Skip to content

Chapter 105

Chapter 105

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

da idanuwanshi yayi daga gareta yafara gyara wandonshi itakuma tasoma takowa wajenshi Wucewa yaxoyi tayi saurin rikeshi tana marairaice fuskarshi kaman zatayi Kuka "Nan bayan gidan maza neh! Zaifi kyau ki wuce na mata in uzuri zakiyi"yafada yana wani shashan magani "Wai miye nayi maka neh sai wani hada rai kakeyi kaman kana tareda wacce bakasani bah! "Tafada kaman zatayi Kuka Cire hannunshi yayi daga cikin nata yasoma tafiya batareda yace komai bah, Sanda tabari yakusan isa bakin kofa tasaki siriryar Kara tareda cewa"wayyo cikina!" Arikice yajuyo, da wani irin reverse yakaraso wajenta yana rikota zuwa jikinshi, cikin muryar tashin hankali yace"ya kikeji" Wasu manafukan hawaye tsilli uku neh suka fito daga idanuwanta cikin muryar daya nuna tana jin jiki tace"kayi hakuri Yay Mou dina! Allah fushin ka agareni bakaramin tashin hankali yake sakani bah musamman ma in baka fadamin laifin danayi bah DanAllah kayi hakuri " "Shissh kiyi shiru fadamin yanda kikeji"yafada kaman zaiyi Kuka, rikeshi tayi dakyau tana shishigewa jikinshi kaman wacce ake yankawa hanji "Wayyo Allah na kace kayafemin koda namutu Allah yamin rahama"tasake fada tana kamo kanshi kurkusa da fuskarta Zaro idanuwa yayi cikin kidimaa sosai"kidaina fadin haka Allah nayi hakuri! Kifadamin yanda kike..." Bai karasa bah ta hade bakinta da nashi, waro idanuwanshi yayi dakyau don tabbatar da abinda yakefaruwa, kefta mai ido daya tayi tana cigaba da shafa bayan wuyanshi cikin son nutsar dashi cikin tsumin sonta Cikin nutsuwa da kwarewa yafara mai mata da martanin sumban datake bashi, ganin zasu zubeneh yasashi daukanta ajikinshi itakuma ta zagaye kafarta da kugunshi kafin yayi jikin garu daita Bayanta ya manna ajikin garu suka cigaba da cinyewa juna baki abinsu! da alama ma sun manta acikin bayan gida suke Hannunshi neh yayi nasarar shigewa cikin rigarta cikin sauri yahaura da hannunshi wajen kirjinta, ganin bai jin dadin shafar dayake ta bra yasashi kai hannunshi bayanta tareda balla maballin brazier dinta wanda hakan yayi daidai da shigowan da akayi cikin bayan gidan _oops nace waye katse mana show neh haka๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“_ *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes๐Ÿ™* *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 104* Cak suka tsaya kaman ruwa ya cinye su! Ahankali Zuly tacire kafarta da kugunshi shikuma ya ajiyeta tareda manna goshinshi da nata cikin son daidaita nutsuwarshi, Sanda sukayi kusan minti daya kafin yajuyo ahankali yana kallon wa'inada sukayi tsaye abakin kofa. Gira daya yadaga musu alaman miye gawani irin haushinsu dayakeji! Gyaran murya namijin yayi tareda cewa"colleague dina ceh tace min wata tashiga bayan gidan maza bayan tanuna ma ta wanda zata shiga! Shine fah mukayi ta jiran fitowanku, ganin da mukayi cewan kun dade neh yasa muka shigo soboda tsaro kuma kasan ance mata sunada hatsari sosai! " "Ohk as you can see babu matsala zaku iya tafiya" yafada yana jawo Zuly dake rab'e ajikin garu cikin jin kunya, kallon juna hostesses din sukayi sannan suka sake kallon Mourad da har yasake pinning din Zuly ajikin garu yana shirin zuwa second round itakuma sai wani zi-zillewa takeyi barinma yanda taga suna kallonta kaman sunga yar iska tinda ita tabiyoshi toilet din... "please mana! "Yafada cikin seducing tune, gyaran muryan da hostess na mace tayi neh yasake katseshi "Ohhh Wai can't you see am busy neh?"yafada cikin takaici da nuna cewan sun fah takura mishi kuma still bai juyo bah "DanAllah kayi hakuri inkunje Motel saikuyi abubuwan da kukaga dama amma banda nan soboda respective mutane neh suke cikin jirgin nan karkusa suyi danasanin biyowa ta airline dinmu"namijin yafada Cak Mourad yatsaya tareda juyowa ahankali yana bashi wani mugun kallon dayasashi sunkuyar da kanshi Cikin shakakiyar murya dake nuna cewan lallai ranshi ya b'aci yace"Motel kace? wannan tamaka kama da karuwa neh? Kasan waye ita awajena kuwa? " "Zatayi iya zamowa mistress naka koku... " Cikin bacin rai Mourad yakatseta soboda bai bukatan jin karshen abinda za'a fada akan Zulynshi, hannunta yaja har zuwa gabansu sannan ya riko mai zoben yana nuna musu yace "kunkalli engagement ๐Ÿ’ namu? And lastly jiya aka daura mana aure so kuna sanin abinda zakuna fada soboda in wani neh bazaiyi taking dinshi da sauki bah!" Yana gama fadin haka suka fice daga toilet din inda sukuma suka bi bayansu da kallo, cikin sanyin jiki suma suka fita kowa yakoma position dinshi... Suna isa suka samu Maram harta koma wajen mijinta da zama, murmushi Zuly tasakar wa Maram data wani makalewa Fakhih kaman ancee za'a kwaceshi daga hannunta A window side yazaunar daita tareda fasten mata belt din dakanshi kafin shima yazauna tareda kwanto daita jikinshi Kallon fuskarshi tayi tasaita kwayar idanuwanta acikin nashi tace"Am sorry once again kuma zanso jin laifi na soboda gaba! " Karan hancinta yaja romantically yace"Zulynah banason kina kiran sunan Iqbal agefena I despise anything about him" Murmushi tasake tareda shafa fuskarshi tace"toh angama ranka shi dade bazan sake maimaitawa bah" "That's my girl"yafada tareda rungumarta yana shafa bayanta, cirota yayi daga jikinshi yace "Zulynah bakisa brazier bane? " Turo bakinta tayi tace "bakai ka balla bah" "Dagaske? "Yatambayeta cikin zaro idanuwa "Erh mana! Kawani jeh ka matse yar mutane ajikin garu" Hararan masoya ya maka mata kafin yace "bah yar mutanen bace tayi seducing dina bah" "Allah banyi seducing dinka bah! Haka kawai zaka daurawa baiwar Allah sharri"tafada kaman zatayi Kuka Kama kunne yayi yace"Ohk nayarda a yafemin" Farr tayi da idanuwa tace "sai anmin kiss๐Ÿ’‹ sannan ka gyara abinda ka balla! " Le-lekawa yayi yaga babu wanda yake kallonsu cikin sauri yakuma hade bakinshi da nata tareda sa hannunshi abayanta cikin son hada maballin brazier "Excuse me"wannan hostess na macen tasake katsesu "Ohhh not again!"Mourad yafada kaman zaiyi Kuka bayan yacire bakinshi daga cikin na Zuly, dago idanuwa Zuly tayi takalli mai magana "Shit the wrong timer again! "Tafada tana tab'a Mourad dake rungume ajikinta Raba runguman yayi tareda juyawa yakalli hostess din datacika da mamaki ganin suna sake yin kiss bayan wanda suka gama yanxu abayan gida "Wai miye neh kiketa interrupting dinmu tin dazu? " Yafada cikin bacin rai Hadiye wani yawu tayi cikin zaro idanuwa tace" you called for coffee 10minutes ago" Kallon bakida kai yamata kafin yace"I think you're mistaking! " "No this seat called! "Hostess din tasake fada, kallon Zuly yayi cikin alaman tambaya ko itace, girgiza kai tayi tareda kawar da kanta tana adjusting din rigarta Nuna seat din bayanshi yayi yace"maybe there!" Gyada kai tayi tareda yin gaba abinta cikeda mamakinsu.... '''Jericho Oxford, USA''' Agajiye suka shiga gida inda kowannen su yashige daki domin bacci cos shine abinda kawai yarage,, wajen Mourad dake zaune Zuly tayi da kopi ahannunta, sumbatar goshin shi tayi cikin muryar dake nuna agajiye take tace "Yay Mou dina saida safe! " Cikin mamaki yake kallonta asalima gabadaya shi bai fahimci miye take nufi da saida safe bah! Ganin zata wuce neh yasashi riko hannunta yana fadin "Ina zakije dakike cewan saida safe? " Murmushi tayi tareda shafa fuskarshi tace "Bacci mana zanje kasan gabadaya bansamu yin bacci acikin jirgi bah! " "Saikuma akace miki nima banjin baccin koh?" Yatambayeta cikin turo baki Rausayar dakanta tayi tace"Oops ai bahaka nace bah, taso muje karaka ni sai kaima kawuce koya kagani?" Batareda yayi magana yamike tareda matsawa kusa daita ya kamo kugunta suka

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138