Skip to content

Chapter 72

Chapter 72

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,212 words 0 views Progress saved
Download Book

Kamu, Dafashi dayaji anyi ta bayane yasashi zaro gabanshi nadukan uku-uku Shahada yayi yajuya, ajiyar zuciya yasauke tareda jan tsaki yace" wlhy ka tsorata nih" "Dayake bakada gaskiya bah" Awad yafada cikin b'acin rai yana nufan wajen motan Iqbal "Abokina wannan hada rai din fah?" Yafada yana jinjina bayanshi ajikin mota kaman yanda Awad yayi "Miyesa zaka zubar mata da ciki??" "Soboda wa'inda nake dasu sun isheni" yabashi amsa adakile "Soboda baka da tunani dai!Kaga fah ya'ya nan damuke gani bamusan wanne zaijikamu acikin bah, kace fah kai Sun isheka kar ka manta fah wa'incan din ya'yan Yusayrah neh bah Zulfa bah , daga jikin Yusayrah suka fito bah jikin Zulfa bah. Bata chanchanci hakan daga gareka bah Wlhy soboda dakasan rawar ganin da Zulfa ta taka arayuwarka toh narantse saika sota fiyeda komai naka arayuwanan, kuma wannan cikin daka zubar yau Insha Allah saika yi danasani Mara amfani akanshi, saikayi kukanda babu hawaye saika gwammaci mutuwarka akan rayuwarka saik. .." "Dakata Awad ✋ wai nikam Ina ruwanka neh da abinda nayi, nazata zaka fadi abu mai ma'ana ashe bahaka bane, ka Wani tsayar dani kana cewa wai danasan rawar ganin data taka arayuwata da nasota fiye dakomai saikace MY MISS data bani sabuwar rayuwa! Yen yen yen... kawani tsaya kana zuba Kaman ya'yan kurna , dallah matsamin daga hanya" yafada afusace yana ture Awad dake kokarin magana daga wajen kofan mota, shigewa yayi cikin motan tareda badeshi da kura. Girgiza kai Awad yayi yana maijin tausayin Iqbal harcikin ranshi ahankali yafurta" Allah yadawo dakai hanya abokina"... "Anty miyeneh wai yafaru kike kuka?"Zuly tafada cikin sanyin murya , rungumeta Yusayrah tayi cikeda tausayin Zuly cos Allah yagani tayarda da abinda Iqbal yafada dari bisa dari (nace Allah sarki) Cikin sheshekar kuka tace "abinda Doctor yafada neh yasani kuka" "Miye yace" tafada tana kafe Lutfiya da ido, sunkuyar dakai tayi tace "Abinda mijinki yafada min yamaimaita" Ajiyar zuciya tasauke tana jinjinawa ajikin gado tareda lumshe idanuwanta .... _*BAYAN SHEKARU BIYU*_ Abubuwa da-dama sunfaro ashekaru biyun dasuka wuce ciki kuwa shine dawowar baby hannunta wanda tin tanada shekara daya ciff aka yayeta dalilin sabon shigan cikin Kuwah shine suka bawa Zuly kyautan babynZuly halak-malak. Lokacin da Iqbal yalura dacewan bugu daya kawai yakeyi Zuly tasamu ciki yasashi fara mata amfani da magani batareda saninta bah. Itakuwa Yusayrah babu abinda yaragu daga cikin halayenta saikuma karuwan dayayi, yaranta sunkara girma abunsu amma ba'a gidan suke da Zama bah... Umma mah tahaihu abinta inda tahaifi namiji wanda yaci sunan Baban Zuly wato Abubakar amma suna kiranshi da dady soboda lokacin da Zuly tazo a haihuwar Umma haka take kiranshi shiyasa kowa yarike sunan... ★★★★★★★★★ Abangarensu Mourad kuwa komai natafiya normal dukda haryanzu bai fara fita aiki bah soboda yanayin jikinshi amma Alhmdllh dasauki saidai kuma abubuwan da baza'a rasa bah. Duk sanda ya kusanci Qudsiyah kokuma nace duk sanda Qudsiyah ta kusance shi toh washe gari babu shi babu kwana agida cos saiyasha ruwa leather biyar asibiti kafin yake dawowa daidai wannan abu bakaramin damun Qudsiyah yake bah. Zasu iya cewan rabon da suka hakoran shi as yayi dariya sun manta saidai suga yanata murmushi shikadai inhar yana kallon hoton Zuly. Shi karan kanshi so yake yakiceta aranshi ko don karya shiga hakkin Qudsiyah amma he's helpless. Yanzu ma zaune yake yana kallon hoton Zuly soboda ayanxu baida hotunan ta saidai awaya soboda Yusayrah takona su, ai kuwa ranan kwanan gidansu tayi cos cewa yayi ta tafi saiya nemeta... Kaman daga sama yaji ringing tone din numbern Zulynshi _*Assalamualaiku my one and only Yay Mou , it's ZulynMourad here*_ karkarwa hannunshi yaksoma yana kallon wayan dake ringing ahannunshi, murza idanuwan shi yayi yaga still sunanta yake gani zai dauka kenan wayar ya.... ★★★★★★★★★ Zaune take agidan kitso ana mata kunshi ahannu, wayarta nahannun babynta tana wasa dashi dukda uban kayan wasan dake gabanta "kira fah Kaman yarki nan take dannawa" Wata wacce bazata wuci sa'ar Zuly bah tafada cikin yatsine tana wani matsar da babynzuly daga jikinta ita ala dole bata son tabata mata jiki. Kafin Zuly takai ga yin magana har wayanta yadau Kara, tashi babynZuly tayi cikin gwargwancinta tace "Zulynah your phone"(kumin afuwa ban iya maganan yara bah) "Pls kataimaka ki dauka min saikisa a hands free" tafadawa mai yin kunshi din "Video call neh mah"matan tafada tana daukan call din tareda kiran yarta tazo ta rike, Ajiyar zuciya taji ansauke daga dayan bangaren, wafce wayan tayi da hannun ta dake cikin leather gabanta na wani irin bugawa da sauri sauri "Zulynah!!" Yafurta lokacin da ya hango fuskar ta, wani irin kuka tafashe dashi wanda yasa duk wanda suke gurin suka dakata da abinda sukeyi "It's hurts kidaina" yafurta ahankali cikin muryan shi mai dadi yana dafa saitin zuciyarshi "Yay Mou dina" tafada tana share hawayenta da bayan hannu Kuma tana rage volume din kukanta, "Why! Why !! Why!!!" Tafada again tana sakin Wani kukan "Shiih pls kidaina kuka kokuma nakatse wayan"yafada ahankali "MIYE LAIFI NA? (littafin mmn Norul Huda)tafada cikin hawaye maimakon yabata amsa saiyace "Kin rame sosai kokinyi jinya neh?" Turo baki tayi tace "Ni ba wannan natambayeka bah kuma mah Kaima karame miye sameka?" "Tunanin Zulynah neh yahanani sukuni, kullum da tunaninki nake kwana nake tashi Amma nasan ke maybe shigan ciki neh yasaki rama" yafada yana shafa gashin kanshi "Karka manta da matar wani fah kake magana.... gani tayi ya runtse idanuwan shi tabe baki tayi tacigaba da fadin....kuma nibawani ciki bane dani soboda najima da haihuwa kamaga babynah mah" Tafada tana yafito babynZuly da hannu, hasko face din babynZuly tayi Mourad yagani dukda ranshi ajagule yake hakan baihana shi sakin gajeren dariya bah cikin zolaya yace "Haba Zulynah ni neh fah Yay Mou dinki kodai bakigane ni bane na haska miki Kaina da torchi kigani?" Sake turo bakinta tayi tace "dagaske fah baka ga Kama bane?" Dariyan daya dade baiyi bah yasake yace" ai ko shekaru dari nayi banganki bah innaga ya'yan ki ko basu kama dake zanganesu so stop lying ok?" Gyada mishi kai tayi tareda kuramishi idanuwanta sannan tahadiye Wani yawu mai daci tace " Ina matarka? Yaci ace tahaihu kokuma takusa ayanxu koh?" Runtse idanuwanshi yayi cikin yanayin bacin rai yace" na sake t..... _kuyi manage banjin dadi neh_ *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Ummi😁,Mummy Moimada,Ummi,Rash,M jaafar,Maryam Abba,Asak,Aisha Rabe,Anty Rabi,Maman Hibba,Aysha🥀,Nerdeeyer, Faty... Wannan page din naku neh kuyi yanda kukeso dashi💋. Sauran kuma kusaurara* *Page 78* Runtse idanuwan shi yayi cikin yanayin bacin rai yace"na saketa Last 2 weeks!" Zaro ido tayi cikin firgita, bakinta narawa tace" miyesa Yay Mou ? Nasanka dahakuri what happened?" Gani kawai tayi yana share hawaye Kuma sunki tsayuwa ai nan itama tafara nata hawayen tana girgiza mai kai , tsayar da hawayenshi yayi dakyar yace" how could she? How could she?dukka hardcopy din photos naki takonas. .." Cikin bacin rai takatseshi dacewa"Unbelievable! Don kawai takona photos dina zaka saketa? What came over you? Nasan ka da hakuri but why?Miyesa ku maza saki baimuku wuyar furtawa neh? Abinda baikai Kara ya taka bah saiku miyar dashi babba , Kasan yanda mace keji in aka saketa koda kuwa ita tanema da

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138