Chapter 20
Chapter 20
Rocket Ankle Crop Skinny Jeans, idonta kuwa manne cikin Ray-ban women's Erika wayfarer sunglasses. Masha Allah shine abinda ake furtawa cos bakaramin tafiya da imanin su tayi bah. Hango Umma dake tsaye agefe tayi ai batasan lokacin da tasa gudu bah. Faduwa tayi ajikin Umma cikin nuna tsantsan farincikin ganinta ahankali tace "Only God knows how much av missed this wonderful creation" tafada tareda pecking din kumatun Umma "Kaji yar turai ji yanda take rungumeta take sumbatar ta"wani yafada cikin tsantsan sha'awar su cos sosai suka burge ta "Zaka iya mawa mama Lami irin abinda Zulfa'u tamawa ummanta??Yusuf ya tambaye abokin shi "Taab ko giyar wake nake sha iyakaci"abokin nashi yabashi amsa.. Cikin fadar suka shiga cikin farinciki while yen gari kowa yayi gaba tareda mamakin yanda rayuwar ta yachanxa acikin kankanin lokaci, Sai cewa suke dama sune... Wajen maimartaba sarkin Azare suka nufa... Wani farin dattijo na hango zaune yake akan kujeran alfarma cikin shigar babbar riga cikin kuwa malunmalun neh kanshi kuma cikin rawani irin na sarauta. Sarakuna neh zaune agefen shi ga wani bafade Sai fifita yake yi cikin nutsuwa. Sallama tayi suka amsa cos Umma sashin ta tayi, ahankali take takowa gabanshi while shikuma ya kafeta da ido yana anyana abubuwa da dama acikin zuciyar shi. Tsugunawa tayi tagaishe shi amma abin mamaki bashi bane yake amsawa wani bafade neh ya amsa mata. Gaishe da sauran sarakunan tayi sannan tayi gaba tana mai mamakin ganin sarki azaune bayan ance mata baya da lafiya... ```Freetown St. 23, WUSE II Abuja Nigeria.``` ``` 9:20pm``` Kwance take akan kafan shi suna kallo daga ganin kallon yana musu dadi. Karar wayan shi neh yasasu dawowa daga duniyar kallon dasukeyi. Wani bugawa kirjin shi yayi sanadiyar ganin sunan daya bayyana agaban screen din wayan. Daga Yusayrah yayi daga samar cinyarshi sannan yabar wayan ya katse kafin yakara Kira. Cikeda girmamawa yake gaisawa da wanda yake waya dashi. Sanda yagama jin abinda ake fada daga danyan bangaren cikeda girmamawa yace "Toh InshaAllah gobe zan shigo" Sallama sukayi sannan ya katse kiran tareda sauke ajiyar zuciya dukda har lokacin gaban shi bai daina faduwa bah. "Yadai??" Yaji muryan Yusayrah Furzar da iska yayi sannan yace" Malam neh yake nema na" "Badai Azare zaka bah?" Ta tambaya cikin sanyin murya cos itama wata faduwar gaba takeji wanda batasan dalilin hakan bah "Erh Azare zanje" yafada agajiye,shiru sukayi na wani lokaci kowa da abinda yake tunani. "Ki hada min kaya akaramin jaka cos kwana daya kawai zanyi in dawo" ya katse musu shirun Jikin asanyaye tahaura sama cikin bin umarnin shi... *Toh komiye zai faru a Azare din??* *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 27* *Like&love* Jikin asanyaye tahaura sama cikin bin umarnin shi. *Katagum Azare,Bauchi state Nigeria* Kwace take akan gado cikin shigar Skin Cotton Slip Dress kasancewan dare neh. Maganar datayi neh yasani sanin waya take yi, banda shagwaba babu abinda takeyi in takaice muku alamu sun nuna da Mourad take wayan. Shigowa Umma eh yasata mishi sallama tareda miyarda duban ta gareta dukda bayanxu taso hirar yakare bah. " Zulyn Mourad"Umma tafada cikin sigar zolaya Murmushi Zuly tayi cos sosai take jin wannan sunan aranta shiyasa mah duk investment nata da sunan aka san shi. "Kuwahysa ce takirani wai tindazu take kiran numbern amma busy" "Erh Umma nah nida Yay Mou dina neh muke waya. Allah Umma nah nayi missing dinshi sosai" tafada cikin marairaice fuska "Inace shekaran jiya kin ganshi??" "Erh mana amma ai shekaran jiya yawuce kuma Allah ji nake kaman muyi shekara bamu hadu bah"tafada cikin shagwaba Allah sarki wani tausayin su neh yakamata cos tasan gaskiya take fada mata. Ajiyar zuciya tasauke sannan tace " Kuwahysa ce tace min gobe zata zoh so kishirya tarban ta" "Allah sarki Kuwahnah gashi gobe inason Zanje Abuja" "Miye zakiyi a Abuja kuma" "Aww daman so nake in nagama waya nashigo nafada miki, wai wani contract fah za'a bani, sunje chan gidan namu shine akace musu muna Nigeria. Kuma Christine tafada min sun iso(tare suka taho da Christine din). "Yanxu haka suna chan gidan nawa na Abuja" "Toh shikenan Zan fadawa Malam zakiyi tafiya,inkin dawo kuma inason muyi magana" Umma ta fada tareda mikewa, tashi tayi taraka Umma dakin ta, ahanyan dawowa ta hadu da Malam. Gaishe shi tayi ya amsa cikin sakin fuska tareda bin jikinta da kallo wucewar shi yayi azuciyar shi yana fadin" yarinya babu ke babu sake komawa wata uwa duniya saida aure akanki!!!"(nace yehh munkusan shan biki) ```washe gari``` Kiran Kuwah neh yatashe ta daga baccin round two dinda takeyi daukan wayan tayi inda Kuwah take fada mata sun kusa isowa... Tashi tayi taje tayi wanka sannan tashirya tana jiran isowan Kuwah din cos ko karyawa bata yi bah tsantsan zumudi... Sa yara tayi akan in Kuwah ta iso azo afada mata cos sosai tayi missing best friend dinta shekaru Hudu bah wasa bah(wallahi kam). Zaune take agaban dressing mirror daga ita sai towel hannunta kuwa Jan baki neh shigowar Umma neh yadakatar daita daga kwalliyan datake yi... "Inazuwa haka da irin wannan kwalliyan ko kuma ince duk wannan kwalliyan nawaye tinda nasan Mourad baya nan?" Umma ta tambaye ta cikin dariya Kara gyara fuskanta tayi sannan tace" Kuwah nah takusa isowa shiyasa nayi mata" "Nayi kyau kuwa Umma nah??" Ta tambaye ta cikin daga gira "Ai ke kyakyawa ceh daman" Umma tafada tareda shafo gefen kumatun ta. Murmushi tayi sannan tace"yauwa Umma nah kaya nakeson insa kuma banson sa wa'inda nazo dasu,ko zaki tambaya min en matan gidan??" "Toh shikenan bari na karbo miki" Umma tafada cikin kulawa "Yauwa Umma nah Allah yabar min ke" "Ameen" Umma tafada tareda ficewa... Tafiya yake cikeda kasaita Sai wani daddaga kai yakeyi bai hankara bah kawai yaga an bangajeshi da karfi... Kiran Kuwah neh yasata fitowa daga cikin fada dagudu hartana bige wani... Tsayawa tayi cikin son bada hakuri, ai bata hankara bah tayi wata wawiyar mari akan kumatun ta... Zare ido tayi cikin tsananin firgici hade da Jah da baya, daga hannunta tayi sama kaman zata rama amma saiyaga tasauke "Ke har abada ba zaki taba yin hankali bah,jaka mara kunya kawai" yafada cikin tsananin bacin rai cos ya dauka mah rama marin zatayi, har yafara hango irin kulikulin wanda zaiyi daita Wani siririn kuka neh ya kufce mata sanadiyar hada ido datayi dashi... Kallon ta yake sama da kasa cikeda tsanarta dakuma kyama tana sanye neh da riga da zani da dankawali wanda suka kasance daban daban fuskan nan amai kwalliyan yen kauye , bakinta shake da janbaki wanda ta danbara shi... "Yar kauye kawai" yafada hade da barin wajen. Taba kafadarta da akayi yasa juyawa tareda runguman wanda ta tabata cos tasan Kuwah neh. Breaking hug din tayi while hawaye suna cigaba da gangarowa daga kwarmin idonta. Share mata hawayen Kuwah tayi sannan tace"haba Zulyn Mourad karki bada mu mana akan dan wannan mari zaki tsaya ki asarar da hawayen Yay Mou dinki" Dariyan da bata shirya yinshi bane ya kufce mata cikin shagwaba tace"Allah marin da zafi kuma wlhy ya yarda Yay Mou dina yasani toh kashin shi ya bushe" Dariya sukasa dukkansu kawai saiga Awad yakaraso cikin dariya yace(dama
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138