Skip to content

Chapter 50

Chapter 50

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,194 words 0 views Progress saved
Download Book

as usual waya akan kirjin ta tawani rame Kaman ba daita bah har Wani haske haske takara soboda rashin fita baby face dinta yayi fayau dashi, kullum saitayi dailing numbern Yay Mou dinta Amma baya shiga saukin abin ma kullum cikin waya da Ummanta takeyi. Ita abinda yafi daga mata hankali shine bata samun shi, she has the strong feelings cewa he's not fyn, dan tsaki taja tareda rolawa zuwa tsakiyan gadon, Kaman daga sama taji an banko kofa , cikin sauri ta kalle kofan shigowa Wani faduwar gaba taji yaziyarce ta da jin muryansu datayi a parlour a halin yanxu babu abinda take tsoro sama da Iqbal shiyasa tadau aniyar duk abinda yace tayi zata yi soboda lafiyar jikinta cos ta tabbata if all this beatings continues to nan gaba bazata ganu bah Kuma bazataso Yay Mou dinta yaganta hakan bah cos tayi tasan karamar yaki za'ayi tsakanin su soboda bata taba manta Wani incident daya faru lokacin da take fresher a school dinsu: Wasa sukeyi agefen pool shine Precious ta hankada ta acikin ruwa ta gudu gashi bata iya bah ai kuwa nan ta lime cikin ruwa , in ba wai Allah yayi da sauran kwanan ta bah dayanxu ta Margaya, Precious na dawowa ta kalle ta asaman ruwa Wani kuka jakan tasake cos basirar cirota ma baizo mata bah cos tariga da tasume tsantsan tashin hankali Kuma ba laifi ta sha uban ruwa cos ta hanci ta kunne ta baki duka Sun samu rabonsu , wasu dasuka so wucewa neh suka hango abinda yake faruwa nan suka fito da ita , Fitowa daita yayi daidai da lokacin Daukan ta da Yay Mou yake zuwa cikin tashin hankali yasoma bata first aid kafin ya hantaya daita nearest hospital, abinda yafaru ya tambaye Precious cos yasan ita kadai ce kawarta a school din jin abinda precious tafada yasashi kiran police out of anger, Sanda precious tayi 3 good days a bar kafin aka sake ta cos sai alokacin Zuly tafarfado ko tausayi ta Yay Mou baiji bah dukda uban rokon da iyayenta da Kuma familyn ta sukeyi kasancwan ta *yar babban gida* daga karshe cewa yayi suka takura mai zai shigar da Kara , badon sun so bah suka bari(murder attempt kenan)... Pillow da aka jefeta dashine yadawo da ita duniyar tunanin data shiga ai nan tayi harba dasu inda hango Yusayrah ta sake baki da hanci tana bin dakin ta da kallo, Yusayrah can't believe duk wannan daular na wannan bakauyiyan ceh, duk wannan kashe kudi, ita fah gadon ta ma ko rabin rabin na Zuly baiyi bah dukda nata ma mai dan tsada neh she was so amazed, surprised to see her part much decorated to this extend dukda palourn ta yayi kura da alama ma bata zama a parlour din... "An fada miki kwanciya kika zo yi neh?" Iqbal yatambaye ta cikin son boye mamakin shi na ganin part dinta zai iya ranstewa ko gidan Zarah buhari kokuma yar Dangote bazai taba kamo Kafan na Zuly haduwa bah, question daya yake dashi Kuma yasan ita kadai ce mai amsa mata shine _ who is Mourad?_ cos ya tabbata Malam bazai kashe wannan uban kudin bah balle ma ya san dukiyan da aka narka wa Zuly adaki baikai dukiya da kudin da Malam ya Mallaka arayuwanshi bah muryan ta neh ya katse shi inda tace "Ina kwana" da mamaki suke kallonta acikin zuciyar shi yace "So soon" "Ki same ni akasa yanzu yanzun nan" ai bai gama rufe baki bah yaga tana kokarin saukowa daga saman gado kada kai kawai yayi yaja Heartbeat dinshi suka fita daga dakin... "Kin zata hutawa kika zo yi gidana neh?" Yatambayeta cikin daga murya yana ware hancin shi cos turaren ta bakarmin tafiya dashi yakeyi bah ga Wani lustful look dayake jefanta dashi wanda awajenta tsoro yake bata Sunkuyar da kanta tayi batareda tayi magana bah yacigaba da fadin"toh daga yau me zaki dinga dafa abinci dakuma duk aikin cikin gidan nan" Arazane take kallon shi idonta na cikowa da kwalla, Wani irin kallon pls kataimaka take mishi Amma ko kadan bai lura bah asalima ya Lula neh duniyar kare mata kallo kundai san mutumiyar akwai son sa English wear yauma Sanye take cikin Wani pencil trouser sai saint Laurent logo top mai dan faadin hannu... Zatayi magana kenan ya katse ta da fadin"oya jeki gyara kitchen dinchan, tashi tayi dasauri daga kneeling din da take tana bin inda direction din hannun shi yake da gudu "Kaii Mai sona ji yanda ka razanar da yar mutane" Yusayrah tafada tana gyara kwanciyanta ajikin shi , murmushi yayi yace" kinga Kema zaki huta da aiki ka fin my dauko su twins" "Haka neh mai sona"... Tsaye take atsakiyar kitchen din hannun ta akan qugu, gabadaya mah bata San ta inda zata fara bah, yar tsaki taja ganin babu agogo acikin kitchen din gashi bata daura wrist watche bah, Wajen wanke wanke tanufa tayishi yanda ta iya tareda gyara kitchen din dukda bashi da Wani datti sosai , fitowa tayi zata haura sama taji yace" semovita miyan fried okra zakiyi" Gira daya ta daga irin lyk seriously dinnan kafin ta koma cikin kitchen din, miya tafara yi , ai Suna shaka ya taso da yunwan da sukeji, kasa hakuri yayi yashiga cikin kitchen din yace tayi sauri Kuma tayi mai yawa Cikin sauri takeyi cos bata son tayi laifi asake dukan ta , ba bata lokaci tayi serving din dinning wanda alokacin har sunyi set din cin abinci, ajiye musu komai tayi kafin ta haura sama abinta cos ta gaji sosai abinka da wanda bata Saba bah... Cikin bacin rai dabai taba shiga yaji shi aciki nan kuwa yafara kwala mata kira da karfi "Zulfa! Zulfa !! Zulfa!!! Hanstilowa tayi daga saman gado kirjinta na Wani irin bugu, cikin dar dar tafito daga cikin part dinta ta tsaya daidai wajen stair din, tafara takowa kenan ta hango shi da Jan ido ai nan cikin ta yasake durin ruwa, ganin ya nufota neh yasata zaro gwala gwalan idanunta tareda yin azaman juyawa aikuwa koh taku biyu batayi bah taji anjawota da Wani irin force Wani irin ihu tasaki jin abinda yake Shirin mata ai bata farga bah taji ana janta a kasa kirrr Kaman kayan wanki daga saman stairs din, wurgar daita yayi tabuga kanta da kujera Nan takarayin Wani ihu kafin numfashinta ya tsaya cakk... _fans kuyi hakuri fah😜, Zuly kam tana ruwa wlhy_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 57* Tafin dasukaji daga bayansu neh yasa su juyawa atsorace Yusayrah ke kallon shi cikin muryan marasa gaskiya tace "Mai sona yaushe ka iso?, gabadaya banji karar motanka bah "Daman taya za'ayi ki ji" yafada cikin daura fuska Dan zaro ido Yusayrah tayi tana jin gabanta na faduwa, juyawa Iqbal yayi yace"toh sannu dangin karuna" Tashi tsaye tayi tareda sunkuyar dakanta tace" sannu da dawowa" Tsaki yaja yace" miye ke faruwa anan har ake lissafin kudi?" "Tambayan ta nakeyi akan bed dinta" Yusayrah tayi karya Wata dariya ce ta subuce wa Zuly cos sosai yanda tayi magana yabata dariya , ai kuwa tahau yi harda kwanciya dakyau akan kujeran tana rike ciki,

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138