Chapter 69
Chapter 69
tana cikin mawuyacin hali, asalima ayanxu bata iya numfashi dakanta soboda zuciyarta yakumbura gashi kuma tanada hawan jini wanda ba'ason masu condition dinta sukasance aciki" Cikin rawar murya yace" wani condition take ciki" Murmushi yadan yi yace" ai tana dauke da juna biyu" Runtse idanuwanshi yayi zuciyarshi na zafi, tattaro duka nitsuwarshi yayi yace" miye zai hana a zubar da cikin soboda daman yana bata matsala" Kallonshi doctorn yayi dakyau yace" agaskiya asibitin nan bamu irin wannan aikin amma sharawan da zan bayar shine kawai a bar cikin" Zufan dasuka keto mishi yashare yace" toh shikenan doctor amma danAllah kar asanar da ita" Shi anashi zaton Zuly batasan da cikin bah,gyada kai yayi yace" ba damuwa" Hannu Iqbal yabashi sannan yatashi yafice abinshi zuciyarshi na suya, Wajen Yusayrah yakoma sannan yakira nurse yace ta lura mishi ita zuwa gobe zai bata kudi,batareda damuwa bah tace toh tareda nufan dakin da take. Ko leka dakin da aka kwantar da Zuly bai leka bah ya kama hannun Yusayrah suka fice soboda bacin ran dayake ciki gameda Zulyn... _washe gari_ Da Sallama ya shigo cikin ward din idanuwanshi kur akanta, da alaman ma bata farka bah har lokacin, nurse din ceh tagaishe shi, amsawa yayi tareda zura hannunshi a aljihu yaciro envelope yamika mata, godiya tadinga tazuba mai kafin tafice cikin murna duk da batasan nawa bane aciki amma tabbas tasan kudi mai tsoka neh aciki. Ahankali yakarasa inda take kwance,zama yayi akan plastic kujeran dake kusa da gadon datake, Kallonta yakeyi sosai, murmushi yasake yace" daga yi daya sai ciki? Taab kina ruwa" Shigowa doctorn neh yasashi mikewa ya bashi hannu sukayi musabaha, Dubata doctorn yayi kafin yafice.... Sanda Zuly tayi kwana uku sannan tafarka alokacin har Iqbal yasanar dasu Lutfiya dakuma Kuwahysa amma bai fadawa su Umma bah, Zaune take akan gado tana rike da babynZuly cos sunzo dubata ,jefijefi suke tab'a hira, Zuly kaman ba mara lafiya bah suka dinga daukan selfie da babynta itakuwa yarinyar sai dariya takeyi kaman tasan miye akeyi, "Nikam Maman baby kinfada wa mijinki kuwa?" Lutfiya ta tambayeta Girgiza kai tayi tace" tukunna dai amma zan fada mai dazarar nadawo daga gida" "Kina nufin zakije gida?" "Toh miye zai hana ai infadamiki mah sainayi wata 5 kokuma idan na haihu nadawo ,kai..in na haihun ma saina yayeta, bari ma kigani" tafada tana dailing numbern Ummanta Baki suka sake suna kallonta da mamaki, Umma nadaukan wayan mutumiyar ku tafashe da kuka nan kuwa hankalin Umma yatashi tahau tambayanta miye faru "Umma nah banda lafiya"tafada cikin kuka Cikin rawar murya Umma tace" inafatan baiyi tsanani bah?" "Tsanani Umma nah? Ai yafi tsanani tinda har kwana biyu nayi a sume kuma da oxygen nake numfashi" Innalillah Umma tadinga nanatawa cikeda tashin hankali "Shine Iqbal bai fada mana bah?" Tafada kaman zatayi kuka "Nikam Umma wannan bai dameni bah danAllah kicemai yadawo dani gida inbahaka bah wallahi mutuwa zanyi" tafada tareda sake fashewa da kuka "Shikenan kidaina kuka dolenshi yadawo dake gida gobe goben nan ko kuma nazo nadauke ki" Umma tafada cikin kwantar da murya alaman lallasi Jan hancinta tayi ta gyada kai kaman Umman na wajen sannan tace toh... _Bayan wata uku_ Yanzu cikin Zuly yashiga wata na hudu, ta murmure abinta duk abinda takeso ake mata batada damuwan komai ga aikinta ma tanayi jefi-jefi, Kullum kuwa saisunyi video call da Kuwah don ganin babynta, Iqbal kuwa yana cikin tashin hankali soboda yasan mudin cikin Zuly yashiga wata biyar to dakyar ya iya zubar mata da cikin shiyasa yanzu kodayaushe cikin kiran Malam da Umma yakeyi akai akai amma bai koda tab'a kiran numbern Zuly bah. "Umma nah kodai nakira Malam"Zuly tafada cikin tausayawa Murmushin karfin hali Umma tasake tace" basai kin kirashi bah ai zuwa anjima zazzabin zai tafi" Gyada kai kawai tayi tacigaba da zanen datakeyi kuma jefi-jefi tana kallon inda Umma ke kwance. Sallaman da akayi neh yasa Zuly gyara zamanta tana mai amsawa, Malam neh yashigo, gaisheshi tayi ya amsa cikin sakin fuska yana Satan kallon Umma. Kasa hakuri yayi yasauka kasa inda take kwance yazauna "Miye ke damunki neh?" yafada cikin kulawa "Zazzabi" tabashi amsa atakaice soboda har yanzu dai bata gama sakewa dashi amma dai yanzu da sauki sosai akan nada "Subhanallah barina kira doctor" yafada cikin tashin hankali "Kaii... Basai doc yazo bah soboda nasan zuwa anjima zazzabin zai sauka" "A'a ai bazamuyi hakan dake bah" yafada yana dailing numbern doctorn cikin fada Shiru kawai Umma tayi tana lumshe idanuwanta itakuwa Zuly kaman Allah baiyi hallitar ta bah awajen. Bayan mintuna 5 saiga likita na mace tayi sallama ,izini akabata tashigo,gaishe dajuna akayi amutunce sannan tafara duba Umma, Container aka bawa Umma tayi fitsari aciki zata tafi lab dashi, Karba tayi taje tayi fitsari aciki kaman yanda aka umarceta har lokacin Malam baitafi bah. Ba da jimawa bah saiga doctorn tadawo da farin paper ahannunta da alaman na test dinne, Mikawa Malam papern tayi yakarba,kallon result din yayi tareda miyarda kallonshi zuwa ga doctorn alaman karin bayani Da murmushi asamar fuskarta tace.... _jiya nayi mistake din numbering neh maimakon nasa 72 nasa 73, sorry for that..._ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 75* Da murmushi asamar fuskarta tace" ina tayaku murna Umma nadauke da juna biyu na tsawon watanni uku " Zaro idanuwa Umma tayi tana sunkuyar dakai cikin kunya, Shikuwa Malam baki yadinga washewa kaman gonan auduga , cikin tsananin farinciki yace" wannan kyayawan labari neh nabaki kujerun Makkah guda 3.." Kafin yarufe baki Zuly tace"nikuma nabaki miliyan 5 dakuma gidana gida daya dake cikin Bauchi" Ai doctor batasan sanda hawayen farinciki suka soma zubo mata bah, tsugunawa tayi tafara zuba musu godiya kaman ta ari baki, Dakatar daita Zuly tayi tace " ai basai kinyi godiya bah doctor" Cikin kuka tace " irin wa'inan kyaututukan ai dole nayi kuka wlhy ko amafarki bantaba zaton zan samu irin haka bah" Murmushi Zuly tayi tace " ikon Allah kenan ai" Gyada kai tayi tasake godiya sannan ta fita bakinta har kunne. Kallon Umma da kanta ke sunkuye yayi tareda matsawa wajenta, hannu yasa ya dago habanta tareda Kura mata idanu, saiyanzu ma yaga takara mai haske,murmushi yasake yace" ashe ajiyata neh yakesamiki zazzabi" Sake sunkuyar dakai tayi tana sakin murmushi a b'oye shikuwa yawani. Kura mata ido yana sakin murmushi, Karan camera neh yadawo dasu, cikin sauri takarasa wajensu tace " wlhy yayi kyau sosai" "Banson shashanci fah" Umma tafada tana kokarin kamo Zuly,gudu Zuly tasa tana dariya. "Umma nah takusa haifo min kanwa ko Kani"tafada tana tsalle kaman ba mai ciki bah Tsawa taji Umma tadaka mata cikin sauri ta tsaya tana zare ido "Bakida hankali neh kike tsalle da yanayin dakike ciki?" Umma tafada cikin yanayin tashin hankali Idanuwanta neh yakawo ruwa cikin i.i.na tace" Allah Umma mantawa nayi " soboda cikinta a shafe yake luff ko irin dan tasowan nan baifara bah Malam neh yace"Lallai yarinyar nan a gaisheki, yauwa daman mijinki neh yace gobe zaizo daukarki" Gabanta neh yayi mugun bugawa ai batasan sanda tazauna bah zufa na karyo mata cikin rawar murya tace " DanAllah Malam yabari saina haihu tukunna" Dangwalan ta Umma tayi shikuma Malam baki sake yake kallonta "Bakisan miye kike
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138