Skip to content

Chapter 82

Chapter 82

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,219 words 0 views Progress saved
Download Book

Balle ma yanzu dakika ji bah saurayi dani bah miji neh sukutum!" Runtse idanuwanta tayi hawaye masu zafi suka samu nasaran gangaro wa daga idanuwanta, sai nishi take dakyar kam wata karma lee "Sayrah godiya dayawa soboda ata dalilin ki nida mijina muka zamo masu kudi! Mun gode sosai Allah yasaka miki da Alkheri kuma kiyi hakuri!" "My Niha Kishiga da Fareed daki" Zaro idanuwa tayi cikin tsananin kidima dajin za'a rabata da abinda yarage mata Fashewa tayi da kukan dayaki zuwa tindazu, cikin sauri ta tsuguna hade da rike kafar Nihal gam tana fadin "Kitaimake ni danAllah karki tafi dashi, karku rabani da Dana" Hankada ta tayi tareda daukan Fareed tawuce dashi cikin daki abinta "Wayyo Allah nah! nashiga uku nah , namutu na lallace, Dakhil karka mun haka, karka saka mun da kwace mun dana, katina abubuwan dana maka please"tafada cikin kuka sosai "Madam azo atafi gidan mama da baba"Nihal ta fito daga daki "Banzaci hakan daga gareki bah Nihal, nadaukeki amatsayin yar uwa ashe ke bahaka bane awajenki, wlhy sai Allah yasaka min barayin banza barayin wofi kuma wlhy saikun bani dana tinda baku kukayi nakudarshi bah" tafada cikin daga murya tana nufan hanyan daki tareda hankada Dakhil dake tsaye Damkota yayi tabaya cikin Fushi tareda kifa mata mari, dukda mari yashige hakan bai hanata fasa abinda take niyan yi bah Ganin zata bata mai lokaci yasashi rufeta da duka da hannu, zafin dayake jin hannunshi nayi neh yasashi zare belt din kugunshi yahau jibgarta kaman Allah ya aiko shi daman kuma abuge yake Sanda yamata lisss kafin ya kyaleta badon yaso bah saidon Nihal tarike shi Daukanta yazo yi amma kasancewan ta yar duma-duma yasashi janta akasa kaman kayan wanki sannan yajefa ta awaje saitin motarta...(Ayyerh Yusayrah!) Dakyar tamike tashiga cikin motarta batareda ta dauki akwatinanta bah, sosai take kuka kaman ranta zai fita, ga tarin danasani dayawa wannan shi ake kira anyi ba'ayi bah, "yanzu kenan komai yakare? Babu Iqbal, babu Dakhil, babu Fareed kuma babu kudi! Komai yakare"tafada tana sake fashewa da kuka hade da buga kanta a steering din mota Jin kanta nazafi yasata kai hannunta wajen taga ashe ciwo taji, jitayi kaman numfashinta zai dauke tsantsan tashin hankali cikin muryan karfin hali tace "Allah yaisa mun bazan yafe muku bah" Share hawayenta tayi cikin son kwantarwa kanta da hankali amma tana tina yanda kunci ya mamaye mata rayuwa a yini daya tak sai tasake fashewa da wani kukan,ganin zamanta awajen bazai chanxa komai bah yasata jan motanta dakyar tabar wajen tana mai tunanin abinda zata fadawa en gidansu bata hankara bah taji kiiiii........ _AZARE, NIGERIA_ Tin sanda Zuly tabar gidan Iqbal takoma Azare soboda tasan chan din zaifi mata koina, Tana zuwa tafada musu duk abinda yafaru ,Umma kam kaman ta zuba ruwa akasa tasha don Murna dukda gefe daya kuma bataji dadin yanda yarta tadawo bazawara dakarancin shekarunta bah amma Alhmdllh tinda ba gawarta aka kawo mata gida bah. Malam kam sam-sam baiji dadin abinda ke faruwa musamman da Iqbal yakasance mara hakuri mai yanke hukunci cikin Fushi kuma batareda bincike bah... BabynZuly neh ke wasa da dady a parlourn Umma saikuma Umma dake zaune ana yanke mata gumbanta. Zuly ceh tafito daukeda fida saikuma cup da alamun na su baby neh "Umma nah ina fatan baki manta gobe zanje Abuja bah?"tafada tana Zama akasa wajensu babynta "Wai nikam dole neh saikin jeh?"Umma ta tambayeta "In bakison naje ba shikenan bah"tafada cikin sanyin murya "Toh Allah ya kiyaye hanya"Umma tafada don taga alaman Zuly bata ji dadi bah Murmushi tasake tareda godewa Umma... _ABUJA,NIGERIA_ Kwance yake akan gadon Zuly duk ya rame ya jeme , sai nishi yake dakyar in ka kalli Iqbal saika tausaya mishi soboda yanda yadawo. Hawayen fuskarta tashare tana kallonshi, cikin sanyin jiki takarasa kan gadon Saiji kawai yayi an daga kanshi tareda sawa akan kafa, Kankame kafan yayi yana kuka mai tsuma rai "Kiyafe min Zuly natuba kiyafe min"yafada cikin kuka batareda ma yasan akan kafan waye yake bah "Shiih..."shine abinda Zuly tafada tana share hawayen fuskarta Cikin sauri yadago kanshi tareda kura mata kodaddun idanuwanshi cikin muryanshi da baya fita sosai yace" kece kuwa" Gyada kanta tayi tana miyarda kanshi kan cinyarta tana shafawa ahankali "Nasan zuwa yanzu kasan komai,am sorry"tafada kaman itace mai laifi Tsugunawa yayi agabanta yana hade hannayenshi waje guda yace"No nine yakamata nabaki hakuri Zuly pls kiyafe mun" Dagoshi tayi tasaki murmushi tace" da ban yafe maka bah da bazan zoh bah, har ga Allah bantaba rike ka azuciyata bah, yohh don miye zan rikeka azuciyata har naki yafe maka? Muna mawa Allah laifi yana yafe mana toh don miye ni bazan yafe maka bah? Nasan rashin sani neh yasa kamin ba daidai bah and i blame you not, am sorry" Kallonta yakeyi yana tirr da irin masu halinshi, ace duk abinda yamawa Zuly tace bata rike shi bah Lallai samun irinsu Zuly wuya gareshi, Allah sarki yanzu wanda wonderful creation din ya walakanta, ya kaskanta, yakuma ci Zalinta? Ai kuwa hawaye yasake balle mai "You really have a great heart, Nagode kuma har abada bazan daina nadaman abinda na aikata agareki bah" Share hawayen shi tayi tareda girgiza kai tace" nasan ma bakaci abinci bah! Barina shiga kitchen na hada maka" Zaice tabari amma kuma harta fice, lume kanshi yayi acikin pillow yana jin wani iri aranshi Chan saigata tadawo da tray ahannunta abinci na tiriri daga cikin plate Kawowa tayi gabanshi tareda dagashi tasanya abincin adaidai wajenshi "Your food is ready!" Tafada tana murmushi Hawayen dasuke fuskarshi ya share kafin ya girgiza mata kai alaman bazaici bah "What!! I made this with so much love amma kace bazaka ci bah" tafada cikin sanyin murya "Am sorry zanci"yafada yana daukan chokali Ganin yanda yake cin abinci kaman ana mai dole yasata karban chokalin tana feeding dinshi dakanta.. Har tagama bashi bai daina hawaye bah "I'm a looser"yafada kasan makoshin shi "Kace miye"Zuly tafada tareda kafeshi da idanuwa Girgiza kai yayi yana jinjina bayanshi ajikin gado.. Sanda tagama gyara mai komai na part din kafin tashiga toilet ta hada mai ruwan wanka. Tana gamawa tafito tareda bu-buga shi soboda har yafara bacci amma kuma duk yatara zufa Toilet yashiga yayi wanka sannan yafito, dakin yagani agyare har an shimfida sabon bedsheet ga kamshi sai tashi yakeyi, kayanshi yasamu akan gadon murmushi yasake cos sosai presence nata yayi lighting dinshi up. Sanda yagama sa kayan idanuwanshi ya hango farin takkada agefen gado akan bedside drawer _Natafi! Take care of urself kuma the only thing da zakayi naji dadinshi shine kadaina tunani kar yasamaka ciwo and ina maka albishiri duk ranan da kashirya kara aure to nine zan zaba baka mata soboda har na zaba maka ita... Tana jiranka... Take care once again, yours Sister! ZULFA_ Shine abinda ke rubuce acikin paper, runguman papern yayi sabin hawaye nazubowa daga idanuwanshi.... Zaune suke su hudu akan plastic chair acikin garden kowannen su akwai lemo agabansu amma banda mutum daya wacce ta ware kanta daga cikinsu tana kallon wayarta... "Babe Lallai kin kama babban kifi" wata farar budurwa tafada cikin muryan yanga "DanAllah babe in yanada Kani kijona mu" Dayan ma tafada Farr da idanuwa wacce aka kira da babe tayi tana wani shan kamshi

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138