Skip to content

Chapter 13

Chapter 13

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,256 words 0 views Progress saved
Download Book

babu wani nisa sosai,maigadi na ganin ta yafara washare baki soboda sosai suke dasawa dashi cos Umaiza bata da matsala kowa nata neh,tanada kirki sosai… Abin mamaki yau mutumiyar tashi ko Kula shi batayi bah tayi shigewarta cikin gida,jikinshi yayi sanyi cos daga gani kuka tayi soboda Jan da fuskarta yayi… Tana shiga cikin gidan tayi zaman dabbas akasa tareda sakin kuka maicin rai,sanda tayi mai isarta sannan ta dauki wayarta tadanna wa Iqbal Kira, bugu daya biyu yadauka… Jin andauka kiran yasata kara fashewa da kuka nan da nan hankalin Iqbal yatashi sosai cos azatonshi wani abu neh yakara samun Yusayrahn shi atsawace yace "Zakiyi shiru kifadamin abinda yafaru ne kokuwa??" Cikin ajiyar zuciya tace"Anty neh takala min sharri wai ni na shanye mata ciki…" "Alhmdllh"shine abinda Iqbal ya... *Inkun ji dadin shi share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 21* *Multi billionaire* "Alhmdllh"shine abinda Iqbal yafada acikin ranshi amma azahiri kuwa Sai yace"bangane tace ke Kika shanye mata cikinta bah??" "Cewa tayi wai ni mayya ceh,harda tara min jama'a"tafada tana kara fashewa da kuka cos sosai maganan kecin zuciyar ta "Ya isa,kiyi shiru zanmata magana"yafada in a calming way "Daman kawai nafada maka neh kasani soboda ni daga yau nadaina aiki awajenku!!!,Zan tattara kayyayaki na nabar muku gidanku Zan koma kauyen mu tinda aikatau din ba dole bane" Allah sarki wani irin tausayin Umaiza yaji azuciyar shi, shekarun ta uku kenan dafara musu aiki amma kokadan baitaba kamata da laifi bah. "Kiyi hakuri kinji"yafada mata "Ai shikenan ya wuce" "Zan turo miki kudi a account dinta ki in nasamu time" "Nagode sosai Allah yasanya Alkheri"tafada tareda kashewa. Kiran Yusayrah yayi, bugu daya biyu nadauka,dakuka tafara mishi sallama,kukanta bakaramin shiga mai kwanya yakeyi bah ahankali yace "Shhhih, heartbeat kidaina kukan nan ,kina tayarmin da hankali " Cikin Jan hanci tace"Umaiza ta yoye mana cikinmu, wlhy yarinyar mayya ceh" Cikin kwantar da murya yace"it's okay Allah zaibamu wani,kidaina kuka kinji" Gyada kanta kurun tayi kaman yana gaban ta,muryan taji yana fadin "Zan turo Zuwaira (kanwar shi ceh)tazo ta tayaki zama kafin a sallameku,cos naso juyowa ayau din amma ayanda na tarar da jikin Malam banjin Zan iya barinshi,kuma kinsan mutane ba lallai su fahimceni bah amma InshaAllah gobe Zan dawo" "Toh Maisona adawo lfy" tafada "Ameen heartbeat,take care and I love you" "Thank you"tabashi amsa Wani irin ajiyar zuciya yasauke bayan yayi dropping ga kuma tausayin heartbeat dinshi na ratsashi, ko kadan baiso zubar mata da cikin ba yanda tanuna tana so cos gabadaya sauran cikin datake zubar wa bata taba nuna tanaso bah amma hakikanin gaskiya shi yara biyu kawai yakeso arayuwar shi ga shi kuma Allah yabashi su alokaci daya... ★★★★★★★ *96 Cowley Road, OX4 1 Oxford, Oxfordshire* Zaune suke akan kujerun restaurant gabansu kuwa*Diavolo pizza*neh dakuma *Iced Razzleberry Coffee Frappe (Non-Alcoholic)*, Kallon ta yakeyi ko kyaftawa babu"kar wani yacinye ni fah" tafada batareda ta kalle shi bah Dariya mara sauti yayi kafin yace"ai gwanda ni cos in Kika fara kallon mutum har rasa nutsuwar su sukeyi" "Kai yay Mou" tafada "Dagaske mana" yafada tareda sipping din coffee dinshi,goge hannunta da kuma bakinta tayi da tissue sannan ta fuskance shi dakyau kwayar idonta acikin nashi tace "What about maganar danace zamuyi"lumshe ido yayi sannan ya ware su akanta kafin yace "Inajinki zulynah" Sanda tayi ajiyar zuciya sannan tace"daman contract dinda nayi signing kafin wannan kudinshi is $30billion banda na zanen " Waro idonshi yayi cikeda mamaki sannan yace"you mean $30billion?? How??" "Erh mana yay Mou,nima I was so surprised lokacin da companyn*Aston martin brand cars* suka zo waje na wai nazana musu wani motan dasuka nuna min, dana zana musu saina ga wasu abubuwan da baikamata ace babu acikin motan bah, So I explained it to them,sai suka ce na ajiye wannan agefe nakara zana musu wani, and kasan Zane na tsanani baya wuce 5mins nagama shi, Sai nakara zana wani tareda sa abubuwan da babu awancan there were so surprised inda alokacin suka hau nunawa ogansu ta Skype, Nan kuwa yayi na'am dashi harya kaiga yace min tinda inada basira akai miye zai hana nima nazana musu wanda akwai akaina, Ba bata lokaci nahau zanawa,in takaice maka nayi musu 10 different Zane, kuma karka manta ko ciniki bamuyi bah,so ogansu yace sutaho mishi dashi wai zasu min magana akan kudin in sun isa wajen ogansu, Bayan sun tafi kuma nakara yin imagining din wasu daban,nan kuwa nashiga zana different types har guda ashirin inace Zan nuna maka in kadawo daga Dubai, Amma abin mamaki ko kwana biyu bankara bah suka sake dawowa wai nasakeyi musu wani cos wa'incan har sun kera kuma sun siyar I was so amazed so ba bata lokaci nafito da wa'inda nazana, Juyawa sukayi dashi chan, ogansu was like wow, shine fah after one week suka dawo min da proposal dinsu wai suna son su dauke ni amatsayin nasu ma'ana bazan sake zanawa wasu car brand hoton mota bah sai su kadai, I was like wa'inan basu da kaine ne,nace ai bazai yiyu bah cos aikina ne so they offered me $30billion, Yay Mou I was like Alhmdllh cos farinciki dana shiga ranan bazai misaltu bah amma saidai banwani nuna musu bah inda nace musu it's business zanyi kokarin kin karban wasu car contract amma su sani daga zarar wasu company din sunyi offering dina kudin dayafi wanda suka bani kuma toh saidai suyi hakuri which sun yadda amma soboda gaba, Nasa akayi yarjejeniya dasu a rubuce inda nayi signing suma sukayi Incase of incases,sun kuma ce it should be sceret wai basu son asani cos kasan abubuwan su kaman competition ne Yah kagani?? Nayi abin kai kuwa??" "Masha Allah"shine abinda Mourad yafada asarari mamakin basira irin na Zulfa yakeyi,Allah sarki dayanzu tana kauyensu, Da kila mah anmata aure, da yanxu duk baiwar da Allah yamata dasun gusar mata dashi acikin *Rashin sani* da basu ma San tanada irin wannan baiwar bah yanzu ace yar wannan yarinyar tamalla... Maganar ta ne yakatse mai tunani inda take fadin"toh kuma yay Mou bayan nadawo daga India daman akwai wani awaiting contract wanda nace musu Sai nadawo Zan neme su, ina dawowa saigasu sunzo, Factory suka bani nazana musu guda 10(different) sunyi offering dina $5billion. In takaice maka yanxu inada $35billion banda kudaddan danake dashi a account dina. Waro idonshi yayi he can't believe ace yar wannan is a multi billionaire, koh magana mah yakasa... Hanun shi datarike ne yasashi dawowa daga duniyar daya Lula "Yadai yay Mou dina??" "Mamaki nakeyi yar ke dinnan,kai yakamata ayi celebrating,kenan Zulyn Mourad tafi Mourad dinta kudi" Tunanin daya shigeta neh yasata cewa"no basai munyi celebrating bah,ko nida kai dakuma umma mukayi ya wadatar kuma har azumin godiya nayi." "Kuma ni banfika kudi bah" "Hmm waye fada miki baki finish kudi bah, don't forget fah ni kudin Abuu dina ne kekuma kudin gumin ki neh"yafada "Hmmm Nagode sosai yay Mou I will forever be indebt to you" tafada cikin gangarowan hawaye,matsawa kusa daita yayi sosai tareda goge mata hawaye yace "Haba zulynah you don't have to,banson wannan hawaye,ni abu daya kawai nake bukata daga gareki" Cikin sauri tace"miye neh,komiye ashirye nakeda nayi maka" "So nake kidinga

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138