Chapter 19
Chapter 19
sonta amma basu taba zaton zaiyi kuka soboda ita bah. Shafa kanshi takeyi tareda fadin"fada min abinda yafaru" "Ammi nah tayi fushi dani" yafada cikin shesheka gabadaya Sai Siyah taji bah dadi aranta Ajiyar zuciya tasauke sannan tace"saikuma miye??" Shiru yayi sannan yace"tace tafiyanta zatayi anjima, tace karna sake mata magana,Ammi DanAllah kitayani bata hakuri kice mata bazan kara bah" yafada hade da tashi yana mai Jan hannunta. Sai binshi takeyi harya kawo ta gaban kofar dakinta,suna isa ya share hawayen shi tareda bude wa Ammi kofa. Zai shiga kenan Ammi ta dakatar dashi"excuse us koh soboda naji dadin tsara maka ita" Gyada kanshi yayi tareda sakin murmushin dabai shirya yinshi bah. Shiga tayi cikin dakin tasami Zuly akan gado, jin anshigo dakin neh yasata fadin" nace maka I need privacy koh" Jin ba'a yi magana bah yasata sakin wani kuka "Yah Salam!!!" Ammi tafurta asarari, jin muryan Ammi yasata tashi tana share hawayen fuskanta. Murmushin yake ta aza asamar fuskarta tareda nufan inda take "Sannu da zuwa Ammi, ai dakin min magana nazo" tafada kaman babu wani abin aranta "Miye sameki kike kuka?" Ammi tafada cikin son jin abinda zatace "Babu komai fah Ammi, yauwa Yay Mou yafada miki yau zankoma koh??" "Haba dai??"ta tambaya kaman daman bata sani bah "Erh Ammi zantafi, zuwa 4 pilot dina zai iso" "Mun miki laifi neh kike son komawa yau??" "a'a Ammi" "Toh miye faru tsakanin ki da Mourad??" "Babu komai fah Ammi"tafada with full confidence "Basai kin boye min bah ya fada min,danAllah kiyi hakuri ki yafe mai" Ammi tafada tareda hade hannayenta "Haba Ammi basai kin bani hakuri bah Allah komai yawuce yanzu"tafada tana ware hannun Ammi din "Kice kin yafe mai soboda naji dadin mishi albishiri" murmushin jin dadi Zuly tayi sannan tace "Nayafe mai Ammi" Murmushi Ammi tayi sannan tace "yauwa Zulyn Mourad Allah yamuku Albarka" "Ameen Ammi" "Yau din zaki tafi ko kin fasa??"Ammi ta tambaya "Naso na tsaya amma nariga da nayi rantsuwa" tafada cikeda rashin jin dadi cos saiyanxu tayi danasanin rantsuwan da tayi "Ai shiyasa akace babu kyau rantsuwa da dawuri"Ammi mah tafada tareda tashi " Barina rakaki" Fita sukayi suka har daki ta raka Ammi anan neh Kuma ta hadu da su. Yana ganin ta ya nufo su, ganin yanda idon Zuly yakumbura yasa shi sanin har ya fita kuka takeyi. "Am so sorry Zulynah"yafada tareda kama kunne, dasauri tacire hannunshi daga kunnen sannan tace "It's okay" "Sure"yafada cikin murna Gyada kanta tayi,cikin tsantsan farinciki ya rungumeta ajikinshi, dan tureshi tayi daga jikinshi wanda abin bakaramin bashi mamaki yayi bah. Zaiyi magana kenan Siyah tarigashi inda tace"am sorry Zulyn Mourad" Murmushin yake suka sakar wa juna batareda sun sake fadin komai bah. "How far inace kin fasa tafiyan??" Siyah tafada amma azuciyar ta Addua takeyi Allah yasa tafiya zatayi "No zantafi cos nariga da nayi rantsuwa" wani Farinciki neh ya dabaibayi Siyah amma saita boye tace "Ayyerh yanzu how about the waliman danace nashirya miki??" "Nagode sosai amma am sorry saidai in wani lokaci" Cikeda nuna rashin jin dadi tace "toh Allah yakaimu wani lokacin" "Ameen" *3:45pm* Angama shigar mata da trolley dinta cikin mota while kowa na tsatsaye ana jiran fitowan Ammi. Ga Fakihah mah da danta saikuma balaraben mijinta,su Siyah kaman su zuba ruwa akasa susha tsantsan farinciki amma a fuska sunfi kowa nuna basu ji dadin tafiyan ta bah. Hannun Mourad cikin na Zuly cos sosai yashiga matsananci damuwa soboda jikinshi na bashi cewan Zulyn shi takusan barin shi. Fitowan Ammi da leathern shopping neh yasasu miyarda hankalin su kanta. Nufan wajen Zuly tayi tareda mika mata leathern sannan ta rungumeta " Zamuyi missing dinki Zulyn Mourad"tafada cikin sanyin murya "Nima haka" Ammi nasakin ta Siyah ta matso kusa daita tareda bata wani karamin leather. Itama runguman ta tayi sannan tasa bakin ta adaidai kunnen Zuly yanda babu wanda zaiji ta sai Zulyn sannan tace... *Groups sumin yawa sistersπ ba lallai naringa turo muku akai akai bah.* *Ga number na ga maison insashi agroup dina 07033895987* *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 26* *Nigeria* Itama runguman ta tayi sannan tasa bakin ta adaidai kunnen Zuly yanda babu wanda zaiji ta sai Zulyn sannan tace "ahsant Zulyn Mourad(well done Zulyn Mourad), kisani Mourad yafi karfin ki kuma bazaki iya kishi dani bah Allah yabaki naki mijin" Wani irin kululun bakin ciki neh ya ziyarce ta amma ganin yanda Siyah ke murmushi kaman anmata da albishiri da Aljanna neh yasa ta kirkiri nata murmushin "Have this Incase kinada wani matsala and please feel free to ask me anything dukda dai nasan kinfini kudi but kisani nafiki experience"tafada tareda damka mata complementary card dinta. Sosai sukaji dadin abinda Siyah tayi. Fakih mah ba'a barshi abaya bah wanjen bata tsaraba... Har airport din yarakata inda sukaji kaman karsu rabu donma Nigeria Zuly zata wuce. Zuly har da kuka amma fah haryanzu taki yarda Mourad ya rungumeta... Dakyar suka rabu da juna inda Mourad yamata Alkawarin zaizo dubata in ya samu sarari awajen aikinshi cos shi baiki ace sutafi tare bah... β β β β β β β β β β * Katagum Azare,Bauchi state Nigeria* Azare takasance second largest emirate bayan cikin garin Bauchi , Sunyi fice wajen noman wake,gyada,masara,rogo, gyero dakuma dawa,suna da manya manyan manoma kuma inka shiga Azare bazaka taba cewan LGA bane sbd yanayin wayewan garin cos ansamu cigaba sosai a cikin garin Azare.(hmm wani abin mah sai kun shiga garin zakuga miye nake nufi...π). "Ke hafsa ina zuwa haka Sai buga sauri kikeyi kamar ba yen mata bah??" Wata ta tambaye maisuna hafsa bayan ta tsayar daita "Taab ai gwanda na buga sauri ko bakisan ZULFA'Un Kuwahysa ta kusa isowa bane??Kai nasan mah yanzu ta karaso bari muje mu tarbeta " tafada tana barin wajen batareda tajira min wancan din zatace bah. Itakuwa jin ance Zulfa'u ce tadawo yasa jikinta yin sanyi cos bata manta irin rashin mutuncin datake musu lokacin suna Azare bah. Sosai take kwadayin ganin Zulfa'u soboda taji ance in mutum yafita kasar waje toh chanzawa yakeyi. Batareda takara wani tunani bah ta taja em matan kafafun ta tabi bayan Hafsa... Tacikin mota take kallon yanda aka kara samun cigaba acikin garin nasu. Dukda akwai masu motoci dayawa acikin Azare baisa kana nan yara daina bin bayan motan Zuly bah(hhhh yara kenan). Matasan wajen mah daddaya neh suke kokarin rufe shagunan su cos yawancin su ana kofar Emir palace suna jiran isowan Zuly Motocin tane suka yi layi straight sai kofar Emir palace ai nan da nan waje yadauki sowa. Yara Sai taba kyawawan mota akeyi ana santi, matasan mah sai Addua suke Allah yasa su a madamacin ta. Dariya tadinga yi tinawa da lokacin da itama take karama,dayake mah tinted neh motan shiyasa babu wanda yasan a wanne take acikin motoci ukun gabansu bah. Wasu baturai neh suka fifito daga cikin motan sannan suka zoh suka bude mata kofa. Kafarta mai sheki wanda ke sanye cikin Crystal Buckle Slip-On Sneaker na mata. Takalmin ta zalla da aka gani bakaramin rudar su yayi bah ahankali takarasa fitowa daga cikin motan inda samarikan wajen Sai hadiye yawu sukeyi dalilin harbawan dasukayi da dressing dinta. Sanye take Stella McCartney V-Neck Top sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138