Skip to content

Chapter 122

Chapter 122

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,211 words 0 views Progress saved
Download Book

ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 117* "Hasana koh? " "Ina wuni! "Budurwan ta fad'a cikin jin kunya, Fuskar ta sak'e ta ce"Kwana da yawa? Ya Yusayrah? " A dakile ta ce "Tana nan! " "Kar dai a nan kuke aiki? "Ta sak'e tambaya "Erh Aunty a nan neh! Tinda aunty Yusayrah ta dawo gida mu ka fara aiki a nan" "Ayyerh ya fareed din ta? Ko da yake samun numbernta zan kira ta mu gaisa! "Ta fad'a tana mika wa Hasanan waya, sunkuyar da kai Hasana tayi kafin ta ce "Ba ta da waya ai, kinsan tin da ta dawo gida take rashin lafiya! " "Subhanallah! Miye ke damun ta haka? "Ta tambaya cike da jimami, ganin ba su amsa bane ya sa tace "A wani asibiti take? " "A gida neh ba asibiti bah! "Hussain ya bata amsa Cikin rashin jin dadi ta ce"Oh shit! Ba ni address na ku! " Bata suka yi ta musu godiya sannan suka tafi, kallon Mourad dake tsaye a gefenta ta yi tace"Siblings din Yusayrah neh! " Murmushi kawai yayi nan suka cigaba da jidan kaya kafin suka fice daga Mall din, a hanya suka had'u da Iqbal nan suka tsaya suka gaisa sannan kowa yayi hanyansa..... _WASHE GARI_ "My pumpkin mana! "Ta fad'a tana jijiga hannunsa da yake tuk'a mota dashi, Kawar da kansa yayi ya ce "my answer is still No" "And you Know I don't take a no for an answer! "Ta fad'a a dakile, ko kallon ta bai yi bah ya cigaba da tuk'i abinsa Cikin jin haushi ta ce"Ina ma ka magana fah! " Cikin rashin damuwa ya ce "I thought mun gama magana!" Gyada kai tayi cikin rashin jin dadi tare da k'awar da kan ta tana kallon wajen mota, dan Satan kallon ta yayi ya ga bata kallon sa, tab'e baki yayi tare da cigaba da tukin sa hankali kwance... Wasa wasa har suka isa Azare Zuly ba ta sake kula Mourad bah, a kofar fada yayi parking din motan, ruwan hannunta ta ajiye sannan ta kiciniyar bud'e mota, jin sa tayi a kulle Ko kallon sa bata yi bah ta kai hannun ta zata bud'e caraf ya rike hannun, fauce hannun ta yi cikin fushi Cikin kulawa ya ce"Wai wannan shariya da fushin na miye neh? I've been talking to you since" "Let go of me! " "Har sai kin bani amsa zan bud'e miki kofa" Kallon sa tayi sosai da manyan idanuwanta da suka dan yi ja ta ce"fine! " Bud'e baki yayi cikin mamaki ganin ta koma gidan baya tare da kwantawa, ajiyar zuciya ya sauke kafin ya fita tare da bud'e ma ta kofa ya ce"zo ki fita! " Tashi tayi tare da ficewa kaman yanda ya bukata, cikin gida ta wuce ko bag din ta bata d'auka bah, yar tsaki ya ja kafin ya mara mata baya bayan ya dauka mata jakan ta, wajen mai martaba ya nufa daga jakan ta rataye a kafadarsa, inda ita kuma ta wuce side din Ummanta Banda dariya babu abinda kake ji yana fitowa daga cikin d'akin, da sallama ya shiga inda suka amsa gabadayan su, Gaisar da Umma yayi cikin ladabi yana kuma kallon Zuly dake zaune tana danna waya da gefen ido, mikewa Zuly tayi tace"gwanda da ka dawo saboda yunwa ya kusa tsinka mun hanji! " Da mamaki ya ke kallon ta ganin har ta sauko kaman ba ita ke fushi da shi dazu bah, abinci ta d'ebo musu suka ci, suna gamawa ya wuce masallaci yin Isha saboda lokaci ya kure... "Umma nah nikam na wuce d'aki! Sai da safe "ta fad'a tana mikewa "Allah ya kaimu! " "Amen" Tana fita ba da jimawa bah Mourad ya shigo, zama yayi yana wasa da daddy ganin yanda yake ta dube-dube neh yasa Umma fad'in "Ai ta wuce d'aki" sosa keyarsa yayi kafin ya ajiye Daddy cike da kunya sannan ya ma ta sai da safe tare da ficewa. A gaban dressing mirror ya sameta ta na taje gashin ta da comb ga kuma towel a jikin ta alaman wanka zata shiga, cikin sanyin jiki ya karasa shigowa da sallama a bakin sa, amsawa ta yi ba tare da ta kallesa bah Tana ganin sanda ya zauna ta mirror, ganin yana shirin magana neh yasa ta mikewa tare da shigewa cikin bayan gida, lumshe idanuwansa yayi yana tunanin halin matarsa Ba jimawa sosai ta fito tare da kallon sa ta ce"ruwan na jiran ka! " Ahankali ya bud'e idanuwansa da suke lumshe ya sauk'e su a kanta, K'awar da kan ta tayi tare da zaunawa a kan stool din bakin dressing mirror Cikin nutsuwa ta fara shafe jikinta da turare masu sanyin kamshi, ganin hakan yasa shi sanin cewan har ta yi wanka abunta, tashi yayi ya tub'e kayansa ya rage daga shi sai Boxers Tana ganin ya shige ta koma kan gado had'e da fara shiga yanar gizo. "👋 Hey Philia " "Mrs Mourad how far! "@philia "Still waiting! " "Ohh sorry dear I've finished everything! "@Philia "Nice job Philia! So send me some I wanna see it! " "Right away dear"@Philia Ajiyar zuciya ta sauk'e tana kallon kofar toilet, notification din wayarta neh ya dawo da hankalin ta kan wayan "Thank you Philia"ta rubuta tana sa emoji din farinciki 😀 Har ya fito bata sani bah saboda ta riga ta yi nisa a kallon Hotunan aurensu sai murmushi take dokawa at the same time kuma tana sumbatar wayan Tsayawa yayi yana kallon ta chan da ya ga abin nata ba mai karewa bane yasa shi gyara muryan sa, dagowa tayi ta kallesa kafin ta miyar da hankalin ta kan wayan had'e da kashewa sannan ta kwanta Cikin sanyin jiki ya yi abubuwan da yakamata yayi kafin shima ya haura saman gadon, tana jin ya hau ta matsa garesa had'e da d'aura kanta asamar kirjin sa kaman yanda ta saba, ajiyar zuciya ya sauk'e yace"Fruity! " D'agowa tayi kadan ta kallesa da idanuwa da suka kankance"I.... "Sorry I love you! "Ta katse sa da sauri tare da sake rungumesa, murmushi mara sauti ya sak'e tare da shafa bayanta zai sake magana Yaji saukar numfashin ta akan kirjin sa "Fruity!! Nasan ba ki yi bacci bah, stop the pretence and answer me!" Turo baki tayi tace "miye neh kuma! Bacci mutum ya ke ji fah" Kaman ba laifi yayi bah ya ce"Please Fruity just one round! " Kissing din kirjinsa tayi tare da hayewa kansa da dan guntun towel din jikinta Wanda har kafarta na gogan kafansa saboda shi din ma zallan guntun boxers neh a jikin sa, tana jin yanda abarsa ya tashi ta sa hannunta ta shafa sosai kafin ta gyara abun saboda daman ya tokare ta neh tukunna ta ce"bacci! " Wani numfashi ya furzar had'e da shan Yaji da bakinsa saboda tsikar jikinsa da ya mimike lokaci guda, kaman zai yi kuka yace" kina ce bacci kuma kina dad'a kunna ni this is not fair fah" Murmushi ta yi sosai kaman za ta yi magana sai kuma ta fasa, jin bata yi magana bane yasa yace"Fruity nah!! Ko amsawa ba ta yi bah, tin tana jinsa

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138