Skip to content

Chapter 46

Chapter 46

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,220 words 0 views Progress saved
Download Book

akwai magana abakinshi... "Baki daina kukan bane Zulynah?" Yatambaye ta lokacin daya aza murmushinyake asamar fuskarshi Marairaice fuska tayi tareda kamo hannun shi duka biyu tace "pls katafi dani duk inda zaka" Share hawayen daya zubo mata yayi yace" ba amfanin hakan" "Why??" "Soboda akwai auren Wani akanki"yafada cikin sanyin murya "Muje toh mu rokeshi yasakeni" Girgiza kanshi yayi yace"bakisan babu kyau mata ta tambaye mijinta saki bah?" Kuka tasaka mishi tana mai kwanta mai ajiki,ahankali yacireta kafin yasa hannu a aljihu yafito da wasu envelopes guda 3 "Wannan duk lokacin da kike cikin bakin ciki kidauka ki karanta"yafada yana mika mata red envelope "Wa'inan biyun Kuma a kowani birthday dinki zaki dauki daya ki karanta" yafada yana bata sauran biyun Kallonshi takeyi tace"why are you giving me this?" "Just, I will miss you" Zatayi magana kenan yakatse ta da fadin" oya get ready you know long drive zamuyi zuwa Abuja baza mutafi a jirgi bah" "Yes kace zamuyi having nice tym" "Erh"yafada yana lumshe ido ganin yanda takeyi... Shiryawa tayi cikin simple wedding dress amma batayi kwalliya bah cos cewa tayi babu amfanin yinshi,haka suka barta badan sun so bah Wajen Malam akayi daita inda yana Mata fada sosai da nashihohi dayawa akan zaman aure,jikinta yayi Sanyi kalau amma ko kuka batayi bah soboda Mou dinta yace tamai alkawarin bazata sake zubarda hawayen ta bah, idonta tarr akan Malam as usual amma expensive gyalen dake yane akanta ya hana aganta... "Afitoda Amarya" wasu goggonita suka fada Kuwah ce tafito da ita daga cikin Fada hannun ta sakale da nata, banda tsaki babu abinda takeja Wajen motan da wasu goggoninta suke ta nufi daita Tsayawa tayi tace"Ke miye haka?" "Na miye fah?" "Naga kin Wani Jani zuwa wannan kurbebiyan motan neh"tafada tana nuna wata Lexus din gabansu Zaro ido Kuwah tayi dajin abinda Zuly tace zatayi magana sukaji muryan Mourad ta baya yace " zo mutafi" Juyawa tayi tana sakin murmushi datin dazu takiyi ido daya ta kanne mai ganin ya kureta da ido, shafa lausasiyar sumar kanshi yayi ya mikar da hannu shi tareda dan rusunawa yace"please" "Sure"tafada cikin murmushi tareda zare hannun daga na Kuwah sannan tayi gaba Sororo Kuwah tayi tareda bin bayanta,dakanshi ya bude mata bayan mota tashiga "One minute pls" yafada wa Zuly bai jira jin miye zata fada bah yakai gaba abinshi. Jiyayi yayi karo da mutum daidai kofan shiga fada, mikar da ita yayi yace" baki kallon gabanki neh?" Dagowa tayi daga karkade zaninta idonta ya kyallo abinda tazo nema, ajiyar zuciya tasauke, ganin batayi magana bane yasashi zai ratsa gefenta ya wuce cos he don't want to keep his Zuly waiting "Kayi hakuri DanAllah "tafada cikin sanyin murya mai ratsa zuciya Cakk yatsaya yana tariyo inda yasan wannan muryan, juyowa yayi cikin tsananin fushi cos ko amafarki neh bazai taba mantawa da Mayyan data yi sanadiyar tabon jikin Zulynshi bah "In banyi hakuri bafa? "Yafada cikin daga murya Sunkuyar dakanta tayi gabanta na Wani irin bugawa na tsoro,tsaki yaja tareda cikawa rigarshi iska, kumatunta taba soboda tuna marinshi dayayi sanadiyar ciruwan hakorin ta guda daya, ahankali taja yan matan kafafunta tayi waje. Fitowa yayi rikeda leather a hannunshi sai Ammi agefen shi dakuma Umma da alaman tafiya Ammi zatayi,Wani mota daban,sallama sukayi da Ammi Kaman karsu rabu cos dan zaman sun nan harsun saba... Bai dade da zama abayan motan bah sukaji an kwankwasa glass din mota , winning down Zuly tayi taga Kuwah atsaye "Banson rashin mutunci fah"tafada cos tin dazu take tsaye tana jiran abude mata mota Kallon sama da kasa tamata tace"rashin mutuncin miye fah " "Bude min nashiga" Yar dariya Zuly tayi tace" 3 is a crowd ki je ki shiga Wani motan ba wannan bah" "Me banson shirme fah" "Kawar mu kiyi hakuri kibi Wani mota" Mourad yafada Tabe baki Kuwah tayi tana mamakin su batareda tayi magana bah tayi gaba abinta, fitowan Iqbal yayi daidai da Tafiyan su Zuly , da ido yabi G.wagon dinsu , ganin Kuwah tsaye yasashi karasawa wajenta "Lafiya dai koh?" Kuwah data gama cika tayi dam taja tsaki tace"Ina fah lafiya wancan shirmemiyan matar ka ta tafi ta barni" "Ina taje" "Ina kuwa zata jeh? " Xaiyi magana kenan Awad mijin Kuwah yafito "Mijina mutafi kaji"tafada daidai karasowan shi "Kai Amaryan fah?"yatambaya da mamaki Yar tsaki taja tace"Amaryan da suke hanyan Abuja?" Ganin Suna mata kallon rashin fahimta yasa tace" Mourad yatafi kaita, Kuma danazo shiga cewa tayi siri is a rowd " Dariya Awad ya maze jin turancin matan shi ,murmushi yasakar mata kafin ya taba Iqbal daya shiga duniyar tunani yace" mukam muntafi abinmu tinda wacce mukazo kaiwa ta tafi" Tsaki Iqbal yaja cike da rashin jin dadin abinda su Zuly sukayi,kwafa yayi tareda bawa Awad hannu... "C'Mon Zuly eat something "yafada yana ajiye meatball dake cikin take away akan cinyarta Kawar da kanta tayi tace"Nina koshi" "Umma fah cemin tayi tin safe bakici abinci bah Kuma yanzu kice min baki jin yunwa" "Feed me toh" tafada tana bude mai bakinta tareda cire gyalen kanta Ciyar daita yahau itama tabashi cos tasan shima baici abinci bah... A katon parking space din farfajiyar gidan Iqbal aka yi parking alokacin har wasu yen uwa Sun isa ana ganin gida da Kuma jeren da aka mawa Zuly, babu abinda sukeyi inbanda santi, kasancewan part daya mai dakuna 3 kitchen daya da palour daya dayake upstairs din cikin-cikin gidan aka ware mata sai ya kasance part din Zuly dana Yusayrah na facing na juna. Masallaci straight Mourad ya wuce yin sallahr magrib kasancewan sunyi dare, dawowan shi yayi daidai da isowan Iqbal da Yusayrah, Ai nan Iqbal ya murza toka a idon shi yace Mourad bazai shigan mishi gida bah babu yanda Mourad baiyi dashi akan Sallama zasuyi bah Amma yaki cikeda damuwa mai tarin yawa Mourad ya shige motan daya kawo su wanda alokacin an fito dashi daga farfajiyan gidan Wasu zafaffan hawaye neh suka zubo mai daidai lokacin da motan yatashi, motan na shigewa yafashe da kuka, juyowa driver yayi yana bashi baki ganin Mourad bazaiyi shiru bane yasa ya Kyaleshi, Sosai yake kukan bakin ciki, kukan dayake fitowa daga Kasan zuciyar shi, kukan dayasan ba rage mai komai bah yakeyi, rike kirjin shi yayi da hannu daya yana jin zafin da bai taba jin irin shi bah. "Mun iso" driver yafada daidai ya bude wa Mourad kofa, ahankali ya dago rinannun idon shi wanda sukayi jawur Kaman gaushin wuta, hancin nan yayi Wani irin Jah sobida kukan dayasha Fitowa da kafar shi yayi dakyar cos jiyayi kafar ya mai nauyi sosai, dafa motan yayi yafito amma abin mamaki jiyayi baya iya daga kafafun shi, Wani irin zafin daya fi nada neh ya ziyarci zuciyar shi Jikake timm yafadi kasa sumamme while jini nafitowa daga... _Ina mai baku hakuri Team Mourad, haka labarin ya kunsa Amma ku saurareni inshaAllah zakuyi farinciki nan gaba_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 54* Jikake timm yafadi kasa sumamme while jini nafitowa daga bakinshi dakuma hancin shi , agigice driver yayi cikin gidan Don kiran Ammi... Tin da ta idar da sallahn magrib take jiranshi amma haryanxu shiru before tayi tunanin saiya yi

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138