Skip to content

Chapter 71

Chapter 71

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,222 words 0 views Progress saved
Download Book

kuwa wani azababben zafi ya ziyarceta a lokaci guda. Kara tasake tana mai tsugunawa a kasa, Wasu zufan wahala neh yake keto mata gakuma hawaye, Kokarta rarrafe tazo yi taga ji.... _DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 76* Kokarta rarrafe tazo yi taga jini wani azababben kara tasake wanda inada yakinin cewan duk mahalukin dake cikin gida yajishi. Kuka tafashe dashi hawaye na kwaranya daga idanuwanta, ganin hakan bashine mafita bah yasa tafara rarrafowa daga cikin bayan gidan... Iqbal dayake kokarin shiga cikin bayan gida yaji ihun ta amma soboda rashin tausayi yasashi yin kaman baiji bah yashige wanka abinshi yana murmushi... Dakyar take rarrafawa harta kai tsakiyan parlourn ta duk jini yagama b'ata mata daki, wajen center table ta nufa dakyar tareda daukan wayarta, Numbern Iqbal tafara gwadawa amma harya gama ringing bai daga bah. Hannunta na rawa tayi dailing numbern Lutfiya, bugu daya tadauka "Maman baby harkin dawo n..." Nishi dataji Zuly nayine yasa gabanta faduwa kafin tayi magana har Zuly tace"jini..jini yana fitowa wayyo Anty kizo karna mut.." Bata gama magana bah wayar hannunta ya subuce, idanuwanta neh suka fara rufewa tin tana budesu dakyar harsuka rufe ruff sannan taidda kwantawa akasa... Khimar kawai Lutfiya ta dauka tareda ficewa da gudu. Sanda yagama shirin shi tsaf kaman mai fita anguwa tukunna yafito yana mamakin inda Yusayrah taje. Sauka yayi kasa tareda nufan fridge don shan ruwa, daidai yakafa cup abaki daidai shigowan Lutfiya. Da mamaki yake kallonta ganin yanda duk tabi tarude, "Lafiya kuwa?" Yatambaye ta "Zuly ceh takirani yanxu, inaga ba lafiya bah" "Bangane bah?" Yafada looking a little bit confused "Muje!!" Tafada tana hawa stairs din dagudu ya mara mata baya. Turus taja ta tsaya tana bin Zuly dake yashe akasa da ido, Cikin tashin hankali Iqbal yanufi wajenta yana jijigata tareda kiran sunanta amma ko motsi batayi bah, Kinkimanta yayi yafice daita yana barin Lutfiya da komai yatsaya mata Chak awajen. Karan kofa neh yadawo daita duniyar mutane ai kuwa sai zirr hawaye na silalo mata, binsu tayi dagudu harda cin tuntube... _Hospital_ "Agaskiya matarka tasha maganin zubar da cikine neh kuma mai hadarin gaske soboda dakun kara hour daya bakuzo bah toh bah makawa saita rasa mahaifarta" doctorn yafadawa Iqbal da kanshi ke kan table Dago kanshi yayi cikin muryan dake nuna tsantsan damuwa yace" yanzu kana nufin cikin yazube kenan?" "Erh yazube amma izinin ka muke nema don a wanke cikin" "Toh shikenan awanke tinda hakan zaifi" Hannu yabawa doctorn tareda ficewa duk idanuwanshi sunyi jah Dasauri Lutfiya dake zaune ta tashi tana tambayan shi miye zubar da cikin "Wai mahaifarta bashi da karfi kuma gashi tana yawan tsalle-tsalle "yafada atakaice Zama Lutfiya tayi tana dafe kanta amma kuma chan kasan ranta bata yarda da abinda yafada bah... Kwance take akan gado fuskarta yayi fayau sai ajiyar zuciya take saukewa akai-akai dukkansu sun kura mata ido kama zasu cinyeta barinma Iqbal da idanuwanshi sukayi jahzir. Yamutsa fuska tayi sannan tajuya wajen dayan bangaren gadon, Cikin zafin nama Iqbal yataro ta soboda sauran kadan ta dungura kasa Bude idanuwanta tayi dakyar tana bin jikinshi da kallo, cikin sauri tamatsa baya tana bin inda take da kallo Runtse idanuwanta tayi gam tana fatan Allah yasa duk acikin mafarkin neh cikinta yazube, "Zuly!" Lutfiya takirata Sake runtse idanuwa tayi wannan karan kam harda toshe kunnuwanta tana fadin"DanAllah karku cemin ba mafarki bane karku sanar dani wannan mummunar labarin" Hawaye Iqbal yashare sannan ya rungumota jikinshi tareda sakin kuka Bude idanuwanta tayi zuciyarta na zafi ahankali tace" twins dinne suka tafi?" Gyada mata kai yayi yana cirota daga kirjinshi, Kallonshi takeyi ko kiftawa babu, taso ace shine first suspect dinta amma kuma yanda yake kuka yasa takawarda da zargin daga kanshi. Hawayen fuskarshi tahau sharewa dukda itadin ma hawaye takeyi , cikin muryan lallashi tace" yanzu inkai kana haka miye kake son ni nayi?" Girgiza kai yayi kawai tareda ficewa daga ward din dasauri, Kukan datake rikewa neh yakwace mata,rike cikin tayi tareda kallon Lutfiya tace" ina murnan Umma nah tanada juna biyu don haka daya daga cikin ya'yan cikina wake zan bayar ashe cikin banamu bane" Rungumarta Lutfiya tayi tana bu-buga bayanta cikin tausayawa, Tsayar da kukanta tayi tace" miye sanadin zubewar cikina?" Kaman yanda Iqbal yashararo mata karya haka itama tafada mata "Tare kukaje wajen doctorn?"ta tambayeta Girgiza kai Lutfiya tayi tace" shikadai yaje" "DanAllah kisake komawa wajen doctorn sai yamiki bayani dakyau" "Kardai zargin mijinki kikeyi?" Lutfiya ta tambayeta Dan murmushin yake tayi tace" taya za'ayi na zarge shi kawai naga kaman bai iya ajiye bayani bane" Gyada kai Lutfiya tayi tareda ficewa, share hawayenta tayi tace" inhar zargina ya tabbata akanka Iqbal toh bah makawa karshen zamana dakai yazo". Iqbal kuwa yana fita wajen motan shi yanufa yana sakin dariya "Yarinya man kaza" yafada yana shiga cikin motan shi sannan yakara mata wuta.... Lutfiya neh ke fitowa daga office din doctor idanuwanta sunyi mugun jah kuma jefi-jefi tana sharar kwalla "Miyesa zaiyi karya?..kodai shi ya zubar da cikin neh?.. kai bashi bane bama in nayi la'akari da yanda yake kuka... To waye yazubar da cikin?.. Yusayrah kokuma ita kanta Zuly?...kaii koma dai menene zan tuntubeta naji" tafada tareda share hawayen fuskarta. Dasallama tashiga fuska a hade cikin yanayin bacin rai tace.... _kuyi manage banjin dadi neh_ *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim _*jiddahh😍,Nima yar gatace,Maisha, Rabi Idi Kubau, maman miemie, Hanifah Nura, Maman Khairat, Ummu Minnatur-Rahman, Amina Alhassan..... wannan page din gabadayanshi nabakushi sukutum. Wanda baiji sunashi bah ya saurara😊*_ *Page 77* Dasallama tashiga fuska a hade cikin yanayin bacin rai tace" miyes.." "Assalamualaikum" shine abinda ya katse Lutfiya daga maganan datakesonyi Juyawa sukayi wajen kofa sukaga Iqbal neh, "Namanta da wayana neh" yafada yana karasa wajensu tareda kafesu da idanuwanshi, agefen gado yakalli wayan nashi, Nunawa yayi kafin yace"gashin nan ma" Juyawa yayi zai fita saikuma yatsaya yajuyo wajen Lutfiya yace" DanAllah kidanxo" Gyada kai tayi sannan tabishi abaya itakuma Zuly tarakasu da ido. Tinkafin Lutfiya tayi magana yarigata da cewa" dazu naboye miki ainihin abinda ya faru da Zuly soboda rad'adin da zuciyata kemun....Numfasawa yayi tareda dauke kwallan idanuwanshi yacigaba dafadin... Alokacin da naje daukota daga gida tafada min batun cikin amma kuma tace ita bazata iya haihuwa dani bah soboda bani takeso bah ita Mourad takeso don haka nacire rai daga samun ya'ya daga wajenta...cije lebban shi yayi tareda jan hanci yace...sosai nadinga rokonta amma tayi biris dani,fita nayi nadauka waya nakira Ummanta shine takecemin Zuly nada mutanen b'oye nabita ahankali soboda ta tabbata baita tayi maganan bah soboda yanda take nuna son cikin, ina komawa kuma naga tashige daki saikawai nima nafita abuna, dawowata kenan kema kika shigo, ashe sunsa tazubar DanAllah karki fada mata ainihin abinda yafaru inba haka bah nasan ciwon Zuciyanta zaitashi...yafada yana fashewa da kuka itama din hawaye take cikin muryan tausayawa tace "InshaAllah bazan fada mata bah" "Nagode Allah yabar Zumunci" yafada hade da mikewa , itama mikewa tayi tashige cikeda jimami dakuma tausayinsu, ganin tashige neh yasashi fita shima yana sakin dariya kaman wani sabon

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138