Chapter 108
Chapter 108
kuma Yaya" Harara ya watsa mata kafin yace"kin fini sanin abinda kika yi ai" Sake turo baki tayi cikin shagwaba tace"Toh yaya mijina yana bukata ta sai nak'i zuwa bayan kuma ratan dake tsakaninmu baifi 7:30 minutes bah" Zaro idanuwa yayi yace " Yanxu bakiji kunyan fadamin wai mijinki na bukatarki bah? " "Kunya kuma Yaya? Taab kana ruwa! "Tafada cikin gyada kai, ganin yana shirin magana yasata fadin "Yaya! tareda mijina muka taho, sai kafito ku gaisa saboda zai wuce Airport dauko mutanen gidansu! " Gashin kanshi yashafa kafin yace"Gaskiya sai dai yaje yadawo saboda zan mawa Zulynah wanka neh! " "Su Soyayya! Dadin abun nima dazu nawa mijin ma yagama mun wanka"ta karasa fada tareda kefta mai ido daya 😉 Girgiza kai kawai yayi tareda komawa wajen gado yace"Idan kin fita ki rufo kofar bayanki! " "Ba sai ka koreni bah! Ni ma Yanxu zanje wajen nawa mijin kafin yafita." Murmushi kawai yasake tareda raka bayanta da kallo, miyar da duban shi yayi zuwa ga Zuly dake ta kwasan bacci, kanta ya shafa tareda daukarta cak kamar yar tsana ya nufi da ita bayan gida domin yi mata wanka... ★★★★★★★★ Shewa suka yi had'e da bawa juna hannu wato su ka tafa cikeda shak'iyanci, cuno baki Zuly tayi idanuwanta na cikowa da hawaye jin yanda suketa zolayarta "Ohh Zulyn Mourad kar kiyi kuka mana! "Fakhiha ta fad'a tana shafa ma ta face primer a fuska. Tissue Zuly ta dauka tareda goge dan mitsitsin hawayen fuskarta da shi tace" Allah sai na fadawa Yay Mou dina" "Ki ce mai miye? "Kuwah tafada cikin danne dariyarta "Wai munce shi ne ya mata wanka da kanshi" Maram tafada tana fashewa da dariya, kallon idanuwan Fakhiha da ta wani hada rai tayi a shgwabce tace "Kin gan su ko sister!" "Kyale su abun ki haushin rashi neh sunga nasu mijin bai tab'a musu wanka bane shiyasa" Murmushin jin dadi tasake kafin tace"Ko?" Gyada kai Fakhiha tayi tana watsa musu harara, Sallaman Qudsiyah neh yakatse shurun da ya wanzu atsakaninsu, amsawa sukayi inda Qudsiyah takarasa shigowa. "Amarya bakya laifi! "Tafada lokacin da ta zauna a gefen Zuly da ake ta tsarawa, murmushi Zuly tayi tana kallon Qudsiyah ta wutsiyar ido... "Masha Allah!!! "Shine abinda suke maimaitawa cikin santi da kuma tsananin mamaki, far da idanuwa Zuly tayi tace "Ya ku ka gani sisters? " "You looking like 💗 a barbie girl 👧 "Qudsiyah tana fada hade da bata side hug Raba runguman tayi had'e da kallon Fakhiha dake ta zuba murmushin samun nasaran cika alkawarin da ta d'auka, hada hannayenta waje daya tayi tace "And all thanks 🙏 to sister in-law" "Wooooo!" Philadelphia tafada tana runguman package 📦 dake hannunta lokacin da ta shigo cikin d'akin "You look so muah frndy"Philadelphia tafada cikin murna kaman a fuskarta aka yi kwalliyan Cikin murmushi Zuly tace "Thanks Philia! " Girgiza kai Philia tayi tareda mika mata package 📦 din hannunta tace"And this is from your hubby! " Kwacewa tayi da sauri har towel din jikinta na shirin subucewa cikin azama ta rikeshi tareda juyawa zuwa wajen dressing mirror Ajiye shi tayi tareda zaunawa tana shirin kunce kyakyawan daurin da aka mawa package din da ribbon "Hey 👋!! "Philadelphia ta katseta da fada tana waving mata papern dake hannunta Zaro idanuwa tayi kafin tace"Oh Philia please 🙏 give me" " No I won't "tafada tana murguda baki Kaman zatayi kuka Zuly tace "please mana Philia" Kai ta girgiza tace"let me read it out or I tear it up" Ba dan taso bah ta bar Philia ta karanta ma ta soboda tasan Philia ba mutunci gareta bah Yanxu tana iya yagawa! Gyaran murya Philia tayi sannan tafara karantawa kaman haka : _I can only use so many words 💬 in the dictionary to show how much I love ❤️ you. I love ❤️ you so much that you are always on my mind, putting a smile on my face 😀 and making my heart 💞 skip a beat. There are so many ways for me to express my love and I plan on showing da karamin kwali a hannunta just how much love ❤️ I have for you for the rest of my life. I hope 🙏 that my actions let you know the extent of my affection, adoration and commitment to you_ Shewa suka saka gabadayansu amma banda Zuly da ta karbe lettern daga hannun Philia had'e da rungumewa a kirjinta tana sakin murmushi Komawa gaban dressing mirror tayi had'e da cigaba da bude package 📦 din da take shirin budewa d'azu "Wayyo am jealous"Maram tafada cikin zolaya lokacin da ta hango wata had'addiyar perfume wanda bashi da girma amma kana ganinshi zakasan ba wasan yara bane! Bude murfin perf din tayi had'e a sawa a hanci, lumshe idanuwanta tayi cikin shau'ki har wasu tagwayen ajiyoyin zuciya take saukewa irin har cikin kok'on zuciyarta kamshin ke ratsawa. Sauke kwalban perf din tayi had'e da bude chest drawer ta dauko paper dakuma biro tafara rubutu kaman haka: _I hope 🙏 you know how much you mean to me. You are such an important part of my life. In fact, you are the center of my life. Everything I do is for us and I hope you know that I am always trying to do the right thing that will make our relationship a stronger one. You have inspired me to be the best version of myself that I can possibly be and I hope 🙏 that I can somehow repay you for everything that you have done to me. Without you I would be a completely different person 🙏. You have taught me so much about life and because of you, I truly know what love ❤️ is!_ Nad'e papern tayi tareda mikawa Philia dake kallonta kaman idanuwanta zai fad'o! Kasa, kaman mai rad'a tace "gashi ki kai mishi " "Toh shima baza'a dan bashi wani abu bane? "Qudsiyah ta tambaya kaman zata yi kuka tace"bansan miye zan bashi bah!" "Ko irin agogon nan babu? "Kuwah ta tambayeta Jim tayi kadan kafin cikin sanyin murya tafara cewa"inada agogo and I bought it for him 4yrs ago lokacin da naje India kuma nasan Yanxu yadawo old fashion! " "Ke ai duk acikin Soyayya neh ki d'auko a kai mai kinsan lokaci na ta kurewa"Qudsiyah tafada Gyada kai tayi tareda wucewa wajen wardrobe ta dauko wata karamar kwali "Mugani! "Maram tafada kaman an fixgi maganar daga bakinta Hararan wasa tawatsa mata kafin tace"babu mai gani soboda nima ko budewa bazanyi bah" "Toh miyarda wukan malama ai bance dole saikin bani na gani bah! "Maram tafada itama tana miyar mata da martanin hararan Tab'e baki Zuly tayi tareda mikawa Philia cute kwalin tace"thank You Philia" Dariya sukasa gabadayansu kafin Philia ta fice abunta ita kuma ta zauna tana sakin ajiyar zuciya "Sai a fara harramar sa kaya koh?"Fakhiha tafada cikin murmushi gyada kai tayi kurun tareda lumshe idanuwanta... *Vote,Comment&Share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 107* Shirya ta sukayi cikin wata haddadiyar farar _The
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138