Skip to content

Chapter 23

Chapter 23

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,215 words 0 views Progress saved
Download Book

da tace" wlhy kin bani kunya,yanxu akan namiji ki gaba da yar uwarki wanda kuka fito ciki daya daita. Kinsan Allah da inada niyar aurenshi wlhy da yanzu an wuce wajen cos nafiki Sonshi!!! Wani irin mari Salamatu ta kwashe ta daita dukda marin yashigeta ba hana ta daina magana bah. "Nadauka zamu iya sadaukar da farincikin mu wa juna in daya yanuna yanaso. Bansani bah Ashe ni kadai nake wannan tunanin, Kin bani mamaki sosai ace soboda namiji kika mare ni?? Nagode adda amma in har maganganu nah sun bata miki rai kiyi hakuri bada niya nayi hakan bah kuma ni har abada bazan iya yin gaba dake bah soboda son danake miki,zan Na gaishe ki kaman da amma kisani kin zubda girman ki a wajena. Tana gama fadin hakan tayi cikin gida dagudu. Sosai jikin Salamatu yayi sanyi takuma ji kunyar abinda ta aikata sai dada sune kanta takeyi akasa(daman Salamatu akwai kunya sosai ita kuwa Ramatu hmm saidai Allah ya shirya zamuce). Baba neh yayi gyaran murya sannan yamata nasiha cikin rashin kwarin jiki cos shima jikin shi yayi sanyi kallau. Tana tashi tayi cikin gida itama, abakin kofa ta tsaya tana karewa yar uwar ta kallon cikin tsantsan tausayi. Jin alamun ana kallon ta yasata miyarda jajayen idanunta wajen. Da murmushi asamar afuskarta take fadin"ya kika yatsaya abakin kofa? kishigo mana adda" Cikin sanyin jiki ta karasa inda kanwarta take, ba kazo ba tsammani kawai saitaji ta ajikinta. Rungumeta tayi tsam ajikinta tareda sakin kuka. Itakam Ramatu zuwa yanzu bata iya kukan cos har ta gaji dayin kukan. Shafa bayan ta tadinga yi ahankali. Cikin shesheka tace"ki gafarce ni kanwata karki daina ganin girmata, bansan miyesa na miki hakan bah kiyafe wa Addan ki" Hannu Ramatu ta sa mata abaki ta girgiza mata kai alaman tayi shuru cos harga Allah batasan abinda zata iya fada mata bah... Ranan da aka kai Ramatu dakinta aranan Malam ya angwance batareda yayi la'akari da irin kukan da takeyi bah... *Three months later* Laulayi sosai Salamatu keyi dukta zabge ta yamushe kaman cinyeyen slippers sosai take shan wuya inda Ramatu dakuma Rumaisa'u dakuma danta mai shekaru 12 suke kula daita. Sosai Dan Rumaisa'u yakeson cikin jikin Salamatu harya kai ga yace in mace ta haifa zata zamo matarshi. Dayaga Salamatu ta share zancen saiyaje wajen su Malam yace musu shikam yanason abinda Salamatu zata haifa cikin dariya irinta manya akamishi alakawarin hadasu aure nan gaba. Rumaisa'u ta girme su sosai kuma ta kasance mata ga Abdullahi wanda yake aboki ga Malam dakuma kaninshi Abubakar soboda gabadaya kusan sa'ani neh amma Abdullahi yadan girme su (dayake Malam da Abubakar yen Uba neh). Abdullahi yayi auren wuri cos ya kasance mabukaci gudun karya fada ga Halaka shima Malam baiyi kasance aguiwa bah yace yanaso bah bata lokaci suka mawa babansu Malam magana wanda ya kasance babban abokin babanshi.(kafin su rasu kenan) Tsoffin sun yaba da kokarin dasukayi ganin sun yakice kunya. Nan aka tambaye su kosuna da wanda sukeso nan sukace sunadashi. Ba bata lokaci manya suka shiga maganan atakaice dai auren soyayya sukayi . Bayan wata daya Rumaisa'u tasamu shigar ciki,sosai aka yi murna. Lokacin data haihu akayi sa'a ta haife santalelen namiji kuma alokacin mah matar Malam itama takusa haihuwa. Ranan suna yaro yaci suna IQBAl... Sosai suke hidima daita dukda ita din ma Ramatu tana da nata shigar cikin amma ko kadan bai bata matsala bah. Rana daya Allah yayi musu haihuwa inda dukkansu suka haifi mata. Ana gobe suna Allah yayi wa yar Ramatu rasu wa sosai mutuwar ya jijiga su,duk wanda ya ganta saiya tausayamata(Allah sarki😭😭). Ranar suna kuma aka rada wa baby ZULFA'U wanda daman shi Ramatu zata sawa yarta... Zuwa dare kuma Salamatu tafara ciwon ciki abu kamar wasa jiki yaki saketa. Ramatu kuwa nan da nan bata iya matsawa koda second daya bata barin ta. Daff da asuba Salamatu ta bawa Ramatu kyautar ZULFA'U halak malak, tafada mata alakawarin auren dake tsakanin Iqbal dakuma Zulfa(Akwai matsala fah🙄) Sannan takara neman yafiyarta kafin Allah ya amshi ranta Kuka sosai Ramatu tayi lokacin da Salamatu given up ghost😭😭😭(saidai muce Allah yajikan ki)... Bayan shekara biyu... Sosai Zulfa tayi wayo har an yayeta mah, son da Umma kemata kuwa ko wa yar cikin ta albarka. Tafiya ce takama Abubakar da Abdullahi mijin Rumaisa'u soboda neman su da akeyi agarin Abuja, kasancewan dukkansu sunyi karatu sosai. Malam ma yaso zuwa amma soboda matsayin dayake dashi na sarkin Azare yasa bai samu zuwa bah... Tareda iyalensa yatafi soboda bayanda za'ayi yabarsu,inda Abubakar yace shi sai an kwan biyu zai taho. Bayan sati biyu Abubakar yabi bayansu Allah sarki Ashe ajalinshi neh ke kiranshi cos ko rabin hanya basuyi bah Allah yamai hatsarin mota... Lokacin da labarin mutuwar ta riskesu sun shiga tashin hankali matuka inda Ramatu tadinga sumewa. Sosai abin yabawa Malam mamaki ace ba mijin ta bane yarasu amma shine take haka nan kuwa yadaura ayan tambaya akan(🙃)... Sanda tayi wata biyu kafin ta dawo daidai dukda tasan abinda takeyi bashi da kyau amma babu yanda ta iya nan kuwa soyayyar datake mawa Zulfa ya nadu. ```10 yrs later``` Abubuwa da dama sunfaru a shekarun da suka wuce, haryanxu Umma bata sake yin wani cikin bah amma bata wani damu bah. Sosai take son Zulfa inkaga Zulfa baxaka taba cewan ba ita tahaife ta bah. Zulfa black beauty ce (we all know that black is beauty) kyakyawa ce sosai,tana son wasa shiyasa ma ko a skull in batayi na karshen aji bah Toh zatayi nabiyu da karshe amma ko akwallar riganta. Tana da kawa daya tak mai suna Kuwahysa itama din halin su daya amma saidai Kuwah tafi Zuly zafin rai. Zuly batada kunya kokadan(nace tasha a nono) gata shagwababiya duk abinda takeso tana samu. Sau da dama Iqbal yakan zo Azare amma abin mamaki ko sunan Zulfa baison ji in yazo cos shi gabadaya bayason bakar mace(Zulyn fah ba wata baka bace). Duk sanda Zuly taji zai zo har wani farinciki take jinta aciki dukda cewarta karamar yarinya... Lokacin da Iqbal yazo da Yusayrah amatsayin wanda zai aura sosai Zuly tanuna rashin Jin dadinta cos gabadaya saitaji Yusayrah din bata mata bah... Wasa sukeyi inda take yin Zane acikin kasa kuma haka kawai takejin wani iri acikin zuciyarta wanda bazatace ga takamemen abinda ke damun ta bah Wasu arnayen motoci neh suka shararo cikin garinsu... Zaune yake abayan mota manyan idanunshi arufe ga giran nan cikeda gashi eye lashes dinshi mah abin kallo... Jefi jefi yake sakin wasu murmushi wanda suka bayyanar da boyayyen sirrin kyaun fuskarshi cos tinda yaji sunan wannan garin ya tsince kanshi cikin farinciki mara misaltuwa. Motocin da suka gani neh hadasu rugawa kofar fada aguje ita da sauran yaran cos sunsan duk bakin da suka shigo cikin garin da mota Toh lah shakka wajen Malam sukaxo. Parkawa sukayi sannan wani bature yazo ya bude mishi mota. Kafar daman shi dayake cikin Christian Louboutin shoe ne yafara musu sallama. Sosai takalmin yadauki hankalin ta shiyasa ma batasan lokacin daya karasa fitowa bah shikuwa sanda yayi 5mins jinjine da mota gakuma hannu shi dayasa ya rike saitin zuciyarshi... Zaro Ido tayi ganin balarabe agaban su azuciyarta tana fadin(dama akwai wanda suka fi Iqbal kyau

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138