Chapter 84
Chapter 84
sukeyi daya bayan daya daga cikin jirginsu daya saukesu alokacin Lumshe idanuwanshi yayi sannan yabude yana bin koina da kallo kaman bai taba zuwa bah Fakhih dakuma Qudsiyah kamma lallacewa sukayi wajen daukan hoto kaman wasu kauyawa... Wayan shi yadauka zai kira Zuly saiya tina ashe layinshi bazaiyi aiki bah, tsaki kawai yaja yana mai takawa kaman mai tsoron kasa "Tabarakallah Masha Allah"Mom tafada tana rike saitin zuciyarta lokacin datayi ido biyu da kyakyawan gayenta "Ommo! Yamafi kyau afili"Lutfiya tafada itama Hararan Lutfiya Mom tayi tana zumburo bakinta tareda juya mata keya. "Gani nan sweetpie" Fakhih yafada kasa-kasa yanda babu wanda zaiji shi Qudsiyah neh tayi slowing down har sanda Mourad ya iso wajenta sannan tasakalo hannunta anashi suka cigaba ta tafiya tare Wani irin tukikin bakinciki neh yatokare wa Mom makoshi nan da nan hawaye suka ciko mata, Ganin datayi Mourad yayi murmushi neh yasata barin wajen soboda tasan mudin tacigaba da tsayawa zuciyarta zai iya bugawa... Cikeda farinciki aka taresu suka hau gaishe-gaishe kafin suka dunguma zuwa wajen mota Fakhih sai ju-juyawa yakeyi kaman mai neman abu... Motoci biyu neh inda akace Fakhih da Mourad dakuma Qudsiyah su shiga motan Mom wanda daman itace ta tsara hakan while Lutfiyah,Ammi dakuma mamansu da babansu suka shiga mota daban.... Suna shiga cikin motan tasaki ajiyar zuciya tana mai saita mirror dinta saitin Mourad din da baisan da wanzuwarta bah Agefenta Fakhih yazauna tareda kureta da idanuwanshi Tsakin dataja neh yajawo hankalin su Mourad kanta, Qudsiyah neh tace" lafiya dai koh sister?" Sosai mamaki yacikata jin tayi Hausa amma kuma ta basar tareda cigaba da tukin datake yi "Emmata ba magana neh?"Fakhih yafada yana miyarda dukkan hankalin shi kanta Tabe baki tayi tana cigaba da tuki dakuma kallon mirror da ido daya amma kuma wanda takeyi domin shi ma baisani bah "Daman haka Naija take??"Qudsiyah tafada tana fita da kanta waje "Kee nan fah bakaman chan bane inma zaki shigo dakanki kafin ayi gaba dashineh kishigo"Fakhih yafada yana dan juyawa Shigowa tayi dakanta tace" wai miye kakeyi kawani kurawa fuskar waya ido" Hararan tayi yayi cikin shagwaba yace" kaii sweet yanzu wannan happy moment dinda na shiga yanzu har kin katse" "Sweet!!"shine abinda Mom take maimaitawa azuciyarta tana mai jin kaman ta shake Qudsiyah har saita sheka lahira "Am sorry dear bazan sake bah"tafada tana turo baki Jawota yayi jikinshi yana shafa kanta yace"ai sweet dina bata laifi" Ai Mom batasan yaushe ta kawar da mirror din daga saitin shi bah harda guntun hawaye Wani dariya Fakhih yafashe dashi ganin yanda yanayin Mom din yachanza daga ganin abinda Mourad yayi Gefenshi tadan kalla kafin tasake daga kanta duk tawani kumbura kaman cincin dayaji yeast Suna isa tabude motan tareda wucewa cikin gidan kaman wacce ake bi Da ido dukkansu suka bita suna mamakin sauyawarta... "Hy Mourad sunana Lutfiya" Lutfiya tafada don taga alama intabiye mishi bazai yi koda tari bah Murmushi yasakar mata yace"barka Lutfiya" Mom ma turo baki tayi cikin rashin jin dadi tace" nasan kasan sunana amma barina maimaita soboda wa'inda basu sani bah su sani" Kallon wayeke yake mata yayi jin wai tace yasan sunanta, Fakhih kam dayasan miye take nufi yadinga kunshe dariyan shi Qudsiyah neh tace"toh kifada mana sunan naki blacky" Harara ta watsawa Qudsiyah tareda gyara murya tace" ni sunana _MOMINA_ amma ana kirana da Mom" "Taab wlhy nidai bazan cemiki Mom bah tinda ke bah mamana bace saidai nakira ki da _Mina_" Fakhih yafada yana tabe baki Gyada kai Mourad yayi yace"it's good to meet the arrogant Mina" Zaro idanuwa tayi cikin mamakin jin furucin shi, dariya Qudsiyah tayi tace" sweet ashe bani kadai nalura tanada girman kai bah" "Kaii sis kirage mana, nidai ban wani ga tana girman kai bah,inma tanayi mah girmanta neh ko bahaka bah my sweetpie" Kura mishi idanuwa tayi na yen mintina sannan takawar dakanta tana jan gutun tsaki kasa-kasa tace" copy-copy kawai" "Haba yarinya ai Yayana baidace dake bah nine nan nadace dake my sweetpie"Fakhih yafada azuciyarshi... "DanAllah kuzo muje Shan family ice cream" Mom tafada cikin sanyin murya soboda tasan duk shan kamshinta Mourad ya damata tinda ko kallon wajenta bayayi asalima kaman baisan da wanzuwarta bah Fakhih neh yacapke maganan dafadin "bravo dear, haba komai boring tinda mukazo ai yakamata ace mun fita shan ice cream" "Erh nima na yarda"ai kuwa nan kowa yaje yashirya Anna banda Mourad dake zaune neh designer short nickern shi "Babes muhadu a ice cream joint ku kalli yanda ake soyayya"tafada tareda katse wayarta batareda taji miye za'a fada daga dayan bangaren bah, cikin sauri tashige bayan gida... Sanye take cikin skinny blue jeans saikuma katuwar khimar har kasa amma baya jan kasa, blue miu-miu snickers neh akafarta kafadarta kuwa rataye da cute rose side bag, fuskarta bawani kwalliya gareshi bah amma akwai nude lipstick a lips dinta, tayi kyau sosai kuma kana ganinta zaka zata asalin yar jami'a ceh. Rufe motarta tayi da key tana dan dube-duben inda zasu zauna gakuma Christine rikeda Babynta... "Zulynah!"yafada da dan karfi yana forming murmushi asamar fuskarshi while hannunshi na saitin zuciyarshi "Anzo wajen"Lutfiya tafada soboda gabadaya babu wanda baiji abinda yafada bah akan round family table din dasuke zaune "Yaya!"Fakhih yafada yana dan murmushi "Allah yasa"Qudsiyah ma tafada Ammi neh tace" bansan yaushe Kadawo shirmeme bah wlhy" Mikewa yayi yace"Ammi nah wlhy naji kamshinta anan kuma ma kiji...yafada yana Dora hannunta asaitin zuciyarshi...wlhy she's here yafada yana kokarin barin wajen Cakk yatsaya tareda lumshe idanuwanshi yakuma yi daidai da lokacin dake kokarin isa cikin garden din, dago idanuwanta tayi ta hango shi Freezing tayi cikin tsananin kidima tace" Christine look who's there? Or am I daydreaming?pls pinch me" Kallon wajen Christine tayi tace" miss it's him" Wani irin ihun dayasa hankalin mutanen wajen dawowa kanta tasaka tareda kwasan wani irin gudu kaman wanda akace gasu aliens nan. _yeh💃💃💃 ga Zuly ga Mourad fah_ *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 87* _my sweetheart, my personal person ,my eyeballs, my hearty, my darling bae ,my best Besty, my everything in general ,my dearest Hasana(mi Besty) this page is for you dear my love for you is genius. Heart you bae❤️❤️❤️(inkin gadama karki bar Amerh ta karanta😜). Tinkafin ta iso yaware mata hannayenshi, aikuwa tana karasawa ta makaleshi dukda Katuwar khimar dinta,Allah ma yaso yatsaya dakyau da saidai agansu sun zube akasa Juyi yadinga yi daita awajen nan sunata Zuba dariya kaman wasu sabin kamu inda suka dawo TV wa mutane, Soyake yasauketa amma ina sosai tarungume shi kaman ance tana sakinshi zai bace Ahankali tafara sauka daga jikinshi sannan takurashi da idanuwanta da har hawaye sun fara silalowa Girgiza mata kai yafara yi irin karta yi kukan nan amma kaman ingizata yakeyi daga karshe ma kuka tafashe dashi tana dukan kirjinshi Rike hannunta yayi, cikin so da kauna yace" inada ciwo awajen Zulynah ko sokike nayi collapse neh?" Zaro idanuwa tayi cikin damuwa tace"ciwo? Mugani.."tafada tana kokarin unbuttoning din rigan jikinshi Rike hannun yasake yi yace "acikin ciki neh fah" Kallon fuskarshi tayi sannan ta hade fuskarta kaman wacce aiko mata da sakon mutuwa tareda turo bakinta tace" nagane yanxu soboda rashin muhimmanci na yasa har
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138