Chapter 60
Chapter 60
dage kafadar shi alaman Ina ruwan shi, gani kawai yayi tasaki murmushi tareda lumshe idanuwanta, Ita kam ko Lura da yanayin kallon dayake mata batayi bah cos tayi nisa acikin tunani , she can't wait gobe yayi ta karanta lettern da Yay Mou dinta yace ta karanta ranan birthdaynta. Muryan shi neh yadawo daita daga duniyar data Lula inda yace"hala kin fara samun tabin hankali neh" Girgixa kanta tayi tace" wani gift zaka bani?" Kallon ta yayi sosai kafin yasaki murmushi yace"an unforgettable gift" Washe baki tayi cikin jin dadi "tace Allah yakaimu.... Daman Anty lutfiya dakuma Kuwah sunce zasu zoh gobe, are they permitted?" Gyada kai yayi kawai, sosai yanda takeyi yake burgeshi cos Yusayrah bata taba neman izini bah idan kawayenta zasu zo sai dai kawai yagansu amma Zuly ko wa ni Zuwan kawayenta saita nemi izini koda kuwa rakiya za tayi saita tambaya in kuma baya nan takan kira shi awaya in bai dauka bah saita tura mishi text. Yusayrah ce tamika mishi cotton wool din hannunta tareda komawa ta zauna tana jiran ganin abinda zaiyi da abubuwan gabanshi "Zuly cire rigarki" yafada babu wasa, ganin yanda yazamo so serious yasa tacire short gown din jikinta babu ko kunya, Sororo sukayi tareda sakin baki da hanci suna kallonta, Sanye take cikin blue armless bra da shorty pant dinshi quatern cinyarta, cikinta nan a shafe har wasu well built abs gareta, Wasu yawu ya hadiye dakyar still bai daga idonshi daga gareta bah, zai iya rantsewa tafi heartbeat dinshi nonowa dakuma hips,jiki kawai heartbeat dinshi zata nuna mata. Tattaro duka nutsuwar shi yayi murya a dishe yace" submit your waist here" Zaro idanuwa tayi tace" miye zakayi?" "Clean that tattoo"yafada atakaice matsawa tafara yi baya tana fadin "Karka min haka pls, wlhy da kudi mai tsada nayi kuma bawai kudin bane matsala nidai kawai kabarmin kayana, in bakason kana ga I swear bazaka gan shi bah pls" tafada cikin rawar murya tana hada hannayenta waje guda, Kallonta kawai yakeyi da rinnanun eyes dinshi da sukayi wani irin jah tsabar jaraba, Ganin baiyi magana bane yasata saka gudu tabar wajen, Kallon bayanta yakeyi yanda komai ke shaking while Yusayrah ma na kallon shi cikeda takaici. " Natafi bacci" tafada tareda barin wajen cos bata sa ran zai amsa bah soboda yanda taga he was lost Firgit yadawo daga duniyar daya lula, dakyar yakira sunan Yusayrah , juyowa tayi tace "No way Maisona cos Ina period mah" Runtse idanunshi yayi tareda mawa bayanshi masauki akan sofa, Yakai 2 hours akwance awajen dukda bah bacci yakeyi bah, A daddafe yayi sallah shi dinma da toilet din kasa yayi amfani cos baijin zai iya hawa stairs dinnan, Wayan shi yadauka yakira drivern shi, cikin sauri yashigo tareda tallafawa uban gidan shi zuwa waje... "Wai nikam miye ke damunka neh Iq , kasan dai kana cikin hatsari cos kidney daya gareka and am very sure in ya lallace wancan Jan kosan bazata baka nata bah"yafada cikin bacin rai bayan yagama duba shi tareda sambada mishi alluran pain reliever, Kawar dakai Iqbal yayi alaman baison jin komai, tsaki Awad yaja kafin yace "Amatsayina na abokin ka inada shawara daya dazan baka" Juyowa yayi tareda miyarda hankalin shi wajen Awad din yana jiran jin abinda zai fada "Why not kaje wajen Zuly I know zata rage maka abubuwan dakake ji" Runtse idanunshi yayi sakamakon giftawar surar Zuly daya gani lokacin da Awad yakira sunanta, gabadaya he never thought of going to Zuly "Lafiya dai koh?" Awad yatambaya with much concern Murmushi yasake lokaci daya sannan ya girgixa kanshi... Babu abinda kakeji acikin dakin banda sautin wakan perfect babu abinda kakeji, Sanye take cikin wani expensive _yumi katsura white gold dress_ a ta riko daga US ga wani light makeup wanda yakara wa fuskarta kyau. she's Happy even though farinciki baikai na dah bah cos if it was before ranan birthday dinsu na clocking har rigaye rigayen turawa juna birthday wishes sukeyi kasancewan they're birthday mate da Yay Mou dinta, Dasafe kuwa bayan takoma baccin asuba, tana tashi kuwa take ganin surprise daga wajen Yay Mou dakuma Umman ta harma da ma'aikatan ta, Bed cake take fara yankawa akan gado, kafin suke fitowa daita tasake ganin abin mamaki, Kowani shekara sai sunyi surprising dinta, they use to make her day duk ranan birthday dinta amma wannan shiru babu bed cake, flowers,ballons,cards, lot of prayers and lot more, Ahankali tashare hawayen dasuka silalo mata gudun kar Lutfiya tagani amma ta makaro cos Lutfiya irin very sensitive women dinnan neh, Kawo Zuly tayi tana buga bayanta ai nan Zuly tasake fashewa da kuka da karfi kaman wanda ake suburbudawa, "I'm missing everything"tafada cikin kuka, hannu tasa ta rufe bakinta alaman tayi shiru, Suna cikin hakan Kuwah ta shigo da tuleliyar cikin ta wanda yake haihuwa ko yau ko gobe, Tashi Zuly tayi tana share hawayenta taje ta taro Kuwah, gaishe da juna sukayi cikin farinciki sannan kowa yayi shiru "Wannan wakan yayi dadi"Kuwah ta katse shirun Murmushi Zuly tayi tace" ai last year damukaje London da Yay Mou dina, mukaje har resident din Ed Sheeran, Dakyar ya yarda yayi mana wakan perfect dinnan bayan makudan kudadden damuka bashi" "Kina nufin wa ke akayi wakan _perfect_?" Lutfiya ta tambaya cikin mamaki "Erh mana shiyasa nake jih da wannan wakan, muna zaune mukaji kira Ed Sheeran inda yace mana a wani week zaiyi realising din wakan amma saimun zo wani party house dinshi, Dakyar dai Yay Mou ya yarda mukaje,muna zuwa kuwa mutumin nan ya bamu mamaki, cos bamusan sunan wakan da zaiyi bah sai kuma akayi dace shigar mu was muaah , ai ban taba sanin Yay Mou ya iya rawa bah sai aranan" tafada tana lumshe idanuwanta kaman alokacin abubuwan suka faru "Zanso naga Yay Mou dinkin nan" ai bata rufe baki bah Zuly ta wawuro wayarta, Wallpapern ta tanuna wa Lutfiya wanda hoton Yay Mou dinta neh akai "Kai Masha Allah , wannan irin kyau haka" Lutfiya tafada cikin mamaki murmushi kawai Zuly tayi tana jin dadi azuciyarta jin an yabeshi, After lots of chat , suka yanka katon expensive beautiful cake dinta tareda daukan photos da camera dinta tareda taimakon yar aiki bayan ta gwada mata yanda akeyi kafin suka mata sallama kowa Yakama gabanshi... Jin bataji duriyan Iqbal bane yasata saukowa daga part dinta, Yusayrah tasamu a palourn tana cin cake din da ta aika mata "Ina abokina yake?" Ta tambayi Yusayrah dake zaune Ya mutsa fuska tayi tace"dayake zaman ki yakeyi sai ya zauna" Lumshe idanuwanta tayi tareda girgixa kanta kawai takoma abinta cos this her day batason a b'ata mata shi as she always want... "Heartbeat danAllah ki taimaka ko romance muyi i know zanji relief"yafada kaman zaiyi kuka Allah sarki wani tausayinshi taji nan ta yarda mishi, bayan sun yi nisa neh taga yana kokarin kauce hanya, ahanzarce ta hankada shi tareda shigewa cikin toilet , kwanciya yayi ruf da ciki akan gadon yana sauke ajiyar zuciya ga zufa sai karyo mishi yake yi tako Ina. "Zuly"yafurta dakyar tareda yin yunkurin mikewa... Babu inda bata duba bah amma bataga lettern ta bah, Yanzu ma haka fitowarta daga wanka kenan, Tsaki taja tana jin babu dadi azuciyarta, kan gado ta nufa tareda fadawa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138