Skip to content

Chapter 22

Chapter 22

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,219 words 0 views Progress saved
Download Book

cinyewa harda tande kwano cos sosai abincin yayi dadi. "InshaAllah Sai na mawa Yay Mou dina wannan abinci inyazo"tafada tana kwashe plate din tareda ficewa. "Umma bari nashiga cikin fadan ko Malam yafito" ya fada hade da tashi,hannunshi yasa a aljihu sannan yayi ficewarsa, daman kuma Umma tashige cikin daki... ```1:50pm``` Fitowarta kenan cikin Erin Embellished Denim Mini Skirt da Missoni Wave Textured Top kafanta cikin Miu Miu Crystal Detail Skate Sneaker Ga kamshi Sai tashi daga jikinta yakeyi. Iya haduwa fah ta hadu. Kallon ta yakeyi daga balcony yana mamakin yanda akayi yanzu tadaina kunya, yanzu da irin wannan kayan take yawo daga inda ta taho kenan. Sosai ranshi yabaci kuma ya daura duka laifin akan Umma wai itace bata taka mata birki amma InshaAllah yakusa yin maganinta. Cikin motar ta tashiga akayi gaba daita, kallon koina takeyi cikin nutsuwa wani dadi takeji yana ziyartar zuciyar ta. Daidai wani katon industry din cikin garin ta kafe da ido. Lumshe idonta tayi cikin son tariyo abubuwan da bazata taba manta da yanda komai yafaru bah..... *Asalin su*... *ZULFA*ya'ce ga Malam Abubakar Umar wanda yakasance Kani ga Alhaji Muhammadu Kabir Umar(Malam,wato sarkin Azare) sunan Mamanta Salamatu neh wance takasance yaya ga Ramatu(Umma kenan). Ramatu da Salamatu sun kasance yaya da kanwa kuma babansu abokine ga Babansu Malam. Suna mugun son junan su sosai hartakai ga babu inda zaka ga daya baka ga dayan bah. In daya na rashin lafiya to makawa dayan mah bata da lafiya. Tin suna yara Umma takamu da matsananci son Malam Abubakar amma zurfin ciki ya hanata sanar da yar uwarta dukda basu boyewa juna sirinsu. Ashe awajen Salamatu mah suna chan suna soyewan su da Malam Abubakar amma itama ta boyewa dayarta harta kai ga bashi izinin turo magabatan shi. Yana turo magabatan shi akace anbashi ita kuma atake aka sa ranar aure. Lokacin da Ramatu taji wannan zance bakaramin kaduwa tayi bah. Taso tasanar da yayarta abinda ke zuciyar ta amma ganin irin murnar da Salamatu keyi yasa jikinta yin sanyi tareda barin komai ahannun Allah cos tasan ko banza masoyinta nason abinda take so. Sai karewa takeyi kaman kudin guzuri ta rame sosai duk alokacin da aka tambaye ta abinda ke damunta toh amsan ta daya zatayi kewar yayarta. Har daki tasa araba musu wai tin yanxu take son tasaba da rashin yayarta din sosai suka tausaya mata. Itakuwa Salamatu bata wani damu sosai bah tinda zataje gidan masoyinta amma kuma in taga yanayin kanwarta saitaji jikinta yayi sanyi sosai. Umma kam dalilin sawa araba musu daki bai da nasaba kukan daren datake yi. Har kwantawa rashin lafiya takeyi, sosai mamansu ta lura ba zallar tafiyan Salamatu bane yake karar da yarta amma da ta tuntube ta amsan ta daya. Sosai lokacin biki ya yanko kwana inda sauran kwana uku daurin aure. Amarya tayi kyau takara cikowa sosai itakuwa Umma banda ramewa babu abinda takeyi duk tafice hayyacinta ta rage walwala,ta rage fita fara'an mah tadaina yinshi inkaganta saika tausaya. Kwatsam ranar daurin aure labari yazo mata cewan andaura aurenta mah, abin ya mugun daga mata Hankali soboda da bata tsanmaci hakan bah. Bata gama kaduwa bah saida taji wai da Muhammadu Kabir aka daura aurenta(Malam). Sumewa tadinga yi tana farfadowa soboda daman chan basuda jituwa atsakanin su. Sosai iyayensu suka nutsar daita akan sunyi akane soboda su zauna kusa da kusa da yar uwarta tinda daman soboda rabuwan su tazamo mara walwala... Aranar Salamatu ta tare inda suka sha amarcin su batareda damuwan komai bah. Adaren ranan akayi asibiti da Ramatu soboda rikicewan da jikinta yayi sosai. Asibiti aka tabbatar musu da Ramatu na dauke da ciwon zuciya sosai hankalin iyayenta yatashi. *A month later* Zaune take akan tabarma tana shan kunu cos yanzu tafara jin relief azuciyar ta dukda haryanzu babu abinda ya rabu acikin kaunar shi datake yi. "Kije ku gaisa da Mijin Salamatu" wani irin bugawa kirjin ta yayi nan ta hau Tari ba kakautawa. Sosai mamansu ta rikicewan da yanayin datake cikin. Jin tari acikin dakin Kanwarta neh yasa hankalin ta yatashi cikin sauri ta nufe kofa domin fita,daidai kofar dakin Ramatu din tayi turus SAKAMAKOn abinda taji inda Ramatu tace "Mama ya zanyi da rayuwata neh wai??,miyesa Sai alokacin danafara wartsakewa zasu zoh?? Ko sunzo su tasar minda ciwo na neh??, Umma kice su tafi kar shaidan yasa na aikata abinda ba shine bah" tafada cikin kuka Sosai jikin Mamansu yayi sanyi numfasawa tayi sannan tace"bangane abinda kike nufi bah" "Umma nah tinkafin nasan kaina nakeson mijin Yar uwata, ina mugun sonshi mama" Jitayi kafafun ta bazasu dauke ta bah ,cikin sanyin jiki tabar wajen tana mai jin kishin yar uwarta acikin ranta. Daidaita nutsuwar ta tayi kafin tashiga cikin inda yake, murmushin daya sakar mata neh yasa ta sune kanta kasa cikin kunya tana jin sabon sonshi na huruwa cikin kohon zuciyar ta. Bayan Umma tagama mata nasiha tafito cikin sanyin jiki tana mai jin tausayin Ramatu sosai acikin ranta soboda itama tasan Zafin so. Cemusu tayi Ramatu tayi bacci , cikin jin haushin mama Salamatu tace"bacci ko munafurci??" Akidime mama take kallon ta cos tinda take bata taba jin daya ta fadawa daya irin wannan kalman bah koda kuwa acikin wasa. "Ayyerh in ta tashi ace ina gaishe ta"Abubakar yafada cikin sakin fuska. Murtuke fuska Salamatu tayi jin abinda yace cikin sauri tace wa maman su sun wuce. Mama kam ta kasa magana don mamakin chanzawar halin yar tata... Kowani jumma'a sai Malam yazo wajenta amma daga gaisuwa Sai kowanne su yayi shiru wai soboda yanxu mah don tana dan jin nauyin shi. Kwanaki sunja inda ake neman wata uku amma haryanzu Ramatu bata tare bah... Sosai tadan miyarda jikinta kyawun ta yafara dawowa mama kuwa bata fasa bah don kullum saita mata nasiha mai ratsa zuciya ga gyaran jiki da ake mata soboda sauran kwana biyu ta tare... Abin mamaki in Salamatu tazo ko gaisuwan ta ma dakyar take amsawa shi din ma da hanci. Sosai ta damu hartana tambayan ta ko laifi tayi amma amsar dayace"nace miki kin min wani abu neh??" Fadawa mama tayi akan sabon halin da Salamatu ta tsiro dashi. Nan kuwa babansu ya aika aka ki.... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 29* *Zulyn Mourad* Nan kuwa babansu ya aika aka kirawo ta daga gidanta daddare kuwa saigata tazo. Kamar kodayaushe yauma haka ta kasance Ramatu ta gaisar da Dadanta amma usual da hanci ta amsa yaukam ma harda tsarabar harara kuma agaban mamansu. Zuwan babansu neh ya nutsar da su inda baba yatambaye Salamatu "wai koda akwai abinda Ramatu ta mata" Cikin kuka Salamatu tace"baba wai don wannan yarinyar bata da hankali har ta iya fadin cewan mijina takeso!!" Afirgice suke kallon ta inda baba ya cika da mamaki cos kokadan baida wannan labarin. Miyarda kallon shi yayi ga Ramatu Wanda take kallon cikin idon Salamatu. Sosai ranta ya baci ace ita dayakamata tadaina mata magana batayi bah sai ita. Gyaran muryan da baba yayi neh yadawo da ita daga tunanin da tashiga. "Baba danAllah amata iyaka da zuwa wajena dakuma wajen mijina" Bacin rai dabata shiga irin bah tajita aciki bata San lokacin

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138