Skip to content

Chapter 39

Chapter 39

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

dan murmushin takaici tayi "Zaki shigo hannu na yarinya" tafada acikin zuciyarta "Ki bata hakuri" yafada yana nuna mata Yusayrah Ko iskan daya kwaso shi bata shaka bah tayi cikin daki abinta cikin jin haushin shi "Umma?"yakira Umma ranshi a bace Batareda ta kalle shi soboda itama abinda yayi baimata bah tace "Toh miye kakeson ince bayan kai ka tabo ta??" Jin abinda Umma tace yasashi ficewa cikin bacin rai, harara Umma ta watsa wa Yusayrah kafin ta shige cikin dakin itama Cikin sanyin jiki Yusayrah ta tabe baki tareda cigaba da danna wayarta... ```2 days later...``` Zaune suke a palourn Umma inda Zuly tayi pillow da kafar Umma idonta lumshe kaman mai bacci ga wayarta akan kirjin ta as usual Jefi jefi Yusayrah dake shan juice ke kallon su tareda tabe baki. Tarr ta bude idonta tareda tashi zaune tana dafe saitin zuciyar ta "Lafiya koh" Umma ta tambaye ta Wasu siraran hawaye neh suka zubo mata cikin sauri ta dauke su da yatsarta dariya tayi tace" Umma nah Yay Mou dina" Ko jiran abinda Umma ke fada bata to bah tayi waje da gudu kanta ko dankwali babu Mara mata baya Umma da Yusayrah sukayi da sauri ko Umma bata dago miye take nufi bah Daidai kofar shigowa fadan taja ta tsaya wasu hawaye nasake zubo mata, sake sharewa tayi tayi murmushin farinciki shimfide asamar fuskar ta. Jiyayi ana kallon shi ga kuma bugun zuciyar shi daya karu gakuma wani iska mai dadi sai shigar shi yake yi ta koina Jikake timm sun zube akasa sanadiyar Runguman bazata data kai mishi Kowa awajen daskarewa sukayi suna kallon abinda Zuly tayi Iqbal kam tsantsan bacin rai baisan yaushe ya Mike tsaye bah Dariya ta fashe dashi tareda tashi kafin shima ya tashi, cikin farinciki tace" nafadar dakai wlhy wayyo yau ni Zulyn Mourad nayi karfi" Jinjinawa yayi ajikin motansu yana Jin kashi 50 acikin damuwar shi na tafiya Jin baiyi magana bane yasata miyarda hankalin ta gareshi Mamaki dukkan su suka shiga ganin ko wannen su a rame Takawa tayi gabanshi tareda daura hannunta a wuyanshi cikin muryan tausayi tace" Yay Mou dina miye neh haka naga ka rame" Murmushi yasakar mata tareda rungumeta itama rungumeshi tayi harda lumshe ido "Kema kin rame sosai" yafada hade da breaking hug din sake Rungumeshi tayi cos gani take tana sakinshi zai tafi "I miss you" suka fada kaman hadin baki Cikin kuka take fadin" you don't miss me Yay Mou , you don't kullum sainayi trying numbern ka kullum bana iya bacci mai kyau miye na maka to deserve such punishment" Ammi ganin Zuly zata karasa mata d'a yasa tace" Zulyn Mourad" Cakk ta tsaya tana zaro ido, kara Kiranta Ammi tayi sai asannan tajuya cikin Jin kunya tace" daman tare kuke?" Dariya suka saka sannan Ammi ta rungumeta zuwa jikinta tace"daman taya za'ayi kisan tare muke?" Ahankali tace" sannu da zuwa" Ahankali yataka zuwa wajen su Ammi sannan ya rabasu tareda sa Zulynshi ajikin shi yace "Har an fara karya min doka neh" Kallon shi tayi tace" am sorry" Jan hancinta yayi yace" it's okay Zulynah" "Manyan baki neh haka" Umma tafada da murmushi asamar fuskar ta Ammi neh takarasa wajen Umma tareda rike hannunta kafin ta rungumeta suka gaisa cikin nuna jin dadi ganin juna dukda daman basu taba haduwa bah Cikin larabci Ammi tamawa Mourad magana, Jan Zuly yayi yace" nagaji da tsayuwa Zulynah" Cire hannunta tayi daga nashi tace" zo in goyeka to nawan" Dariya yafashe dashi yace" Ina zaki iya Zulynah" Tsuke fuska tayi tace" nayi karfi fah Yanzu" Nuna ta yayi cikin zolaya yace"Da wannan uwar raman??" Turo baki tayi tace"ba duk kai kajawo bah" Zaro ido yayi yace" kiji tsoron Allah fah Zulynah" "Wlhy duk kai ka da na rame tsantsan tunanin ka " Jan kumatun ta yayi yace"Ayyerh sorry" Gyada kai tayi cikin jin dadi tareda sakalo hannunta a kugunshi "Keee!!" Yakira ta cikin kausasar murya, atsorace tajuya cos har tsakiyan kanta taji ke din Su Ammi dake gab da kulewa suka dan dakata Ahankali shima yajuya yana tunanin wani mahaukacin neh haka wanda ya firgita mai Zulynshi cos gabadaya ko lura da mutanen dake zaune baiyi bah Karaff idanunsu suka sarke cikin na juna dumm sukaji azuciyoyin su zuciyan Mourad har wani zafi yakeyi "Sakeshi ki wuce gida" yafada tareda takowa gabansu Kankame Mourad tayi sosai kafin ta turo baki tareda dagun kafada alaman baxata bah Ai bata farga bah tafara ganin stars , hannunshi bai gama sauka bah yaji wani irin naushi a hancinshi Take jini yafara zubowa kan kace miye har sun fara kokuwa dukda cewan Mourad bashi da wani karfi sosai hakan bai hanashi mawa Iqbal jina jina bah cos ran maza ya baci Dakyar aka kwace Iqbal a hannun Mourad inda Ammi tarike danta tana mamakin karfinshi dukda ba lafiya gareshi bah "Ammi ku barni nakoya mai hankali tinda bai dashi" yafada cikin huci Kwace kanshi yayi daga hannun Ammi sannan yaja hannun Zuly zuwa gaban Iqbal yace" wlhy da mutum ya taba Zulynah toh gwanda mishi yaje ya rungume transformer" Yana gama fadin hakan yayi cikin gida da Zuly, Zama yayi akan sofa tareda lumshe idanunshi Da sallama su Ammi suka shigo dakuma Yusayrah wanda akace ta wuce cikin gida za'a tafi da Iqbal asibiti Zama Zuly tayi agefen shi tana jin shakkan mishi magana cos bata taba ganinshi cikin wannan yanayin bah Sai ta kai hannu zata taba shi sai ta janye cikeda tsoro, tashi tayi zata shige cikin daki taji ya fizgo ta zuwa jikin shi "Wayyo Allah Umma nah ki bashi hakuri" tafada hawaye na gangaro mata Hade rai yayi sannan ya bude jajayen idonshi nan da nan Zuly takara tsurewa tana kokarin zille mishi cikin tashin hankali "Wai miye haka neh you're scaring me fah" tafada cikin kuka sosai Sakin fuskan shi yayi sannan yasa dariya yana mai kura mata ido Cakk ta tsaya da kuka sannan ta turo baki tace"wlhy bazan yarda bah ai wannan ma Jan alhaki neh" Dariya duka palourn yadauka amma banda Yusayrah wanda take cikeda mamakin su "Am sorry" yafada tareda rungumeta "Mu shiga ciki cos inkika ce na wa'inan drama guys din zaki bi toh bazamu bar nan bah" Umma tafada tareda Jan hannun Ammi zuwa cikin daki Gyara zaman ta tayi akan cinyarshi kafin tayi pecking din katuwar tabon sallahn goshin shi Murmushi yayi kadan yana Jin kaman su dauwama ahakan Dan juyawa tayi caraf idonta ya sarke ana Yusayrah data kafe su da ido "Kar mutum ya cinyemu fah" tafada tana yamutsa fuska Sai alokacin shima ya lura ashe akwai mutum acikin palourn, cikin sanyin jiki Yusayrah ta mike hade da ficewa daga palourn gabadaya "Ya naga jikin ki yasake wani fresh neh miye sirrin" yafada yana bin jikinta da hannun shi "Gyara akemin" "Ashe Zulynah zatayi aure " yafada cikin dauriya Farr da ido tayi tace" yess ohh bride to be kake ji" "I see but are you Happy??" Yafada gabanshi na faduwa "Am so so happy Yay Mou dina wlhy bansan yanda zanyi da rayuwata bah in akace za'a... _sick🤒🤒_ *Vote,comment&share* *Mhizzphydo *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 47* "Am so so happy Yay Mou dina

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138