Chapter 75
Chapter 75
nasa a hada maka dining" Jawota yayi ya zaunar daita yace"Kubar kayanku watarana zanci Amma ba yau bah" Murmushi tayi tace "ohk" Gyara murya yayi yace "Nazo neh muyi settling tsakaninmu" Murmushi tayi hawaye na saukowa daga cikin idanuwanta tace "Are you sure you're the one saying this? Gyada mata kai yayi yana rike hannayenta acikin nashi, rolling din idanuwa tayi tace "I will think about it" Zaro ido yayi cikin mamakin jin abinda tace shifa yazata yana fadin hakan zata fara tsalle tana murna amma wai zatayi tunani akai. "Yau Kuma Wani akeja wa aji"yafada yana tab'e baki Gyada tayi tace "Ai hakan yakamata ana muku" "Toh kardai aja ajin har ya tsinke soboda kinga Sabin jini masu neman irin na yawa neh dasu"yafada yana dage giranshi daya "Ai duk yarinyan da tace kai takeso tana tareda babban matsala" shine abinda tafada aranta cos tabbas tasan bayin kanshi bane zuwa wajentan dayayi. Kallo shi tayi dakyau tace" kun waya neh daita?" Shafa sumar kanshi yayi yace"Tarame sosai Kaman mai yin ciwo Kuma natambayeta abinda yake damunta she said babu komai I think Zulynah yanzu hankali ya isheta cos she talked maturely and in dah neh ko tunani bazata yi bah zata fadamin but yau tanuna min tagirma" Runtse idanuwanta tayi sannan tabudesu fess akanshi ai daman tasan ruwa baya tsami banza, ajiyar zuciya tasauke tace" Kasan yanzu da dah ba daya bane" "Hakane barina koma gida zuwa gobe zandawo naji ko kingama jan ajin" yafada yana mikewa cikin sanyin jiki itama tamike tareda taka mishi.... ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ _ABUJA ,NIGERIA_ _BAYAN SATI DAYA....._ "DanAllah sister kifada min inda take Wlhy bana iya bacci" Iqbal yafada wa Lutfiyah cikin rawar murya "Ai Kasan bazan maka karya bah nima tin last week data kirani wayanta baikuma tafiya bah" Lutfiyah tafada cikin tausayawa soboda gaskiya yadamu dayawa cos kullum cikin zariya yakeyi agidanta, Gani tayi yana sharar kwalla kafin yamike yamata sai anjima, kallonshi takeyi tana mamakin abinda yafaru har Zuly tafita daga gida har tsawon sati gashi harda baby ahannunta "Allah sarki Zuly ko Ina kike haka?, Allah ya bayyana mana ku lafiya yakuma tsare ku"tafada Kaman zatayi kuka... "Wai nikam Maisona akan wannan yarinyar kabi kadamu har haka? Yarinyar da lokacin da baka da lafiya yawon bude ido tawuce abinta shine kawani zo kahana mu sukuni agida." Yusayrah tafada cikin yatsine "Heartbeat bazaki gane bane, kawai dai kitayani da Addua Allah yasa naganta" yafada cikin sanyin murya Tab'e baki tayi tace "kodai kafara sonta neh?" Juyowa yayi wajenta dasauri harda rike mata hannu yace" Inaga itama nafara sonta, yanzu dai Azare zan wuce nadubota Allah yasa tana chan" Duk ruwa da jini dake yawo ajikin Yusayrah yatsaya cak bata ankara bah taji zubowan hawaye daga idanuwanta kafin takaiga yin magana har Iqbal yafice, zaman dirshan tayi akasa tafara rusa kuka Kaman wanda akamawa mutuwa...... _AZARE, BAUCHI NIGERIA_ "Lafiya daiko naganka Kaman mai ciwo? Ina fatan ya'ta na lafiya?" Arazane yadago yakalli Umma dake zubo mishi tambayoyi cikin rawar murya yace "DanAllah kina nufin Zuly batazo nan bah?" Mikewa Umma tayi cikin tashin hankali tace"bangane bah, rabon Zuly da nan shine lokacin daka kawota kuma tin wancan satin nake kiran wayanta baya shiga" Wani irin mugun Sara yaji akanshi before you know it kawai naga Iqbal ya zube kasa asume , bakaramin rudani Umma tashiga bah cikin hanzari ta nufi cikin fada... "Kuce mata tadawo Wlhy bazan sake bah wannan ma sharrin shedan neh"yafada yana kuka Kaman karamin yaro "Kai bamuson shashanci fada mana abinda yafaru" Malam yafada a kaushashe, hadiye wani yawu yayi cikin fargaba yahau sanar musu da abinda yafaru, wata jijitacciyar Mari Umma tadauke shi dashi tsabar bacin rai har kuka takeyi tana nuna shi da yatsa bakinta na son furta magana "Abinda kayi kokadan bai dace bah amma itama baikamata ace tabar gida bah harda zancen zuwa kotu ai wannan baifi abinda za'a sasanta agida b.." "Sasanta miye Malam? Yanzu abinda zaka fada kenan?upon duk abinda tamai arayuwa amma yasaka mata da wannan?ciki uku fah yazubarwa yarinya what if su kadai Allah zaibata? Agaskiya bazata koma mishi bah saukin ka daya Shine kawai yasakar mun yarinya ai ba shine autar maza bah,in bama kaddara bah ai Zuly ba sa'ar aurenka bace,kuma daman tin ba yau bah na lura baka kwatanta adalci atsakanin su Don haka kabani takaddar ta Kuma Wlhy kanemo min diyata in bahaka ba...." takatse Malam dafada cikin kuka Kuka Iqbal yasake fashewa dashi yana rokon Umma wai bazai sake bah, Malam neh yadafa kafadarshi yace.... *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 80* Al-Hussain Abu Sameer this page is yours.... Kuka Iqbal yasake fashewa dashi yana rokon Umma wai bazai sake bah, Malam neh yadafa kafadarshi yace" ka kwantar da hankalin ka zamuga abinda Allah zaiyi" Kafin Malam yagama magana har anyi sallama abakin kofa, amsa sallaman sukayi Suna karewa mutumin dake sanye da coat, gaishe su yayi suka amsa sannan yakalli Iqbal yace" naje gida ance mun tafiyanka kenan Azare shiyasa nabiyo bayanka"... ganin Iqbal din baiyi magana bane yasa shi zura hannunshi cikin jakan dake rataye abayanshi yaciro envelop yace "Daga kotu aka aikoni" hannu narawa yakarbi envelope din "Tana Ina?" Yafada cikin goge zufan dasuka wanke mai fuska "Waye kenan?"mutumin yafada yana zuge jakanshi "Wacce tabaka wannan" tsayawa mutumin yayi ya kallo Iqbal for few seconds kafin yace "Ni messengern kotu neh don haka bansan wacece kake magana akanta bah" yanagama fadin hakan yamusu sallama sannan yafice. "Bude mugani" Malam yafada yana kallon Iqbal, budewa Iqbal yayi ranshi duk bah dadi ahankali yace "Sammacin zuwa kotu neh jibi" "Gaskiya bata kyauta bah ai da koh shawara ma saitayi damu"Malam yafada yana kallon Umma da har yanxu bata daina hawaye bah "Shawara? Shawara fah kace! Shi lokacin dayake zubar mata da ciki ya nemi shawarar kowa neh? Shine kake cewa data nemi shawara? Ai tamin daidai Allah yakaimu jibi" tana gama fadin hakan tayi shigewarta cikin daki abinta. "Toh Allah yakaimu jibin tinda bamusan inda take bah" Malam yafada cikin kwantar da murya Hawayen fuskar shi yashare yace" Amee"... Babu abinda kake ji a toilet din sai tarinta Wanda kwana biyun nan satayishi, tissue tasa tagoge bakin ta wanda duk jini neh, kallon fuskarta tayi acikin Mirrow sannan tafashe da kuka, duk takode tayi Wani irin fari ga idanuwanta duk Sun koma ciki harda rami wajen idanuwanta yayi ga wani irin bakin da wajen yayi, Cikinta ta rike tana kallon kanta a mirror tace " miyesa! Ka shigeni lokacin da banshirya bah nasan Kaima zubar dakai za'a yi your father is a murderer! KO dai kawai nazubar dakai neh? No bazan iya Kisa bah , kawai dai zan haife ka muzauna mu ukunmu nida kai dakuma babynah , zamu tafi waje mai nisa inda babu mai takura mana ! Koh dear?" Tafada tana shafa cikinta "Komai zai kare daga gobe, zai sakeni nima nahuta wa rayuwa nah" hawayen fuskarta tashare sannan tawanke fuskarta kafin tafito. Kasa tasauka inda tasamu Babynta nawasa gakuma Chirstine na tayata hada puzzle, karasawa wajen su tayi sannan tanemi waje tazauna cikin rashin kwarin jiki, "Kina bukatar Wani abu neh?" Christine ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138