Chapter 64
Chapter 64
said you should get out" Kallon Ammi tayi tana hawaye ,gyada mata kai Ammi tayi alaman taje, fita tayi tana jin kunci acikin zuciyarta, "Mourad zamuyi magana"Ammi tafada fuska ba wasa Kallon Ammi yayi kawai tareda jinjina bayanshi ajikin sofa tareda kurb'an ruwa "Akwai aurenka akan Qudsiyah" Wani irin shakewa yayi da ruwa nan da nan yafara tari kaman ba gobe, dasauri Ammi takarasa wajen shi tana buga bayanshi, matsawa yayi daga wajenta alamun bai bukatan sympathy dinta, Zaman dirshan yayi akasa bayan tarin ya lafa yana sauke ajiyar zuciya gakuma hawaye na zubo mishi, har wani Jiri Jiri yakeji daga zaunen dayake, Zama Ammi tayi agefen shi tace" soboda kai muka aura maka ita" "Ni nace inasonta?"yatambaya yana runtse idanuwan shi cikin tsananin bacin rai "A'a dear, you were sick kuma kanada bukatar hakan shiyasa babanta yace adaura muku aure tinda yar uwarka ceh... She loves you tinda kake jinya itake kula dakai, tayi maka kokari sosai , she quit her job soboda kai, bata da lokacin kanta duk soboda kai amma yanzu kace ta tafi?... I don't think ka mata adalci.... Pls move on with your life, Yanzu Zuly is no longer yours try to... To forget her" Arikice yake kallon ta yace"bazan iya mantawa daita bah,itace rayuwata Ammi .... Am such a fool Ammi , nice najawo komai cos bantaba cemata ina kaunarta bah saidai nace inasonta, I thought wannan kalman duk daya neh ashe bahaka bane, Ta fadamin cewa SO is LIKE while KAUNA is LOVE, natabbata da cewa nayi ina kaunarta da yanzu tana Matsayin Zulyn Mourad dinta, Ammi am hating everything wlhy bansan yazanyi bah" "Addua zakayi" "Sau nawa kuma Ammi?, Kullum saina tashi sallar dare namikawa Allah bukatuna, kullum Addua shine Allah ya mallaka min Zuly, nagaji Ammi" Yafada yana kuka sosai kaman karamin yaro, ganin yana rike kirjinshi neh yasa Ammi jijiga shi tace"keep quit inada solution" Tsit kakeji yayi shiru harda goge hawayenshi, "Addua zamu cigaba dayi cos Addua baya yawa kuma Allah maji rokon bayinshi neh kaji koh?" Gyada kanshi yayi yana runguman Ammi, "Qudsiyah!!!....dagowa yayi yakalli Ammi datayi magana cigaba tayi dafadin.... Inason ka dauke aurentan da aka maka amtsayin kaddara amma in bakaso bana maka dole zaka iya sauwaka mata" Numfasawa yayi yana jin tukikin bakin ciki yana taso mai cikin dakewa yace... _manage_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 69* "Bazan sauwake mata bah! Allah yasa hakan shine mafi alkheri" yafada tareda mikewa cikin layi kaman wanda yasha giya ya kama hanyan stairs, Cikeda tausayinshi tabishi da kallo, Siyah lab'e(nace sana'a) takaraso cikin parlourn zuciyarta wasai. "Nagode Ammi"tafada cikin farinciki tana runguman Ammi... ★★★★★★★★★ _Abuja,Nigeria_ Papern dake hannunta take kallo cikeda mamaki cos tasan ita bata ajiye tarkace acikin Jakarta, Tsaki taja tana nufan wajen dustbin din dakinta dashi kasancewanta mai tsabta "Lafiya ko My Lut?"taji antambaye ta daga bayanta Juyowa tayi takalle shi kafin tasaki murmushi tace"wlhy datti nagani acikin jaka nah shine zan yasar" "Datti kuma dear?"yatambaya yana karasowa wajenta "Erh kaganshi"tafada tana nuna mai clean papern da aka mishi nad'i mai kyau "Kardai abu mai muhimmanci neh aciki cos baiyi kama da datti bah"yafada yana karban papern daga hannunta Sakin mishi papern tayi tana wucewa wajen bedside mirror tareda jan stool tazauna "What!!!" Taji yafada daga bayanta,juyowa tayi takalle shi yanda ya wani zaro idanuwan shi "Miye faru"tafada atsorace "Aina kika hadu da MISS ZULFA?" Dariyan karaina min hankali tayi tace"wacce kenan?" "Su nawa kika sani?"yatambaya yana karasowa wajenta "Nikam ko a hoto ban tab'a ganinta ba balle kuma azahiri"ta bashi amsa tana mai shafa cleanser afuskarta "Then wannan fah?"yafada yana Mika mata papern Zaro Ido tayi tana tashi tsaye har towel din dake jikinta na kokarin kuncewa Hannunta daya tarufe bakinta dashi cikin tsoro,juya papern tayi taga an rubuta _"Nagode sosai Bansan da miye zan saka miki bah Anty, amma ga wannan hope baiyi kadan bah?"_ "Zuly ceh!!!"tafada cikeda mamaki tana kallon mijinta "Wacce?" "Zulyn dakasani" "Unbelievable!!!" "No wonder ranan damuke asibiti da aka kirani akace MISS ZULFA bah lafiya tace min itace amma sai nakaryata " tafada cikin sanyin murya "Shiyasa akace don't underestimate anybody" yafada yana kama ta zuwa jikinshi, Wayarta tadauka takira wani number babu dadewa aka daga cikin farinciki tace"dady you won't believe what happened" Banji miye akace daga dayan bangaren bah tace"it's a surprise amma sai gobe zan fada maka" Suna gama magana ta kashe wayan tace"yakamata nakirata na mata godiya koh? "No ai godiya akan waya yayi kadan kibari gobe saimuje mu mata godiya har gida" "Yauwa ka kawo shawara"tafada tana komawa zaune... ★★★★★★★★ Sosai Zuly tarame tayi duhu tsantsan damuwa kuma tin ranan da Iqbal yayi raping dinta bai sake shigowa koda dubata bah itama kuma bata damu bah acewarta abinda yake damunta mah ya isheta kuma itama bata sake lek'a koda bakin kofan part dinta bah... Yanzu ma haka zane takeyi a dakin zanenta cos yanzu duk kwangilan da aka kawo karba takeyi tayishi duk soboda kar Iqbal yasamu, Iqbal ma sosai abubuwa suka chakube mai ganin baya samun kwangila yanzu dadin abinma yanada business amma zuciyarshi fal mamaki soboda ya tabbata MISS ZULFA bazata tare mai cigaba bah... Ringing din wayarta neh yakatse ta daga abinda takeyi cos tasa Christine ta siyo mata wani amma ba irin wanda dah take amfani dashi bah,yar tsaki taja tareda nufan inda wayar yake, Sunan datagani yasata daukan wayan dasauri tareda karawa a kunne duk paint ya b'ata mata gefen fuska "Anty na kina lafiya?" Tafada cikin sanyin murya, banji miye aka fada bah naji tace "Kibani 5 mins zan kiraki"katse wayan tayi tana jan tsaki tareda yamutsa fuska tana kuma danna wayarta kafin takara k'arawa a kunne, har yagama ringing ba'a daga bah, Wani tsakin takuma jah sannan tayi yar danne-danne awayar kafin ta sake dailing numbern tace "Ohk Anty saikunzo"ajiye wayar tayi tacigaba da abinda takeyi... Fitowar shi kenan daga wakan yaga missed call dakuma message, Budewa yayi yana karantawa kaman haka _Hi Mr! Nakira baka dauka bah daman cemaka zanyi zuwa nan da awa daya zanyi bak'i wato Anty and her Husband so kuma nabasu go ahead din zuwa,inkuma baka yarda da zuwan su bah kayi gaggawar sanar dani,frm Zuly_ Murmushi kawai yasake cos tin ba yau bah ya lura bata mawa mutum miss call dayafi daya,shafa kanshi tareda ajiye wayar shi yacigaba da abinda yakeyi. Saukowa takeyi ahankali daga stairs din da zumbulelliyar khimar dinta har k'asa mai hannu, ko gyara fuskarta batayi bah cos bata san color paint ya b'ata mata bah, Saukar ta yayi daidai da fitowar Iqbal daga cikin kitchen da cup a hannunshi, Cakk yatsaya yana kallonta, sati 1 daya kwashe bai ganta bah sai yaga ma takara mishi kyau, Tana lura dashi ta k'awar da kanta daga bangaren shi tana mai cigaba da tafiya "Ke!!!"yafada cikin kausassar murya, tsayawa tayi cakk ta runtse idanuwanta gabanta na wani irin bugu tsantsan tsoro, Ai bata farga bah sai sanda taji numfashinshi awajen fuskarta, Matsawa tayi baya tana kokarin ratsawa ta gefenshi still bata bude idanuwanta bah, Fizgota yayi ya matseta da jikinshi yana sakin ajiyar zuciya dakuma murmushin da ni kaina Phydo baisan namiye bah, Muryan shi taji yace"baki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138