Skip to content

Chapter 45

Chapter 45

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

kace Yay Mou bakace Zulynah bah ko kamanta Zuly is yours neh??" Tafada tana kallon kwayar jajayen idanunshi Kauda idanunshi yayi cos she's breaking him into pieces yanda takeyi ahankali yace" pls mana" Sake shi tayi cikin jin haushin shi yanda yake nuna rashin damuwa akan abubuwan datake yi Zama tayi cikin nutsuwa tareda kauda idanunta daga gareshi tace" to hell" "Yah Salam Zuly am sorry don't mean to hurt you" yafada sounding care free forgetting akwai mutane awajen cos daidai wajenta yayi Turo baki tayi tace"apology not accepted" Kama kunnenshi yayi da hannu biyu yace" so so sorry dear" Kallon shi tayi ta nuna lips dinta tace" one liplock and apology accepted" Iqbal jiyayi kaman ana watsa mai ruwan zafi cikin bacin rai yace" ke!!!" Firgita Zuly tayi tana zaro Ido sai asannan ta tina ashe agaban Malam suke Zama Mourad yayi akasa yana cire tsadadden hulan kanshi ya ajiye agefen shi yana mai shafa lausasiyar sumar kanshi da soft white palm dinshi Turo baki Zuly tayi idonta cikeda hawaye tace"Malam danAllah karaba aurena da Iqbal ka hada ni da Yay Mou dina" Sosai Malam ke nazarin su daya bayan daya kallon shi yamiyar wajen Zuly datayi magana yace" ko miye sa?" Dan murmushi tayi cikin dan jin dadi tace" gabadaya ban dace da Iqbal bah" "Dawa kika dace toh?" "Da Yay Mou dina kaga kuma muna son junan mu pls karaba aurena da Iqbal"tafada cikin hawaye tana mai hada hannayenta waje guda Manyan mutane kwarai sun jinjina karfin rashin kunyar Zuly inda suka dinga yin kuskus akasa "Ko kana da abin fada Iqbal??" Malam ya tambaye shi Sunkuyar da kanshi yayi cikin takaicin cin kashin da Zuly ke mishi agaban mutane ahankali cikin sanyin murya mai tareda tsantsan biyayya yace" agaskiya banji dadin yanda al'amarin nan suka kasance bah amma duk hukuncin daka yanke inshaAllah shi za'ayi" Gyada kai Malam yayi yana nazarin Iqbal sosai yake cikin rudani cos dukka maza biyun yake ganin soyayyan Zuly acikin kwayar idanunsu Gani yayi in bai raba auren bah baiyi wa Mourad adalci bah ajiyar zuciya yasauke yana jin tausayin su nashiga zuciyar shi Gyaran murya yayi yace... #team ZulynMourad #team ZulynIqbal *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* _wannan page din naka neh Alhussain Abu Sameer,ina mika maka sakon godiyata na mussaman_ *Page 52* Gyaran murya yayi yace" Yanzu ke Zulfa kinsan da kina son Mourad kika amince da auren Iqbal" Sunkuyar da kanta tayi tace" ai dah banyi wannan tunanin bane sai yau DanAllah araba auren" Tsaki yaja yace" dayake kin miyar damu shashashu irin ki bah, kin miyar damu kananun mutane koh?" Girgiza kanta tahau yi kirjin ta na wani irin bada sauti har kwalla sun fara sauko mata amma har lokacin idonta acikin nashi "Toh kisani bazaki miyar damu mutanen banza bah don haka babu auren da za'a raba kije ki zauna da mijin ki dakuma abokiyar zaman ki" Wani irin dagowa Mourad yayi jin wai abokiyar Zama wato in yagane abinda Malam ke nufi kenan ba ita kadai bace yanada wata matan "Yah Salam"ya furta ahankali hannun shi saitin kirjin shi cos jiyake in bai rike wajan bah fadowa zuciyar shi zaiyi Koda ace ma Zulynshi ba shi zata aura bah baikamata ace ta auri mai mata bah Babu abinda kakeji banda sautin kukan Zuly dake tashi tana fadin ita wlhy tafasa auren araba Tsawa mai martaba ya daka mata tayi tsit sannan yace" Mourad kayi hakuri koh , Allah zai baka naka daman matar mutum kabarinsa" Murmushin yake Mourad yasake tareda cire hannun shi awajan saitin zuciyar shi, Cikin dauriya yace" ba damuwa wlhy Malam Allah yasa hakan shine mafi Alkheri" Jinjina kai mutanen wajen suka hau yi suna mamakin shi cos duk wanda yakalle shi zai gane dauriya kurum yakeyi Wani tausayin shi Malam yaji amma kuma in har ya raba auren za'ace baiyi wa Iqbal adalci bah gwanda kawai ya bar auren tin an riga da an daura da ace ba'a daura bah toh zai iya yin abinda suke so amma yanzu kan Allah yahada Mourad din da rabon shi. Sosai Iqbal yaji dadin rashin raba su da Malam baiyi bah har wani murmushin mugunta yake sakewa Sallaman su yayi,sanda aka yi dakyar Zulfa tabar wajan cos cewa tayi babu inda zata sai Iqbal ya saketa Da taimakon Ammi Mourad yashige cikin dakin da aka ware mishi while Umma tashige da Zulfa cikin nata dakin inda har lokacin bata daina kuka bah. "Ammi nah mutuwa zanyi" yafada dakyar kanshi akan cinyar Ammi Shafa kan danta tayi cikin tausayawa tace" kadaina magana haka bazaka mutu yanzu bah Wani irin kuka yasake yana Jin wani irin zafi daga kowani sashi na jikin shi saukin abin ma yana Addua azuciyarshi "Am burning Ammi" yafada cikin kuka kaman wani karamin yaro "Daman nafada maka _a bari ya huce,shi ke kawo rabon wani_ amma kayi biris ai ga irinta nan"inji Ammi kenan cikin dacin murya "Ammi nah miye zanyi yanzu??"ya tambaya cikin hawaye "_Hakuri!!!_ shi zakayi tinda Allah yayi ba rabon ka bace kuma _rabo sai maishi_ kaima Allah yakawo naka rabon kuma yabaka wanda tafita" "Ammi nah babu wacce zata fiyemin Zulynah" "A ganin ka bah? Allah dai yasa hakan shine mafi alheri agaremu duka" "Ameen" yafurta ahankali "So yanzu abinda yakamata yanzu shine kaje ka tausasa Zulyn Mourad cos kaga yanzu matar aurece baikamata ace tana fadin ita wani takeso bah, zunubi take kwasa so go and persuade her" Tashi yayi yana share hawayen shi cikin dakiya yace"banason Zulynah ta kwashi zunubi I will try to be strong" Murmushin karfin hali Ammi tasake ganin yanda ya wani nutsu... "Kiyi hakuri kidaina kukan nan inba sokike ciwo yakama ki bah" Kuwah tafada cikin sanyin murya "Yanzu shikenan an raba ni da Yay Mou dina kenan?, Yanzu all those yawo damuke zuwa bazamu sakeyi bah, yanzu kenan agidan Iqbal zan kare rayuwata?, Coffee damuke zuwa sha babu shi , yanzu babu wanda zai tsaya sauraran Shirmena " Tafada cikin sheshekar kuka Tabe baki Kuwah tayi tana ji kaman ta mazge zuly cos taga alama zuly bata dauki abubuwan serious bah Komiye ta tina oho naga tasaki dariya kaman wata sabuwar kamu Cikin sauri Kuwah tamatse agefe tana mamakin sauyawarta farat daya A dad dare tace"Lafiya dai koh" Share hawayen ta tayi still akwai murmushi asamar fuskarta tace" natina maganan mu da Yay Mou neh ai" "Wani magana kenan?" Ta tambaye ta cikin mamaki cos ita fa azaton ko wani Abu neh yashige zulfan "Yay Mou neh yace min.... _ko miye yace mata haka🤔_ _manage this naso namuku yafi haka but yau I was totally busy shiyasa_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 53* "Yay Mou neh yace min konayi aure agida daya zamu zauna dashi" Wani irin kallon kinma haukace Kuwah kebinta dashi kafin tace" wai ke wata irinyan mahaukaciya ce? Ina kika taba ganin anyi haka?" Turo baki tayi tace"toh aini ma haka yacemin" Tsaki Kuwah taja zatayi magana kenan Mourad yashigoda sallama, tashi tayi zata tarbeshi Kaman yanda tasaba yayi saurin dakatar daita da hannu Gaishe shi Kuwah tayi kafin tafice domin basu waje cos ta fahimci da

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138