Chapter 85
Chapter 85
barka da zuwa cikin sakakkiyar fuska. Inna kuwa sai kiran kananun y'ay'anta take yi tana fa'din "ku je ku yiwa Adda Yabi oyoyo." Na fito da alawa na dinga bawa kowa a hannunsa. Tun fil'azal kyautar alawar da nake yi musu ya sanya suka fi sakewa da ni. Dakin mama na fara shiga na gaisheta na ajiye mata omonta zare guda. Sannan na shiga na Inna na bata nata. Sai kuma na dawo dakinmu na baje. Na fa'da kan gado na fashe da kuka a hankali. Ta zauna jikinta na rawa ta ce "Duk yadda jikinkinki ya nuna kina zaune k'alau ashe ba hakan ba ne. Daga zuwanki zaki daga mini hankali, ki shafe murnar da na ke ciki ta ganin ki, cikin yanayi me kyau?" Na share idon na ce "Ai ke ce "Baki taba zuwa mini ba. Kowa a gidan nan ya je amma ban da ke. Ko har yau fishi ki ke yi da ni Gwaggo?" Ta ri'ke hannuna ta ce "Ba komai a zuciyata game da ke sai alheri mai yawa Yabi. To me zan je na yi miki ne? Babanku ya je. Mama ta je, Inna ta je, yayarki tana zuwa. To su duk kin raina k'ok'arinsu?" Na juyar da fuska na ce "Ban raina ba Gwaggo. Amma ina so ki zo". Ta mike ta ce "Zan zo. Amma sai kin haihu." Na rufe fuskata domin kunya na ji irin sosai din nan. ✍️ *UMM NIHLA COLLECTIONS* *Ta k'ware wajen kawo yadina masu kyau da sauki, cotton da silk, embroidered, Batik* *A Malaysia take daga can kuma take turo su Kano direct. Dan haka kayanta akan farashi sari take bayarwa, daga guda daya har zuwa dari zaku samu* *Kayan ta masu aminci da rahusa ne, ku tuntube ta Whatsapp dan ganin JERIN gwanon yadinanta da basa kode wa ko jeme wa*. *07020695644* *What's app only*. *Oriflame products* *Daga make up artist din Guduyo* *Idan kina bukatar Oriflame products ko wanne irin ne, ko Kuma kina sha'awar yin register da su*. *Ki tuntubemi babbar dealer din su Aisha lame* *Ina kuma fad'a muku akwai da daddan ganyen shayi na Lame Tea* *Akwai pop corn* *07036662633* 57&58. Yini na yi cikin farin ciki. Domin Baban Marina tunda ya dawo cin abinci da azahar, bai fita ba. Zama ya yi muke hira ni da shi domin ba k'aramin da'din ganina ya yi ba. Sai da aka fara kiran sallar la'asar sannan muka yi sallama ya fice. Sai dare kuwa muka tafi kamar yadda ya yi mini al'kawari. Albarka na sha ta daga wajen mahaifana har da Dada ma. A k'ofar gida ina shirin d'ale wa mashin din, sai ga Baban Tsakiya. Na yi kamar ban gan shi ba, na dauke kai. Tijjani ya mini inkiyar na gaishe shi amma na waske. Sai shine da kansa ya ce "Tijjani wannan ba Yabi ba ce?". Kafin ya ba shi amsa Na rusuna ka'dan na ce "Baban Tsakiya ina yini". Ya ce "Ai har yanzu ba zaki daina kama suna da inkiya ba?" Ban ce komai ba daga hakan. Na haye mashin d'in ko kunyarsa ban ji ba. Duk da yana kallona haka na dafa Tijjani da zan hau din, tunda har yau ba zai shafa mini lafiya ba. Ya kad'a kai ya ce "Tijjani Allah ya k'ara maka hakuri da juriya". Ya kasa amsa masa, amma gaba'daya na ga ya yi wani iri. Kafin ya ja mashin din sai ga J ya fito da alamu tare suke da mahaifin nasa. Ya mika wa Tijjani hannu suka gaisa. Hasken solar da gwamnati ta kafa akan layika ta haske fuskokinmu tunda muna da ita a k'ofar gidanmu. Karon farko da na kalle shi ban ji wani abu na so ko na burge wa ya taso mini ba. Domin ko ranar da muka je gidansa yin barka sai da tsumin sonsa ya taso mini. Na bu'de baki na ce Yaya J ina yini, ya Baby?" Da wani irin yanayi ya ce "Lafiya k'alau Yabi. Ya kike, ya ruwa?" Na amsa da Alhamdulillah". Daga haka Tijjani ya ja mashin dinsa muka wuce. Lafiya k'alau muka isa gidan, muka gama uzzirinmu muka kwanta. Tsawon lokaci ina jiran na ji hannunsa a jikina shiru. Na dinga mutsu mutsu, amma bai motsa ba. Da k'yar na samu barci ya sure ni. Da asuba ma hakan ya yi, ga shi ya riga ya sabar mini da al'amarin dare da asuba basa wuce mu sai idan fashin sallah nake yi. Shi ma sai mun yi abubuwan da zamu samu nutsuwa. Na rasa yadda zan yi, domin kunya ta hana na fara kai hannuna gare shi. Na daure dai nima na share. Muka koma barci. Ni na fara tashi, na gyara gidan, na duba na ga akwai taliyar hausa. Nasan kuma yana sonta sosai. Sai kawai na d'ora jolof d'in ta. Ina shirin gamawa na ga ya fito ya yi band'aki. Can kuma ya fito da brush dinsa ya zauna daga gefe ya yi, sannan ya mayar ya ajiye. Maimakon ya shigo kicin ya taya ni mu k'arasa kamar yadda ya saba sai kawai na ga ya yi falo. Na fara jin wani iri a dalilin sauyinsa. Na dinga tunanin me ya faru. Amma na kasa gano ko na yi masa wani abu. Na gama, na tafasa shayi. Na ha'da komai na kai falon. Muka fara karyawa amma babu doguwar hira yadda ya saba mini. Muna zaune, jigum jigum yaro ya yi sallamah daga ba'kin k'ofa ya ce "Wai ana sallama da Tijjani". Na zabura na ce "Kai shigo". Ya shigo na kare masa kallo, gaba'daya ba zai wuce shekaru takwas ba. Na zare masa ido a dalilin na ji haushin gatsa sunan da ya yi. Na ce "Ba zaka ce ana sallama da maigidan ba sai ka wani gatsa sunasa tamkar sa'an ka. Zaka iya fa'din sunan Babanku gatsal?" Yaron ya yi shiru yana kallona da alamu ma tsorata ya yi kada na rufe shi da duka. Sai lokacin Bulkachuwa ya ce "Kai je ka ce "Ina zuwa". Ya mik'e ya bar ni. Tunda ya fita sai yamma ya dawo. Bai ce mini ga inda ya je ba, nima ban tambaya ba. Na gabatar masa da ruwa da abinci na yi tafiyata wajen k'unshina. Domin na fara jin haushin daddaurewar da yake yi mini haka siddan. Haka da daddare ma ya sake matse wa bai ta'ba ni ba. Kwanaki uku ke nan, muna haka, na fara k'osawa domin gaskiya ya riga ya yi mini sabo a harkar, tun ina turjiya, ina raki har na zama yar hannu da al'amarin nasa. Sannan na fahimci nima irin halittarsa ce da ni. Ina son harkar, ina jin da'din ta. Ban sani ba ko ya fahimci hakan ne shi yasa zai fara yi mini gayya. Sai na yun'kura zan tambaye shi dalilin sauyinsa sai na yi maza na fasa. Ina jaddada wa zuciyata na ja ajina. Shi da yake namiji ma ya yi jarumtar runtsi idonsa daga gare ni, sai ni mace ce zan k'osa?. Dan haka na yi hakuri, na zuba masa ido, amma gaba'daya bana cikin nutsuwa. Mussaman idan ya shek'a kwalliya ya baza turare sai na ji tamkar na yi tsalle na mak'ale shi. Sai ya fita nake samun damar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161