Skip to content

Chapter 156

Chapter 156

Bakar Taada Book One Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
Download Book

sai ganin status din danginmu nake babu kakkautawa dauke da hotunan Baban 2 babu kakkautawa Jikina ya sab'e da rawa na kasa gane me suke rubutawa domin gabad'aya na rikice! *Akwai kaya masu kyau a cikin farashi mai sauki* *Saiwowin maganin sanyi* *Saiwowin Tsumi* *Saiwowin dahuwar kaza* *Saiwowin dahuwar tattabaru* *Gumba* *Tsumin kwakwa* *Y'aya'n gadali* *Hadadden daka*. *Tsugunno mai sa a matse* *Goran tula* *Goran tula syrup* *Garin goran tula*. *Maganin gyaran nono*. *Zuma ta mussaman*. *Tsumi*. *Da sauran kayayyaki na mussaman da basu da illah*. * Domin kuwa asalin Saiwowin ne da ake kawo su daga Chad*. *Abu mai kyau shi ke siyar da kansa ku tuntube ni dan samun naku kayan cikin sauki da mututantawa. Ina aikawa ko ina a fad'in tarairaiyar Nijeriya* *08032773332* *Y'ar uwa, ya mukaji da bubukuwa?* *Daga nan fa har january kusan ko wanne sati akwai biki, in ba na kusa ba akwai na nesa, ban da tunanin gudunmuwa da ma kudin man da zakaje bikin ga tunanin abunda zaka saka.* *Balle ace maaikaciya ce ko CEO ce kina business din ki, kinsan all eyes on you🧐, ke ba sayen atamfa ba komi tsadanta anyo copynta, shima lace haka, cabdi! To albishirinki yar uwa!* *UMM NIHLA malaysianfabrics ta dauke miki damuwa, tana da fabrics kala kala masu sauki da inganci kuma babu inda zaki samesu in ba wurinta ba, kije taro ki haska kowa sai ya tambaye ki me kika saka ina kika samu💃 maza garzaya gurinta kusa labule.* https://wa.me/message/F3EWRSHQPQAAH1 *Kawata Janafty zata yi muku reposting din littafin Zaman Gidanmu*. *Kada a manta da littafan marubutan Dab'i* *Hajiya SALIHA ABUBAKAR ZARIA* *Hajiya Hafsat C SODANGI* *Hajiya Maryam Kabir Mashi* *Hajiya HANNE ADO ABDULLAHI* *INA KAWO MAGANIN GYARA MASU KYAU DAGA CHAD DA SUDAN* *MAGANIN SANYI SADIDAN* *INA AIKAWA KO INA A K'ASAR NAN* *BA ZAI YIWU NA TALLATA MUKU ABIN DA BA SHI DA KYAU KO INGANCI BA. DOMIN SOYAYYA DA AMINCI NE A TSAKANINA DA KU MASOYA RUBUTUNA* *KU JARRABA SAIWOWIN DAHUWAR KAZA DA TATTABARU KU GA NI* *KAZALIKA MAGANIN SANYI DA TSUMIN GORAN TULA BABU NA BIYUNSU* *GA Y'AYA'N GADALI DA YAKE SHA YANZU MAGANI YANZU* *ASALIN DAKA NA EMERGENCY* *DA GUMBA DA KUMA TSUMIN KWAKWA DA ZUMA NA SHARHOLIYA* *TUNTUBE NI KAWAI TA WHAT'S APP.DAN SAMUN BAYANI NA SOSAI* *KU GYARA KANKU, KU GYARA Y'AYA'LNKU* *MASU SHIRIN AURAR DA YARANSU KO KANNENSU A ZO A SAMA MASU KAYA MASU NAGARTA* *08032773332* *NA GODE* *Alhamdulillah! Alhamdulillah!* *Nasararorin da na samu a wannan labarin tabbas daga Allah ne* *Na gode masa da ya bani lafiya da azanci*. *Na gode masa da ya bani ikon sauke nauyinku, na gode da ban ja muku rai ba*. *Idan rayuwa da lafiya sun cigaba da wanzuwa mini zamu sake haduwa a wani sabon littafina*. *Idan kuwa ba'a samu damar hakan ba, to na gode muku gabad'aya da soyayyarku ga rubutuna* *Allah ya shiryemu ya shirya zuria.* *Wallahi ina matukar alfahari da duk wacce ta saka kudinta ta siyi wannan labari*. *Ubangiji ya fini yabawa, ya rufa muku asiri duniya da lahira*. *Lokaci ba zai bani na kama sunan kowa ba*. *Domin shafin ya yi kad'an na zayyano sunayen mutanen da suka yi mini karamci ta sanadin rubutu*. *Labarin Bakar Taada ya janyo mini mutanen da basu san komai ba sai alheri*. *Mahaifina a lokacin da yake raye yana yawan ce mini ke y'ar gata ce Surayya* *Na gasgata shi, domin kullum Ubangiji cikin kewaye ni yake da rufin asiri mai yawa, yana ta had'a ni da mutanan arziki da suke ta mayar da ni gayya a cikin jama'a* *Na gode sosai Allah ya kewaye y'aya'nku da rufin asiri mai yawa*. *Zan yi KEWARKU Wallahi!*. Na nutsu na lalubo na Aliyu sai na ga hoton Bulkachuwa sannan ya rubuta Barka da samun yanci Yaya. Allah yasa wannan al'amarin ya zame maka tsanin shahararka a duniya." Na bude murya sosai na ce "jama'a Tijjani ya fito, an sake shi. Gabadaya na rikice, na rikita su. Da k'yar na nutsu na musu bayani. Dada aka fad'i aka yi sujjuda. Ni da Baba muka yi maza muka but bayanta muma muka yagi sukjadar. Ta zabura ta ce "Haramin zan koma. Duk da dare ne bamu hanata ba, muma muka bi bayan ta. Bayan mun je dakin Baba baya nan tabbacin yana masallaci a can zai kwana. Duk son mun gan shi bamu samu zarafin hakan ba. Sai da gari ya waye muka dawo masauki. Ai kuwa gabadaya muka kutsa dakin da yake ciki. Muka hau rigen yi masa albishir. Muna tare a dakin Aliyu ya kira ni vedio call. Aka gaisa aka yi murna, ya nuno mana fuskar Tijjani da ya kare da hannu. Da k'yar ya ce "Ina gaishe ku gabadaya. Na gode sosai. A kuma sake yiwa Ubangiji godiya. Duk yadda nake jin dad'i a Makkah amma sai na ji kwnanaki hudun da suka rage gabad'aya sun mini tsauri. Ji nake tamkar na bude ido na gan ni a BAUCHI. ** *Yadda al'amarin ya kasance* Rundunar ta gurfanar da Alhaji Auta a gaban kotu domin da kansa ya kai karar kansa ofishin y'an sanda ya tabbatar musu laifinsa akan abin da ya yiwa Tijjani. Cikin kuka ya ce "Na aikata BAK'AR TA'ADA, na bari sharrin zuciya da shaidan sun janyo mini wahala. Tunda aka rufe yaron nan. Al'amarina ya sake kacame mini, kullum masifu sake yi mini k'awanya suke yi. Dan haka na zabi na kubuta daga azabar lahira. Tiryan tiryan ya yiwa y'an sanda bayani yadda ya shirya komai. Take aka k'ira yan jaridu na radio da talabijin ya maimata a gabansu. Nan da nan abu ya watsu a BAUCHI da kewaye ko ina maganar ake yi. Sai Allah wadai ake yi da halin Alh Auta. Wasu kuwa su ce ya yi sa'a ma da ya zabi ya fadi gaskiya ya samu sassaucin kwanciyar kabari. Wasu kuwa su ce Yasin aka yi ta buga masa da alkunut shiyasa ya kasa gaba ya kasa baya har sai da ya fito ya lashe amansa. Mai dakin gwamna na zaune a katafaren falonta tare da mai girma gwamana suna kallon N.T.A BAUCHI. Suna kallon yadda kae nuna Alh Auta kai tsaye (live) yana bayanin tuggun da ya had'a. Take ta tuna labarin da Yabi mai lalle ta yi mata. Nan da nan ta ce "Yallabai ka yi magana a gaggauta sako yaron d aka yiwa kaAmzfin nan babu dogon turanci. Ina sake rokon gwamyta bashi Wani abu na diyya bisa samaye shi da aka yi babu laifinsa. Sannan a gaggauta gurfanar da wannan tsohon banzan a gaban kuliya. Idan ka gaggauta sakinsa tare da yi masa wani alheri jama'a zasu sake son ka su tabbatar adali ne. Tunda a yanzu babu abin da zai dauki hankalin al'ummar BAUCHI irin wannan al'amarin ". Take kuwa ya dauki waya ya yi magana da mahukunta. Kasa da awa daya aka.gata ganin Tijjani a talabijin, tare da jajanta masa. Gwamnati kuma ya bashi kyautar milyan ashirin bisa bata masa lokaci da suna da aka yi. Bayan haka take gwamna ya bashi S.A. wato mai bashi shawara akan gidajen gyaran hali. Ba a jima ba sai ga hukumar kare hakkin dan Adam sun dauke shi aiki. Haka ta costom da kuma hukumar kula da kiyaye safarar

Table of Contents

Chapters

161 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161