Chapter 58
Chapter 58
DAN GANIN JERIN KAYAN DA TAKE DA SU* *TUN DAGA KAN SUPPLEMENT, SABULAI DA LIPTON*. *MASANIYA CE AKAN KAMFANIN DOMIN TA SAMU KARRAMA WA DAGA KAMFANIN A BANA, HANZARTA KI TUNTUBETA DAN SIYA DAI DAI KO SARI.* *IDAN KUWA KINA SON YIN RIGISTA DAN FARA KASUWANCIN KAWAI KI TUNTUBETA DAN KUWA DA KYAKKWAR ZUCIYA ZATA MU'AMALANCE KI* *07039269802* ✍️ *WANNAN LITTAFIN NA KUDI NE BIYA KUDIN KARATUN KI TA WANNAN ASUSUN DAN GUJE WA BAKAR TA'ADA!* *REGULAR 500* *VIP 1K* *VIA* *2384876855* *SURAYYA IBRAHIM DAHIRU* *ZENITH BANK* *KO* *7061488065* *SURAYYA DAHIRU IBRAHIM* *OPAY DIGITAL SERVICES.* *TURA SHAIDAR BIYA TA WADANNAN LAMBABOBIN* *08032773332* *09069067488*. *Annur food Delicious* *Da k'arfin zuciya da guiwa na ke muku shunen inda zaku samu kayan da na zano a kasa cikin saukakkan farashi.* *Shaida nake yiwa kayan annur domin dadinsu da ingancinsu ya kai kurewa* *HANZARTA ki nemi kayansu dan ki gasgata batuna* *Garin kunun tsamiya garin danwake, garin borkono, yajin daddawa, man shanu, nikekkakiyar gyada ta kunu da ta miya* *08039183880* Ina kwance ina jin dukkan k'uncin da yake raina yana zagwanye wa da kaso mai yawa. Ban makara sallar asuba ba, a dalilin ya buga mini k'ofa na tashi. Wajen k'arfe takwas da rabi na ji ana kwankwasa k'ofar dakin. Na tashi na bu'de. Na gan shi a tsaye. Ya kalle ni ya ce "Ki zo ki d'ora mini abin karyawa na fara jin yunwa." Na yun'kura da nufin na yab'a masa bak'ar magana. Amma ina ganin yadda ya d'aure fuskar . Sai ya yi mini kwarjini sosai. A sanyaye na kawar da fuskata na ce "Ni bazan sake kunna shi ba". Ga mamakina sai ya sassauta ya ce "Wanko fuskar ki zo na kunna miki. Ai jiyan ma shi kika fara kunnawa kafin ki kyasta ashana. Sa'a ma kika yi ai da gaba'daya jkinki zai bi. Na sake tsorata na ce "gaskiya ka siyo mini gawayi. Idan baka nan wa zai kunna mini?" Ya murmusa ya ce "Zaki iya a hankali." Ya dakata na yi brush, na wanke fuskata, sannan muka nufin kicin din. Cikin nutsuwa ya ce "Sai kin gama hada komai na girkin ki, sai ki kyasta ashana sannan ki murd'a gas din ki. Amma a fara kunna gas da sakwanni kafin a k'yasta ashana hatsarinsa yafi na had'arin mota muni." Ina tsaye ya kunna. Sannan ya fita yana cewa "Sai ki dora abin da zaki yi". Na yi jim ina nazarin abin da zan yi. Sai kuma na yi azamar daukan tukunya na dauraye na d'ora bayan na zuba citta da kaninfari. Na sake nutsawa cikin nazarin me zan yi ne. Idona ya sauka akan doyar da ya zo da ita. Na dauko wuka na yanki ka'dan tunda manyan ne sosai. Ina gama ferewa shayin ya tafasa. Na juye, na mayar da doyar. Ina zaune ina fatan na soya doyar nan ta yi kyau. Zancen gaskiya ba saba soya doya da kwai muka yi ba. Amma kwanaki mun kalla a wata tashar girke girke a YouTube mun gwada a gidan Nazira kuma ta yi kyau. Na dudduba na ga babu k'wai a kicin din. Na fita na gan shi yana ta faman janyo ruwa a rijiya. Na cuna baki na ce "Kwai za'a ba ni". Da walwala ya ce baki kula da shi a fridge ba?" Ban ce komai ba. Na koma kicin na dauko bowl, na nufi falon da shi. Na debo guda hud'u. Cikin ikon Ubangiji na kammala aikin lafiya, kuma ta yi dadi da kyau, k'amshi ya cika gida. Na zuba masa a plate mai zurfi irin na dafaffiyar roba, na dauko robar yaji na zuba masa a gefe. Na dauki flask din shayi na kai masa falon. Na dawo na dauki kofin shayi da cokali da kuma cokali mai yatsu, na kai, sannan na rufe nawa a kicin din da zummar sai na yi wanka. Na fito, na ga ya yi wanka ya shirya yadda ya saba. Ma'ana kaya babu guga. Takaici ya mak'ure ni. Nan da nan idona ya kad'a a dalilin tausayin kaina da ya kama ni. Ni d'an gayu nake so wanda ya iya wanka da soyayya ba marar kintsi irin Tijjani ba. A shak'e na ce masa "Na ajiye maka a falo". Ya share tamkar bai ji ba. Na shige band'akin na rufo kofa da k'arfin gaske. Ya yi sakare domin ba karamin haushi ya ji na wannan tumbatsar da take yi ba. Sannan ta yi magana tamkar da yaronta, bugu da kari ta buga masa kofa tabbacin raini na gaske ta yi masa. Ya ha'diye bacin ran da ya taso masa. Ya isa falon, ya tarar da wani sabon bacin rai. An ajiye masa abinci a bude babu sayawa. Sannan duk farantan tangaran din da ya ga ni ta kasa zuba masa a ciki ta rufe sai a wnanan? Duk yadda doyar ta yi masa kyau a ido, ga kamshin da ya cika hancinsa. Duk irin yunwar da yake ji sai ya ji ba zai iya cin doyar ba. Ya mik'e ya fice ya bar gidan gaba'daya. Na fito na shirya tsaf. Sannan na shiga falon da nufin kwashe kayan sannan na zubo nawa. Sai ganin abincin na yi yadda na bar shi. B'acin rai ya sake baibaye ni. Wato dama ba yunwa yake ji ba? Tsabar k'yashi da adawa da barcina yake yi kawai? Na ja k'wafa. Har zan zauna na cinye, sai kuma na yi tunanin ko sallamah aka yi da shi, ko kuma wani uzziri ya fita, zai dawo ya ci. Na zuba nawa abincin, har na gama bai shigo ba. Dan hakan na dauke, na kai kicin na rufe. Amma zuciyata tamkar ta fa'do k'asa. Na hau shara, ina yi, ina hawaye tare da tir da auren dole. Ina cikin mopping barandar ya shigo da leda a hannunsa. Kai-tsaye dakinsa ya fa'da jim ka'dan na ji yana fa'din"Asiya Toro". Kamar bazan amsa ba, sai kuma na amsa d'in tare da ajiye aikin na nufi inda ya ke. Daga ba'kin k'ofa na ci burki a dalilin yadda kuka yake neman k'wace mini. Ganinsa na yi yana cin masa da k'uli k'uli ga kunun gyad'a a leda yana zuk'a. A tausashe ya ce "Samo abu ki diba idan zaki ci". Na rasa inda zan saka raina, da ba'kin cikinsa. Murya na rawa na ce "Dama ka katse mini barci dan kawai ka saka ni aikin da ba ci zaka yi ba?" Cikin rashin damuwar komai ya ce "Ci zan yi mana". Na kasa bu'de baki na ce uffan, na juya ina jin tamkar na yi ta rusa ihu da kururuwa. Kirjina ya yi nauyi ainun. Na dinga hawaye ina share wa. Tsawon lokaci ina zaune akan barandar nan, na kasa cigaba da aikin. Ya fito da ledar ya kai shara. Ya wanke hannunsa, ya kalle ni ya ce "Sai na dawo Asiya Toro". Ko kallonsa ban yi ba, bare na tanka masa. Shima bai tsaya ba, yasa kai ya fice. Na dinga kuka tamkar dukana ya yi. Yini na yi akan barandar nan. Ina kaico da auren Bulkachuwa. Sallah kawai nake tashi na yi. Sai da na yi sallar la'asar yunwa ta uzzira mini. Na ha'da shayi mai kauri na kwankwada. Ina kallon doyar da ya bar mini bai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161