Skip to content

Chapter 28

Chapter 28

Bakar Taada Book One Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
Download Book

tuntubi babbar dealer din su Aisha lame* *Ina kuma fad'a muku akwai da daddan ganyen shayi na Lame Tea* *Akwai pop corn* *07036662633*. ✍️ *BAKAR TA'ADA* *NA* *SURAYYA DAHIRU GWARAM* *(MRS M.I.NASHE)* *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ──────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}``` ✏️ ____________(✪)______________ https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980 •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *ALBISHIRINKU* *MASOYAN LITTAFAN MARUBUCIYA HAFSAT C SODANGI*! *DUBA DA YADDA KUKE KEWAR RUBUTUNTA YA SANYA TA YI SHIRIN SAKE DAWOWA DAN TA SAKE MUKU WANI RUBUTUN SABO DAL* *AMMA KAFIN HAKAN TA DAWO MUKU DA TSOFAFFIN LITTAFAN TA ZUWA KAN WAYA, DAN KU SAKE BITA TARE DA NAZARIN KYAWAWAN SAKON DA TAKE NUFIN ISARWA GAREMU*. *A YANZU HAKA LITTAFAI HUDU NE RIGIS* *WAYYO DUNIYA 1-3* *KYAUTATA 1-3* *DAGA K'IN GASKIYA 1-3* *MATA MASU DUNIYA 1-3* *KO WANNE 1K NE AMMA AKWAI DISCOUNT IDAN ZA'A SIYA SAMA DA GUDA DAYA* *MISALI GUDA BIYU-1500* *GUDA UKU 2500* *GUDA HUDU 3500* *ZA'A TURA KUDIN TA ASUSUN MARUBUCIYAR KAMAR HAKA* *0082739293, ACCESS BANK HAFSAT YUNUS ABDULLAHI* *SAI A TURO MINI SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 08032773332* *SAI NA BADA LITTAFIN DA AKE SO* *MADALLAH DA KARFAFA GUIWARKU* *MADALLAH DA SOYAYYARKU GA RUBUTUNMU* *AKWAI LITTAFANTA SAMA DA GUDA GOMA DA A YANZU SUKE SOFT COPIES, KAWAI KI TAMBAYI DUK WANDA KIKE NEMA A WAJENA CIKIN LITTAFANTA NA BAYA*. *Saura kiris shaufakan kyauta su k'are* *Turka turkar da ke cikin labarin nan kabiran ne. Har yanzu shimfi'da kawai muke yi bamu kutsa labarin ba tukun*. *HANZARTA ki shiga tafiyar dan karfafa guiwarki ga marubuciya da karatun cikin SALAMA.* *Kudin karatun ki 500/1k* *Via 2384876855* *Surayya Ibrahim Dahiru* *Zenith Bank*. *Ko* *7061488065* *Surayya Dahiru Ibrahim* *Opay Bank*. 17&18. Na bishi da ido yana tafiya cikin gajeren wando tiri k'wata, da riga t shirt mai kama da singeleti. Ko kunya baya ji. Na girgiza kai ban ce komai ba dan nasan da dukkan zuciyarsa ya yi magana. Kwanaki suka yi ta shud'ewa har aka samu wata uku da auren ahalin gidanmu, dai-dai da wata biyu da haduwata da kwamishina. Zuwa lokacin alherin da ya same mu ba ka'dan ba ne. Domin ta hannun Yaya Salisu ya saka an gyara mana band'akin k'ofarmu an zamanantar da shi, an yiwa kofar kwaskwarima ta farfad'o sosai. Sannan ya karbi takardun Yaya Salisu da Yaya Rabi'u da alk'warin zai nema musu aikin yi. Hatta Yaya Musa sai da ya saka ya samu tallafin injin nik'a da na markade, kuma Alhamdulillah yana zama wajen sana'ar. Tun Babanmu yana fa'din hidimar ta yi yawa mussamna yadda ake sauke mana kayan abinci, wannan kam duka kofofin gidan ake sauke wa. Har ya koma yin shiru domin dai kwamshina bai fasa ba, sai dai ma ya ce "Tallafi ko samo aikin yi ga matasa ai hakkinsu ne domin y'an jahar Bauchi ne, hanya kawai na yi musu, ko ba ta sanadin Yabi ba, matu'kar ina da damar yin hakan ai nima hakki ne a kaina na yi hakan." Nan da nan na canja tunda cimar Gidanmu ta canja, ga kayan kwalliya da dangin shower gel masu kyau. Domin dukkan setin kayan Oriflame na siye su ta online. A hannun Aisha lame 07036662633 tunda na bude account saboda manyan mata masu yin transfer din kudin lalle. Sutura kuwa duk zuwa sai ya kawo mini su, manyan zannu wa da leshi. Na sake zama so cute, ga fata tana sheki ga kuma sutura ta d'aukar hankali. Hijabai har sun mini yawa duk da ina bawa Nazira da Yaya Ummi, bai ta'ba kawo mini mayafi ba, sai dai abayoyi kaloli daban daban, hakan ya tabbatar mini mai ra'ayin kiyaye ka'idojin shari'a ne. Su Gwaggo kuwa komai zai kawo uku ne tare yake musu babu banbanci, hakan ya sake daga darajarta domin kuwa duk y'ay'an d'akin Mama bata bari ko sabulu suna kawo uku. Sai dai ita ka'dai, idan yan arzikin suna kusa ta samm musu, idan basa kusa sai ta bawa Inna a boye, Gwaggo kuwa ko labari. Bakin Mama ya mutu murus sai dai dama tun abin da na yi a auren Nazira ta saukaka al'amura masu yawa. Ba sai kuma aka fara cece-kucen auren kwadayi za'a yi mini ba, ban da haka ta ina za'a dauki yar mitsitsiya kamata a bawa wannan mutum da idan na tsaya a gabansa sai a zaci yarsa ce bama ta fari ba. Su Baban Tsakiya suka fara raddi, domin ba karamin gyagije wa ahalin Baban Marina muka fara ba. Dada ta fara taka tsantsan da lamarina, tunda yanzu tana samun kayan ciye ciye da ku'di saboda ni, ga turare da atamfofi da ya kawo mata har sau uku. Ni da kaina na gamsu ku'di suna kan gaba wajen magance tozarcin d'an-adam, haka nan suna saka wa a ga girman ka aji tsoron zuciyar ka ko da baka da siffa mai kyau. A raina sai k'yamar wannan *BAK'AR TA'ADAR* nake yi. Domin na hakikance rashin wadata ya sanya aka mayar da ubanmu ya koma k'arami a cikin gidanmu, wai daga d'an zuwan Kwamshina har an fara raga masa, inda ace shine mai ku'din ko wani cikin y'ay'ansa fa? Sai dai Baban Tsakiya da na Kasuwa basu sanya wa lamarin albarka ba, asalima fadi suke a ina na hadu da shi? Ba d'an gari ba? A sharholiyarmu muka ha'du kawai. A raina bana sonsa, bana burin aurensa, amma ya zan yi? Tunda shi ka'dai ne ya tsaya ya na sona a yanzu, sannan gaskiya na gaji da zaman Gidanmu ba dan komai ba, sai dan yadda nake shan matsin lambar na fito da miji da kuma k'iyayya da aibantawa. Sannan tunda ake yin hassada a lamarin, sai na kudire zan sadaukar da komai na aure shi, ko dan ya zame mana garkuwa a k'ofarmu tunda mutumin kirki ne wanda ya siffantu da dabi'aun addini. Rannan kwatsam na fito daga inda nake koyon kwalliya sai ganin Yaya J na yi a zaune kan wani dutse da alamu suka nuna dakona yake yi. Na zo zan wuce ta gabansa tunda ba zai yiwu na koma na fasa tafiyar ba. Sanye nake da k'aton hijabina har kasa irin wadda ake ya yi mai hula ta baya. Ban ce masa k'ala kanzil ba, asalima ban nuna na ganshi ko na san shi ba. Da azama ya biyo ni a fusace ya ce "Yabi ashe zaki iya ganina ki mini irin wannan wula'kancin?" Ban ce komai ba, ban kuma fasa tafiya ta ba. Yana bina yana fa'din "Tun jiya ban runtsa ba, ba abin da nake so irin na ganki na tambaye ki abin da ya rikita mini al'amura". Na tsaya cak na ce "Tambaye ni Jabir, ina jin ka". Ya zuba mini ido, nima na zuba masa tsawon lokaci, ga mamakina sai kawai abin da na binne a kansa ya nemi taso mini da k'arfin gaske. Na yi maza na dauke kaina, tare da sake d'aure fuska. A sanyaye ya ce "Da gaske ne Mustapha Zaki yana son ki?" Ba ja in ja na ce "Da gaske ne". Ya kadu amma sai ya ce "Ke nan kin amince masa?" Na kalle shi cikin ido, na ce "ko ban amince dan ra'din kaina ba, idan kaddara ta amince masa ai shike nan kamar yadda kaddara ta amince maka zama da Maijidda". Na yi gaba

Table of Contents

Chapters

161 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161