Chapter 123
Chapter 123
rashin nauyinsu da kuma yadda suke shan ruwa babu kode wa. Shi kansa Tijjani yana matukar son na yi masa kwalliya da su.... Yawan fataucin da yake yi tsakanin Bauchi zuwa Jos ya sanya akai akai yake zuwa Toro. Ganin wadatar da yake ciki sai aka fara yi mana sintiri da sunan ziyara ko hutu. Wanda kafin ya shiga wannan rufin asirin ba'a cika tunawa da shi ba. Bare a taimake shi. Nasiba ce dai bai sake yarda ta zo ba, ya yanke dukkan hulda da ita. A wannan tsukun na fahimci al'amarin da yake zuciyar Tijjani, domin yadda yake yiwa Baban Marina hidima ko su Yaya Salisu basa yi masa hakan. Yanzu a gidanmu ana iya soya dankali ko doya. Shi da su Yaya Salisu da Yaya Rabiu suka kwaskware kofar tamu ta farfado. Baban Marina da kansa ya fada mini a waya ce wa Duk satin duniya sai Tijjani ya tura masa kudi. Ban da kayan miya da su dankali da yake kai masa babu gajiya. Haka kuma yake yiwa mahaifiyarsa. Dada kuwa kayan shayi ne da sabulai da turare baya rabata da su. Maimakon a yaba masa sai gabadaya gidan aka hau cece kucen ni na hana shi ya kyautata wa su Baban Tsakiyar da Baban kasuwa sosai. Tunda ai duk daya suke da Baban Marina a wajen sa. Amma suna gani za'a yi ta shiga da kayayyaki kofarsa akai akai. Amma su a leda ne kuma sai jifa jifa. Shin dan yana surukinsa ne, ko kuwa akwai wata alak'a ce da tafi tasu?" Nazira ke tsegunta mini. Tare da bani labarin yadda Baba Maryo take cusa masa Nasiba da fad'in ai ba komai ba ne dan ya hadamu ya aura. Rabon y'aya'n da ta haifa ne ya sanya ba a yi da shi ba. Haka kuma ga rabon y'an biyu a jikin Yabi. Dada dai bata ce wa komai a dalilin tana gudun bacin ran autarta. Yayin da Nasiba bata zafafa ba. Tabbas tana son Bulkachuwa. Idan ya nuna yana sonta a radin kansa zata amince domin ba zata zalunci kanta saboda Yabi ba. Amma ta karaya a dalilin ta fahimci shi kansa a hannun Yabin ya ke. Tunda ta dawo daga gidansa ta zauna ta yi nazari da kyau ta fahimci Yabi ta bar masa gidan ne saboda ya kai ta. Tun daga lokacin kuma bata sake ganin walwalarsa ba. Idan ta gaishe shi zai amsa. Amma ko kallon inda take baya yi, bare ya fahimci me take ciki. Ta kuma tabbatar fishin Yabi yake gudu na gaske. Ita da kanta mamakin yadda yake shiga nutsuwar sa yake idan yana gabanta. Idan kuwa ya zo Toro ta bugo masa waya gabadaya nutsuwa wa yake tamkar uwarsa ce ta masa waya. Ya dinga b'are b'are yana tambayar lafiyarta da ta tagwaye. Sannan ya bawa Dada wayar dan ya tabbatar mata a inda yake. A kasan ranta bata ganin aibun matsananciyar soyayya da gudun zuciyar Yabi da yake yi. Domin ta tabbatar Yabi ta cancanci ya mata irin wannan soyayyar domin ta sadaukar da abubuwa da yawa saboda shi. Ta jure a lokacin da kowa yake gudunsa duk da tirsasata aka yi. Ta rufa masa asiri da sana'arta. Kenan a yanzu da ya fara samun dama, dan ya kyautata mata ba abin birge wa ya yi ba. Abin da ya kamata yake yi. Ta sake yarda ko ya aure ta, ba zata iya da jidalin Yabi ba. Tunda a bayyane yake a hannunta yake. Kawai zaman hak'uri zata yi. Abin da ya dame ta daya ne. Yadda mahaifiyarta ta fantsama nemo mata maganin da za'a karkato da hankalinsa kanta. Kullum a cikin bata rubutu take wanda ta tabbatar sunansa ake rubuce wa. Tana kwance ita kad'ai a daki tana ta nazari tare da alkalancin bai kamata ta aure shi ba. Mafi muni ma ta hanyar asiri. Ta tabbatar mahaifiyarta ce ta yi sanadin raba ta da shi a dalilin ba shi da komai, kuma ba a kintse yake ba. "Yanzu kuma da ya zama mai daraja sai ki cusa masa ni a kan dole?" Ta furta a fili ba tare da ta shirya yin hakan ba. Kunya ta kama Nasiba. Ta ya ya mahaifiyarta zata runtse ido daga yin alkunya ga d'iyar wanta uwa daya uba daya? Ta san zumuncin zamani ya shiga tasgado mai yawa, mussaman na gidansu. Amma tana matukar kaduwa da son kai irin na gyatumarta. Har kunya ta taya ta ji a sadda ta karbo mata taimakon da aka rubuce sunan Tijjani da na uwarsa. Alhalin a sadda yake sonta akan idon uwar tasa ta wulakantasu ta hanyar ce wa d'anta bai kai a ba shi aurenta ba. Amma yanzu wai ba wanda take so ya zama surikinta sai Tijjani, mijin Yabin Baban Marina. Ta sake ce wa "wacce irin BAK'AR TA'ADA ce wannan? Wanne irin son zuciya ne ya yiwa mutanan yau katutu a zuciya?" ✍️ *Akwai kaya masu kyau a cikin farashi mai sauki* *Saiwowin maganin sanyi* *Saiwowin Tsumi* *Saiwowin dahuwar kaza* *Saiwowin dahuwar tattabaru* *Gumba* *Tsumin kwakwa* *Y'aya'n gadali* *Hadadden daka*. *Tsugunno mai sa a matse* *Goran tula* *Goran tula syrup* *Garin goran tula*. *Maganin gyaran nono*. *Zuma ta mussaman*. *Tsumi*. *Da sauran kayayyaki na mussaman da basu da illah*. * Domin kuwa asalin Saiwowin ne da ake kawo su daga Chad*. *Abu mai kyau shi ke siyar da kansa ku tuntube ni dan samun naku kayan cikin sauki da mututantawa. Ina aikawa ko ina a fad'in tarairaiyar Nijeriya* *08032773332* 83&84. Zaune nake ina duba kayan gyara da na siya a wajen Surayya Halin yau. Domin lokacin haihuwar twins a wajen ta Yaya Ummi ta siya mini kayan da suka gyara ni matuka da gaske har Baban 2 ya dinga tambabar ni na haife su kuwa?. Tsumin kwakwa ya tayar mini da kwadayinsa da na jima ina yi. Domin dad'i gare shi. Na dauka na sha. Na tashi na je kicin na dauko gwangwanin Madara ta ruwa na fasa. Domin tunda Tijjani ya fara samun sukuni kullum sai na sha gwangwanin Madara. Ban da sauran abubuwan da suke inganta lafiyar jiki. Na fasa na juye a kofi. Na dawo falo na bude robar koren maganin da na tabbatar da kyaunsa. Na zuba na juya na shanye. Ina hasasho subadin da zan sha yau a wajensa. Na tattara sauran na kulle dan kada na yi over dose. Na dauki waya na k'ira shi. Ya amsa na ce "ka taho ne?" "Eh kina son wani abu ne?" "Ka taho mini da dabino ko kwakwa ". Da azama ya ce "Done my little, ban ji hayaniyar 2 ba". Na ce "gasu nan barci suka yi". Ya ce "Da yammacin nan? Tashe su dan Allah. Bazan yarda da daddare su tisamu a gaba su hana ni hutawa ba". Na kyalkyale da dariya. Domin nasan nufinsa. Na mayar da robar y'aya'n gadali domin sai gobe zan ci tunda bani da kwakwa ko dabino a hannuna. *Akwai kayan Chad masu kyau a cikin farashi mai sauki* *Maganin sanyi* *Saiwowin Tsumi* *Saiwowin dahuwar kaza* *Gumba* *Tsumin kwakwa* *Y'aya'n gadali* *Hadadden daka*. *Tsugunno mai sa a matse* *Goran tula* *Goran tula syrup* *Garin goran tula*. *Maganin gyaran nono*. *Zuma ta mussaman*. *Tsumi*. *Da sauran kayayyaki na mussaman da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161