Skip to content

Chapter 73

Chapter 73

Bakar Taada Book One Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

girman namiji baya gagarar mace ta dauke shi". Da wayo, da rarrashi, da dabara ya samu ya kai ga gaci. Amma ni din ba k'aramin galabaita na yi ba. Domin kuka da shure shurena bai hana shi komai ba, sai da ya tabbatar ya kai inda yake son kai war." Sosai shimfidar ta baci. Wanda bamu lura da hakan ba a lokacin. Ni kam bayan na samu ya rabu da ni, sosoai na bu'de baki nake kuka domin ji na yi k'asan na zugi tamkar an watsa mini borkonon tsidugu. Sannan haka siddan na ji wata irin fargaba ta yanko mini tamkar ina cikin tsaka mai wuya. Dan haka na dinga kuka tamkar raina zai fice. Tun yana rarrashi, har ya hakura ya zuba mini ido. Ya rasa yadda zai yi. Kan dole ya hakura ya bar ni ya je ya yi wanka. Ya dawo kenan aka kawo wuta. Dan haka ya yi sauri ya jona ruwa a yar karama butar dumama ruwa wacce tafi kama da matsakaicin jug. Da k'yar da makyarkyata na yarda zan yi wankan. Ai ina gwada yin tafiya sai kawai na durk'ushe na sake fasa ihu. Domin zafin da ya sake ratsa ni mai tsananin gaske ne. Bai tsaya bata lokaci ba, caraf ya sure ni ya kai ni bayin da kansa. Ya surka mini ruwan sannan ya fice. Ruwan zafi sai ya zama tamkar garwashi dan haka ban yarda na zauna sosai ba. Na watsa na fito. Yana jin bu'de k'ofar ya karaso. Ya sake surata, yana tafe yana manna mini kises bai ko damu da kukana ba. Ina gunjin kuka har barci ya wuce da ni. Ya jima yana kare mata Kallo. A ransa yake tambayar kansa duk barnar da ya yi a baya sai a kuma aka bashi kamilar mace wanda wani namijin bai ta'ba kusantar ta ba. Wata'kila kuma dan ya yi sahihiyin tuba ne. Ya tsinci kansa da fa'din ", Astagafirillah". Ya shinfida sallaya ya fara salla tunda ya yi alwallah da ya yi wanka. Sannan ukun dare ta gota. Ba abin da bai roka ba, inda yafi maimaita wa a addu'ar tasa sai a hore masa lafiya da arzikin da zai sauke hakkin ciyar da Yabi da sauran dawainyarta. Ya dinga ro'kon a cika zuciyarta da sonsa kwatankwacin yadda aka cika tasa zuciyar da kaunarta. Har aka fara kiraye kiraye sallah bai runtsa ba. Yana gaban Ubangiji yana godiya tare da neman rabauta. Sai da ya sallaci raka'aitainil fijir sannan ya tashi Yabi. A hankali ya jata jikinsa ya rungume. Ai kuwa yadda ta yi barci da kuka. Sai kuwa ta tashi da kukan. Ya kankame ta ya ce "Is ok kukan ya isa hakan. Mu je ki yi alwallah, bana son na tafi ban taimake kin yi alwallah ba." Cikin kuka na ce "Da ina da band'aki a ciki ai da ko da rarrafe ne zan je da kaina, ba sai an taimake ni ba". A hankali ya ce "Ko akwai ma zan taimaka miki. Ai nuna kulawa da yabawa a lokacin da ka samu alheri a tare da mutum abu ne mai kyau." Ganin bai tunzura ba, da na yi maganar bandaki sai kawai na rushe da kuka ina cewa "Wayyo bandaki a d'aki nake so ni ". A raunane ya ce "Haba Baby girl, kin shayar da ni farin-ciki, ai bai kamata kuma ki rikita ni irin haka ba. Ki yi ha'kuri, zan miki daki mai bandaki In sha Allah. Amma yanzu ki yi hakuri kin ji". A daddafe dai na yarda ya kai ni, na yi alwallah. Sannan ya tafi masallaci. Ana idar wa ya dawo, duk da yau ba zai je gidan burodi ba, da wucewa zai yi atisaye. Amma ko tashi ban yi akan abun sallata ba. Da rawar jiki ya sure ni, yana ce wa "Barka da safiya My Asi beauty." Ya ta'ba jikina ya ji zafi. Ya fita da sauri, jimawa ka'dan sai gashi ya dawo da kofi mai dauke da shayi, hannunsa kuma da Panadol. Da magiya da ban baki na sha shayin, na ha'diyi magani sannan ya rungume ni tamkar jinjira, muka kwanta. Barci muka yi ainun. Dan kuwa sai bayan shad'aya muka tashi. Shi ya dafa mana indomie. Ya saka kazar jiya a ciki. Da lallashi ya sanya ni yin wanka. Da na fito duk yadda nake ture shi, sai da ya ware tawul din ya shafa mini mai Na runtse idona a dalilin kunya da takaicin sun yi mini rubdugu. Amma shi ko a jikinsa sai yaba laushun fatata da k'oda farina mai kyau ne irin nasa. Ni dai ban kula shi ba. Asalima runtse idona na yi tunda ya riga ya tube ni, yana kare mini kallo tamkar tsohon maye. Yinin ranar bai fita ko'ina ba, sai masallaci wannan kam da azama yake fita. Hatta wayoyinsa kashe su ya yi. Yayin da ni kuma na lanjare, ko motsin kirki na k'i yarda na yi. Yan k'unshi kuwa sai zuwa suke yi. Da kansa ya ke fa'din bata jin da'di, kuma tafiya ma zata yi sai satin sama zata dawo. Dana gaji da jin wannan bayanin nasa, sai na ce shin ina zan tafi ne?". Kansa tsaye ya ce "Hutun lalle zaki tafi. Dan ba zai yiwu muna amarci ana damunmu ba." Na girgiza kai domin kuwa zan ga yadda za'a yi na sake yarda ya gana mini azabar da na sha a hannunsa jiya. Na tabbatar da gayya ya nuna mini rashin tausayi. Kamar jifa ya tafi sallah la'asar sai ga Hajiyar nan. Tana ganina ta gane yanayin da nake ciki. Ta dinga murna tana ce wa "To ko ke fa? Yanzu zai kara son ki, zai kara manne miki. Ke kuma ki yi juriya, ki yi biyayya shi kenan sai ki damk'e shi a hannun ki. Duk wanda zai musguna miki zaki ga ba zai yi k'ima a wajensa ba." Na kasa jure wa na ce "Amma gaskiyar magana ya yi mini yawa Hajiya". Na fa'da ina rusa mata kuka. Ta yi shiru ta ce "Ke kam ranar da zaki haihu da kallo." Ganin da gaske nake kukan ta sassauta ta ce "Iya na yau ne. Da zarar kin zama y'ar gari shi kenan sai rawar kai da falli, da zai dauki lokaci bai nemi ta'ba ki ba sai an ji kanku". Da kuka na ce "Allah ya kyauta na yi hakan Hajiya. Ni bana sonsa, amma an takura, an tursasa ni" Jikinta ya yi sanyi ta ce "ki yi ha'kuri da sannu zaki so shi ne. Kuma ina tabbatar miki kina sonsa ko ya ya ne. Tunda na ga kishi a idon ki ranar da ya yi miki wannan iyashegen." Na yi shiru ba dan na gamsu ba, sai dan ta wuce na yi musu da ita. Ta dinga rarrashina da nasiha. Har ta samu na nutsu. Ta tafi tana ta yi mini addu'ar alheri. Na sani kuma saboda kirkin da Gwaggo take yi mata ne ya sanya ta damu da lamarina. Ta fito da leda a jakarta ta miko mini. Ta ce ki dinga shan wannan, wannan kuma ki dinga shafawa. Na zuba wa magaunnan ido na tabbatar masu daraja ne,na manyan mata ne mussaman da na ga G.H.T. product ne. Ta ce

Table of Contents

Chapters

161 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161