Skip to content

Chapter 144

Chapter 144

Bakar Taada Book One Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

ya yi mini akan Nasiba. Na sake gasgata ba yin kansa ba ne. Na kuma sake kudire a raina matukar ba Babah ba, wani mahaluki ba zai ji halin da nake ciki da shi ba. Zan jira shi har ya kammala WA'ADIN da zai yi, zan kuma yi gwagwarmaya har komai ya daidaita mana. Karshe na yi jarumtar ce wa "Mu yi hak'uri Babah ai ba kuka zamu yi ba. Alhamdulillah zamu tsananta fad'a, mu kuma sake dage wa da addu'a." Murya babu amo ta ce "Allh ya yi miki albarka, ya kara miki hak'uri, da ikon Allah Ubangiji zai miki sakamakklon alheri na gode sosai" Nafi wata biyu ban warware na fara sabgogina ba. Duk karshen wata zamu je mu gano shi. Aliyu kuwa daidai gwargwado idan karshen wata ya zo zai siyo mana kayan abinci, ya kawo da kansa ya kuma damkawa Babah kudin da zamu rik'e. Ya tisa yara a gaba su fita, ya yo musu siyayya sai ya dawo da su. Shirin aurensa ake yi wannan al'amarin ne ya dakatar da komai. Haka su Yaya Salisu akai akai suke mana aika. Yaya Ammar kuwa duk sadda muka je prison sai ya bawa Yara kudi masu auki, kuma babu jami'in da yake tsaya mana a kai saboda Yaya Ammar. Ba laifi kuma yana leko mu jifa, jifa shi da iyalinsa. Yaya J ma duk watan duniya yana aikowa yara kudi amma bata hannuna ba, ta hannun Yaya Rabiu. Shi kuwa yana turo mini ta asusuna. Idan na yi masa text din godiya sai ya ce ba sai an ji ba. Bamu da wata matsala gagaruma. Amma da tafiya ta fara nisa sai na fahimci dukkan masu tallafa mini kama daga kan mahaifana, Aliyu kanin Tijjani, su Yaya Salisu da J hadi da tsirarrarun dangi masu bamu sabulai kowa yana da nauyi a kansa baza su tabbata suna mana hidima ba . Mussaman da kullum rayuwar take sake tsefe wa. Ina kwnace ni kad'ai a daki yara sun tafi makaranta yayin da Baba take dakinta tana lazimi. Tunani nake yi tare da nazarin kaalaman da Tijjani ya yi ta yi mini a lokacin da nake bacin ran shiga makaranta. Ba abin da yafi tsaya mini a rai fiye da yadda yake ta nanata ni kad'ai ce yake da tabbacin bazan gaza da hidimar y'aya'nsa ba. A lissafi watanninsa tara a tsare. Har lokacin kuma bana aikin komai, ban dogara da komai ba sai wanda dangi suke mana. Tunda na riga na gajiya na kasa yin kitso bare lalle. Na numfasa a fili na furta "Ya kamata na yi hobbasa na taimaki kaina. Na hakurkurtar da zuciyata na fita na siyo kayan kunshi. Na fara posting na fara lalle. Ba'a dauki lokaci ba mutane suka fara dawo mini. Da yake bamu da wasu matsalar sosia, sai na ninka aiken da nake yiwa Babanmu. Tunda aka rufe Tijjani ahalin Baban Marina suka gane Tijjani ke hidimar k'ofar da kaso bakwai cikin goma. Wanda ko ni ban gane hakan ba sai yanzu. Dan haka na dage nake tallafawa Yaya Salisu da Yaya Rabiu rik'e gidan. Gefe ina ajiye dan ajiye wani abu a banki, dan tsaron lalurar da zata zo mini b'akatatan. Na shafe tunanin siyan gidan da nake burin yi. Domin tunda muka yi fad'an da Baban 2 ya ce mini gidansa ne ba nawa ba nake tunanin ya kamata na siyi gidan kaina. Idan na had'a zobuna na da dankunne na na sani ciko zan yi tunda manya ne sosai kowa yasan yadda gold ya tsefe. Zan siya zuwa gaba idan na warware matsalar Tijjani. Sannu a hankali nake samun k'arfin zuciyar rungumar kaddarar da afko mana bakatatan. Mussaman da Baban 2 ya kwantar da hankalinsa ya yi imani da kaddarar da ta same shi. *Akwai kaya masu kyau a cikin farashi mai sauki* *Saiwowin maganin sanyi* *Saiwowin Tsumi* *Saiwowin dahuwar kaza* *Saiwowin dahuwar tattabaru* *Gumba* *Tsumin kwakwa* *Y'aya'n gadali* *Hadadden daka*. *Tsugunno mai sa a matse* *Goran tula* *Goran tula syrup* *Garin goran tula*. *Maganin gyaran nono*. *Zuma ta mussaman*. *Tsumi*. *Da sauran kayayyaki na mussaman da basu da illah*. * Domin kuwa asalin Saiwowin ne da ake kawo su daga Chad*. *Abu mai kyau shi ke siyar da kansa ku tuntube ni dan samun naku kayan cikin sauki da mututantawa. Ina aikawa ko ina a fad'in tarairaiyar Nijeriya* *08032773332* 95&96. *HAJIYA HANNE ADO ABDULLAHI?* *MARUBUCIYAR WANKA DA GARI DA KUMA WACE CE UWA?* *KUN TUNA IRIN BAJINTAR TA AKAN RUBUTUN ADABI DA TARBIYA?* *TO ITA MA TAKANAS NA SAMO MUKU LITTAFANTA DOMIN KUN SANI TA YI RUBUTU MASU MA'ANA*. *LITTAFAN DA YAWA, AMMA AKWAI DISCOUNT DOMIN SO NAKE KU YI TA SIYAWA Y'AYA'NKU DA KANNENKU LITTAFAI MASU DARASI DA MA'ANA*. *INA MUKU ALBISHIR AKWAI DUKKAN TSOFAFFIN LITTAFAN MARUBUCIYA HAJIYA SALIHA ABUBAKAR ZARIA* *ZAKU SAME SU SOFT COPIES, A HANNUNA* *SANNAN SABO DAL NA KAN HANYA* *HAKA NAN AKWAI WASU DAGA CIKIN LITTAFAN MARUBUCIYA HAJIYA HAFSAT C SODANGI, SUMA SOFT COPIES KAZALIKA ITAMA SABON LITTAFIN TA MA KAN HANYA* *BA DA JIMAWA BA ZAN ZO MUKU DA SU*. *08032773332* *INA MATUKAR GODIYA BISA ADDU'ARKU DA KUMA KAUNARKU GA RUBUTUNA* *WANNAN SHAFIN SADAUKARWA NE TARE DA GODIYA GA DUKKAN WADANDA SUKA SAKA KUDINSU SUKA SIYI WANNAN LABARIN DON JADDADA MINI SOYAYYA DA KUMA KARFAFA GUIWA* *NA GODE, NA GODE*. Auren Aliyu ya samu tasgado. Ba akan komai ba sai akan an kai suka gidansu amaryar cewar d'an-uwansa dan safarar kwaya me gwamnati ta rufe shi Shima ana kyautara zaton yana da BAK'AR TA'ADA. Muna ji muna ga ni aka hana Yaya Aliyu aure ba a akan laifinsa ba. Dama Kuma Babaiba son inda ya dauko auren ba, yar babban attajirice. A raina na Jin ciwon yadda mutanan yau suke yiwa mutane hukunci da laifin yan'uwansu ko na dangunsu alhalin Allah da kansa baya bawa da laifin mahaifansa bare kuma laifin d'an-uwansa. A zuciyata tamkar na ce masa ya nemi Iklima da a yanzu take kwalejin koyon aikin jinya da ke Azare, tana shekarar karshe. A kansu a aka zurfafa karatu ba tare da aure ba a gidanmu. Sun kammala sakandire babu samarin aure. Hakan ya sanya Jabir samowa kannensa gurbin karatu a inda yake koyarwa. Gabadaya mun tafi a cewa iyayensa suka hana ya had'a da ita. Hakan da muka gani ya sanya ni da su Yaya Salisu muka yi kundubalar saka Iklima a Health Technology Azare. A tsaye take cak, doguwa mai cukar halitta kuma fara tas. Na tabbatar ba zai tankwabe ta ba, amma ina jin tsoron na furta. Dan haka sai na tsiri gayyato ta hutu a karshen watan da na tabbatar yana yi mana jele. Akai akai suke haduwa kuwa. Su yi ta cakar juna tunda shi ma mai zolaya ne. Ni kuwa na dinga fad'in "um um fa Yaya Aliyu kada fa reshe ya juye da mujiya." Wani lokacin ya yi dariya ya waske, wani lokacin kuma ya ce "Ba Wani reshe da zai juye, yarinya kankanuwa, raini dai nake son jawo masa. Baba kuwa idan ta ji ya ce haka sai ta ce "Saboda ka kallafawa ranka son ka auri sa'aninka. Ban da haka ai itacw daidai da kai ". A duk sadda Babah ta fad'i hakan dad'i ne yake matukar kama ni.

Table of Contents

Chapters

161 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161