Skip to content

Chapter 72

Chapter 72

Bakar Taada Book One Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

yadda muke zaune". Na sha kunu ban tanka masa ba. Ya zauna ya ce "Abin da kika yi jiya ya yi dai-dai ke nan? Kin b'ata mini rai. Amma na yafe miki, sai dai ki sani idan kika sake bazan yafe ba". Na sake yin shiru. Ya tashi yana ce wa ni fa yunwa nake ji". Na fito, ganin yana janyo ruwa na tabbatar wanka zai yi, tunda sai zufa yake yi. Bayan aikin k'arfi da da ya yi nasan kuma da gudu gudu yake dawowa saboda ya saba da atisaye. Na duba ledar da ya ajiye, burodin ne da donot din. Sai madara da milo na sacet ko wanne guda daya. Tausayinsa ya kama ni, nasan ni ya siyo wa, shi kuwa sai ya sha ba'kin shayi abinsa. Muka karya, yana ta jana da hira amma na d'ad'are. Ya zabura ya fita da hanzari, alamun ya tuna wani abu. Sai ga shi ya dawo da leda ya mik'o mini. Na kar'ba, na bu'de ganin uniform din makarantana ne. Ya sanya na kalle shi da neman k'arin bayani. Kai-tsaye ya ce "Na karbo miki ne saboda ina da sha'awar ki samu takardar kammala sakandire. Tuni an gama ristar Waec. Amma ta Neco da saura. Idan Ubangiji ya hore mini zan biya miki ki zana. An kusa fara yin tumfirint zaki je ki yi nan da sati biyu". Wani irin farin-ciki ya kama ni marar misaltuwa. Na dinga fa'din "Na gode sosai Tijjani". Domin ban ta'ba hakaito hakan ba, tunda dama ni karatun ba damuna ya yi ba. Amma na ji da'di, zai zama ni ce mace ta farko a gidanmu da nake da takardar kammala sakandire. Ya ce "Amma fa idan kina mini rikicin banza, da rufe k'ofa haka siddan zan fasa ne, tunda alheri misaye ne". Da sauri na ce "Na daina, amma kai ma ka daina yi mini yarfe". Ya kwashe da dariya ya ce "Lallai Asiyata ba yarinya ba ce tunda tasan yarfe har tana jin ciwo idan an yi mata." Na b'ata fuska na ce "Kallon dai mahaukaciya ka ke yi mini kawai". Ya ce "Haba ni yanzu idan za'a tambaye ni kaf gudan Marina wa cece ta fi hankali kina ganin zan tsallake matata ne?" Na dauke fuska ina motsa bakin ni ban yarda ba, da'din baki ne kawai. Ya yi murmushi ya ce "Asiya kin same ni da yawa. Kin shiga zuciyata kin yi kane kane, sai wahalar da ni kike yi. Ko tausayi babu a lamarin ki". Na cuna baki na ce "Gwano baya jin warin jikinsa ai". Ya basar ya ce "Nan da sati uku zan je Toro daurin auren diyar Baba Shehu. Jibi ma zani daurin auren abokina amma bazan kwana ba, idan kuma na ga zan yi dare zan kwana d'aya. Na washe baki na ce "Ka ce na shirya kawai." Ya zuba mini ido ya ce "ke yanzu sai ki bi ni?" Na ce "Ai na je ma na gama. Ya shiga girgiza kai ya ce "Bazan je da ke ba, bana son rikici, wata'kila dai nan da sati ukun na tafi da ke." Na b'ata rai na ce ", Gaskiya ni dai zan je". Ya ce "gaskiya ba zani da ke a hakan ba. Haka kawai ki janyo mini b'acin rai. Babah tana kallon ki zata gane ke d'in budurwa ce kin kuwa san ai ranta b'aci zai yi, ta yi mini fishi mai tsananin gaske". Kunya ta kama ni. Na yi kasa da kaina. Bakina ya mutu murus. Ya sake ce wa "Wata'kila dai bikin Salima na tafi da ke, idan na gamsu da zamanmu". Ban yarda na sake yin magana ba. Ya ce "Ki shirya da yamma idan na dawo zan kai ki, ki yi barka". Babu walwala na ce "Tom". Muka karya, ya yi wanka ya fice. Yau ma na samu y'an lalle, dan ma wasu hakuri na basu, tunda zan fita. Anas ya zo ya karbi sakon. Sai da ya ci abinci sannan na na bar shi ya tafi. Wajen k'arfe biyar ya dawo na shirya na yi fes da ni l. Sosai na yi kyau, rashin nauyin yadin yana sani d'oki sanya shi. Riguna guda biyu masu kyau muka siya a wani plaza sannan muka wuce. A k'ofar gidan muka tarar da Yaya J. Da kansa ya yi mana iso. Ina falon Maijidda su kuma suna tsakar gida suna hirarsu. Zuciyata sai girgiza take yi. Ga shi dai Bulkachuwa ya kere shi a kyaun sifa da k'irar k'arfi. Amma so ba k'arya ba ne. Haka na baro gidan ban yarda na kalle shi sosai ba. A hanya Tijjani sai ce wa yake yi ba ki ga yadda jinjirar ta yi maki kyau a hannunki ba. Ba ki ji sha'awar ki samu ta ki ba?" Ba tare da na zurfafa tunanin komai ba na ce "Na ji mana, sai na ji kamar su bani na tafi da ita". Da sauri ya ce "Maijidda ba zata ba ki ba. Kawai ke ma ki dage ki samu ta ki". Na ce "To Àllah ya ba ni" "Ameen dai Asiyata. Oh har na hango ki kina bata nono". Kunya ta kama ni na yadda ya fa'di sunan mama gatsar gatsar. Duk yadda na dinga ro'kon sa akan muje gidan Marina. Bayan Isha sai mu koma namu gidan k'i ya yi. Da zai shigo gida bayan isha sai ga shi da kaza da yoghurt. Ya tisa ni gaba da zantuka masu nauyi, masu nuni da ya kai k'ololuwar gajiya da zuba mini ido. Na rasa yadda zan yi, domin gaba'daya ya hana ni samun damar da zan gudu na rufe kaina. Tunda ko bandaki da zan shiga bina ya yi ya tsaya a bakin k'ofar. Duk yadda na share lokaci mai yawa ina ciki. Da na fito a zaune na gan shi yana dakona bai gaji ba. Ya ru'ko hannuna. Har cikin dakinmu. Zuciyata sai harba wa take yi. Gaba'daya harshena ya yi mini nauyi. Ya ja ni jikinsa ya rungume sosai tamkar zai mayar da ni ciki. Gaba'daya ma b'oye ni ya yi a jikinsa, tunda ya yi mini rumfa saboda tsayinsa da zatinsa. A hankali ya ce wannan karkarwar da kike fa Asiya? Nutsu, bazan cutar da ke ba". Ni dai na kasa bu'de baki na ce k'ala kanzil. Sallar da ya sanya ni dole. Na bishi ne mun yi babu nutsuwa a tare da ni. Akan sallayar ya shiga b'are b'are. Ina ji, ina gani ya salube mini rigar jikina. Na shiga ki'dima a dalilin abubawan da yake da sassan jikina. Na fara kuka. A ki'dime ya ce "Kada ki zalunce ni, kukan ki na tayar mini da hankali. Na riga, na ku'dira aniyyar yin aure yau, kada ki janyo wa kanki tsinuwar mala'iku.". Jin hakan ya sanya na saddak'ar babu tsumi babu dabara. Yau sai yadda Allah ya yi da ni. Yana jagwalgwala ni yana ce wa "Ai Baban Marina tuni ya dauka mun saba tsintar kanmu a cikin wannan yanayin. Shi yasa ya dinga farin-ciki da roka mana albarkar rayuwa." Da rawar murya na ce "Ka yi mini girma Tijjani, tsoro nake ji kada ka fasa ni". A kunne kamar mai rad'a ya ce "Za ki dauke ni, Ubangiji ne ya shirya komin

Table of Contents

Chapters

161 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161