Chapter 56
Chapter 56
ba, ya shigo da da biredi da robar butter. Ya ajiye, ya sake juya wa. Ya dawo da kofi yana turiri. Ya ajiye a gabana. Na kalli shayin na ga hadin kauri ya yi masa na sosai. Amma wani sashe na zuciyata ya k'alubalanci had'awar da ya yi. Akan me ba zai kawo mini na ha'da da kaina ba kamar yadda ya mini jiya da shekaranjiya ba? Take na yarda wani k'ullin ya shirya mini. Ya zauna daga k'asa da rarrashi ya ce "sauko ki sha kada ya huce nasan ba kya son shayi idan ya huce." Na zo na zauna kamar da gaske shan zan yi, na dinga juya cokalin cikin shayin. Ya zuba mini ido yana kallon yadda gown din material din Umm Nihla kalar k'wanduwar k'wai ta karbi farar fata ta, dinkin kuma ya yi kyau sosai ya zauna mini. *Umm Nihla mazauniyar Malaysia ce, daga can take turo kayanta masu aminci da rahusa zuwa Kano* *Tana bada daya tana bada sari yadda ke ma zaki sami alheri* *Tuntube ta manhajar Whatsapp dan ganin JERIN gwanon yadinanta da basa kode wa ko jeme wa* *07020695644* Ba zato kawai na tuntsurar da shayin. Nan da nan kuwa shayin ya fara gangarawa inda yake zaune. Ya zabura ya tashi. Ko ban kalle shi ba na sani ya kai k'ololuwar fusata tunda ya ga ba cikin kuskure ya zube ba. Murya na rawa irin ta tsananin b'acin rai ya ce "Wanne irin wula'kanci ne haka? Idan ba zaki sha ba, ki bar mini mana. Almabozaranci babu kyau. Kin yi dan ki b'ata mini rai, ki saka ni ba'kin ciki! Tabbas hak'kar ki ta cimma ruwa. Raina ya baci k'warai da gaske. Sai dai ki sani, bazan sake yi miki irin wannan kyautatawar ba. Yau kwanan ki uku a gidan nan. Daga yau kin fita daga bakunci a ka'idar shari'a. Dan haka ki fito ki dora abincin rana yunwa nake ji, ko kuma na bar ki da Ubangijin da ya wajaba miki yi mini biyayya". Na fashe da kuka sosai domin ban zaci abin da zai biyo baya ba kenan. Tun fil'azal na tsani ace za'a bar ni da Allah. Cikin kukan na ce "Akan me zaka ha'da mini ba a gabana ba? Na sani ko ka jefa mini wani abu a ciki". Ya ja tsaki mai tsananin gaske. Ya ce "oh ina ganin tala jaurar duniya. Wai ke nan kina zaton zan miki wani abu a dole? Ya girgiza kai ya ce "Babu macen da zan mata hakan. Sai kuma ya fashe da dariya mai sauti sosai. Da murmushi ya ce "Asiya Toro manyan mata. Ki yi ta abu tamkar wata babbar mace. Dan Allah duka shekarun ki nawa ne? Kin wuce sha biyar? Ni kallon kwaila nake yi miki wacce bata gama fitar da halittun ta ba. Wacce bata kai wankan girma ya hau kanta ba. To me kike zaton zan miki da har zan baki wani abu na rashin gaskiya a cikin abin sha?" Ba'kin cikinsa ya sake makure ni. Na sake fashe wa da kuka mai tsananin gaske. Ya sa kai ya fice yana jaddada idan ban zo na dafa masa abin da zai ci ba, ya bar ni da Allan da ya kallafa mini yi masa biyayya. Na jima ina zaune ina kukan ba'kin cikin takaicin da ya cusa mini. Ga cikina sai kiran ciroma yake yi. Ala tilas na tashi na fita bayan na goge fuskata da tissue. Har lokacin yana ta faman hade wayar satellite din a jigin bango. Na wuce shi fuu na fa'da kicin din. Na tsaya ina nazarin me zan dafa ne? A yadda nake jin yunwa zan fi son jalaf din taliya mai dan ruwa ruwa. Dan haka na zabi kayan miyan da suka fara yin laushi na wanke na fara jajjege dan na rasa inda gireta take, duk da akwai wuta zan iya blanding dinsu. Sai dai na fi son na gansu a jajjegen. Na yanka albasa mai yawa. Na bare maggi duk na ajiye a kusa da ni. Na tashi na daurayo tukunya, ya kalle ni, na galla masa harara. Ya yi murmushi tare cewa "The great Asiya a kicin dinta". Na share shi, na shiga falo na dauko naman da ban ci ba a fridge. Na duba na ga ya cire albasar ciki. Na nufi kicin din. Na zuba mai a tukunya. Na zuba albasa. Na jere komai na bu'kata a gabana. Na kalli gas din da yake tsaye sabo dal da shi. Na fara tunanin yadda zan kunna tunda zancen gaskiya ban ta'ba kunnawa ba. Bamu taba amfani da shi a gidanmu ba. Na yi shahadar murda wa sannan na fara kokarin kyasta ashana. Sau biyu ashanar tana karyewa saboda rashin k'warinta. A karo na uku ta k'yastu, na nufi bakin gas din da ita. Ai kuwa gas ya yi wani irin but da karfin gaske! Na furgita, na tsora ainun, na mike na dinga karo da fatali da kayan da na jere a gabana na yi waje a guje cikin ki'dima mai yawa. Ya fito a band'aki ke nan, ya gan ni a guje na yi dakina. Ya biyo ni da sauri. Fa'di yake "mene ne, mene ne?" Ya zuba mini ido yana kallon yadda jikina yake kyarma irin na tsoro sosai. Da sigar salama ya ce "Asiya! Nutsu ki fa'da mini. Mene ne ya ki'dima ki haka?" Ganin na kasa magana ya tashi ya nufi kicin din. Ya tsaya a bakin k'ofar yaga yadda ruwa ya jiqa kasan kicin din. Komai a wancakale tabbacin ta kansu ta bi. Ga gas kuma yana ta yi fahh. Ya rage karfinsa. Sannan ya dora sanwar. Domin ya saba girki tun yana makaranta. Ya gyra wajen. Bai bar kicin din ba sai da ya tsaida ruwan girkin tunda ya ga taliya ta yi niyyar dafawa. Ya koma ya zauna kusa da ita a bakin gadon. Zuwa lokacin ta dan shiga nutsuwar ta. Ya sassauta ya ce"Asiya wai mene ne? Kadangare kika ga ni ko tsaka?" Na zum'bura baki na ce "Wutar abin nan ne ta yo kaina gaba'daya". Ya kwashe da dariya sosai. Hakan kuma ba karamin kular da ni ya yi ba. Cikin bacin rai na ce "Yi dariyar ka son ran ka Tijjani, ai ko k'onewa na yi baka da asara tunda ba sanin darajata ka yi ba". Na fara hawaye. Ganin hakan sai jikinsa ya yi sanyi. Nan da nan ya gintse dariyar da yake yi. Ya ce "Very sorry Asiya Toro. Abin ne ya bani dariya yadda kike yar gayu kuma wayayyiya amma gas ya yi miki wula'kanci irin haka?". Sai kawai ya sake tintsire wa da dariyar da ta fi ta farko k'arfi. Ba'kin ciki har mak'oshina nake jinsa. Na rasa me zan yi na sanya takaici akan zuciya da fuskarsa. Kafin na yi magana ya yunkura ya tashi a dalilin kamshin da ya fara cika hancinmu wanda alamu ne na ya tafaso. Bai dawo dakin ba, sai da girkin ya kammala. Ya dawo da plate biyu a hannunsa. Ya dire a k'asa, ya sake fita. Kaamshin girkin ya cika d'akin, hakan ya sake sabunta mini yunwar da nake ji. Ya dawo dauke da pure water da lemo akan tire. Hannunsa kuma da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161