Chapter 83
Chapter 83
jira ku har lokacin da ku ka gama." Sai lokacin ta masa murmushi mai tsada cike da so da k'auna tace "Allah ya bar min kai." Cikin jin dad'i shi ma yace "Ameen Hajia ta, ai wannan addu'ar kad'ai ma ta isa tasa na kwana wajen nan ina jiran ku." Dariya kawai ta yi ta shiga shagon da ya kawo ta, shi kam gyara zama ya yi ya k'ara sautin wa'azin da ya ke saurara, ya na haka Bashir ya kira dan tambayar in da ya kai mu su uwa su, nan ya fad'a mi shi komai ai sai Bashir ya fara zazzaga fad'a wai akan me Hajia za ta mu su haka, ai sai su d'auka ko wani abu suke so a gurin su ko kuma su na son amayar da yar uwar su ne, Mansur kam da ya ji ya cika mi shi kunne kuma ya na gaba da shi babu rashin kunya tsakanin su sai raha, hakan ya sa yace "To yallab'ai Bashari ni zan kashe wayar sai ka kira wayar Hajiar ka fad'a mata haka." "Wallahi zan wulak'ance idan ka sake kira ni da Bashari, fitsararre kawai, shine ma har za ka ce na kira Hajiar, wato so ka ke kaga ta yi hushi da ni ko? To ba zan kira ba." Cikin dariya Mansur yace "Dan haka ni ma sai ka shafa min lafiya da surutun nan naka." Ya na fad'a ya kashe wayar ya na ci gaba da dariya, dan ya san in ya koma gida sai su sake wata badak'alar akan kashe mi shi waya da ya yi, shi kam Bashir jefar da wayar ya yi ya na ci gaba da mita, Aisha dai na saurarn shi dan yau ya na d'akin ta har ya shirya ya fita su ka gaosa da Khadija bai daina mita ba. Nura na aje Aziza ya wuce gidan dan dama babu nisa sosai daga nan, saida sula gaisa sosai da mai gadi kafin ya wuce ciki, Haseenah na madafa ta na soya dankali saboda wuyar da take ji, Usman kuma na d'aki ya na bacvi dan lokacin tashin shi baiyi ba, har saida Nura ya tsaya k'ofar shiga falon Usman ya tsaya ya d'an fara bubbugawa, Haseenah dake kallon shi tana ta fad'a wai miya kawo shi da safiyar nan, sai lokacin ta lek'o ba tare da tunanin rigar baccin da ke jikin ta ba tace "Sannu ko?" Juyawa Nura ya yi ya sauke idon shi a kan ta, d'auke idon shi ya yi lokaci d'aya sai dai ya na shakku ko ita ce amaryar ma ko ba ita bace, dan shi dai dama ba wani saninta sosai ya gama yi ba har yanzu, musamman kuma yanzu da yake ta taso daga bacci ne duk a hargitse take, hakan ya sa ya ga ta masa wani irin muni kamar tsohuwar akuya,π Nura bala'i, a tak'aice shi ma yace "Sannu, mai gidan fa?" Cikin yamutsa fuska tace "Alhaji ya na bacci, kuma lokacin tashin shi baiyi ba, sai dai ko za ka dawo wani lokaci." Wani kallo ya mata sama da k'asa yace "Da alama ba ki gane wane ne ni ba, amma ko Khadija dake gaba da ke na zo gidan nan tana taso min in har ina son ganin shi, amma bara ki gani." Wayar shi ya ciro daga aljihu ya danna lambar Usman ya doka masa kira, murmushi ta yi tace "Ni Hassenah suna na, ita kuma Khadija sunan ta, kaga dole hallayar mu da d'abi'ar mu za ta banbanta, ba lallai abin da ta maka ba ni ma shi zan maka, dan haka na fad'a maka Alhaji na bacci." Ta na fad'a ta fito daga madafar ta bud'a k'ofar falon ta shiga, ta na shiga Usman kam bacci yake hankali kwance, kai tsaye wajen wayar shi ta nufa dan ta na nesa da shi kuma ta na vibration, d'auka ta yi ta kashe wayar gaba d'aya sannan ta aje ta fito, ta gaban Nura ta sake wucewa ta koma madafa ta ci gaba da aikin ta, shi kam ko da ya kira ba'a d'aga ba kuma da ya sake kira ya ji a kashe yasan ita ce, rai b'ace ya juya ya fita dan a cewar shi in ya tsaya ya na kallon ta to tabbas zai d'auki man da take suya da shine ya k'ona mata fuska da shi, dan haka ya fita daga gidan. Ko da ta kammala abin da take wanka ta yi ta shirya ta taso Usman, taya shi ta yi ya yi wanka ya shirya ya fito suka fara kari, cike da kasala ya kalle ta yace "Wai ina waya ta ne ban ganta ba?" "Ta na d'aki." Ta fad'a a tak'aice, wata hamma ya yi ya kalle ta yace "Wallahi gaba d'aya jiki ba dad'i, ba na da ra'ayin fita yau kam." Murmushi ta yi tace "Zan so kasancewa tare da kai na tsawon wunin nan, idan haka ta faru zan ji dad'i sosai." "To shikenan, yanzu kije ki fito min da k'ananan kaya na canza wannan manyan da na ji dad'in zaman gidan." "To." Ta fad'a da azama ta nufi d'akin shi, d'orawa ya yi da "Ki biyo min da waya ta dan Allah." "Ok." Ta fad'a ba wani fargaba a tare da ita, ba jimawa ta dawo da kayan da wayar, da ka ta ta saka mi shi kayan ta ninke waccen ta mayar d'aki, ta na shiga d'akin ya kunna wayar ya fara kiran wayar Bilal, ya yi mamaki da yaron ya kasa d'aukar wayar shi, dole ya hak'ura ya barshi sai lokacin ya ga sak'o da ke nuna Nura ya kira shi bai samu ba, kiran Nuran ya yi wanda har yanzu yake cika ya na batsewa cike da haushin Haseenah, a kakkauce suka gaisa kafin Usman yace "Jiya na ce ka zo ka same ni gida, akan wani dalili ne ba ka zo ba, ko ka na so ka nuna ban isa bane?" Cikin b'acin rai Nura yace "Kuma yaya, ka tambayi wannan shed'aniyar amaryar ta ka mana, tunda safe na zo amma tace ka na bacci wai ba za'a tashe ka ba, ni kuma naga ko shugaban k'asa ne kai tunda har kai ka ce na zo ai dole a barni na ganka, amma ta rufe ido wai ita mai miji." Ya k'arashe maganar da k'wafa, Usman da ya yi shiru ya na sauraren shi zuciyar shi na tafasa saboda ya tab'o masoyiyar shi, tabbas da ya na tsaye gaban shi wallahi da ya sai ya mare shi, dan haka ya gyara zama daidai lokacin kuma Haseenah ta fito daga d'akin, cikin b'acin rai Usman ya fara fad'in "... *Yan uwa ku taya ni da addu'a, bΓ©bΓ© Abdul Latif ba lafiya, Allah ya bashi lafiya.* 24/02/2020 Γ 21:49 - πππ: ππππππππππ *KALLON KITSE* _(Ake wa rogo)_ ππππππππππ _SAMIRA HAROUNA_ *Litattafan marubuciyar* *1* _KAUSSAR_ *2* _D'AUKAR FANSA_ *3* _BA SO BANE_ *4* _AUREN HAD'I_ *5* _SANIN MASOYI_ *6* _JIHADI_ *7* _K'ANGIN RAYUWA_ *8* _ITACE K'ADDARARMU_ *9* _KAWU NA NE_ *10* _MAATA_ *11* _KALLON KITSE..._ *SADAUKARWA GA* _MATAN FARKO_ π§πΌ *(UWAYEN GIDA)* πΈπ¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S* _(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_π€π€ ```Fatan alkairi masoya``` _Bismillahir rahamanir rahim_ *31* "Yanzu Nura ni ka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117