Chapter 27
Chapter 27
Aziza kuma ta zama kamar ba k'anwar Usman ba, dan ya zama Khadija ita ce komai na ta, har tafi son zama gidan nan akan gidan su, a lokacin kuma Khadija su na ta sake zuba ido akan samun wata haihuwar amma shiru, abu d'aya shine kasuwancin ta ya na d'aukar hankalin ta sosai. *Shekarar Bilal takwas* sai kasuwar ma ta durk'ushe, sakamakon wata mata da ta shigo rayuwar ta da sunan kasuwanci, da farko sai da ta sa Khadija ta yarda da ita ta hanyar yi mata ciniki na milyoyin kud'i sau ba adadi, sun saba sosai ta na bata kaya za ta biyata kud'i a take, daga k'arshe sai ta nemi ta bata kayan milyoyin kud'i, ba fargaba Khadija ta kwashe duka kud'in ta ta bayar aka siyo mata kaya, wannan karan matar cakin (check) kud'i ta bata da nufin ta je banki ta cira, sai da ta d'auki kayan sannan Khadija taje cirar kud'i, cakin k'arya ne na bogi, hakan ne ya jefa Khadija matsala har aka mata taro ana neman mik'a ta hannun kwalawa🤣, sai da Usman da Ashir su ka zo kad'ai aka samu matsalar ta mutu anan su ka dawo gida, ba girgiza ko damuwa a tare da ita, bud'ar bakin ta cewa ta yi "Ta ci kad'an wallahi, ita da Allah, ya na sama ya na gani, dan haka na barta da shi." Usman ya si bata wasu kud'in amma tace kawai ta hak'ura da kasuwanci, tun da dama ta na yawan samun irin wannan matsalar, wannan karan dai ne abun ya girmama, tunda ba ta rasa ci da sha ba da duk abun buk'ata, dan haka ta hak'ura tun da akwai wanda ba sa son ta da arzik'i, ya nuna mata wannan ba shine maslaha ba amma ta rufe ido tace ba ta so, dole ya rabu da ita kawai ba dan ya so ba, a lokacin ta rage hada hada da jama'a Aziza kuma ta k'ara girma an zama yan mata, lokacin ne ta fara sakawa rayuwar su ido saboda yanda ta ga d'an uwan ta na rawar k'afa akan Khadija da d'an ta Bilal, in dai har yayi tafiya ya dawo to na tsawon kwana biyu ko uku Khadija ba ta girki in ka cire ranar da zai dawo, saboda Usman na da buk'ata sosai, idan ya dawo sai ya yi kwana uku bai lek'a waje ba idan ba masallaci ba, hakan ne ya sa yace ba ita ba shiga madafa sai dai in ruwan zafi za ta d'ora mu su na wanka, a cikin kwanakin da zaiyi kusan kullum sai sun fita cin abinci ko shan ice crime ko ya mu su siyayya ko kuma sada zumunta gidan yan uwan shi da yan uwan ta, yayin da su ke jin dad'in rayuwar su sai Aziza ta fara zargin akwai wani abu a k'asa, yanda ya ke komai dai matar shi da d'an shi abun na bata mamaki, musamman idan Kaltume ta zo ta ga sun shige d'aki ana ta dariya da ba ta yan k'unshe k'unshe, sai kawai tace sun mallake shi ne, (d'an adam butulu), a hankali sai ta fara fad'awa yan uwan ta su Hassana, su kuma ba tunanin komai su ka yarda, dan suma sun fahimci hakan, musamman idan ya zo daga tafiya ba ya fita wani lokacin gidan su ma sai ya kwana ya hantse baije ba, su kuma iyayen da yake su na da hankali sai suke ganin wata buk'atar ce ta sa haka, a hankali sai suka fara canza mata fuska, ko alheri ta musu sai su k'i karb'a, ana haka wata rana k'anwar shi *Rabi'a* ta zo neman jari wajen shi za ta fad'ad'a kasuwancin ta, rashin sa'ar da ta yi Usman kwanan shi biyu da dawowa, sai yace mata ba ya da kud'i yanzu, amma ta yi hak'uri ta dawo nan da kwana uku, ita kam a ganinta wannan k'aton gidan da suka sake ta kalli Khadija ta ganta mulmul cikin rantsetsen leshe, sai taga ai k'arya ne ma ace babu kud'i a gidan nan (🤣🤣🤣), sai kawai ta tashi rai b'ace ta na gunguni, Khadija ce ta dawo da ita ta zauna ta tashi ta shiga d'aki ta d'auko kud'in da yan uwan ta ke bata ta mik'a mata, sai da ta kalle ta sama da k'asa ta kalli Usman tace "Dama akwai kud'in kawai tsoron bani ka ke saboda ba ta yarda ba, to ki bar shi nagode." Ta na fad'ata mik'e ta bar gidan, Usman kuma bud'ar bakin shi cewa ya yi "Waya saki? Keta tambaya ko ni? Yanzu gashi kin ja k'aramar yarinya za ta fad'a mana magana." Murmushi ta yi baiwar Allah ta b'oye abin da ke ran ta tace "Allah huci zuciyar ka, ba na fatan ganin b'acin ran ka a lokacin da ka ke cikin yanayin farin ciki." Tun fa daga ranar su ka sake kafawa Khadija k'ahon zuk'a, sai dai ba su tab'a yarda sun bari iyayen su sun sani ba, dan sun san iyayen su yan a mutun Khadija, za su iya b'ata mu su fiye da tunani Saboda ita, amma kullum buri da addu'ar su Allah ya kawo wata gidan wacce za ta fanso d'an uwan su daga sharrin Khadija, babban abun haushi shine lokaci da su ka had'u da Usman gida su ka saka Kabir da ke bi mi shi a cikin maza ya mi shi magana ya k'ara aure, murmushi ya yi ya kalle shi yace "Me ya sa zan k'ara aure?" Shi dai Kabir ya fad'a ne ba da wata manufa ba, dan shi ba ya manta alkairi kuma ya na k'aunar Khadija, cewa ya yi "Ko ba komai ai ka k'ara saboda ka samu zuri'a dayawa." Cikin bacin rai Usman yace "Wallahi, da ace wani ne ba kai ba ya fad'i wannan maganar, da sai na fad'a maka kalmar da har ka mutu ba ka manta ba, kai ba dan ma butulu bane har Khadija ce za ka yi fatan a k'arawa kishiya? To jini da kyau, kar ka sake min wannan maganar, sannan duk wani mai wannan banzan tunanin a gidan nan ma ya daina, dan za mu iya samun matsala da mutum." Hussei na ce tace "Yanzu yah Fodio saboda an ma ka maganar aure shine ka ke wannan kumburin? Na ga dai da ba'a aure ai da ba ka aure ta ba, kuma k'ara aure sunna ce ta *ma'aiki*, bugu da k'ari za ka k'ara samun ya'yan da za su gaje ka." Murya kasa k'asa yanda ba zaiji ba Rabi'a tace "To ba sai ta ba shi damar yin hakan ba, shi fa a d'aure ya ke ba ya da katab'us sai yanda ta yi da shi." Duk da ba duka Usman ya ji ba, amma dai ya ji kalmar k'arshe ta sai yanda ta yi da shi, cikinjin zafi ya juyo ya kife ta da mari, zai k'ara mata wani marin Hajia ta d'aga mi shi hannu, huci ya dinga yi kafin yace "Wallahi dukanku butulu, kun manta alkairi kuma kun manta hallaci, Khadija bata cancanci wannan daga gare ku ba, ko ba komai ita uwar d'ana ce, ita da Bilal sun fiye min komai a duniyar nan, ita kad'ai ta bani farin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117