Chapter 55
Chapter 55
na ne." Tun daga k'ofa ya fara kiran sunan Uwani, da sauri ta matso dan ba nisa ta yi sosai ba, Khadija ma bayan shi ta biyo ta na fad'in "Dan girman Allah Abban Bilal kar ka yi haka, ka k'yale yarinyar nan, in Allah ya yarda babu abin da zai sake faruwa da za ka ji sunan Uwani a ciki." Ko sauraren ta baiyi ba saida ya tsaya gaban Uwani ya kalle ta yace "Ke, na fahimci zaman ki a gidan nan ba zai yiwu ba saboda matsalar da ake samu, dan haka karb'i nan." Ya fad'a ya na fito da kud'i aljihun shi masu yawan gaske da baisan ko nawa ne ba ya mik'a mata yace "Ki je na kore ki, ba na son sake ganin ki a gidan nan, kinji ko?" Ruwa ne ya cika idon Uwani ta na kallon Khadija, ganin ta k'i amsar kud'in ya sa ya janyo hannun ta ya damk'a mata ya na fad'in "Karb'i na ce ko." Juyawa ya yi ya koma ciki sai Khadija ta dafa ta tace "Ki yi hak'uri Uwani, wannan ita ce jarabawa ta a game da k'ara auren Usman, kije Uwani, ban ji dad'in korar ki da ya yi ba, amma dai hakan ya sa hankali na ya kwanta, dan a yanda ya ke jin kansa yanzu zai iya wulak'anta ni a gaban koma waye, wanda ni kuma ba zan so hakan ba." Kuka sosai Uwani keyi da k'yar Khadija ta rarrashe ta ta juya ta tafi, falo ta koma ta same shi tsaye da alama ita yake jira, makullin motar ya nuna mata yace "Daga yau motar nan ta zama ta duka yan gida, zan samo mu ku dreba da zai dinga kai ku duk in da za ku je, sannan daga yau ban yarda wata ta fita ta bar d'aya ba in dai har fita ce ta dangi na data shafe ni, wannan hukunci na ne." Zai bud'a k'ofar falon shi dake falon ta ya wuce ta tare gaban shi ta na kallon k'wayar idon shi tace "Abban Bilal wane laifi na yi ma ka? Ka fad'a min dan Allah na baka hak'uri, wallahi tallahi ba zan juri wannan sabon yanayin ba, ka sani kai ma ba zan iya ba ko kad'an." Lumshe ido ya yi saboda ganin fitowar hawayen ta, amma saboda tasirin sihiri sai kawai ya basar yace "Ba zan d'auki hukuncin da ya dace ba dole sai kin min wani laifi? Ba komai to." Shigewa ya yi ya barta tsaye, da k'yar ta samu ta shiga d'aki ta cire kayan jikin ta ta wuce madafa, yau girki kala d'aya ta yi saboda yanayin da take ciki. Ba wani shiri ta yi ba kuma tare da Bilal suka ci abinci, sai kusan goma ya shigo gidan, kasancewar Bilal baiyi bacci ba ya sa suka zauna falon shi suna kallo, abinci ya ci kafin ya shiga yi wa Haseenah saida safe, da k'yar ya baro d'akin ta dan baya son rabuwa da ita, Khadija ma d'aki ta raka Bilal ya kwanta kafin ta saka kayan bacci ta nufi d'akin shi, ta na kwance ya shigo ya wuce ban d'aki, ya d'an jima kafin ya fito ta na kallo har ya canza kaya, kashe wuta ya yi kafin ya kwanta gefen ta kuma nesa da ita ya juya mata baya, ta na ganin haka ta d'auki gilashin ta gefen ta saka ta janyo wata ma'ajiya ta d'auki Qur'ani ta fara karatu, Usman na so ya yi bacci amma fitinar sha'awar da ta taso mi shi saboda wasan da su ka yi da Haseenah ya sa ya kasa baccin, a k'alla awa d'aya su na haka ita ta na karatu shi ya na juye juye da matsar mara, a zabure ya juyo gefen Khadija ya rarumota ya danna bakin shi cikin nata, cikin dubara ta samu ta aje Qur'anin hannun ta... Tabbas sihiri gaskiya ne kuma ya na iya kama kowa, Usman da ke bala'in jin dad'in kasancewa da Khadija a kowane lokaci, matar da take gamsar da shi fiye da tunanin mai tunani, amma yau ya kusanceta ba dan ya na so ba sai dan sauke abin da ke damun shi, da kuma *tsananin rabo*, da k'yar ya iya hak'ura ya kai bakin gab'a saboda ji ya ke kamar a cikin yaji ne ya ke link'aya da kayan shi, ta wani b'angaren kuma kamar a cikin tab'o ne ya jefa ta haka ya ke ji, babu wani dad'i da ya ji bare ayi maganar gamsuwa, gaba d'aya jin ta ya yi a k'afe babu ruwa kamar tabkin da ya tsotse, wanka ya shiga ya fito ya sake kwantawa ya juya mata baya, tsakin da ya yi ne ya sa Khadija juyawa ta kalle shi, tashi ta yi ita ma ta yi wanka ta dawo ta ci gaba da karatun ta. Ana kiran sallah farko ya fita, ko Bilal bai waiwaya ba yau ya tafi masallaci, ya na dawowa kuma wajen Haseenah ya wuce, ko tashi ba ta yi ba ita kam ta na bacci, rufe d'akin ya yi ya zame kayan jikin shi a hankali ya shiga cikin zanin rufar, kamar a mafarki Haseenah ta ji wata wawar cakuma da ya wa k'irjin ta d'aya da hannu d'aya a baki, ta so raba kan ta da shi amma bai bata damar hakan ba saboda rik'on gaske ya mata ba kad'an ba, ya na jefa k'wallon sa a raga ya sauke wata arniyar ajiyar zuciya, kwance ya yi akan k'irjin ta ya yi shiru dan abin da ya ke ji ma kamar zai tafi da numfashin shi, saida ya d'auki kusan minti biyu a haka kafin ya fara aiki da gaske, irin sambatu da surutan da ya ke da ihu kamar wani zararre...Hum yau fa suruki na kad'an b'ata min rai gaskiya,😎 ka kiyaye ba na son haka. Kusan awa d'aya ya d'auka kafin ya rabu da ita ya shiga ya yi wanka ya fito, kayan shi ya mayar a jikin kafin ya kalli Haseenah da ta had'a kai da gwiwa ta na kallon tace "Yanzu abin da ka yi ka kyauta? Yau fa ba kwana ne bane, me ka ke so a kalle mu dan Allah?" Cike da nuna rashin damuwa yace "Ke ni dallah rabu dani, to zaunawa zanyi na kashe kai na bayan ina da maganin a cikin gida na, can babu abin da ke akwai sai kayan haushi da k'yama, to ya ki ke so na yi?" Wani kallo ta masa tace "Ka na so ka ce babu abin da ka ke ji acan sai anan?" Da sauri ya matso kusan ta ya rik'e hannun ta yace "Dan Allah kar ki fad'awa kowa maganar nan, amma wallahi matar can ba ta da dad'i, yanda ki ka san mutum ya fad'a a kwata haka take, ita fa ko miya marar kayan d'and'ano ta fita armashi." Ba ta san lokacin da ta fashe da dariya ba saboda mugunta, shi kam rufe mata baki ya yi yace "Yanzu fad'a min me ki ke so na baki a matsayin tukuici? Wallahi na ji dad'in kasancewar mu yanzun nan." Ya k'arashe da sumbatar wuyan ta. Cikin rik'e dariya tace "Ba na son komai miji na, tunda ma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117